Free chapter 路 Read without an account

Chapter 37-38

by Amanarcool 路 RAMIN 茦ARYA...

馃挮 *RAMIN 茦ARYA....* 馃挮




_WRITING BY AMANAR COOL_鉁嶏笍



*YOUNG TALENTED WRITER'S ASSOCIATION (YOTA/021)*




Free book 馃摎 


Page 37&38



___________"Amina, Amina, to Allah ya tona asirinku, wato maganar nan da Hajara ta fa蓷a mini kwanaki gaskiya ce, yau gashi na ganewa ido na, wai ke wa ce irin uwa ce? Wato shiyasa ki ka ce bata da lafiya ko? Saboda kun san abin da kuka shirya. Da auren wani akanta za ki bari ta na kula wasu 茩artin mazan har ya samu damar zuwa 茩ofar gidan nan, tukuna ma uban me ya zo ne? Da ganin wannan ba maganar aure ce ta kawo shi ba sai dai wani abin da ban, in da aurenta yake son yi, ai da tuni zai yi magana, dan haka ki ji tsoron Allah, kuma batun tariyar nan yau babu fashi". 


Sai da Gwaggo ta da sa aya, sannan Mama ta ce "Shin wai Gwaggo haka za a 蓷auki yarinya a kai ta gidan miji babu shirin komai? Komai ba a ya siya ba, a hakan za a kai ta ko katifar kwanciya babu?".


"Wane irin shiri za ayi? Wanda ya wuce ku 蓷auke ta daga gaban ku, sannan ku蓷in sayen katifar ne babu ko mai? Shi 蓷an ladinne ya ce miki ba shi da ku蓷in saya mata katifar kwanciya? To idan babu a kai ta a haka, ai ba a kanta aka fara ba. Amina duk abin da ki ke nufi na sani". Inna Bilki ce ta shigo da sallama da 茩yar Mama ta amsa, gaishe da Gwaggo tayi, ta amsa mata sama-sama, ta na binta da kallon, sannan ta ja musu tsaki ta bar wajen.


Haidar tunda ya shiga napep 蓷in sa, ya kasa yin 茩wa茩waran motsi, sai jijjuya maganar yake, ya na tunanin ko dai ba gaskiya wannan tsohuwar ta fa蓷a masa ba, amma har taya za a ce wai an yi wa Afnan aure, sai ka ce wasan yara, to ko dama can ta na da saurayi kai ne baka sani ba, wata zuciyar ta bashi amsa. "No ina ba na tunanin haka" ya fa蓷a ya na da fe kansa. Ya rasa in da zai tsoma ransa ya ji sanyi, ya kira Afnan ta 茩i yi masa magana da ga 茩arshe ta rufe wayar, sannan kuma ya zo 茩ofar gidan su an tare shi da wani zance da ya kasa fahimtar sa. Ya na so ya ga Maryam domin ita ce ka蓷ai za ta fa蓷a masa gaskiya, tunda ya kira waya Afnan ta 茩i 蓷agawa.

Ganin ya rasa mafita yasa cikin sanyi jiki ya tada napep 蓷in sa ya bar gurin, tare da 茩udurin zai dawo anjima.


**********


Huda na 蓷aki ta kulle kanta, iya takaici Mudan ya 茩unsa mata shi, ta na cikin farin cikin warwarewar auren sa, a tunaninta saboda ita ya yi hakan, sai dai alamu sun nuna a kasin hakan, lallai kuwa da an yi tashin hankalin da bashi da magani, dan a wannan karon babu 蓷aga 茩afa, ta na jin sa蓳a nin tunanin ta daga gare shi, wallahi sai ta fayyace komai, in ya so duk abin da zai tafasa ya da蓷e bai 茩one ba. Gefe 蓷aya idan ta tuna wani abin mummunar fa蓷uwa gaban ta ke yi.

Wayar ta ta 蓷auka ta kira 茩awar ra Nusee.


Nusee na 蓷auka ta ce "Hello sis ya ki ke?"

Huda ta ce "To gani nan dai. I don't feel good"

Nusee ta ce "Ba kya jin da蓷i. What is problem?".


"Kin san wani abu an fasa auren Mudan da Sharifa, sai dai akwai matsala fa".

Cikin farin ciki Nusee ta ce "We appreciate the offer, but mecece matsalar?".


"Nusse Mudan fa kamar ba danni ya fasa auren Sharifa".

"Meyasa ki ka ce haka 茩awata?"

"Alamune suka nuna hakan. Sis da saboda ni ya fasa auren da bai yi mini abin da ya yi mini ba". Nan ta fa蓷a wa Nusee duk yanda suka yi da Mudan .


Nusee ta ce "Amma ba kya ganin saboda jin haushin kin sako shi a gaba har sai da ya fasa aurenne ya sa ya yi miki haka"?

"Kai ina ba na wannan tunanin na san halin Mudan tamkar yunwar cikina, tabbas akwai wani abu a ransa, amma ba komai na san abin da zan yi".

Nusee ta ce "Ikon Allah. What are you been up to?". 

"Idan na gama tunani zan fa蓷a miki".

Nusee ta ce "To shikenan sis ina goyon bayan duk wani mataki da za ki 蓷auka akan sa, dan ba zai ci bulus ba". Sun 蓷an ta蓳a hira sannan suka yi sallama.


Yau ma Turai ta sake waya da Malamin ta akan zancen Auren Mudan da Hasina, ya ce "Ta kwantar da hankali, ya fara aiki akan lamarin, kuma aikin ya fara tasiri a kan yaron, dan yanzu haka baya ganin ko wace mace sai ita, a halin yanzu a kowa ne lokaci zai iya kai kansa ga Hasina".


Cikin zumu蓷i Turai ta ce masa "Ai Malam na ga alamun nasara, dan yanzu haka yaron ya ce baya son yarinyar da a ke son ha蓷a su aure da ita, an janye maganar auren gaba 蓷aya".

Dariya Malamin ya yi ya ce "Dama na san hakan za ta faru, ki zuba ido ki ga abin da zai biyo baya, na riga na saka masa soyayyar Hasina a zuciyar sa, a yanzu duk wanda ya ce zai hana shi auren ta, ba zai saurare sa ba, ko da kuwa mahaifiyar sa ce".


Turai tayi shewa ta ce "Da kyau Malam aikin ka ya na kyau, ina so a 茩ara rura wutar soyayyar Hasina a zuciyar sa, zan sake turo maka wasu ku蓷in, uwar ta sa ma na so a rufe mini bakin ta, sai dai ina ga, a barta cikin hayyacin ta, ina so na ga yadda za tayi, idan taga 蓷an ta ya bujirewa umarnin ta, dan na san ba lallai ne ta yarda da batun auren sa da wata ba. Tunda ta 茩wallafa ranta akan auren sa da waccan yarinyar".

Malam ya ce "Kin san mahaifiyar ta sa kenan?".


"Eh Malam 茩awata ce".

Dariya ya kuma yi ya ce "To shikenan duk yadda ki ke so haka za a yi, ni in dai da ku蓷i babu abin da ba zan yi ba" . Ya na gama fa蓷ar haka ya katse kiran. Turai tayi dariya ta ce "Saratu kenan za ki ga abin da baki zata daga gare ni ba, mu je zuwa".


********


Bayan fitar Gwaggo Bilki ta ja hannun Mama suka zauna, ta dube ta ta ce "Aunty Amina maganar da na ji a bakin Bahijja gaskiya ce? Wai an 蓷aurawa Afnan aure? Kuma a 茩auye?".

Mama ta ce "Gaskiya ne Bilki, yanzu haka maganar da ta ke yi kenan, wai sai a shirya ta yau a kai ta, bayan babu abin da muka shirya, tunda ba ta sanar da kowa zancen auren ba, kwatsam ta zo da maganar wai an 蓷aura mata aure, hadda shi kansa Baban su bai sani ba, daga ita sai Sanusi ne suka shirya abin su".

Inna Bilki ta ce "Amma wannan tsohuwar tayi asarar hali wallahi, ni shiyasa ki ka ga ko fitowa ba na yi, kullum ina lunguna zama na, dan wallahi ba ha茩uri ne dani ba, ba zan iya 蓷aukar wannan abin da take yi miki ba. To kuma yanzu ke yarda za ki yi a kai ta can 茩auyen kuma?".


"Bilki ya zan yi? Ban da in zubawa sarautar Allah ido, ni na rasa wace irin 茩iyayyace Gwaggo take yi mini ni da yara na".

"Ai ba ke ka 蓷ai take nuna wa tsana ba hadda ni, sai dai taki ta fi tawa, kuma hakan bai rasa nasaba da waccan munafukar Hajaran, ki yi ha茩uri Aunty Amina, in sha Allah Afnan ba za ta wula茩anta ba, kuma sai sun ji kunyar duk abin da suka aikawa Afnan ina ji a jikina, yanzu dai bari na tashi akwai wasu kaya da na zo da su, kayan masu kyau ne bari na 蓷akko su sai a fara bata su tayi amfani da su kayan na da kyau da inganci, idan Bahijja suka dawo daga islamiyya sai tayi mata 茩unshi, jarababiyya ai tunda ta ce sai an yi tariyar nan, wallahi ikon Allah ne kawai zai hana faruwar hakan".


"Mama ta ce "To shikenan, da so nayi ma a fara ba ta maganin sanyi tukuna, kafin ta fara shan maganin mata 蓷in" .

Bilki ta ce "Kar ki damu hadda na san yi akwai, shi ma ya na da kyau sosai, yawwa kin sanar da 拼an uwan ki batun tariyar ta yau 蓷in?". 

"Ko batun auren ban sanar da su ba"

Bilki ta ce"Haba Aunty Amina me yasa baki gaya musu ba? Ai wannan ba abin da za ki 蓳oye musu ba ne".

"Wallahi Bilki gaba 蓷aya na ru蓷e ne, ina tunanin taya zan fa蓷a musu maganar ne".

"Haba Aunty ai ha茩uri za ki yi ki sanar da su, tunda dai kin san dole za su sani, ya kamata ki kira su yanzu ki sanar da su, ina Afnan 蓷in take? Bari na je na 蓷akko kayan" . Ta 茩are maganar ta na mi茩ewa tsaye.

Mama ta ce "To shikenan bari na kira su, Afnan 蓷in ma na 蓷aki ba ta jin da蓷in"

"Subhanallah to Allah ya bata lafiya, ai ko wannan abin na janyo mata zazza蓳i, kai wallahi Allah Gwaggo ba tayi dacen hali ba"

Mama ta ce "Kai Bilki Gwaggo ce fa"

"Eh ita 蓷in ai gaskiya na fa蓷a" 

"To Allah ya kyauta, duk wanda ya yi na gari kansa ya yi wa".

Fita Bilki tayi, ita kuma Mama ta 蓷auki wayar ta, Baba ta fara kira bayan ya 蓷auka ta fa蓷a masa abin da Gwaggo ta ce, sannan ta ce masa Afnan ba ta jin da蓷i ya aiko mata da maganin zazza蓳i, babu kowa a gidan balle su kar蓳o mata a shago.

Baba kamar wanda aka tilas tawa yin wayar dole, haka yake amsawa Mama. Ya ce "Ta bari gashi nan tafe gidan".

Bayan ta gama wayar da shi ne ta kira gidan su domin ta sanar dasu abin da ke faruwa.


Gwaggon kuwa ce ma Hajara tayi ta kira mata Sanusi a waya ya zo yanzu ta na son ganin sa. Bayan Hajara ta kira mata shi ne babu 蓳ata lokaci sai gashi ya zo.


Ya ce "Gwaggo gani Allah yasa lafiya?"


"Ina ku lafiya Sanusi Amina na neman kai mu jahannama, yarinya da auren ta, amma Amina ta bata damar wani 茩aton ya zo gurin ta".

Kawu ya ce "Wani kuma ita Aminar?"

"Kwarai kuwa sai da na fatattake shi sannan ya bar 茩ofar gidan nan, to dan haka na yanke hukunci yau a gidan mijinta za ta kwana, maza kira mini Yaya a waya ya shaidawa gidan mijin nata yau za a kawo musu amaryar su, mun hutar da su, ba sai sun zo 蓷aukar ta ba".

Kawu ya ce "To Gwaggo wannan shawara ta ki tayi, dama me ye amfanin zaman ta a gidan bayan da auren ta". Ya ciro wayar sa daga aljihu ya dannawa Yaya Bala kira.


茒auka ya yi suka gaisa sannan ya mi茩awa Gwaggo wayar, amsa tayi bayan sun gaisa ta ce "Da ma Yaya magana ce akan yarinyar nan A'isha ina so yau ta tare a 蓷akin ta, saboda ban ga amfanin zaman ta a gidan nan ba, shi ne na ce bari na fa蓷a maka sai ka sanar da gidan mijin na ta in sha Allah yau za a kawo ta 蓷akin ta".


Yaya Bala ya ce "To ban tari numfashin ki ba Halima, amma anya tariyar nan za ta yi yu a yau 蓷in nan? saboda basu ida gyara 蓷akin da za a sakata ba, ina ga ki yi ha茩uri tariyar ko zuwa jibi ne, dai-dai sun kammala aikin sai a kawo ta 蓷in". 

"To shikenan Yaya amma dai ko gidan ka ne sai a kawo ta ta zauna in ya so idan sun gama aikin sai ku sa da ta da 蓷akin ta ko?".

"To shikenan ba damuwa hakan ma ya yi sai a kawo ta nan 蓷in" . Godiya tayi masa sosai sannan suka yi sallama.

Ta ce wa kawu Sanusi ya je ya bi蓷o mota idan aka yi sallar azahar sai su kama hanya, dan hadda shi za a je. Ya amsa da mata da "To" sannan ya tashi ya fita.



Amanar cool ce 鉁嶏笍 
***

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol