Free chapter 路 Read without an account
Page 06
by Nanameera 路 BA ITA BA CE
*BA ITA BA CE!..馃挅馃挅*
*MIKIYA WRITERS ASSO...*
*nanameera08* _arewabooks_
*Nanameera ce!*
# *SQUAD 2024*
```Page 06```.
Cikin 蓳acin rai Taj ya ce"kai malam me kake nufi?, wane irin ba ita ba ce to wacece kenan?, kaine fa ka bamu pic nata nd bayan na 蓷aukota na kiraka ka ce Eh ita ce then yanzu kuma ka zo kana yimin wani nonsense" bakin Farooq na rawa ya ce"ka fahimceni Taj wlh ba Ma'eesha ba ce coz yanzu ita ta dawo gida ma amma bansan mene ne abinda ke going ba, kawai tunda an yi haka ka saketa tunda bansan wace ba" wani killer smile Taj ya yi yana kallonsa ya ce"da alama kanada matsala a 茩wa茩walwarka ko?, kana tunanin Zaki zai asarar ku蓷a蓷ensa ne?, ko ita ce koma ba ita ba ce wannan matsalarka ce ba tawa ba kai bari ma na 茩arashe maka magana zuwa anjima zamu shiga Riyadh sbd haka karka sake kirana akan wannan maganar" yana fa蓷in hakan ya katse kiran cikin 蓳acin rai ya ce"aikin banza ina cikin jin da蓷i na zai takura min nonsense!" ya fa蓷a yana kallon kyakkyawar fuskar Muhaira sai a sannan na lura kamarsu 蓷aya da Ma'eesha babu abinda ya raba tamkar twins haka suke lumshe idanunsa ya yi ya ce"wowww kaga yarinya da halitta ina ma Zaki ya bar min wlh I'll pay for her" murmushi ya yi shi ka蓷ai sai kuma ya juya ya fice daga 蓷akin har sannan yana kallon fuskar Muhaira. Kallon screen 蓷in wayar ya yi baki bu蓷e dan yama rasa abinda zai yi tabbas yasan Zaki bazai ta蓳a yarda da rainin hankali ba amma shi yanzu matsalarsa 蓷aya idan ba Ma'eesha ba ce to kenan wacece wadda har take kamada ita haka harda shi kansa ya kasa ganesu tabbas akwai wani abu something fishy, ajiyar zuciya ya sauke sannan ya cilla wayar tasa kan bed ya shige toilet dan watsa ruwa.
*MA'EESHA POV*
Kwance take kan ciyar General yana shafa kanta har sannan kuma bata ce musu komai ba sai ajiyar zuciya take saukewa, cikin sanyin murya Mami ta ce" Ma'eesha tell us mene ya sameki uhn, meyasa kike kuka keda wa?" mi茩ewa zaune tayi tana kallon Mami ta ce"koba Sir Najeeb ne ya ce yana sona ba kuma wai aurena zai yi" tafa蓷a tana sakin wani sabon kukan, murmushi Mami ta yi sai kuma ta ce"wait amma mene ya hanaki dawowa da wuri 蓷azu sannan kuma ina wayarki?" turo baki ta yi ta ce"ai fa蓷uwa ta yi acikin kasuwa shine ta fashe kuma bamu samu jirgin da mukayi booking ba saida muka sake jira that's why ban dawo da wuri ba" ajiyar zuciya General ya sauke sannan ya ce"ok saboda malamin kike kuka?" gya蓷a masa kai ta yi tana turo baki gaba, murmushi ya yi ya ce"shikenan zan yi masa magana yanzu ki kwanta okay"gya蓷a masa kai tayi sannan ya a tashi yana kallon Mami ya ce"Fulani muje ko" mi茩ewa ta yi suka fita kafin ya rufe 茩ofar ta ce"Fatherr" kallonta ya yi ganin yanda ta shagwa蓳e fuska ya ce" mene?" "Father yaya Farooq nakeson gani" numfasawa ya yi ya ce" okay kwanta" ya 茩arasa rufe kofar sannan ya bar wajen. Lumshe idanunta ta yi tana tunanin jiya ta kasa mance abinda Sir Najeeb ya ce mata, ganin lokaci na tafiya yasa kawai ta tashi ta shige toilet dan yin wanka babu wanda takeson gani a wannan lokacin sai yaya Farooq hakan yasa tana fitowa ta zura wata long sleeve 蓷in riga milk colour ta 蓷ora Baby hijab black akai ta yi waje.
Mur蓷a handle 蓷in 茩ofar ta yi bakinta 蓷auke da sallama lumshe idonta ta yi saboda wani irin 茩amshi daya ziyarci hancinta murmushi ta yi har saida dimful 蓷inta ya loma ta ce"uhnnnnn yaya Farooq 蓷an ghayu" 茩ara sawa ciki tayi baya cikin parlon sai kawai ta shige bedroom 蓷in batareda taji koda 蓷ar ba, waro idnaunta ta yi ganin nan ma baya nan hakan yasa ta zauna gefen bed 蓷insa tana jiran ya shigo juyawa zatayi sai ta hangi wayarsa da sauri ta 茩arasa wajen tana kallon wayar a fili ta ce"laa wayar ma akunne" 蓷auka tayi tana kallon hoton dake kan screen 蓷in, da sauri ta mi茩e tsaye tana sake waro manyan idanunta sai kuma ta yi dariya ta ce"Allah sarki yaya Farooq ashe har hoto ya yimin jiya" ta fa蓷a tana dariya ta蓳e baki ta yi sai kuma ta ce"ko yaushe nayi bacci ohho" ajiye wayar tayi sannan ta koma ta zauna tana Kalle-Kalle cikin bedroom 蓷in, mur蓷a handle 蓷in 茩ofar akayi ya shigo da mamaki yake kallonta ita kuwa da gudu tazo ta rungumeshi tana dariya ta ce"yayaaa nayi missing naka sosai" dakyar ya iya saka hannunsa ya rungumeta shima yana murmushi ya ce"same 茩anwata" 蓷agowa tayi tana jan gemunsa ta ce"yaya na tawo maka da tsaraba"waro idanunsa ya yi ya ce" da gaske?" gya蓷a masa kai ta yi ya ce"okay ki bani" girgiza kai tayi tana ha蓷e hannayenta a 茩irji ta ce"inada condition" murmushi ya yi yana girgiza kansa ya ce"Ma'eesha rigima inaji" dariya ta yi ta ce"please ka siyomin ice-cream yanzu sai na baka" har ya bu蓷e baki zai fa蓷i wata magana sai kuma ya yi murmushi ya ce"Shikenan kamar angama don't worry" rungumeshi ta yi ta ce"yawwa yayana amma please kar ka bari Father ya sani"gya蓷a mata ya yi sannan ta juya ta fita daga 蓷akin, tsaki ya yi yana kallon bayanta ya ce"Mumu" sannan ya 茩arasa ya 蓷auki wayarsa ya fita shima.
*WEDNESDAY*
9:00pm.
*Saudi Arabia*
*RIYADH*
*Al-Olaya Residence*
Zaune yake cikin wani katafaren ha蓷a蓷蓷en parlon mai tafiya da imanin mutane wani irin parlon ne wanda kana gani kasan a 茩asar waje kake 茩asar wajen ma kuma inda ake ji da ganiyar ku蓷i wani irin sanyi ne irin mai ratsa jijiyar nan ne ke tashi a parlon zaune yake yana taunar cingam cikeda isa da jinkai yana sanye cikin wasu English wears t-shirt da trouser Black colour yana danna wayarsa a茩alla ya 蓷auki kusan one hour yana jiransa amma har yanzu bashida alamun fitowa tsaki ya yi sannan ya tashi tsaye yana bin parlon da kallo sannan ya yi waje, bu蓷e wata 茩ofa ya yi mai kamada ta zinare ya rabbi nan ma wani irin 茩aton parlon ne dan har ya fi wancen girma amma bai kai tsaruwar wancen ba wasu mazane majiya 茩arfi suna sanye cikin uniform black colour kana kallonsu kasan babu wasa a tare dasu 茩ara sawa cikin parlon ya yi inda wasu mata ke zaune su biyar dukkaninsu farare ne kuma kana ganinsu kasan 拼a拼an manyane saidai suma 茩addara ta fa蓷awa rayuwarsu, zaune suke duka sunyi shiru suna kallon Tv inda ake haska wani show babu alamar wahala atare dasu suna sanye cikin wasu banzar shiga wacce kwata-kwata batayi kamada shigar musulmai ba wata 拼ar 茩aramar rigace irin mara hannun nan iya gwuiwa sun na蓷e kansu da bandana kallonsu Taj ya yi sai kuma ya yi murmushi cikin sanyin murya ya ce" Tyha" da sauri wacce ya kira sunanta ta juya ta kalleshi sai kuma tayi murmushi da sauri ta taso tana kwarkwasa tana zuwa ta shige jikinsa rungumeta ya yi yana dariya ya ce"nayi missing naki sosai" 蓷ago kanta tayi tana kallonsa ta ce"nima haka kadawo amma?" gya蓷a mata kai ya yi ya ja hannunta ya ce"muje ki rakani" fitowa sukayi tana yi masa hira ganin inda ya nufa yasa ta waro idanunta tana kallonsa da kyakkyawar fuskanta ta ce"ina zamuje ne?" jan kumatunta ya yi ya ce" wajen Zaki" da sauri ta sakeshi ta ce"wait" sannan ta juya da gudu. Girgiza kai ya yi dan yasan me ta tafi yi ya tsaya yana jiranta not too long ta fito tana sanye da Abaya black colour tayi rolling veil 蓷in murmushi ya yi ya ce"kuna matu茩ar tsoran Zaki" dariya ta yi ta ce"ba dole ba kaima fa kasan halinsa" Taj ya ce"hmmm nima nan wani tym 蓷in tsoransan nakejin mutum sai rashin mutunci" ta ce"kaga nidai babu ruwana wlh" dariya ya yi daidai lokacin suka zo bakin 茩ofar mur蓷a handle 蓷in 茩ofar ya yi wani irin 茩amshin turaren Creed Aventus Eau de perfume spray shine ya daki hancinsu lumshe idanu suka yi a tare sannan ya shiga bakinsa 蓷auke da sallama tsaye yake jikin wani 茩aton Enlargement na hoto ya zuba masa idanu yana sanye cikin wata armless Fara wacce takama jikinsa sosai sai Chinos Three-quater black colour gashi ne zube kan gadon bayansa tamkar na mace yasha Saloon duk ya kananna蓷e kamar macaroni ya sanya Prada brand black colour akansa hannunsa 蓷aya cikin aljihun wandon 蓷aya kuma yana ri茩eda wani ha蓷a蓷蓷en mug, kusan mintuna biyu da shigowarsu amma bai juyo ba kuma badan bai ji shigowar tasu ba saidan wata irin halitta da ubangiji ya yi masa ta jin kai. Girgiza kai Taj ya yi sannan ya sake yin gyaran murya ya ce"Zaki" a hankali ya juyo cikin wani action mai 蓷aukar hankali ya ilahy ubangiji ya yi halitta akan fuskar bawansa tamkar ba mutum ba saboda tsananin kyau tun daga girarsa wacce take cike da gashi ba茩i茩茩irin da ita sai dogon hanci wanda yake har baka ga lips 蓷insa sunyi wani irin pink alamun yana yawan taunesu ganin yanda suka zuba masa idanu kamar basu ta蓳a ganinsa ba yasa ya ha蓷e rai yana waro musu manyan idanunsa masu matu茩ar kwarjini hakan yasa suka sunkuyar da nasu ta蓳e baki ya yi bai ce komai ba ya nemi kujera ya zauna ya shiga girgiza 茩afa da kallo Tyha tabi 茩afarsa wata irin kyakkyawar gargasa ce kwance kan farar fatar tasa batasan sanda ta saki wata ajiyar zuciya ba tana lumshe idanunta ita inama wata rana Zaki ya nemeta ai da tafi kowa farin ciki saidai sanin shi ba halinsa kenan ba ya sanya ta kawar da tunanin daga cikin kwakwalwarta, ri茩e hannunta Taj ya yi sannan ya jata suka zauna kan kujera 蓷ago kansa ya yi yana kallonsu sai kuma ya ce cikin hucky voice"Keee get out" da wani mugun sauri Tyha tayi waje har tana neman fa蓷uwa ko kallonta bai yi ba ya mayar da kansa gun Taj ya ce"where is she?" "Tana mota amma bata farfa蓷o ba that's why na barta, nd then kuma naji Farooq yana mini wata magana wacce ban kai ga fahimtar ba" yana danna wayarsa ya ce"uhnn ina jinka" gyara zama Taj ya yi ya ce"cewa yake wai ba ita ba ce yarinyar daya siyar nd lokacin dana 蓷aukota saida na kirashi ya tabbatar min da cewa ita ce amma yanzu ya ce wai ba haka ba" ajiye wayar 茩irar iphone 16 ya yi yana maida dubansa ga Taj ya ce"then what he mean, Taj kasan halina banason rubbish kuma ni bai dameni ba na rigada na biyasa dan hakan ko yau na samu wanda zai kar蓳i yarinyar nan zan bashi ne without second thought" murmushi Taj ya yi ya ce"to dan Allah na kar蓳eta hannu bibbiyu wlh zan biya yanda kayi mata ku蓷i please Zaki kayi min wannan taimakon" wani kallo Zaki ya watsa masa ya ce"蓷an iska kawai kai bakada wani aiki sai na Sex ne kai kenan abu 蓷aya, wait dan Allah mata nawa ka yiwa ciki tell me truth" tuntsirewa ya yi da dariya ya ce"kai bakada dama wlh ai inada kayan aiki da tsari nakeyin komai, nidai dan Allah kayi min wannan alfarmar wlh yarinyar ta ha蓷u" ta蓳e baki Zaki ya yi ya ce"bring her" okay ya ce sannan ya mi茩e ya fita daga parlon, girgiza kai Zaki ya yi sannan ya cigaba da danna system 蓷in dake gefensa, after some minutes ya dawo yana rungume da ita da kallo Zaki ya bisu har ya kwantar da ita kan 蓷aya daga kujerun parlon zama ya yi yana kallonsa ya ce"gatanan kamar baka 蓷auki Mutum ba ban ta蓳a ganin yarinya mara nauyi irinta ba kamar bata cin abinci" kallonta Zaki ya yi wanda hakan yasa ya mi茩e tsaye cikin tafiyarsa da cikkaken namiji mai ji da kansa ya 茩arasa gabanta hannunsa zube cikin aljihu yake kallon kyakkyawar fuskanta ta蓳e baki ya yi sai kuma ya koma ya zauna yana kallon Taj ya ce"saboda kyanta kake sonta?" murmushi Taj ya yi ya ce"to wa ya茩i mace mai kyau?" "Ni" kallonsa ya yi sai kuma ya tuntsire da dariya ya ce"ai kai Aliyu banda kai a lissafi dan ba kai 蓷aya bane, yanzu nidai zaka bani ita ko A'a" bu蓷e baki ya yi zai yi magana daidai nan ta bu蓷e idanunta kallon inda take ta yi sai kuma ta mi茩e a birkice tana kallonsu ba Taj ba hatta Zaki saida ya sake kallonta, murmushi ya yi ya ce"woww what a prettiest girl" da sauri Muhaira ta mi茩e tsaye ta kallesu duka sai kuma tayi waje da gudu bin bayanta Taj ya yi da gudu yayinda Zaki ya tsaya yana kallon ikon Allah ta蓳e baki ya yi sai kuma ya bi bayansu shima.
Tsaye ya samesu a farfajiyar 茩aton gidan sunata kokawa da Taj harda wasu guards 蓷inma nema take tafi 茩arfinsu dan turawa 蓷aya take musu ta watsar dasu sannan ta 茩ara nufar waje su bita da gudu su ri茩eta, wani kyakkyawan murmushi ya yi wanda ya 茩ara fito da zallar kyawunsa girgiza kansa ya yi yana kallon dramar da akeyi tamkar a cinema, kallonsa Taj ya yi cikin 蓷aga murya ya ce
"Zakiiiii dan Allah help me wlh tafi 茩arfina"
Tsayawa ya yi na wasu seconds sannan ya taka har gabansu kallonsu ya yi duka sannan ya 茩arasa wajen Taj wanda ya cukwuikuyeta ya ri茩e gam yana zuwa ya sanya tattausan hannunsa ya kar蓳eta hannun Taj wani wahalallen numfashi Taj ya sauke yana dafe 茩irjinsa zullo ta shiga yi a hannun Zaki hakan yasa ya yi wani murmushi sannan ya 蓷auketa cak a kafa蓷a ya shige ciki, bin bayansa Taj ya yi har sannan bai gama dawowa daidai ba ya shiga parlon bai ga Zaki a parlon ba hakan yasa ya nemi waje 蓷aya ya zauna yana sakin wani Irin numfashi. Ganin da gaske aljanun kanta suke kuma koda wasa sun茩i magana yasa ya danneta akan gadon yana kallon fuskarta wacce tayi wani irin jaa girgiza kansa ya yi sannan ya 蓷ora hannunsa kan goshinta ya shiga murzawa da sauri ta saki wata irin 茩ara cikin sautin kuka kuma ta ce"mu ka rabu damuuu ina ruwanka ka sakemu" ta蓳e baki ya yi cikin cool voice ya ce"bazan rabu daku 蓷in ba me kuke a wajenta?" "batada kowa batada gata ta rasa duk wani farin cikinta tun ranar da tazo duniya babu wanda ya damu da ita rayuwarta cike take da 茩alubale dolene mu kula da ita mune ka蓷ai gatan ta ka rabu damu muyi aikin gabanmu kar kace zaka shiga tamm" yanda ta wani taune lips 蓷inta wanda duk suka gama ji茩ewa ya yawo sai ta bashi tausayi, 茩ara yun茩urawa ta yi zata mi茩e ya sanya hannunsa ya tokareta a hankali take sakin wani numfashi shiru ya yi na wasu mintuna sai kuma ya ce"uhnnn ku bar jikinta" tsaki ta yi ta ce"kai ne zamu ce ka rabu da ita amma mu babu wanda ya isa ya rabamu da ita" ha蓷e ransa ya yi ya ce"ohk rashin kunya zaku yimin?" girgiza kai tayi tana ta蓳e baki gyara kwanciyarsa ya yi ya sakar mata dukkan nauyinsa sannan ya kamo fuskarta a tafin hannunsa, cikin wata kamilalliyar murya ya shiga rera karatun Alkur'ani inda yake karanta suratul jinn kuka Muhaira ta sanya kuma duk abinda ake koda wasa bata bu蓷e idanunta ba cikin wata iriyar murya mai nuna fita hankali ta ce"kayi ha茩uri wayyoooo zamu tafi kabari dan Allah zaka kashemuuuu!" ko saurarenta bai yi ba ya cigaba da karatunsa saida yakai inda ya yi niyyar sannan ya 蓷ago yana kallon fuskarta cikin sanyin murya ya ce"now leave her" cikin 茩araji ta ce"wlh mun tafi amma zamu dawo kasa wannan a ranka" ta蓳e baki ya yi yana dungure mata kai ya ce"karku fasa dawowa nima bazan fasa 茩onaku ba" turo masa baki gaba tayi sannan ta ce"mun tafi muu" harararta ya yi ya ce"Allah ya raka taki gona" wata sassanyar ajiyar zuciya ta sauke sai kuma ta sake rufe idanunta a hankali shima yake sauke numfashi dan ya da蓷e rabonda ya yi magana mai tsawon wannan tashi ya yi daga jikinta wanda ba daban aljanu ba da tuni ya illata ta bai sake saurarenta ba ya juya ya shige toilet dan watsa ruwa harga Allah 茩amshin turaren yarinyar bai masa ba duk da yasan ba wani ne ya sanya mata ba sai Taj.
Fitowa ya yi daga wanka yana sanye cikin wata bathrobe 茩irjinsa a bu蓷e wani lafiyayyen gashi ne kwance a kansa tudun nononsa Kamar na mace saboda cika nipples 蓷in kuma jajaye dasu, six pack 蓷insa ya fito ra蓷au ko ba'a fa蓷a maka ba kasance ba 茩aramin gym yake ba dan ko 蓷an wristling albarka, bedroom slippers kawai ya saka ya juya ya fita gashin kansa na 蓷igar ruwa kamar na Mace, cikin isa yake taka stairs 蓷in benen wanda hakan ya sanya Taj juyowa kallonsa ya yi sai kuma ya 蓷auke kai a hankali Zaki ya 茩arasa sakkowa sannan ya zauna kujerar dake facing tasa ta蓳e baki ya yi ganin yanda ya ajiye uban Cake a gabansa yana faman ci girgiza kai ya yi sai kuma ya ce"kwa蓷ayayye kawai" dariya Taj ya yi yana kai wani slice na chocolate cake bakinsa ya ce"naji 蓷in" saida ya cinye tass sannan ya 蓷auki water bottle ya sha ruwan ya ajiye yana gyatsa ya ce"Alhamdulillah" sai a sannan ya kalli Zaki ya ce"wlh yarinyar nan aljanu take" "wace yarinya??" harga Allah Zaki ya tambaya dan kwata-kwata ya manta da wata yarinya, harararsa Taj ya yi ya ce"banson rainin hankali ya kuka 茩are da aljanun" sai a sannan ya tuna ya ta蓳e baki yana fa蓷in"inada abinda yafi wannan yanzu ya kunyi magana da manager?" gya蓷a masa kai ya yi ya ce"Eh munyi an kammala komai, sannan akwai wasu yara guda biyu da Abrar ya yimin maganarsu zuwa anjima zanje naga idan zasu yi daman akwai wani wanda ya ce min yana son guda biyu idan naga sunyi sai kawai na mi茩a masa" jinjina kai Zaki ya yi sannan ya ce"then we should talk later I'm so excited" mi茩ewa ya yi yana murmushi ya ce" a wuta lpy" sannan ya yi waje, da kallo Zaki ya bisa sannan ya tashi ya haye sama da 蓷an sauri.
Kai tsaye Taj 蓳angaren su Tyha ya nufa yana zuwa ya samesu suna cin abinci da hannu ya yi mata alama da tazo ta tashi tana 蓷aukan veil 蓷inta sannan tabi bayansa kai tsaye kuma motarsa kirar Bugatti suka shiga ya bar gidan.
Bayin Allah nagaji 馃槫馃槀.
# *BA ITA BA CE*
# *ZAKI*
# *MUHAIRA*
# *TAJ*
# *TYHA*
# *RIYADH*
# *SQUAD 2024*
# *Nanameera ce!*