ZAREN ƘADDARAFree

ArewaPen original

MysteryFreeOngoing

ZAREN ƘADDARA

  • 1views
  • 4chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Page 1

ZAREN ƘADDARA.......... ...... BA YA TSINKEWA. Mhîz Âbêjôôh PAID BOOK Free Page 1. Wani ƙaramin Chemist ne da ke gefen hanyar da ta ratsa layin, tazarar da ke tsakanin sa da hanya bai wuce mita irin biyar din nan ba haka, a kan wata ƙaramar katanga da ke gaban shagon wacce ba ta fi ɗori uku na bulo ba samari ne da adadin su ya kai biyar, sai kuma ƴan mata masu talle da suka tsaya suna sa'insa da samarin, mafi yawan samarin sun kasance abokan mai Chemist ɗin, ko kuma dai ƴan unguwa da ke zuwa wurin don fira a kowanne yammaci. Tuni rana ta fara yin sanyi, sassanyar iskar yammaci tuni ta fara kaɗawa wacce ta yalwata a wurin, sakamakon isassun bishiyoyi da ke can wani lambu da ke gefe da unguwar, baya ga haka unguwar ta kasance mai yalwar bishiyu, sai dai wurin ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters4
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play