Free chapter 路 Read without an account

5

by Rabiatu bashir 路 DAN HALAK

*_馃拫D'AN HALAK馃拫_*




MALLAKAR

*_UMMU MAHER(MRS GREEN)馃崈_*


*_AREWA WRITER'S ASSOCIATION馃摎_*


~*Arewabooks*~

D'AN HALAK:: https://arewabooks.com/book?id=6631fffa0eeb3b80f1ef8159



*_UMMU MAHER BUSINESS CENTER馃摬_*


*koyon sana'o'i 5 kamarsu*

馃憞馃徎馃憞馃徎

1 MAYAFI NA BEAD WORK

2 MAYAFI NA STONE WORK

3 HULUNA

4 COVER BOOK

5 INVITION CARD


dukkaninsu zaki koya akan 800 茒ARI

BIYAR KACAL.


*KIBI WANNAN LINK 茒IM DOMIN SAMUN DAMAR GARA苼ARSA SHIGA GROUP 茒INMU馃憞馃徎馃憞馃徎馃憞馃徎馃憞馃徎*

***

cUVvkDAXPthThNQx





5

_________ganin kamar ran Haidar ya 蓳aci game da tambayarsa yasa ya juya hirar da ce wa" wanni course kake karanta"?.


 ya 蓷an ja wani wahallan yawu sannan ya fa蓷a masa course 蓷in, amma har lokacin jikinsa baki 蓷aya yayi sanyi indai har za a masa maganar mahaifi sai yaji duk duniya komi ya sare masa, sai yaji tamkar ya sha茩e kansa saboda haushi, mutane da dama suna masa kallon wanda bai da galihu saboda rashin uba, bai san awata duniya mahaifinsa yake ba? ko sunan mahaifin nasa ma bai sani ba, domin Ammi ko sunan mahaifin nasa bata bari ya sani ba, akullum dai tunaninsa bai wuce ace ta yaya zata 蓳oye masa mahaifinsa alhali kuma tasha fa蓷a masa shi 蓷in 茒AN HALAK ne, 蓷an sunnah tamkar ko wani 蓷a?.


Mu'azzam yana ta yimin hira amma ni ban ma san yanayi ba, hankalina da nutsuwata baki 蓷aya yana can kan tunanin halin dana ke ciki, duk kuwa da gata na da komi nawa na rayuwa.


蓷an ta蓳ani yayi, firgigit na dawo hayyacina na kalleshi cikin nutsuwata yana kallona ya ce" bawan Allah ka daina wannan tunanin, domin ita 茩addara babu yadda zamuyi da ita domin ita ce maha蓷in rayuwarmu, kuma duk wanda kaga Allah ya jarabcesa da wata lalura ko 茩addara ha茩uri da addu'ah ce ka蓷ai zata fitar da bawa daga dukkanin 茩addarar daya fa蓷a, mafi akasarinmu abinda yasa muke samun matsala arayuwa shi ne rashin cinye 茩addara domin ita 茩addara abuce me wahalar gaske, idan ka daure kayi ha茩uri sai kaga ka cinye ta".


 Haka ya dinga yimin nasiha.


 tun daga ranar muka 茩ulla abota da Mu'azzam, anan na gane rayuwa bata yiyuwa sai da ha茩uri, duk rashin ha茩urinka ka sabawarka kanka ha茩uri da juriya koda 茩an茩ani ne. domin abu na farko daya sanya ala茩armu yin 茩arfi shi ne ha茩uri, domin ni kamar zawo nake sam ba nida ha茩uri ko da ka蓷an kuwa, amma ahankali sanadiyyarsa ya koyamin halinsa na ha茩uri da juriya da yakana da sanin ya kamata.


 Tunda nazo karatu 茩asar Italy na daina kiran Ammi, duk wata kafa danasan zata neme ni na toshe ta, domin Allah ya sani na tsani 茩wane-茩wanen da take min musamman nacin da nake mata na son gaskiyar lamarin ni waye? wanene ubana? A'ina yake? Yana cikin 茩oshin lafiya ko akasin haka? yana raye ko ya mutu?.


 A茩wai wani bature wanda suka saba harkar business da Ammi, dama ita shahararriyar 拼ar kasuwa ce wacce ta saba kai kaya daga 茩etare zuwa 茩asata.



babu yadda bai yi ba wajen nemana, amma bai samu damar hakan ba saboda duk wata kafa da zata bashi damar sanin inda nake na rufeta babu damar hakan.

ni aganina ana fushi da uwa azauna lafiya, rannan muna zaune da Mu'azzam yana 茩ara min karatun islamiyya littafin ahlari, wayata tayi 茩ara kamar bazan 蓷auka ba sai na 蓷auka 蓷in.



 Fashewa da kuka Ammj tayi, atake naji wani abu tamkat mashi ya fa蓷omin akaina silar jin muryar mahaifiyata, jikina yayi sanyi domin ko ba ita ba banason jin kukan mace tausayi yake bani gamida kashe jiki.


 "yanzu Haidar ka kyauta kenan? kasan kuwa irin wahalar dana sha wajen neman lambarka? wallahi na rasa me kake so ka zama Haidar? wa yake zugaka ne? kasan kuwa halin da na shiga? tsawon wata hu蓷u kenan amma sam na gaza samunka? me hakan yake nufi? Shin kana fushi dani ne saboda abinda 茩addara ta riga fata"?.


 Shiru nayi, na kasa bata ha茩uri ko in 茩wantar mata da hankali saboda banason bu蓷e bakin ma ballantana har inyi maganar da zata 蓳ata ranta, kawai sai na kashe wayar ma baki 蓷aya.


Mu'azzam ya ce" yalla蓳ai ka gafarceni idan na kasance me laifi agareka amma inason inja hankalinka, kan wani kogin kuskure danaga kanasan fa蓷awa su iyaye suna da muhimmanci da girma, musamman ma uwa shiyasa Manzon Allah (S.A.W) ya ce kabi uwa kabi uwa har sau uku, sannan ya ce kabi uba. saboda muhimmancinta arayuwa Manzon Allah (S.A.W) ya ce da zaka 蓷auki mahaifiyarka zuwa umrah, ka zagaya ka'abah da ita agoye abayanka sau babu adadi, bai kai ya haihuwarka da tayi ba shiyasa uwa take da wannan falalar, amma Haidar ba'a fushi da uwa ka kiyaye fushinta akanka, yanzu in baka misali yanzu ba jarabawa kukayi ba ka fa蓷i kakeson zana wata? kuma alhali ada kanada 茩o茩ari sosai? sanadin hakan yanzu gashi ba kada wani kata蓳us akan hakan kuma wallahi ko kaffara bazanyi ba nasan wannan laifin da kayi mata shi ne ya hanaka cin wannan jarabawar, tunda ada ka saba kome zakayi sai ka nemi shawararta, ita kuma ta sanya maka albarka saboda haka ina me jan hankalinka da ka kiyaye fushin uwa domin ba abune na wasa ba".


 Nasiha me ratsa jiki ya dinga yimin, daga 茩arshe na 蓷auki nasiharsa na kira Ammi muka sasanta nayi ta bata ha茩uri, da kuma nuna mata nayi kuskure.



sosai nayi sabo da Mu'azzam, saboda na gane zama da aboki nagari yana 茩ara maka hasken makarantar rayuwa.


Ranar da bazan ta蓳a mantawa da ita ba, ranar da na nemi Mu'azzam amakaranta na rasa ranar ban taho da masu tsaro na ba, hankalina ya tashi domin nima ba ko'ina na sani agarin ba balle in tafi nemansa, sau tari ko ba ranar makaranta ina shigowa don kawai naga Mu'azzam, nasha bashi shawara akan ya koma gidana amma ya茩i ya ce inyi ha茩uri zamansa anan yafi ye masa.


 duk wanda nasan zan tambaya na tambaya, amma shiru babu labarinsa wayarsa na kira yafi sau shurin masaki amma shiru ba a 蓷aga ba.


 Bansan lokacinda naji wani zazza蓳i ya rufeni ba, jikina ya hau 茩erma. ganin zazza蓳in na neman kaini 茩asa yasa na bugawa bodyguard 蓷ina na ce suzo su kaini gida.


 suka kiramin likita ya dubani, sannan na samu barci acikin barcin nawa na dinga mafarkin Mu'azxam wai yana cikin wani hali, yana neman taimakona amma na kasa basa, sai kuka nake shima yana yi dai dai lokacin na tashi daga barci tamkar wanda aka 茩warawa ruwa jikina ya ji茩e sharkaf, ga sanyin AC amma tamkar babu wata alama ko kafar da iska take shigowa ta 蓷akin.


 Allah ya taimakeni na samu na tashi na shirya, banyi wani cikakkan shiri ba na fito zuwa makaranta, ina addu'ar Allah yasa Mu'azzam ya dawo.


  Innalillahi wa inna ilaihi raji'un.


 abinda bakina yake iya furtawa kenan, saboda nauyin da yayi min daga baya naja bakina nayi shiru tashin hankali fal jiki da ruhi.



domin na tambayi 拼an hostel 蓷insu sun tabbatarmin Mu'azzam bai dawo ba, suma kuma tun jiya suke nemansa amma basu gansa ba, kuma gashi wayarsa da glass 蓷in idonsa duk suna nan, da yake yana sanya gilas a idonsa saboda yana da 拼ar matsalar ido.



  Ganin hakan yasa na bazama nemansa, wajen 拼an sanda na wuce kai tsaye na shigar da report nan da nan suka fara bincikar case 蓷in, ni kuma na dawo gida saboda na gaji sosai gashi kuma ban saba tu茩i ba duk inda zanje kaini ake, saboda haka naji duk jikina yayi lugub tamkar wanda aka daka a turmi.



  *BAYAN 茦WANA BIYU*


Labarine yazomin da 蓷umi 蓷uminsa, wai anga Mu'azzam awani gida babu numfashi, wasu mutanene suka kamasa amma yanzu da suna hannun 拼an sanda ana tuhumarsu.


 Bayan an kai shi asibiti aka dubasa aka tabbatar lafiyarsa 茩alau sai gajiya da yayi sun hanasa ruwa da abinci.



mutum uku ne, kuma duk ba茩ar fata na dinga kallonsu ina musu Allah wadai domin sun bani mamaki matu茩a irinsu ne masu lalata mana suna ace duk 茩asar da ba茩ar fata yaje sai ya zama wani mugun 茩usan rashin mutunci.


 Duk tuhumarsu da ake baku fa蓷i gaskiya ba, ce wa suke su bazasu fa蓷i wanda ya aikosu ba da yake 茩asar turawa ce sai aka 茩ara barinsu su huta aka daina matsanta musu, aka biyo musu ta hanyar dabara da wayo aka barsu ba tare da an 茩ara tuhumarsu ba, akayi musu 蓷aurin talala har da abinci me kyau da ruwa ake basu.


 Alokacin naji haushi sosai, sai nake ganin kamar basuyi mana adalci ba ya za'ayi masu laifi a barsu tamkar masu aikin lada? amma dana fa蓷awa Ammi halin da ake ciki ta tabbatarmin sanya musu ido suka 茩arayi domin da sun saki jiki shi wanda yasanyasu zai kawo kansa da kansa tunda yaransa ne.

 Haka na 蓷auki shawarar Ammi, na cigaba da fa蓷awa Allah akan ya bayyana wanda ya yiwa Mu'azzam wannan mugun 茩ullin, sai gashi kuwa rana tsaka su da kansu yaran sun fa蓷i waye.




nemansa aka du茩ufa dayi amma tuni ya 蓷aga zuwa Nigeria, sai dai da passport 蓷insa aka fara bincikarsa, aka gano ashe 蓷an jami'armu ne ma wani 蓷an 茩usar gwamnati ne yaron bayajin magana ko ka蓷an, kuma karatun ma da aka turosa bai tsaya yayi ba, sai shashanci da bin abokan banza da kuma lalata 拼a拼an mutane wa蓷anda sukazo daga Nigeria da 拼an sauran 茩asashe.


 Ranar har hawaye nayi, saboda tausayin Mu'azzam to me yayi musu? me ya sanyasu yi masa wannan abin? abinda ya sanyani kuka bai wuce yadda olsa tayi masa mugun kamu ba, gashi idonsa baya gani sosai saboda ya saba mu'amala da gilashin idonsa, gashi shi ba 蓷an kowa ba balle a 茩wato masa 拼anci, amma ni nayi al茩awarin kama wannan yaron a蓷auresa har 茩arshen rayuwarsa.


 Ganin yadda nake hawaye yasa Mu'azzam dafa kafa蓷ata ya ce" Haidar wai mi yasa kake da zuciyar mata ne? me yasa kake zubar da hawayenka akaina? banason kana zubar da hawayenka akan wani, domin idan kana haka zama da mace ma bazaka iya ba idan har tasan kana da rauni akanta, kuma ina me tabbatar maka na yafewa wanda ya aikatamin wannan laifin, domin nasa yayi ne sanadin wani abu nashi wanda ni na cucesa ba shi ya cuceni ba, domin awani hadisi an rawaito ce wa 'WALA TAJASSASU' ma'ana kada mu yawaita bincike. yin hakan zai iya jefamu cikin babbar matsala".


 Da sauri na kallesa wai jin cewar ya yafe masa, naji baki 蓷aya idona ya 茩afe hawayen ma sun tafi wannan wani irin bawa ne me yafiya, me ha茩uri"?.


 "Haidar nasan kana mamaki dana ce na yafe masa, Annabin tsira yana son mutum me yafiya domin muma munawa Allah laifi ya yafe mana".


 Na bu蓷e bakina da niyyar yin magana sai ga................



*SHARE馃グ*


*$HAIDAR*

*$MU'AZZAM*


茒AN HALAK GRP LINK

***

LcnDvlFNqL0Enq7llnpAVe


*UMMU MAHER*

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol