Free chapter · Read without an account
MAR'ATUSSALIHA BOOK 1
Pege 3____
Anisa ce ta ruko hannun mahaifiyar tata'' tace'' dan Allah mama kiyi hakuri wallahi ba laifin ya Habib bane laifi nane'' dalla can shasha sha ''kawai sakarmin hannun'' wadda batasan ciwon kantaba'' ina ruwana da lefin waye acikin ku'' to ko me kika yi masa ya dace ace'' ya samu wadannan hannayen nasa masu kama da guduma ya sharara miki su.
Momy ce ''tasake cewa''' dan Allah kibi abin asannu'' INSHA ALLAH''yanzu zanje nasamu Habib din naji Meyasa ya mareta..
Oho'' miki ko kije ko karkije duk uwar ubansu daya'' da ''yata zantafi wallahi'' Anisa maza jeki hado kayanki mutafi'' indai Ni adama Ni na haifeki'' tun da ay badole bane'' kuka Anisa tasaki tare dacewa'' Ni gaskiya mama''bazan bikiba'' Allah inason ya habib'' idan kika ce nabiki bazan taba samunsa'' matsayin mijiba'' dan Allah kitafi Ni bazan tafiba''Momy dan Allah ki bata hakuri mana'' iyye''ah lallai'' nayar da da abin da zulaihat ta fadamin akanki'' shikkenan sun asirce min ke'' to wallahi duk Bala in da za'ayi sai dai ayi sai kun sakarmin ''yata'' tun wuri kuje gurin bikan da ya muku ayki ''akarya asirin nan dan bazan yar daba'' tab dijan!!ta fada tare da rike kugu'' tacigaba da balbalin masifar ta'' ...
Momy kam sama ta hau ta shiga dakin da Habib yake kwance'' idonsa ya kada yayi ja'' tsabar bacinrai har kwallace ta kwanta a cikin idonsa'' gefan gadon ta samu ta zauna'' sannan ta dauki hannunta ta dora a kan lallausan sumar kansa''tace'' Abee meyake faruwa ne?" Shiru Habib yayi mata bece komai ba'' magana tasakeyi tace'' Abee ka fadamin menene yake damunka''?" Sannan me ya ha蓷aka da Anisa har ka mareta'' uhm''ajiyar zuciya yayi kana ya goge kwallar idan sa yace'' Momy wai daman a kwai kashin da yafi dan adam daraja'' agurin'' ubangiji'' what ban gane ba me kake nufi'' ?" Uhm Momy wai harni zata kalla tace kashin kare ta fini daraja'' me wacece wannan ita ''yar gidan uban wane a garennan''suwa ye iyayenta'' tukunna'' ma me ya ha蓷aka da ita har tafa damaka wannan maganar me munin gaske''
Uhm'' Momy abar maganar amma na rantse da Allah''saina koya mata hankali'' sai ta san wanene Habib a garinnan'' hmm Kayi hakuri abee wannan fushin naka inason karage shi'' banason kadinga sawa kanka damuwa'' yanzu dai abin da nakeso dakai katashi muje kabawa Adama'' hakuri akan marin Anisa da kai'' what''momy hakuri fa akan wane dalili zan bata hakuri'' itafa ta shigomin bedroom''nina kawota'' dan Allah Momy for get abut story " ya fada tare da mikewa ya shiga bathroom.
Safiyya me kikeyi'' ne haka'' dan Allah kiyi sauri kada a ganmu'' shi gatai motar da sauri suka fuce daga layin '' suna fita basu tsaya a ko ina ba ''sai a wani katafaren hotel na masu fa蓷a aji'' parking space suka nufa sukayi parking''daga nan kuma suka fito'' suka shiga cikin hotel din'' daki me numbar 34 suka shiga'' wow masha Allah iya haduwa komai yahabu acikin bedroom' din'' . Zama Safiyya tayi a gefan gadon ta kuramasa ido shima kallonta'' ya ke kamar zai cinyeta'' yana lashe baki'' a hankula ''cikin rada''ya ce'' MAR'ATUSSALEHA , na'am babu'' MAR'ATUSSALEHA a idon mutane ba''amma a gurin ka fa''?" Uhm a gurina kinfi wata ''yar barikin iya iskancin'' hmm baby kenan'' kasan wani abu, a,a sai kin fada. Kasan ''yar uwata saliha ko'' ehy nasanta''wata masifaffiya nan bata jin magana'' ta addabi kowa a unguwarku'' Yes yes ashe dai kasanta'' to kanaji' a idon mutane kallon da suke wa saliha'' suna mata kallon karuwa mara kamunkai''sabo da bata fiye zama a gidaba'' niko kullum suna ganina da Umma ina tayata aiki ''shiyasa akemin kallon MAR'ATUSSALEHA nan ko basu san itace MAR'ATUSSALEHA 馃 .
Hhhhhh dariya ya tintsire da ita tace keko''hmm yana gama fadar haka'' ya tun kudata saman bed din'' shima ya hau''tare da rungume ta'' ya na dan shafa dogon gashin ta'' yana murmushi''' itako sai faman lumshe ido take tana jin dadi'' fuskarsa ya dora akan Tata ya manne''bakinsu guri daya ya shiga kissing dinta ta ko'ina yana shafa duk wata gaba dake jikinta'' itako ta takar kare sai turomasa jikin take sakeyi tana wani nishi samasama'' sai da sukayi kusan minti 20 a haka sannan'' ya zura hannunsa ta baya ya zuge mata zef din rigar ta'' daman doguwar rigace'' sai da ya cire gaba daya duk kayan jikinta'' ya mai da ita haihuwar uwarta'' komai nata ya bayyana'' musamman manyan mazaunan ta'' da kirjin ta'' nan fa ya gigice'' da yayi tozali da manya manyan nononta'' wadan da suka cika suka kumbura sosai kamar zasu fashe'' hannunsa ya sa ya shiga matsa samansu'' yana mulmulawa'' har sai da yaga sunyi jajur tsabar matsa'' baki yasaka ya fara shansu kamar yasamu sweet ''yana wani irin gurnani kamar zaki'' ragowar hannunsa'' kuma suna kasan mararta yana shafa tsakanin kafafunta'' ganiyayi dadi zai kasheshi'' hakan yasa ya sauka daga kan bed din''ya tsige gabaki daya kayan jikinsa'' sannan ya hau kanta'' yashiga ayki bayaji baya gani''
Wa iya zubillahi'' Allah ka tsaremana imaninmu''