Free chapter 路 Read without an account
13 & 14
by Hauwau Umar 路 A'ISHA LABIBA
Follow this link to join my WhatsApp group: ***
***
馃挭 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*馃挭 鉁嶏笍
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan 茩asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau茩i_.鉁忥笍
A'ISHA LABIBA 馃尯
LOVE AND REMONTIC
BY MEERAT UMAR
page 13,14,
*laifin da蓷i 茩arewa*
Bayan ta gama ba su labari Daddy ya yi mata nasiha sosai tin Zarah na jin ba ta damu ba akan abun da ta fa蓷a har ta fara kuka da na sani ta ro茩i yafiya labiba Allah sarki dama ance kowa da kalar ta sa zuciyar ta sowa na yi na rungumeta ina kuka na yafe miki Zarah kuma ina Sha Allah ba zan ru茩eki ba dama Allah ya 茩adara hakan zai faru acikin Rayuwar mu rungumeta Zarah ta yi itama ta na kuka nan dai Daddy da Abba su ka ba da umarni akan Ayan ya sake ta kar ya ce zaimata wani abu aiko haka akayi ayan ya 茩yale ta ,
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya Ayan da labiba soyayya mai 茩arfi ta 茩ara shiga tsakanin su dan ko officer ya fita to suna tare a waya baya son yin ni sa da ita haka ma itama ba ta son ni sa da shi
Shiri ake sosai na auran Sauban da Yusra Zarah da Farhan wan da bayan wannan abum soyayya mai tsanani ta shiga tsakaninsu ranar yini biki zaune na ke ina shan mangoro dan yanzu ba ni da abinci da ya wuce mangoro da agwaluma Yusra ce ta fito ta na mun tsiya "a'a maman biyu anan ana sana'ar da aka saba kenan" ban za na yi da ita dan na san tsokanata ta ke ya Ayan ne ya shigo cikin 蓷akin aiko na fashe da kuka har da buga 茩afa da sauri ya 茩araso in da na ke "Angle lafiya mai aka miki?" Ina shashe茩ar kuka na ce "ba Yusra ba ce tin 蓷azu ta ke tsokana ta wai mai 茩aton ciki" murmushi ya yi dan ya san rigima ce kawai ha蓷e rai ya yi ya kalli Yusra "ke ba fa na san rashin mutunci zaki ta sata gaba ki na tsokanar ta" "Allah ya Ayan 茩arya ta ke min" jin ta ce haka na 茩ara fashewa da kuka da 茩yar ya Ayan ya lallashe ni na yi shiru
Magriba na yi aka kai amare bayan mun dawo gida wanka muka yi muka kwanta dan na gaji sosai cikin dare na ji ya ayan ya na shafani na san mai ya ke nufi hakan ya sa na 茩ara takurawa dan ba zan iya ba yan da na gajinan ko tausayi na ma ba yaji
Five months later,
Zaune na ke ina acikin 蓷akina gashi ya Ayan bayanan wani irin ciwan mara ne ya ta son min mai 茩arfi da ciwo baya dan danan na fita gayyacina ina fitar da wani ni shi wayata na jannyo da茩yar na iya gano Number ya Ayan na kirashi "hlo Angle" "please kazo gida zan mutu"na fa蓷a ina fashewa da kukan azaba five minutes sai ga shi nan ya shigo Alokacin ba na ganin komai da sauri ya 蓷aukeni ya kai ni cikin mota gudu ya ke sosai har mu ka isa hospital nan likitan ya ce ya Ayan kar ya shiga Saboda ganin yana yin sa haka ya zauna ya na ta faman jira kiran su Abba ya yi ya fa蓷a mu su
Sai kusan 茩arfe 蓷aya na dare Sannan a samu na sara Masha twins ne maza duka masu matu茩ar kama da Daddyn su ai ya Ayan na jin kuka jarirai ya fa蓷a cikin 蓷akin bai da mu da likitocin da ke wajan ba ya rungume ni ya na kukan murna "sir congratulations madam ta samu twins" murmushi ya yi na murna ya na karbar yaran da ga hannun Dr tan
Sai da mu ka kwana biyu a hospital sanan aka salamamu Ranar suna yara su ka ci sunan Daddy da Abbana Muhammad da Ahmad ana ce mu su furkan da furzan
3years later,
Gudu su ke ina bunsu "wllh idan ba ku tsaya ba sai na sa蓳a muku haba kumai da mutum kamar wani wa-wa ya yi ta gudu ya na bun ku" murmushi su ka yi ya Ayan ne ya shigo cikin falon ya na kallona ganin yan da na ke bin su abun ba karamin dariya ya ba sa ba haka su ka ta sani gaba shi da ya'yansa su na min dariya ha蓷e rai na yi na shige bedroom abuna kiran Nani 蓷in su ya yi ta 蓷auke su shikuma ya biyoni ciki ji na yi an rungumeni tabaya murmushi kawai na yi juyo da ni ya yi gaba ya na shafa gefan fuskata kafin na yi magana ya ha蓷e bakin mu waje 蓷aya ya na kiss 蓷ina ai ban son san da na shiga mai da ma sa da martani ba gaba 蓷aya muncika 蓷akin 蓷auka ta ya yi ya kai ni saman bed muka fa蓷awata duniyar ta daban Duniyar masoya duniyar mai cike da nisha蓷i 馃榿
Alhamdulillah. Alhamdulillah. Alhamdulillah.
I'm so grateful to Allah (S. W. T) for giving me the another chance to finish my book I really appreciate my lover's and fans I'll not forget you in my life.
Tammat bi hamdulilah.
*Mu ha蓷u a Next Novel 蓷ina mai suna A wanni Company*
*Kai da ga jin sunan littafin ka san zaayi ba da茩ala acikin sa karku ba ri a ba ku labari*