Free chapter 路 Read without an account
1
by Hauwau Umar 路 A'ISHA LABIBA
***
Follow this link to join my WhatsApp group: ***
馃挭 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*馃挭 鉁嶏笍
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan 茩asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau茩i_.鉁忥笍
A'ISHA LABIBA 馃尯鉂わ笍
LOVE AND REMONTIC
SHORT STORY 馃摎鉁嶏笍
MALLAKI N
MEERAT UMAR 鉂わ笍馃挒
AUTAR JAJIRTATTU 馃挭 CE
.
Ya Allah yan da na fara littafinan lafiya Allah ka sa na gama lafiya Allah ka sa darasin da ke ciki ya amfani yan uwa musulmai Ameen,
Bismillahi rahamani Rahim,
Ban yarda wanni ko wa ta ya juya min labari ba ba tare da izzinina ba ko a karanta mun ta YOUTUBE ba tare da an tambaye ni ba idan kuma hakan ta kasan ce na bar mutum da Allah,
1,.
ina zaune cikin bedroom 蓷ina naji kamar 茩ara Mota tsaki na yi dan na san babu wanda zai shigo cikin gidanan ya na gudu da mota,sai ya Ayan, ta shi na yi na le茩a ta window dan na tabbatar wa da idona Ai kuwa ina le茩awa na gan sa
Ganin ya yo hanyar part 蓷in mu ya sa na yi sauri na koma kan bed na kwanta dan na san dole ne sai ya zo ya ta kuramin,
Ji na yi am bu蓷e 茩ofa, da sauri na ja belanket na rufe har kai na kamar mai bacci Mami na ji ta na magana "ai kam ka ganta nan ta na baccin, da ta sa ba ayi mutum kullum shi ya yi ta zaman 蓷aki," ni dai ina jin su, munshari 茩arya na fara dan su tabbatar da gaske bacci na ke,
Ina ji Mami ta fita ta bar ya Ayan acikin 蓷akin, wajan bed 蓷in ya zo ji na yi an ya ye min belanket 蓷in shafa gefan fuska ta ya yi " My "A'ISHA LABIBA 馃尯 ta Allah ya mallakamin ke ki zama uwar ya'yana ina sonki sister amma ban son dalilin da ya sa ki ka tsaneni ba why LABIBA 馃尯" na fashewa ya yi da kuka,duk da wannan abun da ya ke hakan bai sa naji tausayin sa ba , ni kai na shedace akan yadda ya Ayan ya ke sona amma ni kwata- kwata ba na sonsa kuma babu abin da na tsana Kamar na wayi gari na ga wannan mutumin, a raywata,
Bayan ya gama sambatu sa ya fita, ta shi na yi ina jan tsaki haba mutum kamar wanni maye, na ce ba na sonka ba sai ka 茩yale ni ba mtsss na 茩ara jan tsaki
Bayan tafiyar ya Ayan part 蓷in su futowa falo na yi Mami na gani zaune ta na kallo "auta kin ta shi 蓷aga ma ta kai na yi Alamar eh yanzu ya yan ki ya fita har 蓷aki ya shiga ki na bacci" turo baki na yi ban ba ta amsa ba" ko baki ji mi na ce ba" " naji Mami Ai tin da ya tafi wanni lokacin ma ha蓷u", "hmm Allah dai ya shirya min ke wai ace mutum ya ce duk Duniya babu wan da ya tsana Kamar 蓷an uwan sa to idan baki sani ba ki sani Ayan tin ki na yarinya shine ya yi rainon ki ya ci kashin ki ya ci fitsari ki sai yanzu da ki ka girma ki ka ga kin zama mace sannan zaki ina wula茩an ta shi to wallahi a hirr 蓷in ki LABIBA ba zan 蓷auki hakan ba sakarya kawai"
Haka Mami ta 茩araci fa蓷an ta ban ce ma ta komai ba ni dai kawai abu 蓷aya na sani shine na tsani ya Ayan kuma ba na son ganin sa ko mutuwa zai yi ba zan ta蓳a auransa ba Ahh,
Washegari da wuri na ta shi dan ina da lector kuma ba na so na yi late fitowa na yi harabar gidan mu zaune na ganshi acikin mota da alama kuma ni ya ke jira ban bi ta kansa ba na ni fi in da idi drive ya "ke kai idi ta so ka kai ne school kar na yi let,"
"Idi I zaman ka idan ba za ta zo ta shiga mu tafi ba to sai dai ta fasa zuwa makaranta" ya fa蓷a a hassale sani idan ban shiga ba sai dai na ha茩ura dan na san halinsa bu蓷e 茩ofar baya na yi na zauna be cemin komai ba ya ja motar'sa,
Mu na isa na sauka ko godiya ban ma sa ba fatima na hango da alama ita ma ba ta da蓷e da shugowa ba rungume juna mu ka yi mu na murna dan Allah ya sani duk duniya ba ni da wa ta aminiya Kamar Fatima,
Ya na komawa gida kai tsaye part 蓷in sa ya wuce ya na da fe da 茩irjin sa" wai shin yaushe ne LABIBA za ta gane abin da na ke ji a kanta? "
Wanni babban bedroom ne mai Kyau da girma ga wasu kayan na alfarma Royal bed ne shin fi蓷e a 蓷a ki ga ba 蓷aya 蓷akin pic LABIBA 馃尯ne tin da ga saman bangon 蓷akin har zuwa jikin derowa 蓷in, 蓷akin, wa ta durowa ya jawo mai 蓷auke da muhimman ta kadun sa bu蓷e ta ya yi akwati ya ciro yar 茩arama mai kyan gaske abin da ya ba ni mamaki gaba 蓷aya pic LABIBA 馃尯 ne a ciki har da wan da su ka yi ta na yarinya, Alokacin da ta ke ji da shi komai ta 蓷auko ya Ayan 蓷inta ti na wa da haka ya sa ya fashe da kuka mai tsima rai, Ayan jarumine amma akan LABIBA 馃尯
jarumatar duk ta gudu ya na ji kamar in ya rasa ta wanni abun zai faru da shi,
To fa a kwai chakwakiya shi fa Ayan ya na tsananin 茩aunar LABIBA 馃尯 to amma fa in da matsalar ta ke ita ba ta san sa kuma ba ta 茩aunar ta bu蓷e ido ta gansa anya kuwa bai 蓷aukarwa kan sa wahala ba,?
Ma su tambayar littafin rayuwar mafarkina payment ne idan kin yi shirin biya kimin magana karki ba ri ayi tafiya babu ke dan yanzu ma aka fara wasan ayanzu ne zamu ji yadda a ka haifi Afaf da kuma yadda wainan she蓷anu su ke bi biyar rayuwarta ki biya ki sha karatu sister, 500 amma na yi duba da yan da mu tane su kace na rage mu su hakan ya sa na mai da shi 400, domin jin da蓷in ku shine na mu
AUTAR JAJIRTATTU 馃挭 ce
Comments and share,