FreeArewaPen original
DAN HALAK
- 1views
- 33chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I proudly a writer,i lov hausa novels
Sample Β· 1
*_πD'AN HALAKπ_**_UMMU MAHER(MRS GREEN)π_*~***~Rabiatu333~Arewabooks~Rabiattu04441_Destiny_Around 5:pm..........da mugun sauri ya d'ago yana kallon Salima sannan ya ce"yanzu Salima ni kike kira da d'an shege"?. Ta wani juya idonta sannan ta ce" eh na fad'a idan k'arya ne ka musa mana"?. Ya k'ara kallonta akaro na biyu, yaji tamkar zai bugeta saboda bak'in ciki yana da muguwar zuciya Idan ya ce zai yi magana zai iya shak'eta ta mutu, yayi saurin rintse idonsa sannan ya ce" get out of my side". Ya fad'i hakan tamkar zai bugeta, ai kuwa ta firgita ta fita da saurin gaske saboda tsoronsa takeji da gaske saboda Haidar namiji ne guda acikin maza. Go ahead ya bawa direbansa, nan da nan yaja motarsa sukayi gaba yana jin wani irin suya aransa tamkar zai mutu, kiran sunan Allah ya ke Amma shi kad'ai yasan masifar da ya ke ciki zuciyarsa sai k'una take hannunsa d'ay...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.