Free chapter 路 Read without an account

.

by Khadeejarth Sabi'u Yahyah 路 SARAUNIYAR KYAU (Book 1)

___*馃拫 SARAUNIYAR KYAU 馃拫*




"A 茩asar India an ta蓳a samun irin haka ba iya nan ba a wasu 茩asashen ma anyi ta samu, amma ni dai a Nigeria wannan ne karo na farko dana tsinci wannan al'amari."


Nan dai Dr Khasim ya ci gaba da yima Abubakar bayani akan matsalolin da suke damun Hajarah.


A ta茩aice dai su Abubakar basu suka bar wannan Asibitin ba sai wuraren 茩arfe 蓷aya na rana.

Washe gari ma haka suka sake dawowa wurin Hajarah sannan Abubakar ya kuma komawa wurin Dr Khasim ya masa 茩arin bayani akan lafiyar Hajarah.


Sai da suka kwashe tsawon sati 蓷aya suna zuwa duba lafiyar Hajarah, zuwa lokacin taji sau茩i sosai, sannan kuma ba 茩aramin sha茩uwa bace ta shiga tsakanin ta da family 蓷in Abubakar Mai Kyau dashi kansa dama matarsa Rafi'at, ai ba'a ma maganar Yara su Abdulmaleek domin kuwa wata kalar sha茩uwa ta ban mamaki tayi da Yaran a sati 蓷aya kacal.


Zuwa lokacin kuma Abubakar ya gama binkcike akan Hajarah ya gano cewar.

Ita 蓷in 茒alibar psychology ce a wata University dake a nan Abujan, sannan kuma ta kammala karatun gaba 蓷aya a Ranar murnar kammala karatun nasu ne ma, bayan an gama, kowa ya watse ita ma tana hanyar ta komawa gidan da take zaune da yake ba'a hostel take zaune ba, shi ne fa wannan hatsari ya auku da ita, Motar da take ciki wasu 瞥an fashi suka tare, ta fito a domin ta gudu wata mota ta bigeta shikuma mai mota yaji tsoron kota mutu ne shi ne ya gudu bai taimaketa ba, shi ne fa su Abubakar suka tsince ta a wurin da abun ya faru hadda jini a jikinta that is all.


To koda Abubakar ya tambaya Hajarah abin da ya faru, anyi sa'a bata manta komai ba, ita ma dai haka ta fa蓷a masa, a lokacin Rafi'at ta tausaya ma ta sosai domin kuwa abin akwai ban tausayi ace mutum ya manta gaba 蓷aya memory nasa wanda ya faru a tsakanin sa da Ahalin sa da蓷in da蓷awa kuma ace hatta sunan State da yake ya manta abin akwai ciwo obaaaaa.


___*_____*


Satin Hajarah biyu a asibiti mutanen Jigawa State, suka diro Abuja sakamakon kiran su da Abubakar ya yi a waya ya fa蓷a musu halin da ake ciki.


Kai tsaye Asibitin da aka kwantar da Hajarah suka wuce suma dai bayan isansu suka kuma tabbatar da abin da Abubakar ya fa蓷a sun tausaya ma ta sosai, musamman da ya kasance su蓷in likitoci ne sun san matsalar abin Especially ma Hajiya Zuwairiya da ya kasance ita 蓷in 蓳angaren ta karanta wato Brain.


___*


Kwanan su biyu suka juya Jigawa State da Hajarah a bisa shawarar da gaba 蓷aya suka yanke na qwara ta koma hannun su da zama, kafin asan abin yi tunda ba za ta iya tuna komai ba, indai 蓳angaren da ya shafi Rayuwar ta da family nata ne.


Wannan konawa Jigawa State da zama na Hajarah ba 茩aramin faranta Ran Rafi'at ya yi ba, domin kuwa a da sosai ta damu da inda Hajarah 蓷in zata zauna tsoro take kar ta barta a gida ita gata ba mazauniya ba wani abu yazo ya shiga tsakanin ta da mijinta. 馃う


Su kuwa ta 蓳angaren Yara ba 茩aramin kewar Auntyn su Hajarah suke ba domin kuwa a 蓷an sati biyu da suka yi a tare da ita, sha茩uwa ce sosai ta shiga tsakani domin ko Ranar da su Hajiya Harirah zasu koma Jigawa State da ita ba 茩aramin daru aka sha dasu ba.


Shi kuwa ta 蓳angaren Malam mai kyau ni dai Nainarh kd ban ma san abin da zan iya rubutawa da al茩alamina ba, saboda Rayuwar sa ya ci gaba da gudanar wa kamar ko yaushe cike da Nasara ta gefe 蓷aya kuma ga Ahalin sa.


Sai dai kuma me?.


Sati 蓷aya ya wuce, aka zo sati biyu, ita ma ta wuce sai kuma a lokacin Abubakar ya fara jin kewar ta amma dai ya daure, sati 蓷aya ya kuma wucewa abu ya kuma girmama, aikuwa ba shiri ya kwashi matar sa Rafi'at da Yaransu suka bi jirgin yamma sai Jigawa State a cewar sa ganin gida zasuje, aikuwa anyi murna da Farin cikin zuwan su sosai barinma dai Hajarah da tayi kewar Yaranta kamar yadda take fa蓷a, a lokacin kuma Sagir da matar Suwaiba sun da蓷e da kammala karatun su, da farko a Rivers State suka fara zama sai kuma daga baya suka koma Kano 蓷ungurun gun da zama, suma dai sunzo ganin gida da Yaran su biyu a lokacin aikuwa nan aka ha蓷u.

Kwanan su Abubakar uku a Jigawa State suka koma Abuja saboda yanayin aikin su.


*** 


Rayuwa ta ci gaba da tafiya Yayin da da Abubakar ya tsiri sabon abu duk bayan wata 蓷aya ko sati biyu sai ya uzzurawa Rafi'at sun tafi Jigawa State haka take ha茩ura suje su dawo.

Da dai taga abin nashi bana 茩arewa bane, wata Ranar lahadi da dare da ya same ta da maganar zuwa Jigawa State gobe sai ce masa tayi.


"Ita fa Wallahi wannan zuwa Jigawa ta gaji dashi, wai tukunna mai yake zuwa yi ne da yake uzzurawa sai an tafi?."


A lokacin murmushi Abubakar ya ma ta sannan Yace


"Nan da lokaci ka蓷an zaki sani ko menene..."

Daga haka kuma ya sha re maganar suka dauko wata.


Washe gari kuma ya same ta da maganar zuwa Jigawa aikuwa kai tsaye ta ce masa "ita da Yaranta ba inda zasu sun yafe."


Rayuwa ta ci-gaba da lulawa yau da da蓷i gobe babu yayin da Mister Mai Kyau a duk 茩arshen wata sai yaje Jigawa State abin da bayayi a baya.


___*


A wani zuwa da ya yi ne wata Ranar Saturday mahaifin sa Alhaji sameer Lami蓷o ya yi masa wata tambaya, lokacin da suka ka蓷aice a palon Alhajin tambayar da ta saka shi yin murmushin jin kunya yana yin 茩asa da kansa


A lokacin kallon 茒an sa Abubakar Alhaji Sameer Lami蓷o ya yi cike da kulawa sannan ya nisa bayan ya kira sunan Abubakar ya amsa ya ce.


"Wai kuwa nace wannan zuwa da ake mana ba hutu anya ba wani abu ake nema a wurin mu ba kuwa?."


Ya yi maganar mai harshen damo cikin kulawa yana 茩arewa 蓷an nasa kallo.


A lokacin 茩asa da kai Abubakar ya yi cike da kunya tabbas maganar Abbhee haka ne daga 茩arshen 茩arshe dai bayan Haleesat Rashid Rayyan yaga wata 茒iya mace da yaji yana 茩aunar ta fi ye da komai na Rayuwa yana son ta yana 茩aunar ta fi ye da komai idan yace komai tofa koman komai yake nufi.


Ajiyar zuciya ya sauke a karo na ba adadi sannan ya 蓷ago yana kallon mahaifin su Alhaji Sameer Lami蓷o kamar yadda shi ma shi 蓷in yake kallo, ko kafin ya sama zarafin yin magana Alhaji Sameer Lami蓷o ya riga sa da fa蓷in 


"Iyalinka tasan da maganar kuwa?."


茒an waro ido Abubakar ya yi sannan kai tsaye Yace 


"A'a bata sani ba, amma dai zata sani nan bada jimawa ba."


Murmushi Alhaji Sameer Lami蓷o ya yi sannan ya kuma cewa ita 蓷in ta sa ni kuwa ko kuwa soyayyar 蓳angare 蓷aya ne?."


"Eh tasani amma dai ta ce wai tana jin kunyar ku, da kuma mata ta."


Abubakar yaba mahaifin nasa amsa Yana dariya 茩asa 茩asa.


Shi ma dai Alhaji Sameer dariyar yake cike da jin da蓷i domin kuwa ya yaba da Tarbiyar Yarinyar obaaaaa.


Suna cikin haka saiga Hajiya Harirah ta shigo da yake ita keda turaka, 茩arisawa ciki tayi tana fa蓷in


"Ikon Allah kace zance ya yi da蓷i tunda naga ana faman she茩a dariya."


Kallon matar nasa Alhaji sameer ya yi "Bayan ta sama wuri ta zauna, har yanzu fuskar sa a washe take yace


"To dai 茒anki ya sama mata."


"茒ana kuma wanne a ciki, kuma wacece matar?."


Tayi tambayar tana binsu da kallon jiran amsa.

"茒an ki dai Abubakar Wanda yake zaune a gaban ki a halin Yanzu shi ne ya sama mata kuma ita 蓷in 茒iyarki ce."


Alhaji sameer ya bata amsar tambayar ta.


Cike da farin ciki fuska washe Hajiya Harirah ta kalla Abubakar sannan ta ranga蓷a bu蓷a tana fa蓷in 


"Aikuwa muna ta yashi murna, sai dai kuma abu 蓷aya har yanzu ban fahimci wacece matar da ya samu ba fa."


"Toh tunda har yanzu baki fahimta ba kawai kije ki kira mana 茒iyarki Hajarah zaki fahimci komai ai."


Cewar Alhaji sameer, aikuwa ba musu ta mi茩e ta fi ce daga palon ba'a da蓷e ba.


Sai gata ta dawo Hajarah na take ma ta baya, wuri ta samu ta kuma zama ita kuma Hajarah ta zauna a 茩asa daga can gefe, sannan ta kuma gaisar da Alhaji sameer ya amsa cikin kulawa sannan

Ya kalle ta cikin kulawa ya fara magana


"Hajarah 茒iyata kinji haka ake yi, kawai sai muji batu waje. Ashe 茒iyata tayi miji bamu sani ba."


Ya yi maganar ne cikke da Zoyala.


Qasa da kai Hajarah tayi cike da kunya sai dai bata ce komai ba, ganin haka yasa Alhaji sameer ya ci gaba da cewa 


"To Yanzu dai 茒iyartawa tana son Yayan nata ko kuwa dai..."


Sai ya yi shiru bai 茩arisa ba.


Tun daga kan shi kanshi da ya yi maganar har Abubakar mai neman Auren 馃構 da kuma Hajiya Harirah dake gefen mijinta gaba 蓷aya suka mayar da kallon su akan Hajarah suna jiran amsar da zata bada.


Tsuru tayi idanun ta na kallon lallausar carpet da da take zaune akai Yayin da zuciyarta ke tariyo ma ta abubuwan Alkhairi da wannan family mai tarin albarka suka ma ta tun daga kan rescue nata da Abubakar ya yi shi da matar sa, da kuma 蓷aukota da Alhaji sameer shi da kanshi da kuma iyalansa sukayi daga Abuja zuwa Jigawa State, duk da cewa ta manta da memory nata akan Rayuwar ta da gaba 蓷aya Ahalinta hatta sunan State da take ba zata iya tunawa ba.


{ kuma dai masu karatu nasan da yawa daga cikin ku zasu ce to me yasa ba'ayi cigiyarta a gidajen Radio ba, to ku sani cewa wancan lokacin ba 蓷aya yake da wannan lokacin ba. Yanzu zamani ya sauya ci-gaba yazo sosai, amma kuma wancan lokacin da babanci nesa ba kusa ba馃こ }

 **The Nainarh Kd 馃敟

              Writer 馃敟**


Suka 蓷aukota daga Abuja suka dawo da ita Jigawa cikin su, suka ci gaba da ri茩e ta da gaskiya da amana ba tare da saran zata biyasu da komai ba, wannan shi ne mutun taka ta gaskiya wa蓷annan Ahali sun kasance masu mutunci.

Ita kuwa idan ta茩i Auren Abubakar to ai tayi musu mugun butulci kuwa.


Murmushi tayi tunawa da tayi wancan zuwan Abubakar yadda yake ro茩onta akan ta amince ta Aure sa, koma ba haka ba, ai ita 蓷in ta da蓷e tana 茩aunar sa dama kunya ce kawai ta hanata, kuma dama ta yanke shawarar samun sa ta fa蓷a masa. Ra'ayin ta a kansa ehee. 馃グ


Kallon su tayi cike da farin ciki a zuciyarta a fuskar ta kuwa cike da kunya ta amsa da


"Eh na amince Abbhee ko dan saboda rescue nawa da ya yi aiya cancanta da ya zama shield a gareni na tsawon har Abada."


Tayi maganar ne a lokacin da ta tashi da gudu ta bar palon tana Rufe fuska.馃う


Gaba 蓷ayan su dariya sukeyi hadda Abubakar ya yi murmushi Mai Kyau kamar yadda shi ma yake Mai Kyau.


Hajiya Harirah ta ce 


"瞥ar nema dama can ana so ake kaiwa kasuwa, to dama wata mara sa'arce za'ayi wa tayin wannan ha蓷a蓷den Lu'u'lu'un Mai Kyau ta茩i. ai Abubakar 蓷ina 蓷aya cikin Dalas.馃槑


Dariya suka yi ai nan aka dasa sabuwar fira a tsakani, domin kuwa Abubakar Mai Kyau jinsa Yake ya gama sa'a tunda har zai mallaki wannan kyakyawar fure haka.


Domin kuwa Hajarah kyakyawa ce first class ta ha蓷u ta ko'ina tunani Yake anya tuwa bata ha蓷a jini da turawan Yamma ba kuwa, koda kallon Yanayin gashin kanta mai tsayi da she茩i ga launin shi abin burgewa shi ba ba茩i ba kuma ba Brown ba kai duk Yadda kake tunanin kyau tofa Hajarah ta wuce wurin obaaa...


A Ranar Alhaji Sameer Ya kira duka 瞥an uwansa dake kusa. Ya fa蓷a musu kyakyawar Albishir sannan kuma a Ranar aka saka Ranar Auren Abubakar Sameer Lami蓷o da Hajarah nan da wata 茒aya tak domin kuwa Alhaji Sameer cewa ya yi "Gwara ayi ayi."

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol