RAMIN ƘARYA...Free

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

RAMIN ƘARYA...

  • 1views
  • 56chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

💫 *RAMIN ƘARYAR....* 💫          Story & writing                      By Mrs Muttala (Amanar cool)            *YOUNG TALENT*     *WRITER'S ASSOCIATION*                20/5/2025Alhamdulillah yanda na fara lafiya Allah yaba ni ikon kammala shi lafiyaIyayena abin so da ƙaunata, Allah ya ƙara muku lafiya da nisan kwana mai albarka.🙏Ina miƙo gaisuwar ban girma da jinjina a gareki Auntyna Aysharcool kuma uwar ɗakina, ke ɗin ta da bance a wurina, Allah ya saka miki da mafificin alkhairi, ya biya miki dukkan buƙatunki na duniya da lahira, ina godiya sosai da irin gudunmuwar da ki ke ba ni, tabbas da bazarki ce na ke taka rawa,💃 Allah ya ƙara ɗaukaka, wannan littafin sadaukarwa ne a gareki we love you so much.😍Aunty...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters56
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play