Free chapter 路 Read without an account
7&8
by Hauwau Umar 路 A'ISHA LABIBA
***
Follow this link to join my WhatsApp group: ***
馃挭 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*馃挭 鉁嶏笍
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan 茩asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau茩i_.鉁忥笍
A'ISHA LABIBA 馃尯
LOVE AND REMONTIC
FREE BOOK
MALLAKIN
MEERAT UMAR 鉂わ笍馃挒
AUTAR JAJIRTATTU 馃挭 CE
___________________________________
Kwana biyu anjini shiru wllh ba na jinda蓷i jiki na ne shiyasa
__________________________________
Page,7 and 8
Ko da Ayan ya koma gida bai samu labiba a falon ba part 蓷insa ya wuce wanka ya yi ya shirya cikin 茩anan kaya ma su kyan gaske zama ya yi a falo ya na kallon boll
Kwance na ke ina bacci can cikin bacci na na ji ana buga min 茩ofa mtsss na ja tsaki aikin banza komai zan masa da daran nan ya ke buga min 茩ofa ban ta shi ba kuma ban bu蓷e ma sa ba dan ko zai kwana ba zan bu蓷e ma sa 茩ofa ba
Da kansa ya gaji ya wuce Ayan koma wa ya yi 蓷akin sa ya kwanta ya na mai sa 茩a abu- buwa dab-dab a ransa ba shi ya yi bacci ba sai kusan 1
Washegari da safe bayan ya yi sallah asuba ya kwanta kirane ya shigo wayarsa da sauri ya 蓷aga kasan cewar kiran bada 茩asarnan ba ne ba ji ya yi ance "Mubarak Muhmmad" "yes sir" ya amsa "Dama an kiraka ne daga nan University from Uk" "Okay sir ka samu nasarar lashe jarabawarka dan haka jibi ka tawo dan cike Form 蓷in" "Okay sir In Sha Allah inan tafe" ta shi ya yi ya 蓷auki mukulin mota ya fita dan zuwa gida bayan sun gaisa ya ke sanar musu da Abun da aka gayamasa sun yi murna sosai Daddy ya ce "Amma da matar ka zaka ta fi ko?" Abbane ya yi saurin cewa "ba da ita zaije ba babu in da zata idan ta yi hankali ta bisa"
Badan ya so ba ya ha茩ura sun ma sa fatan samun nasara sosai in da ya shaida mu su gobe in Sha Allah zai wuce Legos ta cen zai tafi, bai koma gida ba sai wajan 茩arfe shida na yamma ya na shiga gidan ya gani zaune ina kallo a falo murmushi ya yi min ko 蓷aga kai ban yi ba na kallesa zama ya yi ya na min magana amma ban ba sa amsa ba wuce wa ya yi 蓷akin sa dariya na yi ina kallon hanyar stap 蓷in dan na san abun da na aikata aiko ya na ta ka stap sil蓳i ya kwashe shi ya fa蓷i jikake jib a 茩asa dariya na tin tsire da ita dan dama na san zaayi haka ta shi ya yi ya bi ta gefe ya wuce
Wajan 茦arfe 8:00 wanka na yi na shirya cikin kayan bacci ina zaune a falona na sama, ji na yi an bu蓷e 茩ofar da mukuli mamaki ne ya kamani dama ya na da mukulin 蓷akin nan murmushi mugunta Ayan ya yi dan yau shima ya yi Al茩awarin ba zai 茩yaleni ba ai ina ganinsa na yi 蓷akina zan kulle ta ku 蓷aya ya yi ya buga 茩ofar ta bu蓷e jawoni ya yi na fa蓷a jikinsa turesa na yi daga jikina amma kamar dutse ko motsi bai ba zan yi magana naji ya ha蓷e bakin mu waje 蓷aya ya kushinsa na ke ina dukansa amma hakan baisa ya fasa abun da ya ke min ba gaba 蓷aya ya 蓷aukeni kan beda ya ajiyeni ya na cigaba da abun da ya ke rigar jikina ya cire ai Ayan bai san san da ya chap ki boobs 蓷i na ba wanni laushi ya ji ni kuma kuka na dinga yi ina ro茩ansa akan ya 茩yaleni amma kamar ma bai san ma na ke ba kafa bakinsa ya yi ya na shan boobs 蓷ina ya na matsa 蓷ayan da hannunsa
Wanni ihu na saki jin wanni zafi ya ratsani ai ban son san da na kai masa cizo ba ina Ayan shi tini ya lula wata duniyar ta daban bai barni ba sai kusan salar asuba Alokacin kuma tini na da蓷e da suma dan azabar tamin yawa tabbas ya Ayan ya cuceni kuma ba zan ta蓳a ya fe ma sa ba
Safiya na farayi ya gyara ko ina ya gasata ta na ji ta na gani ya gasata bayan ya gama ya fita zuwa gida ya ro茩i su Momy su bar Yusra ta koma cen da zama haka kuwa a kayi su ka tafi da Yusra ya na ajiye Yusra ya wuce wata takarda ya bata ya ce ta bawa LABIBA shi ya tafi sai Allah ya yi ma sa dawowa "amma Yaya ba zaka shiga kuyi salama ba?" "No kibari kwai ki bata takardar' da to ta amasa tamasa addu'a samun nasara ya na tafe ya na murmushi shi ka蓷ai Kamar wan da ya fara samun matsala "I love you A'ISHA LABIBA na" ya furta a fili
Ta na shiga ta ga babu kowa haurawa sama ta yi ta na 茩walawa LABIBA kira ta tarar da ni kwance dan ko ta shi na ka sa yi saboda zaza蓳in da ya rufeni ga 茩afafuna da su kemin ciwo kamar za su rabe da sauri Yusra ta 茩ara sa in da na ke "sister lafiya mai ke damunki?" fashewa na yi da kuka ban ba ta amsa ba "Please sister menene ya faru ya
Washegari da wuri Yusra ta tashi ta mana breakfast babu laifi na ji sau茩in jikina sosai kuma har yanzu ban karanta wasi茩ar da Yusra ta kawomin ba saboda ba na bu 茩atar karntata ko ka蓷an
BAYAN WATA SHIDA,.
Kwance na ke ina bacci na wan da ya yi min da蓷i sosai dan Yusra ta tafi makaranta, kira ne ya shigo cikin wayata da sauri na ta shi ina mutsi-tsika idona Mamyna na ga ya bayana akan secreem 蓷in wayar 蓷a gawa na yi "hlo daughter" " Na'am Mamy Ina yini" " lafiya qlau Alhmdllh kuna waya ko da Ayan"" eh Mamy na ba ta amsa" duk da ba ma wa ta waya da shi " yawwa to ki maza kizo gida yanzu ina son ganinki" "Mamy lafiya kuwa" "Eh Lafiya ina Yusra?" 'ta na makaranta" "Okay zan ma ta waya ta biyo ta gida" "tom sai na zo" na fa蓷a ina kashe waya na
Cikin mutunan da ba su fi 20 ba na gama shiryawa drive na saka ya kaine ina shiga na wuce part 蓷in Mamy Malam liman na samu zaune
"Yawwa malam gatann ma ta 茩araso" zuwa na yi kusa da Mamy na zauna ina gaida su Malam liman ne ya 蓷ako wanni ruwa a gora ya mi茩a min kar蓳a na yi ina neman 茩arani bayani Akai "maza ki sha wannan ruwan Aishatu" babu mu su na kafa kai sai da na yi BISMILLAHI kafin na sha ji na yi kaina ya sara ga wanni gumin da ya shiga tsatsa fomin ni dai ban 茩ara sani in da kai na ya ke ba sai ta shi na yi na ga su Mamy a kai na su na min sannu,
Tofa ko wanne ruwa Malam liman ya bawa LABIBA
Kuyi ha茩uri da wannan masoya wllh ba na jin da蓷i