Free chapter 路 Read without an account
Page 4
馃拵ZAREN 茦ADDARA........
.....Ba ya tsinkewa馃拵
馃摑 Mohammed Munirah Abeejo (Mh卯z 脗b锚j么么h )
Free Page 4
Washegari tun da asuba Aunty Suwaiba ta yi sallama a gidan, lokacin kuwa basu da蓷e da dawowa daga salla ba, ita kuwa munirah har zuwa wannan lokaci ba ta iya tashi daga Barcin da ya 蓷auke ta tun a daren jiya ba.
Bu蓷e kofar malam Saleh ya yi sakamakon sanyawa 茩ofar sa茩ata ta ciki da aka yi, yana cewa "A'a suwaiba, ke ce a gidan na mu yanzu da asubar nan, ice ko dai lafiya" hakan ya biyo bayan amsa sallamar ta ta da ya yi.
Sai a lokacin ya lura da yanayin ta, tana cikin matukar tashin hankali kamar wacce aka koro, ga shi kuma ta yi shiru kawai tana ta girgiza kai, tamkar 茩asangaruwa alamar jimami
"To, Suwaiba ina magana kin yi shiru, Allah ya sa dai lafiya, ko wani ne ya rasu ne" ya 茩arashe maganar da 蓷an daga murya.
"Yaya, ai idan wani ne ya rasu ma wallahi da sau茩i, ni mamaki ma na ke da na ganka kamar ba abinda ke damun ka, halan dai, ba ka san abinda ya ke faruwa ba" ta fa蓷i tana mai cigaba da girgiza kai tare da furta kalmar "tab 蓷in "
"Tom shigo ciki mu 茩arasa maganar, na ga alama abin ba 茩arami ba ne, tunda har ya fi zancen mutuwa" yayi maganar yana mai nuna mata cewa ta wuce ciki.
Wucewa ta yi tana cewa "wallahi ya fi mutuwa, ai ni wallahi gwara mutuwa ta da jin wannan labarin, Allah ya sa dai ka da ya tabbata" daga haka ta wuce kai tsaye zuwa ciki.
Shi kuwa Baba kawai tsayawa yai kallon ta, don ya ga rashin hankalin ya yi yawa, ai ko ma Meye mutum baya ce gwara mutuwa ba, amma ba zai yanke mata hukunci ba, bari ya ji menene wannan lamari kuwa?, don haka ya kulle gidan ya bi bayanta.
Tun a hanya ya ji tana kiran sunan Munirah " Ke munirah, fito abin kunyar da za ki ja mana kenan" kalaman da ta fa蓷a kenan bayan 茩wala kuran sunan na munirah, to me hakan ya ke nufi? Tambayar da ya yi wa kansa kenan!
Kamar a mafarki munirah 蓷in ta farka, yayinda kalaman gwaggon na ta ya ratsa kunnuwanta, 茩urjin ta ne ya fara bugawa da 茩arfi, shikenan asirin ta ya tonu, yanzu su mama da Baba za su san abinda ya ke faruwa, shin ta ya za ta iya kallon idanunsu?, wacce amsa za ta iya ba su? "Wayyo Allah na na shiga uku" itace kalmar da ta fita daga bakinta jin gwaggon na shirin shigowa dakin tare da cigaba da kiran sunan na ta, sai dai ba ta da kuzarin amsawa, don haka ba ma ta yi 茩o茩arin amsawar ba.
茒age labulen 蓷akin ta yi, take kuwa suka yi ido biyu da ita, da sauri ta kawar da kantaz 茩irjin ta na cigaba da bugawa fiye da kowanne lokaci, tuni kanta ya fara sara mata, hawaye ya fara ambaliya daga cikin idanunta zuwa saman idanunta, ya gangara har 茩asan ha蓳arta.
"Ke munirah dama kina ji ina ta 茩wala kiranki tun 蓷azu amma tsabar iskanci kin mayar da Ni yar iska, ba za ki iya amsawa ba" ta fa蓷a tana shirin 茩arasa shigowa dakin.
A daidai na Baba ya sake yin magana a karo na biyu "Wai ke suwaiba me ya ke faruwa ne, me kuma munirah 蓷in ta yi Miki da ki ke ta 茩wala mata kira, ga shi na ga ku da da ba'a shiga tsakanin ku amma yau na ga kamar da akwai matsala"
"Ai yau dai yaya Ni da ita da akwai matsala kuwa, ba zai yiwu ta zubar mana da mutunci a idon duniya ba, ta nuna cewa gidan mu ba'a iya tarbiyya ba" tsayawa da magana ta yi ganin har yanzu munirah 蓷in ta du茩ar da kan ta kasa ko kallon ta ta 茩i yi, wanda hakan ya ke nuna mata cewa kenan zancen da ta ji a gari gaskiya ne, kenan 拼ar ta su ce da kullum su ke alfahari da nutsuwa da tarbiyyar ta yau ta watsar da duk wannan tarbiyyar a kan titi.
Da wuri Baba shi ma ya shigo 蓷akin, ya ji duka maganganun ta, cikin tashin hankali ya fara magana yana cewa "Ke suwaiba me ya ke faruwa ne, kin zo kina ta fa蓷a amma har yanzu kin 茩i bayani"
"瞥ar ka za ka tambaya, labari na ji a gari wai" sai kuma ta dakata tare da canja akalar maganar "Ko kuma ba za ka ji a bakina ba, ita ta fa蓷i abinda ya faru jiya da suka je gwaji ita da Mukhtar".
Duka wannan abin da ya ke faruwa har a wannan lokaci munirah kan ta na durkushe a 茩asa, hawaye tuni ya gama wanke fuskar ta, ji ta ke yi a ko da yaushe za ta iya sumewa, ji ta ke yi kamar ma gwara ta mutu kawai a daidai wannan lokacin ya bar duniya kawai, da wannan rashin hankalin da ta tsinci kan ta a ciki.
Kallon ta "Baba ya yi kafin ya kira sunanta "Munirah, Me ya faru jiyan, wanne labari gwaggon ku ta jiyo a gari."
Shiru ta yi har ila yau, to me za tace, ba ta da kuzarin magana, idan ta fa蓷i gaskiya to wacce amsa za ta bayar, game da yadda komai ya gudana? , idan kuma 茩arya za ta yi, shin tana tunanin cewa za'a da蓷e bata bayyana cewa 茩arya ta ke yi ba.
Wannan shirun da ta yi shine ya fusata Gwaggo suwaiba, "Tom shikenan tunda ana yi Miki magana kin yi shiru to ni bari na fa蓷i ni da kaina."
"Yaya yanzu mu je 蓷akin ka sai ka ji abinda ke faruwa"
A daidai nan mama ta shigo 蓷akin, tana cewa a'a gwaggo suwaiba yau kuma ke ce a gidan na mu, na ce dai lafiya?
"Eh wallahi Maman Abdullah, amma yau zuwan nawa ba na lafiya ba ne "
"Katse musu hanzarin Baba ya yi yana mai cewa " Suwaiba mu je na ji abinda ya ke faruwa, har yanzu hankali na ya kasa kwanciya" baba ya fa蓷i yana mai ficewa daga dakin.
"Ke ma sai ki taso don uban ki, don sai kin fa蓷i duk yadda komai ya faru" Gwaggo Suwaiba ta fa蓷i tare da ficewa daga dakin, ita kuwa maka sai aka sanya ta a duhu, ga munirah ta du茩ar da kai har yanzu tana ta sheshekar kuka.
"Munirah, menene ya faru ne" ta jiyo Muryar mahaifiyar ta, tana amsa kuwwa cikin kunnuwan ta.
Kirjin ta ya 茩ara saurin bugawar da ya ke yi tsawon lokaci, tabbas ba za ta so duk wanda ta sani ya ji wannan labarin ba, don ba ta da amsar da za ta ba shi, amma kuma mahaifiyarta itace wacce ta ke ji gwara mutuwar ta da ace ta ji wannan labarin, mahaifiyarta a ko da yaushe mace ce mai fa蓷a mata abinda ya ke daidai da ba daidai ba, fari da ba茩i, da yi mata nasiha kan yadda za ta zama mace tagari a tsawon rayuwarta, duk wani cigaba da wani zai samu a rayuwa daga cikin yayyen ta tana ji cewa mahaifiyar ta itace dalili, a ko wanne hali mace ce ita mai hangen nesa, da sanin ya kamata, hatta mahaifin su ta kan nuna masa abinda ya dace da wanda bai dace ba, an ya kuwa za ta iya ha蓷a idanu da mahaifiyar ta kuwa?
Shiru ta yi batare da ta yi magana ba, don ba ta san wacce amsar za ta bayar ba, 茩wa茩walwarta ma ta daina aiki ballanta ta yanke abinda za ta fa蓷i, tunanin ta ya tsaya cak, balle ta yi tunanin da ya dace, wai shin ya za ta yi da rayuwar ta ne.
茦wala kiran sunan ta Gwaggo suwaiba ta ke yi, har wannan lokaci mama ta na tsaye ta na sauraren amsar tambayar ta, sai dai kuma babu amsar.
"Tom shikenan, tun da ba za ki yi magana ba, ga shi can a na kiran ki sai ki yi maza ki taso ki ji abin da za a ce"
Mama tana zuwa nan a zancen ta ta fice daga dakin.
Munirah ba ta tsaya 蓳ata lokaci ba ta jawo hijabinta, ta sanya tare da bin bayansu, ba ta yi ko sallar asuba ba, amma sai ta ga tuni gari har yayi haske, da alamu ma 茩arfe bakwai na safe ta wuce.
Kai tsaye 蓷akin mahaifin su ta nufa, ba wani babba ba ne, sai dai an 茩awata shi ba laifi, da akwai gado sai kuma wani teburi da ke 蓷auke da littafai wanda ya ke zuwa karatu da su, sai drawer daga can gefe wacce kayan sa ke ciki, bayan nan sai kujera guda 蓷aya mai cin mutane uku da kusan itace ta cika 蓷akin.
A zaune ya ke a gefen gadon, sai kuma mama da Gwaggo suwaiba da su ka zauna a kan kujera.
Hararar Munirah 蓷in Gwaggo ta ke yi wacce ba ta kalli kowa ba ta durkushe a tsakar dakin, har yanzu kuma bakinta bai iya furta ko kalma ba.
"Yanzu dai ga ta ta zo, suwaiba fa蓷a mana abinda ke faruwa, kin sa tun 蓷azu 茩irjina sai dukan uku-uku ya ke yi" Baba ya fa蓷i yana mai da hankalinsa kan suwaiba 蓷in.
"Hmm, wai fa nan ba ka ji abinda fitinanniyar 拼ar nan ta ka ta yi ba ke....." Maganar mama ce ta dakatar da ita inda ta ke cewa "Don Allah, Gwaggo ki fa蓷i abinda ya ke faruwa kawai, wannan maganar duk ba wani amfani za ta yi ba"
"Tom shikenan, tun daren jiya labari ya zo mini wanda ya tayar da hankali na, labarin tashin hankalin da ban ta蓳a jin irinsa ba a rayuwa ta, wallahi sai da na yi da na sanin jin sa, tun daren jiya na so zuwa na ji tushen abin, amma dai baban su ya hanani, shi ya sa yau ka ga na zo da wuri".
Hawaye ne ya fara gangarowa daga idanuwan Gwaggo, girgiza kai kawai ta ke yi irin nuna alhinin abinda ya ke faruwa.
Wannan abin kam sai ya fara 蓳atawa mama rai, ga shi dai kowa jiran ta ya ke yi ya ji abinda za ta fa蓷i amma ta tsaya tana ta wani 茩ara tashar wa da mutane hankali.
Kawar da kai gefe kawai ta yi, duk lokacin da ta ga damar fa蓷i sai ta fadi.
Cigaba da magana Gwaggo ta yi tana mai cewa "Yaya wai ka ji ashe da aka je da ita Test jiya a can Chemist 蓷in Murtala, sai aka gano cewa tana 蓷auke da juna biyu, yanzu wannan itace sakayyar da yarinyar nan za ta yi mana, kuma abin bakin cikin ma shine labari ya karade ko ina a gari"
Gaba 蓷aya tsit aka yi na wani lokaci a wurin, yayin da kallo ya koma kan Munirah wacce tun da aka fa蓷i maganar numfashin ta ya tsaya cak.
Rintse idanunta mama ta yi, Baba ne kawai ya iya yin magana yana cewa "Suwaiba wannan maganar ta ki anya kuwa da akwai 茩anshin gaskiya a ciki, kin tabbatar da abinda ki ke fa蓷i" ya fa蓷i kan sa yana shirin fara juya masa.
"Tom yaya, idan na yi wa munirah 茩arya ko 茩azafi Meye riba ta...."
"Malama suwaiba ba haka na ce kin yi mata 茩arya ko 茩azafi ba, kin tabbatar da wanda ya fa蓷a Miki labarin ba 茩arya ya ke yi Miki ba" ya fa蓷a cikin 蓷aga murya wanda har sai da Gwaggo suwaiba ta tsorata, daa dai shi haka ya ke, a duk lokacin da ya yi fushi ba ya iya sarrafa kansa, ga shi dai ba ita ta yi laifi ba amma kuma yana shirin sauke fushinsa a kan ta.
Cikin rawar murya ta yi magana ta na mai cewa "Yaya, na fa蓷a maka labari ne fah d ya kara蓷e gari gaba 蓷aya, ina kyautata zaton ma zuwa Yanzu kowa ya san abinda ya faru"
To fah, a yanzu dai komai ya bayyana, shin wanne mataki za'a 蓷auka akan Munirah?, dole ko ma wanne mataki ne ya zamo wani tushe daga cikin mafarin labarin ta, ku cigaba da bi na don jin yadda za ta kaya.
Ka yi joining 蓷in group 蓷in WhatsApp don jin cigaban labarin da zarar an 蓷ora a link da ke 茩asa
***
Ka yi following 蓷in mu a shafin yanar gizo na arewa books mun gode
""