Free chapter 路 Read without an account
27
馃悈 *MATAR* *DAMUSAA* 馃悈
(the wife of tiger)
*ASMEETAH* *NOVEL* 鉁嶏笍鉁嶏笍鉁嶏笍
*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, al茩alaminmu 拼ancinmu._* }}
___________________________________
***
馃挮馃挮 *{{N W A}}* 馃挮馃挮
亘賽爻賿賭賭賭賭賭賭賭賭賭賭賭賭賭賭賭賭賭賭賭賭賭賭賲賽 丕賱賱賾賴賽 丕賱乇賾賻丨賿賲賻賳賽 丕賱乇賾賻丨賽賷賿賲
*BOOK* *ONE*
P鉃★笍59 & 60 猬咃笍
Bayan kuliyar ta gama ci da wuta, juyawa Ayush tayi ta rungumi Junaid tana jijjiga shi "Yaya Junaid! Yaya Junaid ka motsa manaa, dan Allah" tana kuka tana ambatan sunansa,
Tasan wannan aikin Mahaifinta ne,
Shi kuwa yana nan a qafe ko motsi babu,
Rungumarsa tayi sosai, hawayen ta ne suka sau茩a akan wuyan Junaid!
Cikin ikon Allah kuwa yayi firgitt yana sauke numfashi sama-sama, idonsa ne suka sau茩a akan fuskar Ayush wanda yayi jawur tsabar kuka, hannu yasa yana goge mata hawaye cikin sassanyar murya yace "meya farune my Yushert, fatan ba abunda ya sameki ko? Ina kuliyar?"
Waige-虏 ya tsaya yi amma baiga komai ba, hakan ya yi matukar 蓷aure masa kai.
Ita kuwa gaba 蓷aya ta ru蓷e sai fa蓷in "Yayana! Yayana babu abunda ya sameka Allah yana tare da kai, bazan ta蓳a barin wani abun cutarwa ya cutar mun da kai ba...."
"Yushert tambayarki nake ina kuliyar? Yau saina kasheta, bazan bari tabar gidan nan ba saina she茩eta"
Wuce wa yayi zai tafi
Ayush tayi saurin ri茩o hannunsa "a'ah Yayana kuliyar ta tafi, karkasa kanka cikin matsala please"
"Zan tinkari wannan matsalar kuwa, zanga ta yanda kuliyar ta fito kuma meyake kawota, gurin wa take zuwa, wa yake turota duk zan bincika..." a cewar Junaiddd.
Suna cikin wannan halin sai suka jiyo sallamar Mommy ta shugo hannunta ri茩e da key din motor,
"Lafiya kuwa, meyake faruwa ne naga kunyi cirko-虏
Ayush meyake faruwa ne"
Ayush ce ta nufo gurin Mommy tana zuwa ta rungumeta tana kuka,
Itama kanta batasan kukan mai take yi ba...
"Sorry Ayusher, ke da Junaid ne koh?
Meya miki ne.."
Girgiza kai tayi tana fa蓷in "Yaya Junaid bai mun komai ba Mommy kawai nayi kewarki ne"
Mommy itama rarrashinta ta shiga yi tana fa蓷in "kiyi hakuri ai gani nam ko, kin tabbata ba Junaid bane ya sanya ki kuka ba?"
茒aga kai kawai Ayush tayi ba tare da tace komai ba,
Shi kuwa Junaid tsayawa yayi yana kallonsu yayi wani tur6une fuska cikin 6acin rai yace "wai mommy meyasa kike son 蓷ora mun laifi ne, komai akayi sai kice ni komai ni, haka a hospital kika hau kaina da masifa wai ni nayi wa Doctor Hasheem dukan mutuwa alhalin ni bansan komai ba haba haba...."
Yana kaiwa karshe ya haura upstairs....
Mommy kuwa kallo kawai ta bishi da shi daga karshe kuwa ta jinjina kanta tace "Allah ya shirya mun kai Junaid..."
Ayush itama jin Abunda Junaid ya gaya yasa zuciyarta bugawa
"Wai daman Yaya Junaid ya yiwa Dr Hasheem duka?? Innalillahi zan so naga Dr Hasheem"
Maganar zuci take har kwalla yaso ya ku6uce mata,
Sai ji tayi Mommy ta dafa kafad'arsa tana tace "My Doughter tunanin mai kike yi?"
Murmushin ya茩e kawai tayi, tace "babu komai"
"Ok karki damu kinji komai zai dawo normal, bari na shiga kitchen nasan yarana suna jin yunwa ko?"
Tayi tambayar tana kallon Ayush
Wacce kanta ke 茩asi tana wasa da yatsun hannunta,
Ajiye mayafin ta tayi sannan ta nufi kitchen, itama Ayush bin bayanta tayi tana fa蓷in nima zan taya ki girkin,
Juyowa Mommy tayi da murmushi a fuskar ta tace "to shikenam zo mu fara nasan baki iya girkin ba"
Rufe fuskarta tayi tana dariya, tana so ta koyi girki sosai....
******
Junaid kuwa bayan shigarsa room
Kai tsaye 蓷akin sirrin sa ya nufa,
Zama yayi akan sofa da 茩aramin glass table a gabansa sai faman daddanna laptop yake,
Duk bincikensa baya wuce akan *SARKI* *RAAMUD* wanda mutane suka fi saninsa da sarki zalimun wanda ba kowa ne yake iya ganinsa ba sai a wanda ya bama ikon ya kalle shi,
Wadanda suka sanshi sun sanshi wanda basu san shi ba sune suketa wahalar da kansu kamar dai Junaid...
Ga dai drowing dinsa a jikin poster amma an rasa a yanda za'a ganshi,
Haka ya rin茩a faman bincike amma ya kasa gano a yanda yake,
Har bacci ya yi awun gaba dashi akan sofa..
Around 4pm Ayush ta shugo 蓷akin Junaid da sallama a bakinta, jin shuru ba'a amsa mata ba yasa tayi tunanin yana toilet,
Tsayawa tayi tana 茩arewa 蓷akin kallo!
Taci kwalliya ba 茩aramin kyau tayi ba
Tasha doguwar riga na atampa mai launin black and red ga tayi 蓷aurin 蓷an kwali mai tuta a gaba, tasau gashin nan ya baje har saman qugunta, ga wani irin makeup da bata ta蓳a yin irinsa ba sai kamshin turare take ta fitarwa......
Karo na biyu kenam tana zuwa 蓷akin Junaid akan yazo suci abinci amma bata samun sa
Har ta gyara masa room ta sauya bedsheet, ta feffeshe 蓷akin da air-fresh mai shegen kamshi...
Sannan ta fice a 蓷akin a tunanin ta yana toilet!
Sai wannan zuwa karo na biyu still bata same shi ba,
Hakan yasa tayi knoking door 蓷in toilet shuru ko motsin ruwa bata jiyo ba
Ta tura kofar ta le茩a cikin toilet babu kowa
"To kodai ya fice a gidan ne babu wanda ya sani"
Fuskar ta ne ya nuna damuwa kamar zatayi kuka,
Saitin wadrobe 蓷insa ta tsaya
Zata jingina bayanta a jikin bango, 茩ofar 蓷akin sirrin ne ya bu蓷e bata ankara ba sai ji tayi ta tafi luuuuuu yaraff ta fa蓷i 茩asi tayi matukar tsorita tasau ihuuu,
Bata ta6a tsammanin akwai 蓷aki a gurin nan ba..
Jin 茩arar ihun ne yasa Junaid ya razana daga baccin ya tashi yana "waye ne"
A gigice Ayush ta tashi tana waigawa bayanta, ba karamin tsorita tayi ba
Jikinta yana 6ari "wayyo Allah na nashiga uku ina ne nam.."
茩arasa shugowa cikin 蓷akin tayi tana kalle-虏
Har Junaid yazo gabanta bata ganshi ba,
Kafin ta ankara dashi ya janyo hannunta sunyi wajen asalin room 蓷insa
Ya rufe wannan 蓷akin yasa mata key!
Yayo kanta yana fa蓷in "meya shigar dake cikin 蓷akin can? Na baki damar ki shugo nan 蓷akin amma banda can....." ya nuna secret room da yatsar sa idonsa kuwa akanta.
"To t t too ni bansan akwai 蓷akin a cikin 蓷aki ba, ban ban saniba wallahi, wayyo Allah na zuciyata zata fashe! Tsoro nake ji.."
Gaba 蓷aya ta ki蓷ime ta ru蓷e.
Shi kuwa sai binta yake da kallo
Shima yasan a cikin tsoro take
Ganin yanda take ta magana a har har蓷e yasa ya jawota ya ha蓷e bakinsa da nata
Ji kake tsitt kamar wanda aka 蓷auke wuta..
A tunanin sa yin hakan zaisa hankalinta ya dawo jikin ta!
Hot kiss yake bata kamar zai cinye bakin ta
Ita kuwa tinin ta fita hayyacin ta
Kwakwalwarta bazasu iya 蓷aukar irin wannan bada sa茩on ba
Ta 茩ankame shi sosai, jikinta ne yahau 蓳ari sai kakkarwa take tayi
Nan take numfashin ta ya 蓷age cakk
Ta tafi duniyar suma!
Shi kuma bai san ta suma ba haka ya ri茩eta yanata faman tsotse mata baki,
Shi jin bakinta yake kamar zuma,
Za茩in masifa ne da yawunta shiyasa idan ya kama baya yi da wasa.....
Ita ta 蓷an蓷ana masa shiyasa 馃槄馃槄
( to fah idan yawun kamar zuma yake 馃 shi kuma cann 茩asan ya za'a ji shi kuma 馃檲馃檲馃檲馃槣馃槣馃槣馃ぃ馃ぃ馃ぃ))...
Jin bata motsi yasa ya 蓷an dakata, tayi baya zata fa蓷i da sauri ya ri茩ota ya karata a saman faffa蓷ar kirjinsa! kwantar da ita yayi akan gado yana furta sunanta cool "Yushert! Yushert!! wakeup please,
kinga banason irin wannan wasan ki tashi mana..."
Dubata yayi yaga bata numfashi!
Hankalin sa ba 茩aramin tashi yayi ba,
jijjigata yake sosai amma ba alamar motsi, bakinta ya bu蓷e ya 蓷ora nasa yana hura mata iskar bakinsa tare da daddanne mata kirji, ganin har wannan lokacin bata farfa蓷o ba yayi toilet da gudu ya 蓷ebo ruwa yana kwara mata
a gigice ta tashi tana jan numfashi sama-2
wani irin dogon ajiyar numfashi yaja ganin ta farfa蓷o,
"Sorry Yushert, sorry you not feelling well?"
Ita kuwa wani irin kallo take wurga masa da shanyayyun eyes 蓷inta,
kafin ya 茩ara furta wani abu ta jawo kwalar rigar sa ya rufu akanta ta zagaya hannayenta ta bayansa ta 茩an茩ameshi,
"ina sonka Yayana! ina matu茩ar 茩aunarka!! kada ka ce oh'ohhh Yayanah,
jikinka laushi, surarka gwanin burgewa ina so ka kasance dani Yayaa naah......"
toshe mata baki yayi da hannunsa
"Shiuuuuuu馃か馃か馃か ya isa haka, kiyi shuru"
"Oh'ooh! kace kana sona toh"
tana kallon cikin idanunsa kamar mai jin bacci.
"kinga banson yarinta fa tashi mu sau茩a falo yunwa nake ji ..."
yanaso ya tashi daga samanta amma ta茩i barinsa ta rungume shi sosai,
"Uhm uhmm ni saika furta mun idan ba haka ba mutuwa zanyi..."
murmusawa yayi sannan ya manna mata kiss akan goshi
yace "I love you my Yushert...."
dai den lokacin da Mommy ta shugo da kulolin food a hannun ta,
ganinsu a haka yasa tasau baki tana kallon su cike da mamaki tace "mezan gani haka JUNAID?????"