Free chapter 路 Read without an account
Chapter 27-28
by Amanarcool 路 RAMIN 茦ARYA...
馃挮 *RAMIN 茦ARYA...* 馃挮
Story & writing
By
Mrs Muttala (Amanar cool)
*YOUNG TALENT WRITER'S ASSOCIATION (YOTA/021)*
Sadaukarwa ne ga Aysharcool
Free book 鉁嶏笍
Page 27&28
_________Ko da ta fito har Ammi ta fito daga mota, Abba na ri茩e da ita, 茩arasawa tayi gurin ta na fa蓷in, "Alhaji yanzu nake cewa na koma asibitin 蓷in, na ga ya jikin nata, saboda na yi kiran wayarka baka 蓷aga ba, sai daga baya na tuna da ba waya a hannunka" "Abba ya ce "Kin ga sun sallame mu, jikin nata da sau茩i". Ta dubi Ammi ta ce sannu Zainab ya 茩arfin jikin? Allah ya sauwwa茩e ya tsare gaba".
"Da sau茩i Alhamdulillah, Amin ya rabbi" ri茩eta ya yi suka shiga ciki, Mami na biye da su, sai harararsu take yi, a falo suka zauna, Abba sai lalla蓳ata yake yi, takaici da haushi ne suka cika zuciyar Mami, mi茩ewa tayi, tayi musu sallama ta fita. Abba ko da ya duba wayoyinsa yaga tarin kira babu adadi, kiran Alhaji Munir ya fara bi, bayan ya 蓷aga ne suka gaisa Alhaji Munir ya ce "Ina ka a jiye wayoyinka ne na yi ta kira baka 蓷aga ba?" "Ina asibiti ne, can na wuni, Zainab ce ba lafiya"
"Ashsha subhanallah! me yasa meta?"
"Irin waccan matsalar ce dai, sai dai a wannan karon Allah ya kawo sau茩i cikin bai fita duka ba".
"Alhamdulillah, ma sha Allah, Allah ya tsare ya inganta, sai mun shigo dubiya" "To shikenan sai kun zo, yau fa na so mu ha蓷u domin mu tsaida ranar bikin yaran nan, sai ga wannan matsalar ta faru" "Ni ma abin na raina sai dai na shigo 蓷in" Abba ya amsa masa da to sannan suka a jiye wayar. Ammi tunda ta ji cewar cikin bai fita ba, ta tsare Abba da idanuwa, dubanta ya yi ya ce "Madam me, irin wannan kallon haka".
"Da gaske cikin bai fita ba?" tayi tambayar ta na 茩ara tsareshi da ido.
"Bai fita ba, ya na nan, in sha Allah a wannan karon sai kin haifomini Baby mai kama da ke"
"Yanzu duk wannan jinin da na zubar kuma cikin na nan? Alhamdulillah Allah na gode ma, Please Alhaji ka yi shiru da bakin ka bana son kowa ya kuma sanin cewar ina da ciki, har Saratu bana son ta san cewar cikin bai fita ba". "To ya yi duk yanda ki ka ce hakan za a yi, Madam".
********
Fa蓷a sosai Baba ya yi wa Maryam tare da 茩ara garga蓷inta, a kan Gwaggo, da ma sauran mutanen gidan, Maryam ta cika tayi fam, saboda ta tsani a yi mata fa蓷a, gara a daketa da a yi mata fa蓷a, daga Mama har Afnan ba wanda ya kulata. Afnan tunda Haidar ya yi mata maganar nan ta kasa samun sukuni a zuciyarta, kullum cikin tunani take, saboda maganganunsa sunyi tasiri a zuciyarta, ta na jin wani ba茩on yanayi na shigarta a game da shi, wani lokacin ji take muryar shi na yi mata amsa kuwa a kunne, sannan gefe 蓷aya ta na jin tsanarsa a ranta, wanda ta rasa dalilin hakan, shiru tayi ta tsura wa guri 蓷aya ido, abin duniya ya isheta, ita ba 茩awace da ita ba, balle ta neme shawararta, Maryam ce de abokiyar shawarata, ta san ko da tayi mata magana ba kulata za ta yi ba, tunda aka yi mata fa蓷a, yau ba wanda zata kula a gidan nan.
"Afnan lafiyarki kuwa?"
Ta ji muryar Mama na tambayarta.
Cikin inda inda ta ce "Lafiya 茩alau Mama, me ki ka gani?"
"Babu komai ne zaki zauna ki yi tagumi, kin tsurawa guri 蓷aya ido".
Murmushi tayi bata kuma magana ba, saboda bata san me zata ce ba, ta san komai za fa蓷a sai dai Mama ta dubeta kawai amma ba yarda za ta yi ba.
Haidar ma a nashi 蓳angaren tunda ya samu damar amayar da abin da ke zuciyar shi, ya samu sassaucin abin da yake ji, sai dai fargabarsa 蓷aya Umman shi, da kuma ita karan kanta uwar gayyar, bai san ta茩amammen matsayinsa a gurinta ba, shin za ta kar蓳i tayinshi ne?. rashin wannan amsar ya 茩ara 蓷ugunzuma zuciyar shi cikin wasuwasi, da zulumi, ya na son kiran wayarsu sai dai ya na fargabar abin da zai ji daga bakinta, daurewa ya yi, ya lalubo lambar ya danna kira. Afnan na zaune, kusa da Mama kira ya shigo a wayar, hannu ta kai zata 蓷auki wayar ta mi茩awa Mama, sai dai lambar Haidar ta gani, da yake Maryam tayi saving 蓷inta da Ya Haidar. 茦in mi茩awa Mama wayar tayi, sannan itama ta kasa 蓷aukan wayar.
Mama ta ce "Ke lafiya? ki bani wayata mana ana kirana, kin wani ri茩e waya kin hanani"
"Mama ba fa ke ake kira ba"
"To sai ki kai wa mai wayar abarsa, tunda ba tawa ba ce" kafin Afnan tayi magana, wani kiran ya kuma shigowa. Afnan tsorawa wayar ido tayi, takaici ya hana Mama ta kuma yi mata magana, Maryam na zaune duk abin da ake tana kallon, wani haushine ya sake kamata, dan ta san wannan kiran daga ni Haidar ne, kamar wadda aka tsikara Afnan ta mi茩e, 蓷aki ta shiga da wayar, bin bayanta da kallo suka yi, mamaki ne ya cika zuciyar Mama. Ta na shiga wani kiran na kuma shigowa 蓷agawa tayi bata yi magana ba.
"Assalamu alaikum" ta ji an yi sallama, wata 蓳oyayyar ajiyar zuciya ta sauke, ba tayi magana ba.
"Assalamu alaikum" a ka kuma yin sallama, kamar wadda a ka tilastawa yin magana dole ta ce "Wa'alaikassalam". Haidar jin muryar abar 茩aunarsa bai san lokacin da ya mi茩e zaune ba ya ce "Amincin Allah ya 茩ara tabbata a gareki abar so da 茩aunata, fatan ki na cikin 茩oshin lafiya?". ji tayi zuciyarta ta buga da 茩arfi, da sauri ta zauna saboda 茩afafuwanta na neman kasa 蓷aukarta.
"Afnan Afnan na san ki na jina. Please ki taimaka mini ki ba ni dama muyi magana dake ko da ta minti biyu ce, kar ki ce zaki share ni, zuciyata ba za ta iya jurar hakan ba, Afnan ki sani wallahi ba ni da wasu kalmomi ko ma auni da za su iya bayyanar da son da na ke yi miki, ni dai ina sonki, ina 茩aunarki, ba zan gaji da furta miki wannan kalmar ba, saboda ke ce burin zuciyata, farin cikina, cikar mafarkina, wallahi Afnan matu茩ar ba za ki iya 茩irga teku ba, to ba zaki iya 茩ididige adadin son da na ke yi miki ba. Tunda ya fara magana idanuwanta suke a lumshe, ta kasa 茩wa茩waran motsi, banda luguden dakan turmin amare babu abin da zuciyarta ke yi.
A hankali Haidar ya kuma kiran sunan ta, bu蓷e idanuwanta tayi cikin sanyayar muryar ta ce "Na'am"
"Kin bani damar ne? ina so zan tambaye ki"
"Eh ina jinka"
"To ina godiya da wannan damar. Afnan dama tambayar da zan yi miki akan zancen da na yi miki ne, ina fatan baki manta da maganar da na zo miki da ita ba? tun lokacin da na bar 茩ofar gidan ku na ke cikin zulumi da fargaba, saboda ban san wane matsayi zan samu a gurinki ba, Afnan ina fatan zuwa yanzu kin gama yanke shawararki a kaina? ina son sanin matsayina, ina fatan na samu gurbi a zuciyarki ko da kwatar wanda ki ke da shine a zuciyata".
Shiru tayi ta rasa abin da za ta ce masa.
"Bab ki yi magana mana"
Wani tari ne ya tirni茩eta jin ya kirata da Bab take ta katse kiran, ta na mayar da numfashi, a fili ta ce "Ya Allah, wai me yake shin faruwa dani ne?" kallon wayar tayi ta na jijjuyata, 茩arar shigowar sa茩o ta ji, ko da ta duba shi ne.
"_Please Afnan ki tausayawa zuciyar da ta mato a kanki, rashin samun amsarki zai iya saka zuciyata wani hali, ki sani cutar sonki ba ta da magani a gurin likita sai dai ke. Afnan duk abin da zaki yi mini ba zan iya ja baya a soyayyarki ba, a duniya duk wanda ya same ki a matsayin masoyiya wallahi ya gama yin babbar nasara, a rayuwar shi, domin kin kasance mace wadda ta mallaki duk wani abu da ake bu茩ata a gurin nagartacciyar mace, samunki ba 茩aramar nasara ba ce a rayuwata_".
Ta maimaita sa茩on yafi a 茩irga, ta rasa ta 茩amammen abin da zata ce masa, yanzu babban abin da yafi damunta bai wuce tsanarsa data ke ji ba, tarasa dalilin hakan, har zata a jiye wayar, sai taga rashin dacewar 茩yaleshin da tayi, amsa ta tura masa.
"_Ka 茩ara bani lokaci_"
Haidar na ganin amsarta, ya yi murmushi, tare da maido mata da
"_To gimbiyata duk yanda ki ka ce hakan za a yi_"
Ya na gama tura mata kiran mai gidan shi na shigowa, 蓷auka ya yi bayan sun gaisa ya ce "Haidar kayana sun iso yanzun nan, kuma gashi ba na nan dan Allah ina son ka je a sauke su a gaban idonka, ka saka ma sauran yaran ido sosai, ka yi sauri Allah yasa ban takura maka ba, gashi yamma tayi" .
"Tauyayi mai gida, a'a babu takura, bari na hanzarta na je"
"To shikenan, ina ga gobe ma zan dawo, amma sai na biya wani gurin kafin na iso gida".
"Ma sha Allah, tafiyar ba mai da蓷ewa ba ce, Allah ya dawo da kai lafiya". Da Amin ya amsa, sannan suka yi sallama.
Mai gari ya dubi sarkin fada ya ce "Sarkin fada ina muka kwana akan zancen auren nan? maganar ta na nan ne? saboda ina so gobe idan Allah ya kai muna rai bayan sallan juma'a a 蓷aura auren nan" .
"Ranka ya da蓷e ta na nan, dama ina jira na ji daga gareka"
"To shikenan, gobe idan Allah ya kaimu sai a 蓷aura auren, zan sanar da iyayen yarinyar" da Amin sarkin fada ya amsa.
Bayan isha mai gari ya kira kawu Sanusi, ya nemi ya ha蓷a shi da Gwaggo, kai mata wayar ya yi bayan sun gaisane ya ce "Halima dama akan zancen auren A'isha ne, in Allah ya kai muna rai gobe bayan sallan juma'a za a 蓷aura auren, hakan ya yi, ko ki na da wata shawara ne?" "Ma sha Allah, Yaya amma na ji da蓷in wannan maganar, ba ni da ja akan duk abin da kace, Allah ya kai muna rai".
"To shikenan, sai ki sanar da su Abbakar 蓷in domin su zo da wuri a yi komai da su" "In sha Allah za su zo na gode sosai Yaya, Allah ya bar zumunci" . Da amin ya amsa, bayan sun gama wayar ta dubi Sanusi ta ce "Ka ji duk yanda muka yi da shi ai?"
"Eh Gwaggo na ji" "To ina so ka yi shiru da bakin ka, ko 蓷anladi bana son ya sani, sai bayan an 蓷aura auren, saboda ya na sani zai gayawa matar shi, ni kuma ba na bu茩atar hakan, na fi so sai dai ta ji ance 蓷aukar amarya za a yi, ka shirya gobe tunda safe ka kama hanya ina son a yi komai a gabanka"
"To Gwaggo wannan shawara taki tayi, tun yanzu zan fara shiri".
"Yawwa 蓷an albarka tashi ka je, sai da safe 蓷un".
WASHE GARI
Tunda safe kawu Sanusi ya yi wa Gwaggo sallama ya kama hanya.
Amanar cool ce 鉁嶏笍
***