Free chapter 路 Read without an account
p-14
_*馃崌SILAR AURENA馃崌*_
TAKU NA 1
Book 1馃摉
*NA*
Rabiatu Bashir Abdullahi
*_UMMU MAHER(MRS GREEN)_*馃崈
_*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*_
*KOYON MAYAFI DA HULUNA DA RIBOM*
Kiyi shiga wannan grp 蓷in domin dogaro da kai.馃憞馃憞馃憞馃憞馃憞馃憞馃憞馃憞
***
AO8onZ0LHIRTHPG2qY4
*_KARANTA SILAR AURENA TA
AREWABOOKS HANKALI 茦WANCE馃憞馃徑_*
https://arewabooks.com/book?
id=65bd172f88cb015808e5fc25
*_KARANTA SILAR AURENA TA
WATTPAD HANKALI 茦WANCE_馃憞馃徑*
***
93?utm_source=android&utm_
medium=link&utm_content=share
_published&wp_page=create_on_
publish&wp_uname=Rabiatu333
SHAFI NA 14
________________muna shiga naji gabana yana dukan uku uku, har naji jikina yana kakkarwa tamkar maka蓷in miya saura 茩iris in fashe da kuka amman sai na daure har na 茩arasa ciki.
a tsakar gida muka tarar da kowa, yaranta hu蓷u da kuma dillaliya.
suka sako mana manyan idanuwansu, musamman ma Baba Hari da kuma dillaliya Baba ta saki salati tana ce wa" la'ilaha illa anta subhanaka inni kuntu minazzalimina, wannan wacce irin masifa ce haka?. ashigowa mutane gida ba sallama"?.
sosai kalamanta suka daki zuciyata, har na kasa 蓳oyewa na ce" ai kuwa Baba munyi sallama, sai dai idan baku ji bane".
Baba ta waro ido sannan ta ce" ikon Allah, uwar 拼ar rashin kunya ni zaki fa蓷awa kunji? daman sai dana fa蓷a nace yanzu kima dawowa zaki fara hura hanci saboda ke kin haifi 拼an biyu kina tutiya da hakan, amman ki 茩wana da sanin gidannan da kuke ciki bana mahaifin Sulaiman bane, na mahaifinsu Saddi茩a ne shi gidan gadonsu yana 茩auye agarin jar 茩asa, kinxo nan bulo da bulo kina ganin ke kin cinye gida ko? to ba nasa bane idan kina son cin gado sai ku tattara ku koma can 茩auye inda gadonsu yake sai kiyi fa蓷in rai da kyau".
Maganarta ta bani mamaki sosai, ikon Allah tanan kuma Baba hari ta 蓳ullo wai gado, ikon Allah daga zuwan yara kuma duniya sai ka sanyawa ranka cin gado? idan kuma yaran suka mutu fa?.
sai kuwa Dillaliya ta 蓷ora da ce wa" ai kuwa dai, kina da gaskiya Harira domin yaran yanzu wani ma aurensa suke saboda cin gado, yanzu duk talaucin Sulaiman sai kiga ana marmarinsa domin aci 蓷an wannan gidan, sai dai baby halin yin hakan tunda kinga gidan ba na ubansa bane".
ran Sulaiman ya 蓳aci sosai, ya ce" ke kuma waya saka bakinki cikin maganarmu? ni narasa waye ma ya janyo mana karfa, domin duk gidan da kika shiga sai kinyi ajiyarki ta munafurci da ha蓷a tuggu".
Baba hari ta ri茩e baki, gamida ce wa" a lallai Sulaiman an ji茩a an baka kasha, tunda 拼an funtua sun zo sun ji茩a sun baka ai dole ka dinga zagin mutane, to abinda nake so in fa蓷a maka shi ne ai ba Dillaliya zaka xaga ba, ni dana kawota niya kamata kq zaga tunda ni na kawo ta, kuma baka isa ka fa蓷i abu ayi abinda kake so ba tunda ba gidan tsoho bane".
sosai naga maganar ta shige sa, har ya gaza 蓳oyewa cike da 蓳acin rai ya wuce ba tare daya ce komi ba, nima nabi bayansa mukayo cikin 蓷aki ita kuwa Halima da sauri ta taso ai kuwa Baba da Dillaliya suka dinga zaginta, wai anya kuwa Baba ce ta haifi Halima? idan kuwa itace ta haifeta to ya zamar mata tilas takawa Halima burki.
Baba ta ce" uhm ai zanyi maganinta wallahi, ina jima sai na ha蓷a mata da barba蓷e saboda naga alamar tayi nisa bata jin kira".
Saddi茩a da 茩annenta sai zagin Halima suke, wai mara zuciya.
Ni kuwa muna shiga mamaki ya kamani, saboda yadda Sulaiman ya gyara min 蓷aki gadona ya cire ya sanyamin sabo, ledar sa茩ar 蓷aki duk ya sanya sannan ya siyomin 蓷an 茩aramin risho, har da kalanzir ma ga kuma bahon wanka na jarirai da komi ha蓷in man shafawarsu da komi, banda kuma wanda muka siya a asibiti.
Sif 蓷ita ce ka蓷ai bai canjamin ba, ga kayan daya siyomin sabbi dal a蓷inke kala biyu acikin sif.
na dinga yi masa godiya, ya nunamin babu komi duk abinda yayi min yiwa kai ne.
na ajjesu kan gado ina kallonsu, zuciyata babu da蓷i sam yanzu ace mutum ya haihu kuma tiyata ma? amman ko ta amshi yaran tayi musu addu'ah balle ta kalli fuskarsu? lallai tsanar da Baba tayi min babbace gaskiya, idan banda haka me zaisa ta茩i jikokinta 拼a拼a awajen tilon 蓷anta namiji Sulaiman.
ya fuskanci tunanin da nake yi, saboda haka ya zauna kusa dani ya ri茩e hannun Baba wato me sunan Babansa sannan ya ce" inason ki sanya aranki wa蓷annan yaran ba jikokin Baba hari bane, jikokina awajen mahaifina kinga idan kika sanya damuwar 茩in kula yaran nan da Baba hari tayi zaki iya kamuwa da cutar damuwa, domin ni aganina ba abin damuwa bane tunda har Allah ya saukeki lafiya ai an gama komi, abu 蓷aya nake so kiyi min al茩awari ki tayani yiwa mahaifiyata biyayya, domin itace aljannata Maryama idan ban kyautata mata ba komi zai ita faruwa dani, in ta蓳e anan gidan duniya in ta蓳e agidan lahira".
Sosai ya bani tausayi, domin nasan daurewa kawai yake amman ya fini damuwa akan abinda Baba ta yiwa yaransa domin duk me 蓷a wawa ne matu茩ar zaka kula 蓷ansa ka nuna masa soyayya to duk 茩in da yake maka za kaji kana sonsa kamar yadda yake sonka.
na ce" babu komi Baban 拼an biyu, in sha Allah zan yi duk yadda kace sannan abu guda da zan tambayeka shin wa蓷annan abubuwan da kayi min na gyaramin 蓷akina ka yiwa Baba ma"?.
ganin yayi shiru na tabbatar bata sani ba.
na 蓷an ja fasali sannan na ce" Baban 拼an biyu nasan wani mutum da yake fifita matarsa akan mahaifiyarsa, 茩arshe rayuwarsa sai ta lalace baki 蓷aya ya zama abin tausayi to don Allah kada ka zama 蓷aya daga cikin irin wa蓷annan mutanen, ka daure ka yi mata itama za taji da蓷i kuma ta sanya maka albarka".
Kallon tsanaki yayi min, haryanzu 蓷an yatsansa yana cikin na Baba yana juyasa alamar yana masa wasa ya ce" Maryama zan mata in sha Allah, sannan duk wa蓷annan abubuwan dana yi miki Baba bata sani ba, duk basa nan jiya na bada ku蓷in sif 蓷in aka kawomin ita har cikin 蓷aki, sannan na shimfi蓷a leda na siyo risho da kalanzir da sauran kayan duk ajiya, babu abinda ta sani na 蓷akinki domin idan kin kula na sanya mukulli a茩ofar shiyasa bata san komi ba".
na ri茩e baki na mamaki, ina jajanta irin bala'in da zamusha idan har Baba hari ta sani, Allah yasa ma ba babbaka mu zatayi ba.
****Dillaliya ta ce" a茩wai wani bokan da zan rakako wajensa, a茩wai abubuwan da zai ha蓷a ya baki da kanta zata bar miki 蓷anki tabar gidan, idan tayi wasa ma har hauka sai an sanya mata".
Halima dake tsaye akansu ta ce" inna lillahi wa inna ilaihi raji'un Baba wannan wani irin rashin imani ne? akan 蓷anki sai ku haukar da 拼ar wasu? itama fa iyayenta suna sonta fa"?.
Baba ta ce" to tijararriya marar mutunci? ke har kin kai ki fa蓷amin tsoron Allah, wallahi ki kiyaye ni ki fita daga idona idan kuma naji wannan maganar awani waje har dake zan ha蓷a, in manta ma ni na haifeki domin ni ajikina ma inajin mucanje aka yimin a asibiti yayin haihuwarki domin ke dai ba irin zuciyata kika yi ba."
Dilalliya ta ce" ah gaskiya dai, ina zargin da walakin gora amiya".
ta fa蓷i hakan gamida ri茩e baki alamar mamaki.
ita kuwa Halima da gudu ta shiga 蓷aki, tana kuka domin halin mahaifiyarta yana bata mamaki rashin imani da son nata ya rufe mata ido, tayi al茩awarin ba zata ta蓳a bari hakan ta faru akan Anti Maryama ba, zata san ta yadda zatayi domin ta fitar da ita daga wannan mummunan halin da ake son shigar da ita.
~~~~~~~
tafiya suke sosai har suka iso wani jeji, Hajara ta蓷an tsorata ka蓷an saboda wannan shi ne shigowarta dajin saboda haka sai ta ri茩e gefen mayafin 茩awarta Sady.
Sady sai nuna mata take kada ta tsorata ai tazo inda za'a share mata hawayen ta, saboda haka kada ma ta damu wannan bokan aikinsa yana ci tamkar yankan wu茩a. duk da haka bata saki jikinta ba har sai da suka 茩araso har wajen wata bukka 拼ar 茩arama.
Kamar daga sama sai ga boka ya shigo wannan bukkar, ya xauna akan wani dutse yana me kallonsu ba茩i 茩irin dashi babu ko alamun hasken musulunci, ga 茩aton ciki da 茩aton kai ya sanya wani jan abu agoshinsa kamar jini ya bushe, sannan babu komi ajikinsa sai ganyen daya rufe gabansa dashi.
ya 蓳a蓳蓳ake da wata muguwar dariya, yana nuna Hajara da hannunsa ya ce" hhhh kinzo akan a mallake miki miji kuma gashi yanzu ana kan hanyar yi miki kishiya HHHHHHHHH".
"na shiga uku ni Hajara, kishiyar lafiya Boka gaskiya 茩arya ne mijina ba zai ta蓳a yimin kishiya ba".
Sady tana 蓷an ta蓳a ta, saboda taga ta zauce amman ko kallonta bata yi ba balle ta sanya ran zata gane abinda take son fa蓷a mata 蓷in.
boka ya kuma bushewa da dariya sannan ya tsuke fuskarsa, ya nuna ta da yatsansa ya ce" ke! ki kishiga hankalinki kisan a inda kike, kishi ba hauka bane saboda haka daga yanzu kisan irin kalaman da zaki dinga fa蓷a mana".
Sady tayi caraf ta ce", xafa kiyaye Boka gagara badau me share mana hawaye, to yanzu ya xa'ayo kenan"?.........
*MRS GREEN CE馃*
***
C3tsX4CqiEp939DhYvJ3SZ
grp ne da nake turo kayana akan sari.
*MAMAN AMEER DILKA SOAP*
*muna siyar da kayan gyaran jiki, jikinki ya yi sil蓳i da kuma shining ki zama tauraruwa acikin mata*.
muna siyar da dilka
soap
mulato soap
white scrub
da dai sauran kayan gyaran jiki har ma dana 茩amshi kamar馃憠馃徑
Gab gab
Layal
Hawi
Cus cus
Coucounot sandal,
Marshoosh,
Frami
Kajiji,
Sandal.flask
Qalbul oud,
Noor hayaty,
Kindikaye,
Sultana,
Kajiji,
Sandal asly
Malika
Night queen
Misk humra,
White humra
Dufur khumura,
Khumura mukabassiya.
ga lambar wayata, don siyan 蓷aya ko sari MAMAN AMIR GIDAN GYARA 茦AMSHI.
***