Free chapter 路 Read without an account

45

by Asmeetah Writer 路 MATAR DAMISA BOOK ONE

MATAR DAMISA

page 95 to 96

paid 200 

***





馃寑馃寑馃寑馃寑馃寑馃寑馃寑馃寑馃寑馃寑


Wani 蓷an 茩aramin katafaren 蓷aki ne wanda ya tsaru sosai, ga 茩atuwar katifa a shimfi蓷e a gefe guda, da kuma toilet a cikin 蓷akin,   
               Doctor Hasheem ne ya shugo cikin 蓷akin yana 蓷auke da Maimoon! a hankali ya kwantar da ita a saman katifar, tana lumshe da ido kamar mai yin bacci sai dai ba baccin take ba, wani irin ra蓷a蓷i mai zafin gaske take ji a 茩asin ta, bayan ya kwantar da ita mi茩ewa yayi zai fice daga cikin 蓷akin yaji tana magana a hankali "Ammy nah zanje, akaini gurin Ammy na, nafison na mutu a gaban Ammy naa, Abul nah! kazo ka ceceni a gurin wannan Azzalumin marar imani da tausayi...."
                 girgiza kai kawai yayi bayan ya saurari abun da take cewa, ficewarsa yayi ya rufe 蓷akin tareda danna key ya kulleta a ciki,   
ita kuwa tana kwance ba abunda take inba kuka ba, ta rasa mai yake mata da蓷i a jikinta, tayi danasanin zuwan ta gidan nan gashi abunda ya faru da ita, yanzu bata san ranar barinta cikin wannan akurkin ba tinda har saita warke tukun...

           shigarsa cikin falo ya tarar da Layla ta fito cikin shirinta ta yafa gyale,   
       yace "ke kuma ina zakije yanzun?.." 
tace "Yaya zanje gidansu Maimoon ne inaso naga meyake going wrong.." 
         sau茩e ajiyar zuciya yayi sannan ya kuma cewa "kinga munsha aiki sosai domin gyaran 蓷akin nan ba 茩aramin ciwon jiki zai sanya mu ba, ki zauna kisha maganin ciwon jiki saiki huta kema a ranki koh?..."
                 girgiza kai tayi tace "Yaya a yanzu babu lokacin zaman hutawa, zanje na cigaba da rarrashin Ammy akan 蓳atar Maimoon, har Allah yasa ta warke saita koma gida.."          
     蓷aga kafa蓷a yayi sannan yace "ok shikenam saikin dawo, nima inaso zan shirya na tafi hospital saboda jiya ban samu zuwa ba.." 
           a haka sukayi sallama Layla tayi ficewar ta, shi kuma ya nufi 蓷akinsa, ga can kuma Maimoon a 蓳oye a 蓷akin da ba wanda yasan dashi a gidan..

    
              鈽嗏槅鈽嗏槅鈽嗏槅

       Abokanan Ogah Junaid ne suke zazzaune sunata shan hira, suna tsatstsara hidimar da za'ayi gobe na murnar samun sau茩in Junaid tareda murnar komawarsa gurin aiki, domin har an kawo masa takardar cigaba da zuwa gurin aiki..
             shikenam yanzu Junaid ba zaman gida,
sun gama tsara abubuwanda za'ayi a goben da yawan ku蓷a蓷en da za'a kashe..
     
         Bayan sun kammala sallama sukayi wa mommy tana zaune itama a gurin duk tattaunawar da sukayi tana jinsu har itama ta bada gudumowarta na mahaifiya wato ku蓷i 5millions, ku蓷in rabin hidimar da za'ayi kenam domin manya-manyan sojoji da ba茩i ne zasu halarci gurin taron murnar samun warakar Junaid,    
            jinyar da akayi shekara da shekaru ana neman maganinsa amma anrasa, 茩asashen waje ba yanda ba'aje ba amma an kasa warkar da Junaid, sai lokaci guda ya samu sau茩i dole kowa yayi farin ciki, 
                wannan hidimar da za'ayi Abokanan Junaid ne suka shirya yinsa wato 拼an uwansa sojoji da shugabannin su,    
              bayan nan itama Mommy zatayi nata hidimar ita kuma bana shagali bane, har ta kai ku蓷i 100饾椇 a babban masallaci za'ayi sau茩ar alqur'ani mai girma da kuma sadaka da za'a bayar domin kawar da wasu 饾棾饾椂饾榿饾椂饾椈饾棶 kuma tana neman tsari daga ubangiji Allah ya tsare mata yaro daga fa蓷awa ramin mugunta na 蓷an adam, sannan daga gobe zata fara azumi na neman tsarin ubangiji,   
         kuma a goben su Junaid zasuyi nasu hidimar sharholiya, domin har an gaggayyaci manya-manyan mutane da 拼an uwa da abokan arzi茩i...

              Junaid ne ya shugo fuskarsa 蓷auke da murmushi ya zauna daf da Ayush yana fa蓷in "拼an mata kinyi kyau fah..."
                Ayush turo baki tayi ta tashi ta koma kusa da mommy tace "Mommy wai ya maganar mu ne?.."
Juyowa Mommy tayi tana kallonta cikin rashin fahimta tace "wani irin magana ne Ayush?.."
                  kallon Junaid tayi tana harararsa shi kuwa kwantar da kansa yayi jikin sofa yana danna wayarsa mai 茩irar iphone 15 pro max ko kallon yanda suke baiyi ba domin shi baya son raini da kuma shiga zancen da bai shafe shi ba..
                     kawar da kanta tayi daga kallonsa cikin shagwa蓳a tace "ni ni Mommy ya maganar Auren mu ne?.."
             Mommy zaro ido waje tayi cike da farin ciki tace "wow kuma fa zancen nan yana raina, ina zuci zuci nace wa Junaid hidimar da za'ayi gobe kawai a ha蓷a da baikon ku..." 
                 shima Junaid murmushi yayi idonsa na kan wayar.

yamutsa fuska tayi ta turo 蓷an 茩aramin bakinta tace "nifah Mom ba Yaya Junaid ba.."
             da sauri mommy ta juyo tana kallonta tace "eh to waye inba Junaid ba?.." 
cikin yanayin shagwa蓳a tace "Doctor Hasheem nake sooo.."

            ta 茩arasa maganar tana kallon Junaid ta gefen ido tana son ganin yanayin reach 蓷insa, 
sai taga ko kallonta baiyi ba yanata pressing phone 蓷insa,     
zuciyarta ne yake ta hargutsuwa tsabar takaici.
Mommy tace "ah toh shikenam ai indai kina sonsa ai ba mai miki dole koh? domin Hasheem da Junaid duk 蓷aya suke a wajena, bari ma na 茩irashi yazo ayi maganar inyaso gobe sai ayi baikonku..." ta 茩arasa maganar tareda 蓷aukar wayarta zata yi 茩ira.
     
              da sauri Ayush tace "amm mommy da gaggawa haka! ni ki bari ba yanzu ba" 
Mommy tace "why? ki bari yazo ayi mishi maganar ko.." lokaci guda Ayush ta rikirkice tace "ah nidai ki bari mommy, zan sanar masa da bakina amma ba yanzu ba.." tana yi tana kallon Junaid wanda har yanzu bai tanka musu ba kuma babu wani alamar damuwa a tattare da fuskarsa, ita kuwa tayi hakane saboda taga irin son da yake yi mata, 
           tsaki taja acan cikin harshenta tana maganar zuci "daman ashe duk soyayyar da ya nuna mun a gaban abokansa 茩arya ne, daman yana son kashe mun kasuwa na ne, kuma Doctor Hasheem 蓷in zan aura ehen.." 
tana cikin wannan tunanin taji wayar Junaid yana bada sound na 茩ira, da murmushi a saman fuskarsa ya kara wayar a kunne yana fa蓷in "Hy my Angel, how s day?.." 
             
         wani irin fa蓷uwar gaba Ayush taji jin Junaid ya 茩ira wata da my Angel, nan danan ta shiga wani irin yanayi na kishi, wani irin ha蓷iyar yawu tayi jikinta yayi sanyi, tana kallonsa ido duk ya cicciko da 茩walla..

              bayan ya kammala wayan ya kalli Mom yana cewa "tomorrow we have a biggest visitors..."
Mommy da murmushi a fuskarta tace "su waye zasu zo?.."
                 yace "Angel ce zata zo gobe kuma a gidan nan zata sau茩a yakamata yau a canza kayan furnitures na falon nan saboda ba茩in da zamuyi..." ya 茩arasa maganar yana 茩arewa falon kallo,   

Mommy tace "waiii kace sarkin tsiwa ce zata zo macen soja kenam, daga 茩asar California zata yo nan ne ko kuwa?.."

Ajiye wayarsa yayi a gefen kujera yace "饾棽饾椀 饾棻饾棶饾棿饾棶 饾棸饾棶饾椈 饾槆饾棶饾榿饾棶 饾槆饾椉 饾椈饾棶饾椈, kinsan abunda zai kawota ma saboda hidimar nan da za'ayi ne.."

Mommy tace "har ta ji labari kenam.."

murmushi ya yi sannan yace "haba mom kema dai kinsan duk wani motsina Angel ta sani, tana bibiyata sosai kuma wannan hidimar da za'ayi ana 蓷orawa a social media ta gani shine yanzun ta 茩ira take cewa har ta biya ku蓷in jirgi gobe da sassafe zasu taso,
              ina ji da Angel a raina sosai domin ita take bincika mun yanda za'ayi a samo sarkin matsafa, kuma tana iya 茩o茩arinta sosai yanzu ma ta sanar mun cewa akwai magana babba da zarar ta zo kuma nasan bazai wuce akan mutumin ba..."

               Dariya Mommy tayi tana tafa hannu tace "ai daman nasan Angel jarumarka ce shiyasa zakayi fa蓷a da kowa amma banda Angel, to kodai da Angel za'ayi Auren ne naga idan kuna tare bakwa 茩aunar rabuwa..."    

           murmushi Junaid ya yi yana kallon saman ceilling yace "Hmmm! aini mata uku nake son Aura a lokaci 蓷aya..."

zaro ido waje Mommy tayi tace "kaiii dawa dawa?.." 

         saida ya gyara zamansa kafin ya fuskanci mommy yace "ta farko itace jaruma ta wato Angel, ta biyu kuma itace Rumana ita 拼ar french ce baturiya, sai ta uku kuma Adity ita a 茩asar china take, kuma duk sojoji ne suna masifar sona, inba sa'a ba kuma duk zasu zo hidimar nan..."

            Mommy dai kallonsa kawai take can ta jinjina kai tace "ahh lallai ka samu lafiya, yanzu fisabilillah Junaid duk arna zaka kwaso mun a matsayin sirikai?.."
               
kafin yayi magana wayarsa ta fara ring sound 蓷aukar wayar yayi yace "kinga 拼ar halak Rumana ce.." ya saka wayar a speaker ba tareda ya Kara a kunne ba yace "hello girl.." 
         ta 蓷ayan 蓳angare kuma tana magana ta yaren french "Beb jiya na 茩ira wayarka you didn't pick my call, Beb i really miss you too, naji labarin gobe kana hidima shine ko a gayyace ni, to yanzu ma zan sanar maka ne zan hau jirgi zanzo nigeria, hotel zaka kama mun ne ko a gidanku zan sau茩a? kasan banson hayaniya kuma mommy ta cika sa eyes..." 

murmushi yayi sannan shima ya mayar mata da reply cewa "don't worry zaki zauna ne a gidan mu, kinsan bana son hotel 蓷in nan.." shima ta yaren french ya yi maganar...
daga 茩arshe ya katse 茩iran.

duk tattaunawar nan da sukayi mommy ko ka蓷an bata ji yaren ba,
     sai murmushin da take ta zubawa..

ita kuma Ayush ta zauna kamar wacce ruwa ta cinye ta,
duk wayar nan da sukayi kaf daga A har Z Ayush taji, domin itama ta iya yaren french sosai, ta koya daga waran mahaifiyarta,  
      
              Mommy ce ta kalle shi tace "to ita kuma wannan mai ta ce?.."

yace "tace yau zata sau茩a a gidan nan, 
        kuma wannan kishi a waran ta ya 蓳aci kinsan bature baya son ha蓷akar.."

Mommy tace "toh fah karfa kasa suzo suyita fa蓷a acikin gidan nan?."

yace "haba baza suyiba ai suna jin shakkata..."    
                 yana danna wayarsa ya kuma cewa "bari na 茩ira Adity tin kafin ta 茩irani saboda nasan ita ta cika raki.."
               cikin sa'a wayar ta shiga bugu 蓷aya ta 蓷auka murya a kasalance tace "ka manta dani daman ina jiran 茩iranka naga an 蓷ora ka a media cewa gobe zakayi party ko?.." tayi maganar ne da yaren china,    
          amsa mata yayi da cewa "to sarkin complain, ya aiki, a wannan satin mutane nawa kika harbe da bindiga?..."
          dariya tayi sosai saboda tasan indai tana cikin fushi to Junaid yasa yanda zaiyi ya faranta mata,  
domin ita indai ta 蓳angaren mugunta ne ta 茩warai sosai batada aiki sai mugunta haka kawai zata 茩a茩ulu fa蓷a don ta zalinci mutum, Adity ta iya fa蓷a sosai fa蓷anta kuma irin na chainoni,
             ita ta sanar masa zata zo gobe kuma a gidansu zata sau茩a,
da haka suka kammala wayar ya katse yana dariya....

idon Ayush ne ya ka蓷a ya yi jawur tsabar takaici da ba茩in ciki da kuma ciwon kishi dake damunta, kuka ne yake shirin ku蓳uce mata ta tashi da sauri ta nufi kitchen, tana zuwa kuwa ta tsaya a gaban gas tana rera kukan ta,  
      ita har ta fidda rai akan Auran Junaid yanda taga yana waya da 拼an matansa wa蓷anda suka fita class bama a nigeria suke bama, kuma yanada tabbacin Aurensu zaiyi tinda gashi da bakinsa yake fa蓷a, kuma tasan Junaid baya ta蓳a fa蓷an abunda bazai faru ba...

             tana cikin rera kuka taji an zagayo hannaye ta gaban kunkuminta ya manne jikinta da nashi yana sha茩ar 茩amshin wuyanta, yazo saitin kunnenta ya hura mata iskar bakinsa sannan yace "kina kuka akan meye?.."

shuru tayi bata bashi amsa ba,  
                ta tsayar da kukan tana ajiyar zuciya!
hannunsa ya cusa cikin rigarta ta 茩asi yana shafar 蓷an 茩aramin tumbin ta yace "ko kinaso a 茩ira miki Doctor Hasheem ne?..." 
               juyowa tayi da sauri ta hanka蓷a shi baya a fusace tace "to tinda ni ba taka bace ai ta蓳a jikina ya haramta a gareka, baka sona toh meyasa kake son jikina? idan zaka so ni ka soni saboda Allah bawai dan tada sha'awa ba, ina Arnakun 拼an matan nakan suke ka bari idan sun zo saika cigaba da tada sha'awarka akansu daman can halinsu ne, ni kuma zan Auri Doctor Hasheem 蓷in domin ya fika 茩aunata...."

               Junaid fah ran maza ya 蓳aci kawai rufe idonsa yayi sosai ya cizai gefen le蓳蓳ensa na 茩asi, tinda yake a rayuwarsa mace bata ta蓳a tsayawa a gabansa tana fa蓷a masa maganganu ba sai yau, kuma hakan ma macen daya rainawa shekarunta, wacce a baya take matu茩ar jin tsoronsa,   
              inda ace babu girman soyayyar Ayush a cikin zuciyarsa da tinin yayi ball da ita, da ba abunda zai hana yayi mata dukan tsiya a gurin nan,
             
Ayush tana huci tazo zata wuce ta gefensa ta fita taji ya ri茩o dantsenta da 茩arfin gaske ya finciko ta sannan ya mannota saman faffa蓷ar 茩irjinsa suna kallon juna, numfashinsu ma haka yake ta gaurayuwa, cikin 蓳acin rai yake kallonta le蓳蓳ensa na rawa muryarsa cool yace "inda ace 蓷aya ce daga cikin sojojin 拼anmata na take gaya mun wannan maganganun wallahi tallahi dana mur蓷e mata wuya...." ya 茩arasa maganar yana zaro mata disasshun idanuwansa wa蓷anda suka ka蓷a sukayi jaa tsabar ba茩in cikin da ya 茩unsa a yanzu..
     
           ya kuma cewa "inda ace sha'awa ce take sa na ta蓳a jikinki wallahi tallahi da baki isheni kallo ba, saboda ni 拼an matan nigeria ma gaba 蓷ayansu a tafin hannuna suke, kinyi mun 茩an茩antar da zan ta蓳a jikinki saboda sha'awa,  
 Angel! Rumana!! Aditi!!! duk zasu zo zakuma ki gansu duk babu wacce shekarunta yayi 茩asa da shekara 30 a duniya, cikakkun 拼anmata, wayayyu, dirjajjun 拼anmata wanda class 蓷insu ya wuce yanda kike tsammani to su suke bibiyata kuma duk acikinsu babu wacce na fara cemata ina sonta, kafin su shawo kaina ki tambayesu irin wahalar da gwagwarmayar da suka sha kafin na amince musu da soyayyata,    
            kamar yanda kike kishi akansu to su basuda lokacinda zasuyi kishi akanki domin idan sukazo bazasu banbance ki da namiji ba, saboda su a wajensu ke 拼ar jaririya ce,  
           idan kika 茩ara tsayawa a gabana kina fa蓷amun maganganu makamancin haka saina......"
               yasa hannu ya jawo 蓷an 茩aramin lip 蓷inta na 茩asi yana kallon cikin eyes 蓷inta,

itama tin daya fara maganganunsa ta 茩ura masa ido ko 茩ibtawa batayi ba, ita ka蓷ai tasan irin ra蓷a蓷in da take ji acikin zuciyarta...

               lokaci guda kuma yasau murmushi yace "Doctor Hasheem ko? to kije ki Aure shi mana, 
            wai ma shin menene sha'awa? na da蓷e ina ta蓳a jikin 拼anmatan 茩asar waje cikakku amma ko ka蓷an ban ta蓳a jin wani abu a jikina ba.."   
           saketa yayi yana dariya tareda fa蓷in "wai sha'awa ce tasa nake ta蓳a jikinki, gaskiya kin ban dariya yarinya, ok tinda haka kika 蓷auka ki jeki ni kuwa insha Allahu bazan 茩ara kusantar ki ba, nigerian hausa fulani girls ba茩auyawa...."

yana kaiwa 茩arshen maganarsa yayi ficewarsa daga cikin kitchen rai a 蓳ace domin ransa ya sosu sosai kawai jurewa ya yi...

ita kuwa Ayush tsabar ba茩in ciki dur茩usawa tayi a 茩asi ta fashe da wani irin raunannen kukaa...







Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol