Free chapter · Read without an account
{80..}
Sun fi minti goma rumgume da juna kafin Hajar ta fara ƙoƙarin zame jikinta, ya sake riƙeta gamm yace "let stay like this forever...", turesa tayi ta miƙe tsaye tana turo baki, murmushi yayi ya tashi yana kallonta da kyau yace "thank you...", ta ɗan kallesa tayi murmushi ba tace komai ba, juyawa tayi ta ɗauki hand bag dinta ta nufi stairs, ya bita da kallo har saida ta ɓacewa ganinsa snn ya sauke ajiyar zuciya, ledar roasted chicken din ya ɗauka ya haura saman shima ya shiga ɓangarensa, Hajar ta ringa ƙarewa room din nata kallo bayan ta kunna haske, ta cire veil dinta ta ajiye gefen gado da haka ta faɗa bathroom, wanka tayi duk da cewa tayi da yamma amma ta sake wni cause bazata iya bacci ba idan bata sake ba, ta ɗora alwala bayan ta gama wankan, daure da towel ta fito tayi shafe shafenta ta saka kayan bcci riga da wando masu laushi, hijab har ƙasa ta zumbula ta shimfiɗa prayer mat tayi sallar isha'i, kafin ma ta idar da sallan taji wayanta na ringing, saida ta idar ta gama azkar dinta snn ta zuge handbag dinta ta ciro wayar, tayi murmushi ganin Umma ke kiranta, lokaci ta duba taga tara da rabi don hka tabi bayanta, tana fara ringing Umma ta ɗaga, Hajar tace "Ummana..", Umma tace "kun je gida lfy..?", Hajar tace "Eh munje lfy..", Umma tace "Toh masha Allah...", Hajar ta marairaice murya tace "Umma don Allah idan anyi hutu zanzo na tafi da Sabrah..", Umma tace "Toh Allah ya kaimu ayi hutun..", sosai Hajar taji daɗi tace "ngd Umma", Umma tace "sai kuma kika yi mantuwa akan madubi..", Hajar ta ɗan yi jim tana tunanin me ta manta, lokaci guda ta gane tace "A'a Umma ba manta su nayi ba", Umma ta haɗe gira tace "Toh wa kika ajiyewa anan...?", Hajar ta saukar da murya tace "Umma kiyi amfani dasu..", Umma ta girgiza kai tace "A'a kam ba abinda zanyi dasu kya zo ki tafi da abinki...", Hajar ta marairaice tace "don Allah Umma kiyi amfani dasu..", da ƙyar da maƙyarƙyata Umma ta amshi kuɗin nan, Hajar tace "ngd Umma", Umma tace "saida safe", Hajar tace "Allah ya tashemu lfy" da haka ta katse kiran, ta ajiye numfashi don taji daɗi da Umma ta amshi kuɗin, ƙofa aka buɗe ya shigo walking gently, tini room din ya bulale da scent dinsa, yana sanye da white pajamas da room slippers a ƙafarsa, suna yin ido huɗu Hajar ta saukar da kanta tana wasa da slim fingers dinta, ya ƙarasa har inda take ya ajiye ledar kazar a side dinta yace "Baby wife", ta ɗago ta kallesa sai kuma ta kalli gefe, yace "ga abinki kin manta a ƙasa", ta kalli ledar ba tace komai ba, ya sunkuyo yayi pecking cheeks dinta yace "eat alot", da haka ya juya ya fita, ta kalli ledar da ya ajiye sai kuma tayi murmushi, ta fahimci dai sarar yan gidansu ne cewa mutum eat alot, hakama Mami da Sakeena da Noor ma suke cewa mutane, su kuma din ba wani ci suke sosai ba, tana jin dai dukkansu a wajen Mami suka koya, ledar kazar ta buɗe ai tini yawunta ya tsinke, ta sauka kan carpet ta zauna ta dilliƙi namanta ba ƙarya, saida tayi nak snn ta ture, ta tashi ta nufi door walking gently, downstairs ta sauka ta shiga kitchen ta ajiye ragowan naman a fridge snn ta dauko 2 bottles of water, da haka ta bar kitchen din ta haura sama ta buɗe dakinta ta shiga, tsaye tayi a bakin ƙofa ta kasa ƙarasawa ciki ganinsa zaune bisa gado yayi resting da allon gadon yana danna wayarsa, ya dakata da latsa wayar yana kallonta sosai yace "Come in..", a hankali ta kulle ƙofar ta isa gaban mirror ta ajiye bottles din ruwan, stool taja ta zauna ta ɗauki bottle ɗaya ta buɗe tasha ta ajiye ragowar, ta kalli cikin mirror din don ta hango me yake yi, ai kam taga kallonta yake harda folding hands, ta saukar da kanta tana turo baki, ita fa ynxu a ina zata kwanta wai tinda shi ya kwanta mata a gado, kamar daga sama ta fara jin coughing, ta juya ta kallesa taga shi yake tarin har yana rubbing chest dinsa, zumbur ta miƙe ta ɗauki gorar ruwan da bata buɗe ba, ƙafarta har yana harɗewa ta nufi gadon ta miƙa masa gorar tace "have some water", dena tarin yayi yana kallonta, maimakon ya amshi ruwan sai ya riƙe hannunta ya fixgota ta faɗa kansa, tayi ƴar ƙara tana zaro lulu eyes dinta, gorar ruwan ya amshe daga hannunta ya ajiye kan bedside, yayi wani juyin masa da ita suka koma tsakiyar gadon, kansu na a pillow ɗaya facing each other, da sauri ta rufe idonta don bata iya jure haɗa ido dashi, yayi ajiyar zuciya yace "Am glad da matana ta damu dani haka..", ta sake runtse idonta gami da turo baki, lips din nata data turo ya kalla sai kuma ya goga karan hancinsa a nata yace "Eh mna gashi nan an kusa faɗuwa don sauri za'a bani ruwa..", shiru ta masa tana jin saukar numfashinsa a fuskarta, ya kai hannu ya shafa pink lips dinta da small finger sai kuma yaja hancinta a hankali yace "Ko ba hakan bane..?", da sauri ta gyaɗa kai, ya waro ido yana kallon lips dinta yace "Toh mene..?", ta buɗe idonta amma kuma ta kasa kallonsa tace "Ai ni zan sha abuna shine ka amshe..", sosai ta basa dariya and he can't help it ya haɗe goshinsu waje guda yayi abarsa wacca ta tsaya a ƙirji, Hajar ta lumshe idonta feeling the vibration of his laugh all over her body, yace "lie.. wollah ni aka kawoma ruwan nan", ta maƙe shoulder tace "Ni A'a ba kai na kawoma ba..." bata ƙarasa mganar ba ya haɗe lips dinsa da nata ya fara kissing dinta slowly, and he did that for 10secs kafin ya raba lips din nasu yana sauke ajiyar zuciya, yace "next time ma ya sake ƙarya", wani irin turo baki tayi afujajan ta juya masa baya, yayi murmushi ya sake janyota jikinsa sosai har tana jin bugun zuciyarsa da saukar numfashinsa a bayanta sbd closedness dinsu, ya rufa musu duvet lokaci guda ya zame hular kanta ya nitsar da yatsunsa cikin lallausan gashinta, Calmly yace "sleep tight Baby wife". Washe gari ƙarfe bakwai da rabi na safe Hajar ta buɗe ƙofar ɗakinta, sosai armless gown din da ta saka ta mata kyau, wani silent ƙamshi mai sanyi yana tashi a jikinta, downstairs ta sauka fuskarta a sake kamar za tayi murmushi, har zata fara aikin gyaran gida sai kuma ta fasa ta shiga kitchen, yau Wednesday kuma tasan ranar fitarsa ce, breakfast mai rai da lfy ta girka ta zuba a warmers, palour ta fita ta gyara Dining snn ta koma kitchen ta fito da abinci ta jera kan dining table din, ta kalli agogo taga takwas da rabi, tana fara gyara zaman throw pillows taji footsteps, Nurain ya ƙarasa sakkowa daga stairs yana jan pointed nose dinsa sbd wata aroma da ta dokesa, a hankali Hajar ta ajiye throw pillow din hannunta ta russuna tace "ina kwana", ya ƙarasa inda take yace "good morning.. how was your night...?", tace "Alhmdllh..", yace "Good", ta ɗaga kai ta kallesa don taga alamar fita zaiyi tinda harda briefcase a hannunsa, ta tattaro courage tana twisting fingers tace "breakfast is ready", yace "Ohk let's eat.." da haka ya ajiye briefcase din kan sofa yaja hannunta zuwa dining din, tini tayi serving dinsa abinda ta dafa ta ajiye masa cup din tea a gefe, ya ringa kallon pepper soup din da yake fitar da wani aroma, da haka ta zaga zata bar dining din ya riƙo hannunta yace "and where are you going... let's eat Baby wife", ta girgiza kai tace "Na ci", ya haɗe gira yace "shine baki jirana ba ko..?", tayi murmushi tace "Sorry" da haka ta zame hannunta ta koma palour ta cigaba da aikinta, sosai Nurain yaci abincin don bayan dadi da ya masa snn tinda taje gida baici wni solid food sosai ba, shi baima san lokacin da taste din abincin yarinyar ya kama bakinsa ba, she cook to his taste wllh, da ya gama zai fita tabi bayansa ta tsaya a bakin ƙofa tace "A dawo lfy Allah ya tsare", ya janyota jikinsa yayi pecking forehead dinta yace "Ameen Baby girl, saina dawo", ya kamo hannunta yace "what about goodbye kiss Baby wife", ta juya lulu eyes dinta sai kuma ta maƙe shoulder tace "Ni A'a..", yace "Ni kuma Eh" da haka ya ɗago haɓarta yayi pecking lips dinta lightly, slowly ta rufe ƙofar bayan tafiyarsa ta jingina da ita, lokaci guda ta zabga wani uban murmushi all her white tooth out, general cleaning ta yiwa gidanta ta gyara ko ina, tana aikin tana zabga murmushi sai kace sabuwar kamu, wata zuciyar tace mata ta shiga ɓangarensa ta gyara masa shima, wata kuma zuciyar tace karta gyara, daga ƙarshe dai kawai ta ɗauki shawarar ta farkon ta shiga ɓangaren nasa, bai ɗauketa wani lokaci ba ta gama gyarawa fess, ba tayi mamaki da taga bbu datti ba sanin cewa mai ɓangaren lamba ɗaya ne a fannin tsafta, by there looking at him kasan bazai zauna waje ɗaya da datti ba, daga ƙarshe ta baza turaren wuta a ko ina. Ƙarfe ɗaya da minti arba'in tana zaune gefen gado bayan ta idar da sallar azahar kiransa ya shigo wayarta, da sauri tayi picking ta koma ta luntsuma kan gadon ta kara a kunne, daga nasa ɓangaren kam wni resting yayi da kujera yana juyi yace "Baby wife..", da sassanyar murya tace "Na'am", yace "how are you doing...?", tace "fine Alhmdllh", Dr Marwan ne ya shigo ya zauna kan kujera yana kallon Nurain da baima san da shigowarsa ba, Dr Marwan ya jinjina kai ganin yacca Nurain yake murmushin da bai taɓa ganin yayi irinsa ba, gyaran murya Dr Marwan yayi yace "yaushe office din nan ya zama flower garden ne..?", sai a lokacin Nurain ya lura dashi, ya rage murya yace "i will call you back Baby wife" da haka ya katse kiran ya dubi Dr Marwan. Hajar ta ɗora wayar a chest dinta tana zabga murmushi, lokaci ta duba taga ya kamata kam ta ɗora lunch. Hajar na gaban kitchen island tana chopping chicken breast taji ƙarar bell, gaban sink ta matsa ta wanke hannunta da liquid soap snn ta fito daga kitchen din, tana buɗe ƙofar ta waro ido ganin Hafsah, ta fasa ƙarar farin ciki tayi hugging dinta, Hajar ta rasa inda zata saka Hafsah tsabar murnar zuwanta, ita dai Hafsah kawai binta take da kallo ganin yacca ta canza over, bayan sun gaisa Hafsah ta riƙe baki tace "Wllh washar dake sister..", Hajar ta juya idanunta tace "ysu Antyna, Humairah da Ya Abdallah..?", Hafsah tace "duk suna lfy alhmdllh sunce a gaisheki..", Hajar tace "Ina amsawa", after a while Hajar ta tashi ta shiga kitchen ta kawo mata ruwa da lemo, Hajar tace "ya dahuwar indomie kuwa har ynxu kina cin data din ya Abdallah..?", Hafsah tayi dariya tace "wllh ko jiya saida naci 3GB", fira suka cigaba da yi sai bayan wani lokaci Hajar ta tuna da girkinta, tayi excusing kanta ta tashi ta shiga kitchen, bin bayanta Hafsah tayi ta temaka mata da yanke yanke, nan kam bayan Hajar ta gama lunch Hafsah tasa suka tsiri yin snacks wai saita ajiye a fridge, Hafsah na murza meat pie tace "Sister..", Hajar tace "Na'am..", Hafsah tace "Ina wnn Ahmad din..?", Hajar tace "Ohh what about him..?", Hafsah tace "wllh tin ranar da naxo gidan nan na karshe na shiga ha'ula'i a kansa, abu kamar wasa time to time yana kirana mu gaisa shknn, toh some weeks back sai kiran ya yawaita har tsoron ajiye wayata nake kar ya kira Anty tayi picking, in taƙaice miki zance last week Monday yayi proposing...", Hajar tayi murmushi tace "Toh sai akayi yaya..?", Hafsah tace "sai nayi blocking contact dinsa..", Hajar ta kalleta da wni irin expression tace "why..?", Hafsah tace "Toh kawai sai na hau soyayya da tsohon saurayinki..?", Hajar ta haɗe gira tace "wllh ban taɓa soyayya dashi ba.. kema kin sani ban taɓa sauraronsa ba..", Hafsah ta girgiza kai tace "still dai", da kyar Hajar tayi convincing Hafsah ta yarda za tayi unblocking Ahmad, bayan sun gama snacks din sama suka wuce room din Hajar, da sauri Hajar ta dauki wayarta da suka tarar tana ringing, tana ganin shine yake kira tayi murmushi sai kuma ta kalli Hafsah tace "Him", Hafsah dai ta ringa kallon Hajar da take waya cike da mamaki, wajen minti goma tana wayar kafin ta gama, ta ajiye wayar still tana murmushi ta kalli Hafsah tace "Ya dai", Hafsah ta girgiza kai tace "Ah ba komai wllh", Hajar tayi ƴar dariya da haka ta wuce bathroom, saida Hajar tayi wnka snn suka koma ƙasa, Hajar ta zubo musu abinci suka zauna a palour suna ci tare, Hafsah tace "Ai nasha ɗaya daga cikin kayan sirrin da muka siya zaki saka..?", Hajar ta riƙe haɓa tace "rufamin Asiri, ai wnn kaya ɓoyesu nake wllh in banda ke bbu wnda yasan dusu", Hafsah ta ajiye spoon din hannunta tace "me kike nufi..?", Hajar ta rausayar da kai tace "ina nufin suna can ƙasan kaya banga ranar sakasu ba", Hafsah tace "za kiga ranar kuwa", suna gama cin abincin Hajar ta kai plates din kitchen, 20mins After that aka buɗe ƙofar palourn, da sallama ya shigo idonsa ya sauka akan Baby wife dinsa, Hajar ta miƙe da sauri ta isa inda yake tace "sannu da zuwa" ta amshi briefcase din hannunsa, with care yake kallonta yace "yewwa Baby wife..", da ladabi Hafsah ta gaishesa, ya amsa yana kallonta sai kuma ya dubi Hajar, tini ta masa introducing Hafsah da relationship dinsu, ya gyaɗa kai alamar ya gane da haka ya haura sama, Hajar ta kalli Hafsah tace "ina zuwa..", tabi bayan mijinta, zuciyarta na bugawa ta shiga ɓangarensa, a palour ta tarar dashi yana shirin shiga bedroom don hannunsa na kan handle ma, ta saukar da kanta ta ƙarasa gaban center table zata ajiye briefcase din, yace "Nope", ta juya ta kallesa, ya mata pointing bedroom yace "here", ba musu ta saukar da kanta ta wucesa ta shiga bedroom din, shiga bedroom din yayi shima ya mayar da ƙofa ya rufe, ita dai ta nemi guri ta ajiye briefcase din da hka ta juya zata fita, unbuttoning rigarsa ya fara yi yace "Thank you the room looks good..", ta gyaɗa kai ta nufi door ta fita. Hajar na komawa wajen Hafsah ta tarar da ita tana shiri wai tafiya za tayi, da kyar Hafsah ta ƙara 20mins a gidan, har kusa da gate Hajar ta rakata snn ta bata kuɗin da Nurain yace ta bata, Hafsah ta tubure ganin kuɗin da kaurinsu, hka nan Hajar ta manna mata kudin ta amsa don dole da haka sukay sallama ta wuce. Hajar ta fito daga kitchen da warmer a hannunta, dining ta kai ta ajiye don setting table za tay, Nurain ya sauko daga stairs in a hurry yana gyara wrist watch dinsa, still tayi tana kallonsa, yace "Baby wife ina dawowa ynxu insha Allah..", ta gyaɗa kai tace "Toh", ya ƙarasa inda take yayi pecking forehead dinta yace "insha Allah bazan daɗe ba, ki ajiye min abincin ina zuwa", saida ta bari ya nufi door snn tace "An samu matsala..", da sauri ya juyo yace "Mene..?", ta juya lulu eyes dinta tace "Toh ai a kitchen na ajiye abincin Allah yasa dai Aljanu ba suyi habzi dashi ba..", ya tattare thick eyebrows dinsa lokaci guda yayi wani blushing yace "Ke..", da sauri ta juya ta fara hawa stairs tace "A dawo lfy". Da daddare da wuri Hajar ta ringa jin bacci, tin safe da ta tashi bata koma ba gashi kuma tayi aiki mai yawa, tana idar da sallar isha'i dman already tayi wanka don haka ta saka kayan baccinta, tana shirin hawa gado ya shigo ɗakin, ya waro ido yace "da wuri haka zaki kwanta..?", ta gyaɗa kai a hankali, from head to toe ya kalleta, idonsa ya sauka akan fresh laps dinta da rigar baccin bata rufesu ba, ya sauke numfashi ya matso inda take ya riƙo hannunta, yana riƙe da hannunta suka fito daga ɗakin suka shiga ɓangarensa, kan 2 seater ya zauna ya janyota ta zauna gefensa yace "let's watch this movie..", ta kalli damfareriyar TV da take aiki sai kuma ta takure kanta don palourn sanyi sosai, ya kalli legs dinta da take wasa da yatsunsu zuwa laps dinta, lokaci guda yaji tamkar an masa cakulkulu yayi saurin ɗauke idonsa daga kanta, Laptop dinsa dake hannun kujera ya fara operating, Hajar kam ta bada amanna tana kallon Movie din, sai da aka fara nisa snn ta fahimci horror ne, ai kam tini ta fara tsorata, gashi ta kasa ɗauke idonta dga TV din, ba tasan lokacin da ta fara shigewa jikinsa ba still tana kallon TV, ana hasko wani scene wnda ya matuƙar firgitata ai kam ta shige jikinsa gaba ɗaya ta takure kanta, tini ta ƙarasa kwance masa notikan kansa da suka fara rawa, dman yana jinta ya rabu da ita trying to control his urge, muryanta na rawa tace "Ni bana son wnn", da kyar ya iya ɗaukar remote ya kashe TVn don fire was already running in his veins, uhmm Hajar dai ba tasan horror da ta jangwalowa kanta yafi na TV ba, ba shiri ta fara ƙoƙarin zame jikinta a nasa jin hannunsa a bare tummy dinta zuwa abinda yayi sama, suna haɗa ido ta saukar da kanta sbd ycca taga yanayinsa ya canza, tini ya fara kissing dinta passionately like he never did, numfashinta ya ɗauke na wucin gadi ta ringa turasa don har ta tsorata dashi, daga hka ya fara aika mata wsu rotten french kiss wnda sukasa jikinta ya hau ɓari tamkar an jona mata mazari, ya haɗe goshinsu waje guda da muryarsa da ta canza yace "May I..?", hawayen da suka ciko idanunta ne suka hau zarya ta girgiza kai alamar A'a, yace "please Baby wife", nan ma ta girgiza kai hawaye na bin cheeks dinta, bai sake cewa komai ba don mganar ma da kyar yake ya ɗauketa calak ya nufi bedroom da ita, bisa gado ya ajiyeta snn ya rage hasken ɗakin, silent love affairs ya fara mata slowly, tayi masa lamo zuciyarta na bugu kamar zata fito, tini ta fara jan zuciya hawaye na sauko mata, a hankali yake bi da ita until he unclothe her, zuwa wnn lokaci ya gama susucewa gaba ɗaya, a hankali ya ɗagota ya ɗorata a ƙirjinsa, saida aka kai filin daga snn ta fashe masa da matsanancin kuka, bayan ƙura ya lafa tana kalmashe kan ƙirjinsa tana rera masa kukan shagwaɓa, shi kam ya wani manneta a jikinsa yana patting bayanta, idonsa a lumshe yana jera ajiyar zuciya cause he was very satisfied with his wife, After 10mins har lokacin bata dena kuka ba tana jan shessheƙa, ya shafa tin daga sumar kanta har zuwa gadon bayanta yace "why are you crying..?", ta masa shiru ta cigaba da kukanta, yace "Am sorry Baby wife", kamar yacca yayi tunanin ko nan da encounter dinsu na biyar ma saida sitz bath ai kam hkan ne, gashi a encounter na uku ma she's still tight don harda cob web ya samu na 2days da ya bata space, saida ya gama kimtsa kansa snn ya ɗauketa ya wuce da ita bathroom don nema mata sauƙi kamar yacca ya saba.....✍️