Free chapter 路 Read without an account

.

by Khadeejarth Sabi'u Yahyah 路 SARAUNIYAR KYAU (Book 1)

___*馃拫 SARAUNIYAR KYAU 馃拫*




Duk da cewa shi蓷in 蓷an fari ne amma wannan bai hana Rafi'at da Abubakar nuna masa soyayya ba koda kuwa a gaban waye ba ruwan su 茩aunar 蓷an su suke kamar Rayuwar su.


Tun Bayan Haihuwar Abdulmaleek Rafi'at bata kuma haihuwa ba sai da Abdulmaleek yakai shekaru uku a duniya sannan kuma ta haifa twin's duka mata Ranar suna, aka ra蓷awa Yara suna Hasana Babbar taci suna Nainarh Yayin da ita kuma Hussaina 茩aramar taci suna Nailah.


Sai kuma lokacin Sabuwar 茩auna da kulawa ta ninku fi ye da baya saboda Yadda Abubakar Yake ji da Yaransu uku a duniya shi da matar sa Rafi'at.


Abdulmaleek, Nainarh, Nailah Rayuwa ta ci-gaba da tafiya ko wani 蓳angare hankali kwance sai dai abu 蓷aya dake tokarin Rafi'at Rafiq Rayyan mata ga Abubakar Sameer Lami蓷o uwa ga Abdulmaleek Nainarh Nailah shi ne.


Tunda suka yi Aure har izuwa Yau da Yaran su uku.

Abubakar bai ta蓳a yi ma ta kallon soyayya ba, ko kuma ya furta ma ta kalmar so, wannan abu ba 茩aramin ci ma ta tuwo a qwarya yake ba.

Kawai dai ha茩uri takeyi a kullum tana masa uzuri saboda ita 蓷in mai 茩aunar shi ne, shiyasa bata ganin laifin sa ko ka蓷an.


_______**


Rayuwa ta ci-gaba da tafiya ta ko wani 蓳angare abin masha Allah.


Ana cikin haka su Rafi'at suka sha bikin Sailuba da mijinta suma anan Abuja suke zaune da yake mijin nata 蓷an kasuwa ne.


____*


Tafe suke cikin motar Abubakar, Rafi'at da Yaran Yayin da Abdulmaleek Babba Yake a back seat Yana wasa ga Nainarh na kusa dashi, sai Nailah a hannun Rafi'at da take zaune gaban mota ita da mijinta Abubakar Mai Kyau.


Tafiya sukeyi ta gefa gefan titi suna 蓷an ta蓳a fira sama sama daga gidan Sailuba suke sun dawo daga kai ma ta ziyara zasu koma gidan su.


Suna firan ne Yayin da Rafi'at take kallon gefan titi cike da Nisha蓷i kamar ance ta kalla can gefe wajen wasu bishiyu aikuwa tayi kyakyawan gani, domin kuwa kamar mutum ta hango cikin jini.


Ba tare da fargaban komai ba ko tunanin wani abu ba, ko 蓷arsawa zuciya tunanin komai.


Rafi'at ta kalla mijinta Abubakar Mai Kyau cikin murmushi ta ce


"My lawful naga kamar mutum ne fa kwance cikin jini a can gefan wasu bishiyu, please ka tsayar da Motar nan mu茩arisa domin mu taimaka ma ta naga kamar macece fa."


Tayi maganar cikin Rarrashi domin kuwa tasan halin abin ta.


Duk da cewa cikin Rarrashi tayi maganar sannan kuma cike da shgagwa蓳a amma hakan baisa Abubakar tsayawa ba, saima cewa da ya yi 


"Ba wani mutum cikin jini kawai dai idanun kine basu gani dai dai ba."


"Wallahi Ras idanuna suke gani, please ka tsaya mu taimake ta domin naga alamar jini take zubarwa sosai."


Rafi'at ta kumayin maganar kamar zatayi kuka.


Habba jama'a ai fa nan aka shiga ja'inja a tsakanin Abubakar da Rafi'at shi yana fa蓷in "Ba wani mutum kawai idanunta ne basu gani dai dai ba."


Yayin da ita kuma ta Rantse masa ta kuma Rantsewa akan tabbas mutum ta gani.


Ganin dai bazai saurareta ba idan bata ha蓷a masa da wani hadisi ko Ayya ba, yasa Rafi'at tayi gyaran murya sannan ta kalleshi da kyau yana tu茩in sa hankali kwance ta ce


"My Lawful a kullum muka zauna zaman fira da Daddynmu abu 蓷aya yake fa蓷a mana, wannan abu 蓷ayan shi ne "Ku taimaki wanda yake neman taimakon ku, ba tare da tunanin samun wani abu daga garesa ba." Ko kuma Yace mana "Ku taimaki wanda baku sani ba, batare da sa ran wani sakamako ba daga gare shi ba wannan shi ne mutun taka."


"Shin baka mana kwa蓷ayin samun ladan wannan taimakon da zamuyi a wurin Allah, tunda nake a Rayuwata banajin na ta蓳a taimakon wani na 茩asa da ni, shin Yau ba zakamin kwa蓷ayin samun lada ba?.

Yau 蓷aya nayi niyyar taimako ba zaka goyamin baya ba, haba mijina haba jarumin jarumai miji a wurin Rafi'at ita 蓷aya ka taimaka please pleased..."


Ba 茩aramin sanyi jikin Abubakar Ya yi ba, jin abin da Rafi'at take fa蓷a shima tunani ya fara shin wai Yaushe Rabon shi da ya Taimakawa wani 蓷an adam?. a gaskiya shi kanshi bazai ce ga tsawon lokacin da ya 蓷auka ba.


Ba shiri Ya yi Reverse sannan ya yi baya da Motar ya juyo dama tuni sun wuce wurin.

Murmushi Rafi'at tayi tana sauke ajiyar zuciya batasan dalili ba, amma kawai Yau taji tanaso ta taimakawa budurwar da ta hango cikin jini, wacca ko fuskar ta bata hango sosai ba.


Tsayar da Motar Ya yi a dai dai sai tin budurwar dake kwance cikin jini kayan jikinta da suke farare suma sun koma ja saboda tsananin jinin da ta zubar.


Fitowa suka yi shi da Rafi'at daga cikin Motar suka bar Abdulmaleek da Nainarh.


Rafi'at ta Ri茩o Nailah a hannunta sannan cikin sauri gaba 蓷aya suka 茩arisa gaban budurwar dake kwance.


Sai kuma lokacin tsoro ya fara kama Rafi'at, wannan tsoro bana komai bane saina ganin wani kalar masifaffen kyau da wannan budurwa wacca ta gama yin kaca kaca cikin jini duk da cewa cikin jini take amma wannan bai hana Rafi'at hango tsantsan kyau na musamman da wannan budurwa ke da shi ba.


Cikin zuciyarta tana mai tabbatar wa koda za'a bar wannan budurwa a haka ba tare da tayi wani kwalliya ba a ha蓷asu Gasar kyau Rafi'at tana da tabbacin duk da ita蓷in tana da masifar kyau tofa wannan budurwa sai tayi ma ta zarra.


A fili Abubakar ya furta kalmar 


"Masha Allah."


"Allah mai hallita yarda ya so..."


Ya yi maganar yana kuma 茩arewa kyakyawar fuskar ta kallo domin kuwa zai iya cewa tunda Yake a duniya bai ta蓳a ganin macen da kyau ya yi mata kyau ba sai wannan budurwa dake kwance gaban sa, cikin jini ga idanunta a rufe da alama suma tayi.


Ita 蓷in mai kyau ce cikin masu kyau. 馃馃弮馃憫


Ganin Yadda mijinta Abubakar mai kyau ya tsuguna yana 茩arewa wannan budurwar dake kwance cikin jini dake gabansu kallo, ya sa Rafi'at jan 蓷an 茩aramin tsaki cike da jin haushi na Rashin dalili ta ce


"Malam Mai Kyau ka taimaka mu kamata a sakata a mota domin a kai ta Asibitin saboda naga jini take zubarwa fa."


Rafi'at tayi maganar cikin 茩un茩uni ganin kamar bai jita ba yasa ta dage iya 茩arfinta ta 蓷aka masa duka a baya tana kuma maimaita masa abin da ta fa蓷a.


A maimakon taga Yaji haushin dukan da tayi masa, a'a sai ma tsadadden murmushi Ya yi ma ta kana ya mi茩e yana gyara hannun rigar sa, ganin haka yasa ta aje Nailah a gefe ita ma ta fara kici kicin gyara mayafin kanta.


"Ke kuma mai zakiyi?."


Taji Abubakar ya tambaye ta, murmushi tayi kana ta ce 


"Zan tayaka ne mu cicci蓳eta a kaita Asibitin ai."


Tayi maganar tana dariya.馃ぃ


"Saboda kin mayar dani Rago ko me?."


 Ko kafin ta nema amsar da zata bashi tuni taga ya 蓷auki wannan budurwa da duka 茩arfin da Allah ya bashi ya nufa motar shi da ita馃.


Baki wangame 馃槰 Hanci sake 馃憙 ido warwaje 馃憗锔忦煈侊笍fuska 蓷auke da matsanancin mamaki 馃 Rafi'at tabi mijinta Abubakar da kallon ikon Allah.


Ai bata tsaya tunanin komai ba ita ma ta mara masa baya, har ta kusa motar, ta jiyo kukan Jaririyarta Nailah da sauri ta juya Ashe wai saboda tsananin mamaki da matsanancin kishi ne yasa ta manta da jaririyarta a wurin.馃ぃ


Fin ciko Nailah tayi saboda ba茩in kishi ko gabanta bata gani da sauri ta 茩arisa jikin motar tana haki, shikuma Abubakar daidai lokacin ya gama daidai ta ma wannan budurwa kwanciya a back seat kusa da Yara.


Fito da kansa Ya yi daga cikin Motar kana Ya kalleta cikin murmushi Yace 


"Ina trolley 蓷in ta dana gani gefe kin 蓷auko kuwa?."


Cike da takaici Rafi'at ke kallon mijinta Abubakar Mai Kyau saboda takaici da kishin da ya zo ya danne ma ta ma茩oshi, ta rasa amsar da zata bashi, sai kawai ta tsinci kanta da fa蓷in! 


"A'a ban 蓷auko ba dama umarni nake jira a bani aii 馃槵."


Murmushi ya yi baima kula da Yayin da take ciki ba. To koya kulama Sharewa Ya yi sannan Ya ce 


"Okay to your lawful ya bada umarni maza Kije ki 蓷auko ma ta trolley 蓷in wata 茩ila akwai abubuwan ta masu muhimmanci a ciki."


Murmushin ya茩e kawai Rafi'at take yi cikin zuciyarta kuwa tana jinjina wannan 茩arfin hali na Abubakar wai 蓳arawo da sallama.


Amma banda ya Raina ma ta wayo wato ita ce zata je ta 蓷auko trolley ko ba komai ae.


Ajiyar zuciya ta sauke kana ta gyara Ri茩on da tayima Nailah ta nufa wajen da trolley 蓷in yake ta 蓷auko kana ta dawo, ko kallo Abubakar bai isheta ba taje ta bu蓷e boot ta saka sannan ta dawo ta bu蓷e Motar gidan gaba ta shige ta zauna tana faman huci da hura hanci.


Shigowa shima Abubakar Ya yi sannan ya tayar da Motar suka 蓷auki hanya firan da sukeyi 蓷azu ma ko shi ba'ayi Yanzu. Tafiya suke tsit Abubakar ne ma da ya gaji da tsit 蓷in ya kunna karatu a Radio na Motar.


Su kuwa Yaran tuni sunyi bacci amma banda Abdulmaleek da ya zubawa wannan budurwa ido yana kallo kamar ya sama TV.


Rafi'at tana lura dashi ta madubin mota qwafa taja tana kuma tamke fuska.


Wani emergency suka iso da ita ba tare da da 蓳ata lokaci ba Abubakar bayan ya fito ya bu蓷e back seat ta 蓳angaren da ya kwantar da wannan budurwa sannan ya fito da ita.


A lokacin wasu Nurses biyu sun turo gadon 蓷aukar marasa lafiya, dan haka cikin sauri ya kwantar da ita saman gadon sannan aka ja suka nufa ciki tare da shi.


Ita kuwa Rafi'at zama ta gyara a motar tana jan tsaki.


Abubakar ya da蓷e ciki bai fito ba sai da ya kammala duka abin da ya kamata dan ma shi蓷in sananne ne da蓷i da 茩ari ga Naira shiyasa ba tare da wani ja'inja ko 蓳ata lokaci ba likitocin suka kar蓳a budurwar, sai da ya tabbatar da an shiga da ita 蓷akin hutu bayan likitoci sun gama bata taimakon da ya kamata sannan ya fito da niyyar zuwa anjima idan ta farfa蓷o sai su dawo ganin ta da yake lokacin dare ya fara kawo kai.


Tana zaune harta fara gyan-gya蓷i ta hangoshi Yana nufo motar, ajiyar zuciya ta sauke ta 茩irga a dadin lokacin da ya 蓷i ba a ciki kusan awanni biyu.


Gyara wa Nailah kwanciya tayi a saman jinyarta sannan Ita ma ta sai ta zaman ta kana ta rufe idanunta kamar mai bacci.


Bu蓷e motar Ya yi sannan ya shiga bayan ya kammala abin da ya kamata ya tayar da Motar suka bar emergency 蓷in sannan ya 蓷auki hanyar gidan sa.


A hanya jin shiru taba yi masa magana ba, yasa ya 蓷an juyo da fararen idanun shi yana kallonta duk a tunanin sa tayi bacci ne.


Ya yi murmushi a fili Yace 


"Mata iyayen kishi."


Tana jin sa tayi muluqwiii kamar mai bacci.


Har suka 茩ariso gida Ya daidaita faker motar a wurin da aka tanadar domin yi bayan gate man ya wangale masa gate.


Bata koyi motsi ba, hakan yasa Abubakar 蓷an bugun kafa蓷unta yana kiran sunan ta.


茦in motsi tayi shi kuma ya茩i denawa haka ba yadda ta iya, ta bu蓷e idanun ta tana hamma ta Kalle sa cike da 茩issa ta ce 


"Oh My Lawful am sorry har mun 茩ariso gida ban samu na tayaka fira ba bacci ya yi gaba dani."


Murmushi Abubakar ya yi ma ta sannan yace 


"Aah karki damu kinji, matar mai kyau, nasan akwai gajiya fa sosai."


Fitowa suka yi gaba 蓷aya shiya taimaka ma ta wajen kwashe Yaran suka shiga ciki.

Shi Maleek aka kai shi 蓷akinshi Yayin da suma sauran ta wuce dasu nata bedroom 蓷in, shima Abubakar ya wuce nasa dukanin su a gajiye suke over.

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol