Free chapter 路 Read without an account
p-8
_*馃崌SILAR AURENA馃崌*_
TAKU NA 1
Book 1馃摉
*NA*
Rabiatu Bashir Abdullahi
*_UMMU MAHER(MRS GREEN)_*馃崈
_*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*_
*KOYON MAYAFI DA HULUNA DA RIBOM*
Ki shiga wannan grp 蓷in domin dogaro da kai
.馃憞馃徑 ***
O8onZ0LHIRTHPG2qY4
*_KARANTA SILAR AURENA TA
AREWABOOKS HANKALI 茦WANCE馃憞馃徑_*
https://arewabooks.com/book?id=
65bd172f88cb015808e5fc25
*_KARANTA SILAR AURENA TA
WATTPAD HANKALI 茦WANCE馃憞馃徑_*
***
16493?utm_source=android&utm_medium
=link&utm_content=share_published&wp
_page=create_on_publish&wp_uname=
Rabiatu333
SHAFI NA 8
________________da sauri ya kalli maryam, yana mata kallon baki kyautamin ba sannan ya juya zuwa ga ya umar, wanda shi kuma tuni ya fuskanci kallon da ya yiwa maryam 蓷in, abin ya basa mamaki sannan ya gitgiza sa yanzu daman Maryam da gaske ne tana cikin wannan mummunan yanayin kenan? indai kuwa haka ne yasan ta inda zai 蓳illo mata.
Sulaiman ya ce"a'a ya Umar kawai dai haryanzu Baba hari bata gama gane halin maryam bane, amman in sha Allahu nan gaba komi ze yi dai dai".
Ya umar ya ce" haba Sulaiman? kunsan da haka kuma kuka yi shiru da bakinku? duk da mahaifiyarka ce amma yana da kyau asamu wani babba ya takawa abin burki, ta yadda zakuyi rayuwarku cikin aminci da kuma farantawa juna, amman zama hakan ba zai haifar da蓷a me ido ba".
shiru mukayi mu dukanmu, kowa da tunanin da yake sai Halima ta ce" gaskiya ne ya Umar, ka fa蓷i gaskiya sai dai wanda za'a samo ya yi wannan aikin shi ne babnan abu, don wallahi Baba hari bata tsoron kowa daga cikin danginta ko na babanmu, sai dai yayyinta dake can 茩auyen sokoto ina ganin su zasu iya yiwa tufkar hanci".
Ya Umar ya ce" to ai abune na zamani yanzu sai asamu waya akirasu azo a gyara abun, idan ma ita Maryam 蓷ince take wa Babar taka wani abun sai asan yadda za'a sasanta lamarin".
Sulaiman yayi na'am, sai dai yasan halin Baba hari ba barinsa za tayi ba masifa da mita ma ka蓷ai ya ishesa don cewa za tayi maryam 蓷ince ma ta zuga ta daga bisani kuma abij ya dawo jan maryam 蓷in.
Nima dai atawa zuciyar banji da蓷in abinda ya Umar 蓷in ya fa蓷a ba domin nasan wata ran abin zai dawo kaina ne daga bisani ma ta ce nice na zugasa, don ba yun yau baba hari ta saba yimin hakan ba.
ya umar yana tafiya Sulaiman ya matso kusa da ni, ya harari Halima sannan ya ce" munafuka ke kika fa蓷a masa ko? yanxun miye amfanin fa蓷a masa 蓷in? kin san daj halin Baba babu wanda baki sani ba, kada muzo muyi wannan ta蓳argazar abin ya dawo kan maryam, alhali ma ita bata san lokacin da muka yanke hukunci ba".
Halima ta ce" yaya ba fa za'a zubawa Baba tana ba茩antawa 拼ar mutane rai ba, yanzu mu idan mukayi aure akayi mana haka za taji da蓷i? ko kuma kai zakaji da蓷i? to rashin jini ai rashin ba'a tsaga ba, saboda haka yaya Sulaiman atashi tsaye kan wannan matsalar idan ba haka ba za'a samu matsala babba nan gaba".
Sulaiman ya ce" hakane Halima, amman kada ki manta Baba mahaifiyarmu ce duk abinda zamuyi mu dinga sara muna duban bakin gatari ne, idan ba haka ba zamu janyowa kanmu matsala me girma idan tayi fushi damu".
"to ai yaya ita Baba fa ko baka yi mata komi ba yi maka banbami take, abu 蓷an ka蓷an sai fa蓷a da hayaniya? kana ganinka fa matarka ce ta haihu fa? amman Baba ko awaya batayi barka ba, ai kasan tsana tayi tsana ace mutum ya haihi ya wuce sira蓷in haihuwa na mutuwa ko rayuwa amman ta kasa zuwa? itama fa ta 蓷an蓷ana haihuwar nan har guda goma, don dai Allah bai bar mata biyar bane amman yanzu da tana da yara har goma".
Ni dai ina jinsu, amman ban iya ce wa komi saboda yadda jikina yake min ciwo, tamkar in 茩walla 茩ara ga kuma wani irin barci dana ke ji ga kuma haushin halin Baba hari dana ke ji, domin abin ya bani haushi sosai ace mutum ya haihu don ka tsanesa kuma ka kasa zuwa? babu zuwa babu 蓷an aike?.
Sulaiman ya 蓷auki yaran yana musu kiran sallah da kuma ra蓷a musu suna.
ganin har ya gama yi musu kiran sallar da ra蓷in sunan bai ce min komi ba yasa na ce" har ka gama ne? sai kace me ra蓷a suna 蓷ari?".
ya 蓷an murmusa sannan ya ce" ai gwara in da蓷e inyi musu addu'ar baki saboda kyaunki da suka 蓷akko kamanni ne kawai nawa".
Na murmusa sannan na ce" kyawuna kuma? to ai kace bamuyi kama ba ko dai kyaunka suka 蓷akko ne"?.
Halima na kallonmu muna bata sha'awa, ba don Allah yasa na samu miji nagari ba da abin yayi min yawa, ga babu miji nagari ga wahalar uwar miji.
sai kuwa Halima ta ce" wai ni kuwa yaya wani suna aka sanyawa yaran"?.
ya 蓷an murmusa sannan ya ce" sunayen iyayena HARIRA da AMINU".
Amatu茩ar razane nake kallonsa, bama ni ba har dama Halimar da tayi tambayar ta razana da jin sunan, ba wai sunan Aminu 蓷in bane abin haushi, sunan Baba hari da aka la茩abawa yarinyar ne ya ba茩anta musu rai, har da Halima 拼ar baba harin.
~~~~~~~~~~
Ibrahim ya gama shirinsa tsaf, kai tsaye shawarar zuwa wajen iyayensa yayi don tunda ya auri matarsa Hajara bai ta蓳a zuwa da niyyar gaishesu ba, shi dai yasan tunda ya aure ta sai yaji duk duniya ba shida ma茩iya irinsu saboda sun tsani matar da yake so, gashi kuma ita wacce yake so 蓷in ta wula茩amtashi tana tallan jikinta atiktok, wannan ba茩in cikin ya茩i fita daga zuciyarsa wai matarsa ta sunna tana tallan jikinta amedia, daga ita sai kayan barci wannan takaicin ya kasa fita daga zuciyarsa.
Ko abinci bai ci ba ya gama ha蓷a dukkanin kayansa tsaf acikin a茩wati, ya kira direbansa awaya ya sanar masa ya shirya zai kaisa garin zaria.
Sosai direban yayi mamaki, don yaga basu wani da蓷e da 蓷akkosa a airport ba, amman kuma yanzu zai yi tafiya zuwa Zaria? lallai Allah abin godiya ne daya karkato fa hankalinsa zuwa Garin mahaifansa biyo bayan wasu shekaru kusan biyu da yayi ba tare daya ha蓷u dasu ba.
Domin shi direbansa yasan komi, kuma kafin ma yayi aure shi ne yake kaisa har zaria suyi 茩wana biyu uku har zuwa hu蓷u sannan su dawo.
sosai yayi kyau cikin wani yadi fari silk, yayi kyau sosai da yake ba fari ne can ba, za'a iya kirasa da wankan tarwa蓷a sai dai yana da kyaunsa da kuma dogon hanci wanda yayi 蓷os afuskarsa tamkar an zana, ga sajensa me masifar kyau da 茩wanciya tamkar na 拼an asalin indiya.
dogone sosai, kuma yana da 拼ar 茩iba amman 拼ar ka蓷an ba dai shi da irin ramar nan.
tun daga nesa mubarak ya matso da mota, ya ce" Allah ya taimaki oga dafatan ka fito lafiya"?.
ya 蓷aga masa hannu kawai amman bai amsa ba, ba kuma haka halinsa yake ba kana dai ganinsa yau kasan a茩wai abinda yake azalzalar zuciyarsa, yin maganarsa dai dai yake da fallasa asirin zuciyarsa, shiyasa ma yayi shiru ba tare daya amsa ba.
Suna tafiya Mubarak ya ce" oga duk da yau bakasan magana, to me zaisa ka hau jirgi zaka fi saurin zuwa zaria tunda dai ka da蓷e bakaje ba"?.
sai yanzu yayi magana, ya yinda ya ajje computer 蓷insa agefensa sannan ya ce"Mk ba zan iya hawa jirgi ba, ka manta sanda kake kaini zaria? a茩wai abubuwan da nake tunowa matu茩ar muka biyo wannan hanyar, wanda bazan ta蓳a mantawa dashi ba shiyasa nake son mu biyo ta mota, sannan abu na biyu ina jin da蓷i da kuna farin ciki idan ina ganin hanyar sai inji tamkar anyi kin wanka ne sa ruwan zam zam, saboda haka ka samu amsarka Mk".
Mk ya ce" wai shin oga me yasa ka daina zuwa gida tsawon shekara biyu"?...
tambayar tazo masa abazata, ya ha蓷iye wani irin malulu sannan ya ce".................
Ko yaya iyayen AD zasuji idan suka ga 蓷ansu 茩watsam yazj gare su? sai ashafi na gaba za kuji komi.
MRS GREEN CE馃
SHARE
COMMENTS馃憦馃徎
*MAMAN AMEER DILKA SOAP*
*muna siyar da kayan gyaran jiki, jikinki ya yi sil蓳i da kuma shining ki zama tauraruwa acikin mata*.
muna siyar da dilka
soap
mulato soap
white scrub
da dai sauran kayan gyaran jiki har ma dana 茩amshi kamar馃憠馃徑
Gab gab
Layal
Hawi
Cus cus
Coucounot sandal,
Marshoosh,
Frami
Kajiji,
Sandal.flask
Qalbul oud,
Noor hayaty,
Kindikaye,
Sultana,
Kajiji,
Sandal asly
Malika
Night queen
Misk humra,
White humra
Dufur khumura,
Khumura mukabassiya.
ga lambar wayata, don siyan 蓷aya ko sari MAMAN AMIR GIDAN GYARA 茦AMSHI.
***