Free chapter · Read without an account
MAR'ATUSSALIHA PEGE 14
Pege 14
Adama tana komawa gida '' ta zauna a bakin gadon ta tan muzurai'' Anisa ta shigo'' cikin masifa Adama tace'' Anisa dan kutumar'ubanki indan Habib ba ubanki bane ki hakura dashi'' walhi ko zance shi naji kinsakeyi saina kasheki na huta da wanna baki cikin........
Innalillaha mami meyafaru'' tafada tare da saka hannayen ta duk biyun a kana'' bansani ba uwarki ce tafaru''ke barima fa kiji me kankat''muddum ina a raye'' wallahi baza ki auri Habib ba,ko shine autan maza'' what mami rantsewa fa kikayi'' su saima na maimaita miki'' ke kurmace'' indai ji abin da nace idan kema rashin kunyar zakimin to bissimillah'' daidai nake dake" mami Ni ba rashin kunyar zan mikiba'' dan Allah kada ki nisanta zuciyata daga son da takeyiwa ya Habib '' wallah Mami idan narasa ya Habib tamkar kin rasanine'' dan Allah ki taimaka''kada kicire hannunki daga maganar nan, ke kadai ce nake da Yakinin zaki dankamin Habib a tafin hannuna''dan Allah kada kice zaki watsar dani ,zan iya rasa rayuwa ta''
Dakata anisa'' ta daka mata tsawa'' nece ki hakura da auren Habib ''idan kuma bazaki hakuraba'' ki mutu dan uwarki'' tayi tsaki ta tashi ta shige bathroom....
Anisa kam zaman dorshen tayi agurin tasaki kuka me tsuma zuciya'' tana cewa, mami why shin Meyasa zaki min haka?" Idan har ba,a bani auren Habib ba mutuwa zanyi'' kawai'',,
****INDIA
Sir kayi bakuwa,dago ido yayi'' yana yatsine fuska yace'' wane , sir ba namiji bane'' wannan budurwar'' takace'' what ya mike a fusace ya daki table din dake gabansa'' ya sharara masa mari yace'' wace budurwa ta'' please kayi hakuri bazan karaba nayi tunanin budurwar''kace'' ta ce sunan ta Isha'' okay kace mata tashigo'' okay sir ya fada tare da fucewa'' ya na fita ya samu Isha'' a waje ta ci wankan riga da wando'' ko mai na siffar jikinta'' ya bayyana'' kanta kuwa ta kuma bazo da gashin kanta waje ''ta dora gilas'' karasawa yayi kusa da ita yace'' zaki iya shiga'' okay'' thank you, tana fadar haka ta shiga dakin'' a zaune ta sameshi ya harde kafa daya kan Daya'' idanuwan sa duk biyun a lumshe kamar beji shigowar taba'' don ko sallama batayiba'' falon'' ta zubawa ido'' ta jujjuya ko ina na gidan tare da yatsine fuska tace'' juneid baka ji na shigo bane''ko guri bazaka iya bani na zauna ba''banza yayi mata bece mata uffan ba ,kuma be bude idonsa ba'' tsaki Isha'' tayi tare da samun guri ta zauna a kusa dashi''in da kasan zata shige cikinsa ta wani matseshi'' hannu ta kai zata rike masa hannu'' ya bude ido Da sauri ''ya sharara mata maruka har biyu'' sannan ya yi wurgi da ita zuwa kasa'' cikin masifa yace'' ke Are You Animal?" Baki da hankali'' wannan kazamin jikin naki zaki tabani dashi'' ke baki iya ko sallama ba'' a haka kike tunanin zan soki'' wallahi har abada ,jini jikinki waike gayu ko'' sai dole kinnunawa mutane kingirma kin hada halitta'' to bari kiji idan ma sabo da Ni kike wannan abun''tun wuri gwra ki daina'' domin ko da abu daya baki da shi'' na irin matar da nakeso'' yana gama fadar haka yayi tsaki ya danna wani madanni a gabansa'' sai ga wannan basamuden mutumin ya shigo'' yana zuwa yace gani yallabai'' fitar min da wannan yarinyar daga gidana'' kuma inaso kasanar wa me gadi daga yau kada asake bari tashigo'' gidannan'' Are You shower'' yes sir, tsuguna wa yayi ya sabi Isha'' a ka tana kuka tana ihu yayi waje da ita'' be diteta a ko inaba sai a gaban motar ta''
HABIB
Huce'' nace'' dan girman Allah ka rufamin asiri ,kada ka barni a cikin dakinnan'' dan Allah ,kada ka manta nifa matarka ce'' kada ka min irin wannan izayar'' dan Allah kada kai abin da zai sa nan gaba kayi dana sani''short up'' akan wa kike tunanin zanyi dana sani'' wai akanki'' hhhh mekike da shi'' harda kike daukan kanki a matar habib'' karuwa ce kefa ''yar tasha ''yar kwararo wadda aka haifa a titi'', stupid kawai'' wallahi ki kiyayeni,, idan ba hakaba'' wataran sai na kasheki'' kuma rayuwarki a wannan dakin zakiyita aciki zaki kare rayuwarki'' shasha sha''da Ni da ke basaki'' agaban ki zan auro wata muyi rayuwar jindadi da ita'' sanan ta haifamin yara masu tarbiya'' ba irinki ba'' Allah ma ya kiyaye na haihu'' da karuwa ''yayana su zama karuwai'' yana kaiwa nan a maganar sa ya fice ya jawo kofar ya saka kwado'' ya kulle'' dakine dan madaidai ci'' wan da ya sha sumunti'' a tsakar dakin amma babu ko plastar a jikin bangon'' dakin'' ga dakin babu ko da futula'' daga inda take tana iya jiyo sautin kukan sauro da na beraye'' ga babu ko da hijabi a jikinta'' daga ita sai kayan kikinta''hatta futsari idan zatai sai dai tayi a gurin yake nufi domin babu bathroom aciki balle tace zata yi alwala ko kashi ,ko fitsari'' Allah sarki MAR'ATUSSALEHA fashe watayi dakuka''ta kwanta a kasan'' sann ta rufe idanun ta tace'' Allah kagani yadda bawanka yayi min'' Allah ka da ka hukuntashi'' ni nayafemasa duniya da lahira ko me zaimin matsayinsa na mijina na yafemasa'' ba laifinsa bane laifin ''iyayena ne da suka bashi aurena''tana gama fadar haka ta fada komar tunani iri daban daban'' ....