FreeArewaPen original
HAJAR
- 1views
- 100chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
✨ Stories Beyond Pages™
Sample · {1..}
💛 HAJAR 💛by Nafeesah Yusuf Nagoda....✍️ A.K.A~~(Feenerh_feeche)~~BISMILLAH..Dukkan godiya ga Allah ma ɗaukakin sarki da ya bani ikon fara rubuta wannan littafi, kuma ina roƙonsa ya bani ikon hattamashi lafiya, ɗumbin gaisuwa zuwa ga mahaifiyata Haj Anty, My sisto Hajiya kema ina miƙo gaisuwa, my little sister Mancy and my little brother Aliyu kuma na gaisheku da gudummuwar ku wajen disturbing ɗina idan ina update, my fans kuma bazan manta daku ba a duk inda kuke Feenerh_feeche na gaisheku. Let's connect...._Facebook account @ Feenerh feeche _Facebook page @ Feenerh feeche Novels_Facebook group @ Feenerh feeche Novels_Arewa books @ Feenerhfeeche02~~~~~~{1..}wane mahalukin ne da yake lungun ƙunshi a unguwar Dala bai san gidan gini ba, aiko unguwar ka shigo sai ka san gidan gini ballanta ƴan unguwa, gida ne wanda yayi fice yayi shura a fannin hargitsi da rashin...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.