FreeArewaPen original
SARAUNIYAR KYAU (Book 1)
- 1views
- 48chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Nainarh KD – Nkd's “Every heart has a story — I only give it words.” 📞 Phone Number: *** or ***
Sample · .
💓*SARAUNIYAR KYAU*💓👑_(The Glam Queen)_👑 Sautin dariyar da ake ɓaɓɓakawa ne yasa ta tsaya cak da tafiyar da takeyi,a hankali ta juyo gefan damarta ta saitin da dariyar take fitowa,ɗan zaro kyawawan idanunta tayi waje baki a hangame da mamaki ganin wa`inda suke wannan dariya haka kamar babu gobe..Su bakwai ne,dukansu sanye cikin kayan ma`aikata Launin black and white suit,daga inda kowannen su yake tsaye akwai rata da ɗan uwansa,domin suna tsaitsaye ne tsayuwa irinna ma`aikatan tsaro wato {ESCORT} wasu daga cikin su ma Jami`ai ne na ƴan sanda wa`inda aikin su shine tsaron gidan,Dariya kawai suke ɓaɓɓakawa kamar masu cutar hauka,domin wasu daga cikin su ma harda hawaye saboda tsaban dariya,saidai da ganin yadda suke dariyar zaka fahimci na dole ne..Hii Afeefarh wai menene kike kallo haka ne,ma`aikatanne baki taɓa gani ba,ko kuwa dai akwai sabo ne cikinsu,da kika tsaya haka Like a Gunki ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.