Free chapter 路 Read without an account
1
*馃敟鉂わ笍 TSANTSAR SO 鉂わ笍馃敟*
***
*Ep_One.*
"Ita ce fa wannan Budurwar jikar Mai martaba Sarkin mu da tazo daga 茩asar waje kwanaki biyu da suka wuce."
Ya yi maganar wa abokin nasa da ya yi masa tambayar gaba 蓷ayan su kowanne yana kuma hangame baki wurin kallon kyakyawar fuskarta da kuma ha蓷a蓷蓷iyar surar da Ubangiji ya azurtata da shi.
Outfit dake jikinta normally Jean's ne sai kuma Riga Top white ta 蓷aure rigar sanyi a 茩ugunta 茩afafunta sanye da Boots irin na fita training na safe ga dukkan alamu daga training take. A hankali take lumshe kyawawan idanunta yayin da take 茩ara bu蓷e su. Hannu takai tana gyara gashin kanta da ya le茩o tana ci gaba da fa蓷i cikin dadda蓷ar Muryarta mai da蓷in saurare.
"Tabbas ba son gaskiya yake miki ba shawara anan ita ce ki rabu da shi Allah ya ha蓷a kowa da rabon sa."
Ta 茩ari sa maganar sannan ta gyara Bicycle nata tana fa蓷in.
"Ohya Teema zo mu wuce."
"'Yar uwa na gode sosai da shawara kuma in Allah ya yarda na rabu da shi har abada, dama tun tuni nake zargin ba tsakani da Allah yake 茩aunata ba."
Kallon Yarinyar tayi ta ce.
"Ina miki fatan ha蓷uwa da wanda ya fisa kuma mai 茩aunar ki da gaskiya domin akasarin mazan yanzu ba tsakani da Allah suke tare da mace ba sai dan cika wasu burika nasu, sai dai matan basa ganewa domin ru蓷in Duniya rufe musu ido yake yi. Nayi farin ciki da ke kika fahimci hakan."
"Wannan gaskiya kika fa蓷a 'yar uwa domin kaso 80 na samarin yanzu ba tsakani da Allah suke tare da Budurwa ba sai dan cika wani buri nasu cikin su kuwa harda wannan tur da Irin wannan Rayuwar."
Tayi maganar tana nuni da saurayin nata cike da tsanarsa domin yau ya nuna ma ta Asalin kalansa.
"Toh tun da an gama komai kowa sai ya watse ko. Su Labib 蓷an gayu harda Kai ne a hangame baki to a gyara dai kafin 茩uda ya shige."
Budurwar da ta kira da Teema tayi maganar tana kallon gaba 蓷aya mutanen wurin da suka tattaru ana kallon abin da ke faruwa. Sannan ta hau Bicycle 蓷in kana ta fara tafiya da su suka bar wurin.
"HHhH Lallai ma wannan Teema ko yaushe bakin ta ya bu蓷e da zata dubeka ta gaya maka magana, amma fa kaima ka bani Dariya Kawai daga ganin wannan kyakyawar Baturiyar Budurwar da tazo Garin nan sai ka nema ka kasa controlling kanka kodai.."
Katsesa ya yi da fa蓷in.
"Kodai Mene karma ka fara wannan tunanin domin kafi kowa sanin Hazel ita ce ka蓷ai a zuciyar Labib ko dai ka manta ne?."
苼oye dariya Abokin nasa ya yi suna ci gaba da tafiya ya ce.
"A'a kam ban manta ba Aikuwa ga ta can ma mutuniyar taka sai ka 茩ari sa kuyi irin gaisuwar taku da kuka saba Kullum."
Ya yi maganar yana masa nuni da ita da take tsaye daga can cikin jama'a 'yan kallo, ganin kowa ya watse ne, yasa ta gyara Book's 蓷in dake a hannunta ta rungume su a chest nata sannan ta fara tafiya a hankali cikin nutsuwa kamar yadda ta saba tana kare fuskarta daga hasken Rana da ta fara 蓳ullo wa ka蓷an.
Da sauri ya 茩ari sa saitin ta kamar yadda ya saba a kullum sannan ya ciro handkerchief daga trouser pocket nasa kana ya fara tafiya yana goge gumi idanunsa na kallon 茩asa.
Yau ma kamar kullum karo da taji tayi da mutum ne yasa cikin sauri ta 蓷a go kanta domin ganin ko wanene.
"I'm so sorry Bro sauri nake yi na tafi school domin nayi late sosai shiyasa nayi karo da kai, ba tare da na sani ba, amma ina mai baka ha茩uri."
Tayi maganar silently tana sauke idanunta 茩asa daga kallon sa domin ta fara gajiya da karo da suke yi a Kullum kuma ita ke basa ha茩uri har hakan ya sa ta fara insulting wani abu kamar dai...
"Oh ni Labibu naga alama fa kamar ba son ganin na biyo hanyar nan kike ba Kullum ke ke nan cikin tafiya idanun ki na kallon sama wasu lokutan kuma 茩asa sannan duk 茩o茩arin guje miki kar muyi Collision da nake yi a banza domin Kullum sai mun buga karo an ya kuwa?..."
Ya yi Maganar yana 蓷an Murmushi tare da nuna ta da yatsa.
"I'm so sorry ba wai da wata manufa ba ce kaji late nayi Shiyasa nake sauri har mukayi karo amma ina mai baka ha茩uri."
"Tohm shikenan babu damuwa na ha茩ura amma da shara蓷i."
Cikin sauri ta katse sa da tambayar.
"Menene shara蓷in Bro Ina jin ka Please?."
"Okay ba yanzu ba, idan gobe kika kuma karo dani shi ne zan fa蓷a shara蓷in. Kiyi kokari kar gobe mu kuma yin karo a hanya."
"Toh na gode."
Ta fa蓷a tana ra蓳a wa ta gefansa sannan ta wuce.
_______________________________
Duk irin kira da ya yi ma layin ba'a 蓷auka kuma tana ringing bai san dalilin ba yaji ya shiga damuwa na rashin amsa Call nasa da Arissa barayi ba. Gyara training Bicycle nasa ya yi sannan ya 蓷auki hanya domin zuwa gida.
____________________________
"Am Teema kike ko?."
"E Anty haka sunan nawa yake Teema sai dai an fi sanina da kuma kirana da Teema Silent."
"Okay."
Ta furta tana shan kwanar hanyar da zata kaita har gidan mai Martaba Sarki. Sannan ta ci gaba fa蓷in.
"Am yanayin Garin naku ya burgeni sosai, ina ga zuwa da yamma, zaki rakani domin yawatawa domin na zagaye garin na bawa ido na ha茩茩insa."
苼oye dariya Teema tayi ba tare da ta ce komai ba.
"Kamar dariya kikeyi ko?."
"E, mana Anty ai Dariya maganar ki ta bani, keda kikazo daga 茩asar America shi ne kike cewa wannan Garin namu ya burgeki, shi ne abin ya bani Dariya."
"Allah Sarki. Ai America daban haka ma nan ma daban ko wanne da irin shau茩i da nakejin kaina idan na kasance a ciki, kinga kamar nan yana tunamin da Yarinta na ne can kuma a can na tashi na girma nasan kaina."
"Anty ke nan ai duk da haka America ta daban ce kowa dake nan burinsa ke nan zuwa America ciki kuwa har dani. Wai ma Anty menene Sunan ki ne ma nifa ban sani ba?."
"Okay kina da Burin zuwa America ke nan. Tohm Ubangiji ya cika miki Burin na ki."
"Ameen ya Allah."
Teema ta amsa tana dariya cike da farin ciki.
"To Anty baki fa蓷a min Sunan ba nima ban sani ba kuma ance tun shekaran jiya kike a Garin nan amma ban samu na ha蓷u dake ba sai yau da yake bana fitowa ne kwana biyu saboda jikin Mamana ya tsananta shiyasa ba kullum nake fitowa gidan Sarki domin aiki ba. Kwatsam kuma yau da Asuba da naje shi ne na ha蓷u dake har Hajiya Bilkisu Uwar gidan mai Martaba Sarki take cewa na rakoki training na safe da kuke zuwa irin naku na Turawa."
Murmushi tayi ka蓷an domin maganar Yarinyar ya bata dariya sai dai da yake ita 蓷in ma'abociya wurin yin Murmushi ne yasa tayi ka蓷an tana fa蓷in.
"Teema ko lallai kina da ta蓷i. Har na fara insulting kiran ki da Teema Silent da kikace ana yi."
"HHhH Anty ke nan Allah bani da surutu ko hayaniya Kawai kece da jinin mu ya ha蓷u shiyasa ma nake miki surutun."
Zata yi magana bayan shigarsu Babban gate na Gidan daidai lokacin wasu tsalatsalan motoci na alfarma guda uku suka shiga gidan daidai parking lot suka yi parking sannan mutanen ciki suka fara fitowa bayan wasu mintoci da yin parking 蓷in.
"Oh Allah kamar a mafarki Mommy Asfiya Uncle Junayd ga kuma Hamrarh da Amrarh wayyo nayi farin ciki sosai ashe kuma kuna hanya?."
Tayi maganar tana 茩ari sa wurin sannan tayi hugging nasu 蓷aya bayan 蓷aya fuskokin kowannen su 蓷auke da fara'a Budurwar 蓷aya cikin Biyu da ta kira da Hamrarh da Amrarh ta amsa ma ta da fa蓷in.
"Sameera Adila Dina wow yaushe rabo gaskiya nayi missing naki sosai sosai fa."
Murmushi tayi tana kamo hannunta ta ce.
"Ai Hamrarh nima nayi kewarki sosai sisterna an da蓷e ba'a ha蓷u ba. Ina fatan kun 茩ari so lafiya Uncle Judge Barka da Hanya."
Ta 茩arishe maganar tana komawa ga Uncle 蓷in nata tana kuma hugging nasa fuskarta 蓷auke da Murmushi. Yayin da Teema tayi tsuru a gefe tana kallon su cike da sha'awa sosai suka burgeta.
" 'Yan Gayu kunji da蓷in ku."
Ta fa蓷a 茩asa 茩asa tana Dariya.
"Nayi fushi ma tunda an manta dani."
"Oh sorry sorry Mommyna ta kaina ina zan manta dake Mahaifiyata guda ina fatan kun 茩ariso lafiya mu shiga daga ciki Please."
Tayi maganar tana Karisa wa wurin Amrarh sannan ta ri茩e ma ta keken da take zaune akai Irin na guragu wa蓷anda basa tafiya. Suna gaisawa da Amrarh 蓷in da yake Bata da son hayaniya shiyasa bata ce komai ba, lokacin da suke gaisawa. Sannan suka nufa cikin katafaren gidan mai Martaba Sarki Muhammad Raees.
Miss Asfiya ta ce.
"Aina 蓷auka 'yan shekarun da muka yi Bama ha蓷uwa har kin Manta dani ne da kuwa kin ga fushina a yau."
Saita zaman Bicycle 蓷in tayi a cikin katafaren parking lot na gani na fa蓷a dake cikin gidan gefan wurin da take tana jin tana bata amsa.
"Sameera Adila Dina..."
Ta maimaita Sunan sosai ya yi ma ta da蓷i kuma taji sunan ya dace da ita musamman da ta lura tana da kirki.
_______________________
"Althaf yi sauri ka tafi anjima zamu ha蓷u ga Yayana nan zuwa, Bye."
Sauri sauri ta gyara tsayuwar da nutsuwar ta ba tare da ta amsa sallamar da ya yi ma ta ba. Sannan ta nufe sa.
"Lah Yayana har ka dawo ke nan daga training 蓷in?."
A nazarce ya kalleta ya shafa kanta tare da murmushi ya ce.
"Na dawo Cutie daga ina kike haka da safiyar nan?."
Sai da gaban ta ya fa蓷i jin tambayar da ya yi ma ta. A tunaninta ya hangota tare da Althaf ne. Da kyar ta daure ta ce.
"Ah Yayana daga Tahfiz mana ko ka manta yau Friday ne Akwai Tahfiz na Safe."
"Okay. Na tuna ina fatan kun yi karatu mai yawa kuma kin fahimci komai na karatun?."
"E, Yayana idan ma naji na manta wani wuri ai ina da kai zata koyamin na sani."
Ta fa蓷a tana Dariya da ya bayyana Dimples nata. Kyakykywa ce sosai Yarinyar sannan ba zata haura shekaru Goma sha shida zuwa sha bakwai ba.
"Good Girl baki da matsala yanzu mu shiga daga cikin gida ki bani Labarin abin da ya faru a Tahfiz 蓷in."
"Tohm Yayana baka da matsala."
Ta fa蓷a tana sauke ajiyar zuciya ka蓷an tare da furzar da iska na farin cikin bai hangota da Althaf ba. Suka shiga gidan...