Free chapter 路 Read without an account

{4..}

by Feenerh Feeche Studios 路 HAJAR

馃挍 HAJAR 馃挍



Biyar da rabi na yamma ya sayyadi Nura ya shigo ajin yi musu kiran suna, idonsa akan Hajar ya fara sauka wacca ta sunkuyar da kanta tana duba abinda babu a jaka, Addu'a ya fara yi musu kana ya fara kiran suna, duk wanda aka kira sunansa sai ya tashi ya tafi gida idan kuma kasan kayi fashi sai ka jira ai maka hukuncii, ajin ya 蓷a蓷e ya rage daga Hajar sai ya sayyadi Nura, register ya rufe ya maida hankalinsa gareta, a hankali yace "Hajara mai yasa jiya kika yi fashi", Hajar ta ha蓷iyi wani yawu ba tare da ta kallesa ba tana wasa da hannunta cikin hijab tace "ya sayyadi online registration naje na NECO kuma ban dawo da wuri ba", ya sauke ajiyar zuciya yace "toh saiki dage da karatu kinji??", tace "Insha Allah", yace "har yanzu dai Nursing 蓷in kike son karanta", a karo na farko da ta 蓷ago fararen idanunta sai kuma tayi sauri ta mayar dasu 茩asa tace "Eh", yace "toh shknn, indai kin 蓳aro marks Insha Allah zaki tafi Nursing School", tace "insha Allah zanyi 茩o茩ari", ya ringa kallonta sai kuma ya sauke sassanyar ajiyar zuciya yace "lokaci nake jira na nemi izini wajen Baba na ringa zuwa wajenki a gida, iya ganin da nake miki a makaranta yayimin ka蓷an gaskiya, ace kullum idona baya ci ya 茩oshi", ta janyo hijab 蓷inta ta rufe fuska murya can 茩asan ma茩oshi tace "ni gida zan tafi", yayi murmushi mai sauti yace "toh taso ki tafi", a hankali ta tashi ta 蓷auki jakarta ta fita a ajin ba tare da ta bari ta kalli wajen da yake ba. a gate ta tarar da zainab da take jiranta suka rankaya suka tafi gida. da daddare Hajar na zaune akan tabarma tana cin tuwo, umma ta fito daga 蓷aki da mafici a hannunta itama ta samu guri ta zauna tace "kai gaskiya yau akwai zafi inajin hadari ne a garin", Hajar tace "蓷azu ma naga ana wal茩iya, ina sabra ita bazata fito tasha iska ba sai san茩arau ya kamata?", umma tace "tayi bacci kinsan daga anyi sallar isha'i take kwanciya". Maama tana daga can 茩ofar 蓷akinta tare da Maimuna wacca ta kawo mata 茩orafi akan Naseer. garin zafi ake shiyasa suka firfito tsakar gida shan iska, Hajar ta mi茩e ta kai kwanon da ta gama cin abinci wajen wanke-wanke ta 蓷ebi ruwa tana wanke hannunta, Sallamar Baba ta janyo hankalin kowa garesa, Hajar tace "sannu da zuwa Baba", ya amsa yana mi茩a mata 蓷aya daga cikin ledar da ya shigo dasu, Maimuna tana ganin ya mi茩awa Hajar leda ta mi茩e zaune daga kan cinyar Maama tace "Baba sannu da zuwa", yace "yawwa zoki kar蓳ar muku naku", Maimuna ta taso da sauri ya bata leda 蓷aya ya wuce 蓷akinsa da guda tinda ledojin uku ne. Hajar ta kaiwa umma ledar ta samu guri ta zauna ta tan茩washe 茩afa, Umma ta bu蓷e leda, karfashe ne mai zafi ga kuma yaji a gefe, umma tace "kai Allah ya saka da alkhairy ya 茩ara bu蓷i, sako hannu muce Hajara", a hankali Hajar take 茩urmushe karfashen saboda tana sonshi. Maimuna kam tana bu蓷e ledar ta kalli Maama tace "Cha蓳, daman tinda naji 茩arni nasan wannan abun ne", Maama ta warce ledar tace "idan bazaki ci ba ki barshi" ta 蓷auki guda 蓷aya ta lu茩a a baki ta 茩urmushe, Nabilah ta fito daga 蓷aki da fitilar wayarta rakani toilet ta haska kifin hannun Maama tace "me kuke ci ne naji 茩ayau 茩ayau ana tauna?", Maama tace "karfashe ne idan zaki ci, yanzu babanku ya shigo dashi", Nabilah ta ta蓳e baki tace "ni kam bazan ci ya farfasan baki ba, kina ganin abu sai kace 茩anzo, Sa'adatu nake jira nasan bazata shigo gidan nan hannu rabbana ba", Maimuna tace "wallahi nima ita nake jira", Maimuna tana rufe baki saiga sallamar Sa'adatu, hannunta ri茩i-ri茩i da ledoji, da sauri Maimuna ta tarota ta amso ledojin, Sa'adatu ta zauna kan tabarma ta fige 蓷ankwalin kanta tace "wash nagaji, Maama yau kam ai banyi dare ba ko??", Maama ta kawar da ledar karfashen da take ci ta su蓷e hannu tace "Eh yau ba kiyi dare ba 拼ar albarka", Sa'adatu ta warce ledojin hannun Maimuna tace "cewa nayi ki bu蓷e, ai kya bari na bu蓷e da kaina", Sa'adatu ta ciro takardar tsire da 茩atuwar robar ice cream tace "Maama ga naki", ta ciro wata takardar da kuma robar ice cream ta mi茩awa Nabilah tace "keda Maimu". ta kwashi ragowar ledojin ta shiga 蓷aki. hannu baka hannu kwarya sai kace mayatattu suke cin tsiren nan suna ya蓳a ice cream a baki, Maama sai habaici take zubawa fa蓷i take "haihuwa tayi min rana, ina zaune akawomin tsire da 茩an茩ara mai madara na more, wasu kam sunyi asara kullum saidai a kawo musu takarda ace anyi 茩o茩ari a jarabawa", Nabilah ta danna tsire a baki tace "yo daman shege yanada wani amfani ne, ai amfanin shege bai wuce ba茩in fenti ba". Hajar ta mi茩e ta zazzagi omo ta wanke hannunta ta shiga 蓷aki, muddin ta zauna a tsakar gidan nan to kwa tabbas za a iya tashin hankali domin kwa ba ha茩uri ne da ita ba musamman ma aka ta蓳o mata uwa. Washe gari da wuri Hajar ta dawo daga school saboda ranar juma'a ce, umma ta tarar tayi shirin fita, Hajar ta ajiye jakarta tace "Umma fita zakiyi ne??", Umma tace "ta dole ce Hajara, gidan Jamila zanje na duba jikin Hafsa, kar abin ya zama shiririta na shiga wata sabgar ban dubata ba", Hajar tace "to bari nayi sauri na shirya saimu tafi tare", Umma ta girgiza kai tace "da ke nayi niyyar zuwa amma hakan bazai yiwu ba, inada ragowar kulele da ban siyar ba wajen ta dubu, daman ranar juma'a sai bayan masallaci akafi ciniki, ga Sabra nan ta tayaki zama bazan da蓷e ba Insha Allah", Umma ta 蓷auki 拼ar purse 蓷inta tace "Hajara karki biyewa kowa ayi tashin hankali dake kinji", Hajar ta jinjina kai tace "Allah ya tsare sai kin dawo..". Hajar tayi wanka ta shirya cikin riga da skirt na atamfa roba-roba, ta dasa kujera a tsagar gida tana yankewa Sabra farce, Sabra ta zille 茩afa tace "dan Allah Adda karki yanke ni", Hajar ta 蓳alla mata harara ta fuzgo 茩afar tace "da can da nake yanke miki na ta蓳a yankar ki ne??". wani yaro ne yayi sallama siyar kulele, Sabra taje ta amso ku蓷in Hajar ta zuba masa a kwanon da ya kawo, Hajar ta shiga 蓷aki ta 蓷akko canji ta bata ta kai masa tare da kulelen, saida yaron ya tafi ta tina cewa bata zuba masa yaji ba, tasan aiken iliya mai awo ne tinda taga kwanonsa ne, indai shine sai ya dawo yace a zuba masa yaji, ta zauna ta 茩arasawa Sabra yankar farcenta, tana gama mata ta fita wasa ita kuma ta shiga bayi, tana toilet ta jiyo yaron ya dawo yanata 蓳urari wai a zuba yaji a kulele. Sa'adatu ta fito tsakar gida da kayanta ha蓷in bauta, zani jaka a tsaye sai wata tsohuwar riga Tshirt duk ta jeme, gyatsine tayi ta mulmulo ashar tace "kai me za a baka kake mana ihu??", yaron yace "yaji za'a zuba min a kulele", Sa'adatu taja wani dogon tsaki tamkar tsohuwar tsaka tace "kawo na zuba maka", ya mi茩a mata kwanon, ta bu蓷e tana kallon kulelen da aka shanana masa manja gwanin sha'awa, ta ta蓳e baki ta tsugunna ta duntsi 茩asa cikin hannu ta barba蓷e kulelen da ita tas, ta rufe ta mi茩a masa tace "jeka an zuba yajin", yaro yayi kasa茩e yana kallonta da mamaki, taja tsaki ta fara kwashe kayan shanyarta akan igiya, Hajar ta fito daga bayi taga yaro tsaye da kwano a hannunsa tace "yaji za'a zuba ko??", ya nuna Sa'adatu da hannu yace "waccan ce ta zuba 茩asa a ciki", Hajar ta zaro ido waje tace "茩asa?" ta kar蓳i kwanon ta bu蓷e, ai kam dai kulelen nan bazata ciyu ba saboda tasha 茩asa harda tsakuwa, wani 茩ululu ne ya tsaya mata a ma茩oshi gashi umma ta mata garga蓷i, dole ta hakura ta zubo masa wata sabuwar kulelen ta juye waccan, ta koma kan kujera ta cigaba da yanke farce, gani tai bazata iya yin shiru ba kawai anyiwa baabarta asara ta 蓷ari biyu, ta kalli Sa'adatu da take kwashe kaya jikin igiya tana bigesu saita linke ta 蓷ora a kai tace "Sama fanta 茩asa coca cola, fuska fara 茩afa ba茩a", Sa'adatu ta 茩yal茩yale da dariya amma a zuciyarta ji take kamar ana zuba mata dalma, Hajar kam kamar ta sani harma kamar wa茩a take haka ta cigaba da cewa "Sama fanta 茩asa coca cola, fuska fara 茩afa ba茩a", Sa'adatu da haushi ya gama turnu茩eta gashi Hajar ko kallonta ba tay ballantana tace da ita take ta shiga 蓷aki tamkar zata tashi sama.


鈽匷aune take cikin wani jugunannen palour wanda ya 茩ure lambar ha蓷uwa, hannunta ri茩e da wani tsadadden bowl tana shan fruit salad, dam蓳asheshiyar Tvn palour sai aikinta take, wata 拼ar budurwa ce ta sakko daga kan stairs 蓷in da ya kewaye makeken palour, ta zauna kan sofa tace "Mami yaya Nurain bai dawo ba har yanzu??", Mami ta shanye fruit 蓷in bakinta tace "Eh bai dawo ba", Noor ta ta茩une fuska ta kalli agogo sai kuma ta jingina da kujera ta fara latsa tsaleliyar wayarta, Mami ta kalleta tace "is there any problem dear??", Noor ta ajiye wayar tace "No Mami", Mami tace "ohk" ta cigaba da shan fruit salad 蓷inta tana kallon Tv, few Minutes after that wani sassanyar 茩amshi ya fara kara蓷e palourn da yake 茩amshin breath taking freshner, Noor ta kalli door jin 茩amshin na yayanta ne, ai kam dai shi 蓷in ne, yayi sallama ya tako a hankali hannunsa ri茩e da briefcase, Mami ta ajiye bowl 蓷in hannunta a hannun kujera bayan ta amsa sallamarsa, a kan soft carpet 蓷in dake malale a palourn ya zauna yace "Mami barka da gida", Mami tayi murmushi tace "An dawo lafiya Nurain", yace "lafiya alhmdllh" ya koma kan kujera ya zauna. Noor tace "yaya sannu da dawowa", ya kalleta yace "yawwa Lil sis", Mami tace "a kawo maka abinci ko sai anjima", yace "amm yanzu zanci, Noor ta shirya min kafin na dawo", ya 蓷auki briefcase 蓷insa yabi stairs, saida yayi wanka ya shirya cikin 茩ananan kaya 拼an ubansu sannan ya sakko down stairs, already Noor ta gama shirya masa lunch, zama yayi yana ci peacefully, Mami tace "yauma kayi surgery ne Nurain??", ya ajiye spoon 蓷in hannusa yace "yeah Mami, amma banje hospital da nufin yin surgery ba, wata patient aka kawo emergency tana bu茩atar aiki in not less than 24hours, a rayuwar nan ta yanzu nothing goes without money, gashi asibiti sun bu茩aci su kawo ku蓷i mai yawa kuma basu da hali ga surgeon 蓷in da zaiyi aikin yace sai an biya sa, ni kuma naga aikin is inside my field shine nayi surgeryn free", Mami ta jinjina kai tace "Allah ya saka maka da alkhairy, i know baka zama likita saboda neman ku蓷i ba sai don temakon al'umma". yace "Mami akwai rashin temako a 茩asar mu sosai, masu temako basu da yawa". Mami tace "idan ka temaki wani Allah zai temake ka, Nurain Allah kaima ya dafa ma cikin lammuranka", yace "Ameen". glass cup ya 蓷auka da lemon kwali, har zai bu蓷e lemon sai kuma ya fasa ya kalli Noor yace "plxx change it with chivita orange", ta mi茩e ta amsa ta shiga kitchen ta bu蓷e damfareren fridge ta 蓷akko masa chivita orange, ta dawo ta ajiye masa a gabansa sai kuma ta tsaya tana kallon rigar jikinsa fara tass, tsuke ido tayi tana nuna rigar tace "yaya wai rigar nan ta rannan da ka shafo ta蓳o ajiki yauma itace ka saka??", Nurain ya kalli rigar jikinsa yace "hey get out" ya saita mata hanya........鉁嶏笍

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol