Free chapter 路 Read without an account
Chapter 35-36
by Amanarcool 路 RAMIN 茦ARYA...
馃挮 *RAMIN 茦ARYA....* 馃挮
_WRITING BY AMANAR COOL_
*YOUNG TALENTED WRITER'S ASSOCIATION (YOTA/021)*
Free book 馃摎
Page 35&36
___________Ta tsurawa wayar ido ko 茩iftawa ba ta yi, gabanta na dukan uku uku, ganin Haidar ne yake kira, kasa 蓷auka tayi har kiran ya katse, wani kiranne ya sake shigowa da sauri ta saka wayar a silent gudun kar Mama ta ji ringing 蓷in wayar, ta na son 蓷aukar kiran amma ta kasa, saboda bata san me za ta ce masa ba, rufe idanuwanta tayi, wasu hawaye masu zufi suka samu damar zubuwa akan fuskarta, zafi take ji sosai a 茩asan zuciyarta, cigaba da kira Haidar yayi. A hankali ta bu蓷e idonta, ta kuma kallon wayar, zuciyarta na ingizata akan ta 蓷aga wayar ta ji me zai ce mata, cikin sanyin jiki ta 蓷aga tare da karawa a kunnenta, kasa magana tayi.
Cikin sanyayyar muryar sa ya ce "Assalamu alaikum" wata irin fa蓷uwar gaba Afnan ta ji, lokacin da muryar Haidar ta daki dodon kunnen ta, ta kasa amsa sallamar tasa.
Haidar jin anyi shiru ya sake cewa "Assalamu alaikum. Bab kiyi magana mana, tunda na ji shiru na san ke ce, ki ka 蓷aga wayar kiyi mini magana ko na samu sau茩in abin da nake ji a zuciyata".
茒if ta kashe kiran, zuciyarta na tsananta buguwa da sauri, jin muryar sa ba 茩ara min 蓷aga mata hankali ya yi ba, ta sake jin damuwar ta dawo mata sabuwa, tausayinsa na sake mamaye zuciyarta.
Sake kira Haidar ya yi sai dai ta kasa 蓷auka, daga 茩arshe ta rufe wayar gaba 蓷aya, saboda ba ta son tayi abin da bai kamata ba, bayan da auren wani akanta. Kwanciya ta kuma yi tare da sakin wani marayan kuka.
Haidar kuwa jin Afnan ta kashe wayar ba 茩aramin tashin hankali shi yayi ba, cikin karayar zuciya ya ce "Haba Afnan me hakan yake nufi? Kar dai ace ba kya sona, kenan hakan na nufin na ha茩ura dake kenan? Ina ba zai yi yu ba, ba zan i ya ha茩ura dake ba, in dai soyayyarki ce yanzu na fara". A hankali ya kuma ya kwanta akan katifarsa, yana tunanin anjima idan ya fita kafin ya fara aikin sa, zai biya ta wurinta ya ji meke faruwa.
Sarkin fada ne zaune ya yi jugum, da alama yayi nisa a duniyar tunani, Atika matar sa tayi gyaran murya, sannan ta ce "Mai gida" 蓷ago kai ya yi ya kalle ta, ta ce "Tun farko sai da na so ka fara gaya mata kafin ka yanke wannan hukunci amma ka 茩i. Duk da na san halin ta ko abin da ya fi wannan ka aikata ba za ta ce maka uffan ba, amma ya na da kyau ka sanar da ita tukuna, ni wallahi tausayi suke ba ni, ka san halin da suke ciki fa, taya ka ke tunanin zasu iya da rigimar aure a yanzu. Duk da an yi mai wuyar tunda a ka 蓷aura auren, to amma ina suka ga wurin saka amaryar? Sannan gashi tunda jiya da aka 蓷aura auren nan ka kasa fa蓷a mata".
Sarkin fada ya nisa sannan ya ce "Atika tabbas maganar gaskiya ce, da na sani tun farko na nemi shawarar ta, sai dai a lokacin ban san abin da yasa na kasa yin hakan ba, burina kawai a yi auren. Mai gari da kansa sai da ya tambaye ni na fa蓷awa uwar yaron na ce masa eh, yanzu gashi ina tunanin yanda zan gaya mata, ina tunanin ko shiryawa zan yi na je 茩afa da 茩afa na fa蓷a mata, tare da ba ta ha茩urin yanke hukuncin da na yi. Sannan batun gurin zama ai a kwai 蓷akuna a nan gidan sai a kawo ta nan 蓷in, in ya so duk sanda ya samu lokaci sai ya ri茩a zuwa nan 蓷in" .
Galala Atika take bin sa da kallo, wato kenan ma a waya yake son sanar da ita?
"Wai ka na nufin ba zuwa za ka yi ka sanar da ita ba? Sannan ka na tunanin zasu iya zama a nan 蓷in? Shin har ka manta abin da ya faru a baya ne? Taya ka ke tunani za ta yarda yaron ta ya zauna a nan bayan ko yanzu ya ce zai zauna a nan 蓷in ba sauya zani za ta yi ba".
"Atika da niyyata na sanar da ita a waya, in ya so sai Alhaji Saminu ya je gida ya 茩ara yi mata baya ni tunda a gaban sa a ka yi komai, na san ko na ce ta zo nan garin zamu yi magana ba zuwa za ta yi ba, sannan ni ma ina tunanin da wuya ta yarda da batun zamansu a nan garin, shiyasa na ce wa mai gari batun tariyar nan a 蓷an ba mu kwana biyu, saboda ina son jin ta bakin ta ne".
Atika ta ce "Gaskiya ya kamata ka je da kanka ka sanar da ita, bai kamata a ce a waya za ka gaya mata ba, wannan nu茩u-nu茩un da ka ke yi ba mafita ba ce, idan ba ka sanar da ita yanzu ba sai yaushe za ka sanar mata 蓷in? Ko so ka ke sai iyayen yarinyar sun yi magana akan batun tariyar? Ai kamata ya yi ka sanar da ita kawai, tunda da dai mai afkuwa ta afku".
"Haka ne Atika, in sha Allah gobe zan yi samako na je na sanar da ita"
"Gaskiya dai kam ya kamata ta sani 蓷in" ci gaba da tattaunawa maganar suka yi, Atika na ta bashi 茩warin gwiwar ya daure ya sanar da ita.
*******
Ammi ta dubi Abba ta ce "Alhajina me yasa ka yi saurin janyen batun auren Mudan da sharifa? Gaskiya ban ji da蓷in hakan ba, sannan Saratu ma abin bai yi mata da蓷i ba".
Abba ya dube ta da kyau ya ce "Zainab janyen maganar auren nan shi ne alkhairi a ganina, duba da yadda Mudan ya iya dubin tsabar idonmu ya ce mana baya so, ya na da wadda yake son aura, to a ganin tunda har ya iya fa蓷ar haka a gaban mu, da iyayen yarinyar bai kamata a ce na bari an yi wannan auren ba. Saboda shi ne mai auren wanda zai zauna da ita, a 茩ar茩ashin ikon sa zata kasance, to kin ga tunda ba ya sonta ba mu san wane irin zama zai yi da ita ba. Shiyasa na yi saurin da katar da maganar".
Ammi ta ce "Haka ne kuma, amma dai duk da haka ban ji da蓷i ba"
Abba ya shafa cikin ta ya ce "Am sorry Madam, hakan shi ne dai-dai, ya babyna ina fatan dai ba kya jin matsalar komai?" Ya yi maganar ya na tsareta da ido.
Ta ce "Ba na jin komai, ai na warke, na ji sau茩i sosai"
Abbba ya ce "Ma sha Allah, kin warke kenan? To sai a fara shirin tarba....." Da sauri ta rufe masa baki ta na dariya ta ce
"Zaka fara ko?"
Shi ma dariyar yake ya ce "Eh mana an bar sai gararanba na ke a gado"
Dariya tayi ta na gyara kwanciyarta a cinyarsa, ta rufe idanuwanta alamar bacci take ji.
*********
Kuka sosai Afnan tayi wanda a nan take zazza蓳i ya rufe ta, ta kama rawar sanyi, cikin wannan yanayin Mama ta tarar da ita 蓷in, da sauri ta 茩arasa in da take, ta ce *Subhanallah Afnan jikinne? To ko dai asibiti zamu ta fe ne?" Cikin 茩arfin hali Afnan ta girgiza ta ce "Mama ba sai mun je asibiti ba, kawai ki taya ni da addu'a Mama".
Cikin tausayawa Mama ta ce "Afnan addu'a ai kullum cikin yi muku ita nake, ina so ki yi ha茩uri Afnan ki rungume 茩addarar ki, shi bawa baya wuce 茩addarar sa, ki yi ha茩uri, ki ci gaba da gayawa Allah damuwar ki, in sha Allah wannan auren zai za mo alkhairi a gare ki".
Shiru Afnan tayi, ta na ci gaba da kukan zuci, Mama ba za ta gane irin zafin da take ji a zuciyarta ba ne, a hankalin yanzu ji take kamar babu wadda aka tsana a duniya sama da ita.
Jin tayi shiru yasa Mama ta kuma cewa "Afnan kin ce ba za a je asibiti ba, gashi Maryam ta je islamiyya balle ta kar蓳o miki maganin zazza蓳i, bari na kira Baban ku sai ya aiko miki maganin, ina na a jiye wayar tawa?"
Da 茩yar Afnan ta mi茩a mata wayar
Ta na 茩o茩arin kiran Baba ta ji yo maganar Gwaggo a tsakar gidan, fita tayi ta na gaisheta.
Duban ta tayi ta ce "Wato Amina kin fi 茩arfi idan gari ya waye ki zo ki gaishe ne? Saboda ba ni da wannan girman a gurin ki? To ko ki na so ko ba kya so, ni ce dai uwar 蓷an ladin da ki ke ta茩ama da shi, sannan ina son ki yarinyar nan ta ha蓷a kayanta anjima za a bi蓷o mota a sa data da 蓷akin mijinta, dan banga amfanin zamanta ba, a gidan tunda yanzu da aurenta, ko ba su 蓷aukarta ba, mu zamu nemi mota mu kai musu ita".
Wani irin ba茩in ciki ne ya tokare zuciyar Mama, ta ce "Haba Gwaggo wannan wane irin abu ne haka? Ita 蓷in gaibu ce da ake neman kai da ita, ko da yake ai neman kai na nawa kuma, gaskiya ki yi ha茩uri ba dai yau ba, saboda yanzu haka bata da lafiya, sai dai a bari sai ta warke tukuna".
Zaro ido Gwaggo tayi cikin mamaki ta ce "Amina lallai ba shakka wuyan ki ya isa yanka, ni na ke fitar da yawu ki na ha蓷iyewa, to wallahi ba ki isa ba, tunda na yi niyyar yau sai an sa data da 蓷akin mijinta, babu wanda ya isa ya hana, mara kunyar banza, har ni zaki dubi idona ki gaya mini magana akan 拼arki kuma wai 拼ar ma ta fari? To bari na gwada miki magana ta ce gaba da taki"
Ta na kaiwa nan ta bar gurin har tana ha蓷a hanya, shiru Mama tayi, ta rasa me yake yi mata da蓷i.
Bayan Haidar ya gama shirin sa tsaf ya yi wa Umma sallama ya fita, kai tsaye unguwarsu Afnan ya nufa, ya na zuwa a 茩oraf gidan ya tsaya fitowa ya yi daga cikin babur 蓷in sa, ya fara kiran lambar wayar su Afnan sai dai ta na ringing ba 蓷aga ba. Tsaye ya yi yana jiran ya samu yaron da zai aika gidan sai ga Gwaggo ta fito.
Da sauri Haidar ya kalli 茩ofar jin motsin fitowar mutum ganin tsohowa ce ta fito yasa Haidar ya gaisheta cikin girmamawa,
Amsawa tayi ta na fa蓷in "Daga ina? kuma wa ka ke nema?"
Haidar ya sosa kansa ya ce "Am na zo gurin Afnan ne"
Zaro ido Gwaggo tayi ta ce "Afnan kuma? Matar auren ce za ka zo gurinta?"
Haidar ya ce "Matar aure kuma? Afnan 蓷in ce matar aure? Yaushe aka 蓷aura mata aure ban sani ba?"
Gwaggo ta ce "茦warai kuwa matar aure ce, jiya aka 蓷aura mata aure, kuma yau za a sada ta da gidan mijinta, dan haka sai ka san inda dare ya yi maka, ja babur 蓷inka ka bar 茩ofar gidan nan".
Kamar wanda 茩wai ya fashewa a ciki haka Haidar ya koma cikin napep 蓷in sa.
Ita kuma Gwaggo komawa tayi cikin gidan kai tsaye sashen su Afnan ta wuce.
Amanar cool ce 鉁嶏笍
***