Free chapter 路 Read without an account
Chapter 61-62
by Amanarcool 路 RAMIN 茦ARYA...
馃挮 *RAMIN 茦ARYA....* 馃挮
_WRITING BY AMANAR COOL_鉁嶏笍
*YOUNG TALENTED WRITER'S ASSOCIATION (YOTA/021)*
Page 61&62
__________Tashi take son yi babu hali, da ta yi yun茩urin mi茩ewa sai ya mayar da ita.
Ganin hakan ya sa ta ce "Please don Allah ka yi ha茩uri kar Umma ta zo ta kuma riskarmu a haka"
Muryar Haidar ko fita ba ta yi sosai, saboda yanayin da yake ciki, ya ce "To shi ne me? dan ta zo ta tarar damu 蓷in? Ai ni hakan nake so ta zo 蓷in, wata 茩ila hakan zai sa ta ba ni matata" ya 茩arasa maganar ya na shafar gashin kanta.
"Don Allah ya Haidar ka rufa mini asiri, girki nake yi, ba na son Umma ta dawo ban 茩arisa ba, ka yi ha茩uri". Ta yi maganar kamar za ta yi kuka.
Juyo da fuskarta ya yi, ya na kallonta gaba 蓷aya a ru蓷e take, sai ka ce wadda a ke shirin yi wa wani abin
"Calm down Bab, ba abin da zan yi miki, kawai ina son jin 蓷umin jikin matata ne, idan kuma ki ka hana ni, zan nuna miki cewar ina da ikon yin abin da na ga damar yi dake, kuma ba wanda zai ce na aikata ba daidai ba. Sannan ki na biye wa Umma kuna wahalar dani ko Afnan? Ki guji ranar da za ki shigo hannuna, sai na fanshe duk kwanakin da a ka bar ni ina yinsu a gantale, alhalin ina cikakken magidanci mai matsayi da inci a gidansa".
Hawaye Afnan ta fara yi, ta ma rasa me za ta ce masa, ba ta ta蓳a tunanin haka Haidar yake ba, ita dai fatan ta kar Umma ta tarar da su a haka, saboda ba ta san me za ta ce mata ba.
"Bab kuka fa ki ke yi? Me na yi miki ne? Gara ma ki a dana wannan kukan na ki, ba a yanzu ne za ki shi ba, idan ba haka ba sai na fara gyaran hanyata tun yanzu, ki yi mai dalili".
Cikin shashshekar kuka ta ce "Don Allah ka yi ha茩uri, ni dai ka 茩yale ni kar Umma ta zo, ina so zan duba girkin da na 蓷ora, ka yi ha茩uri".
Dariya ce ke cin Haidar ganin yadda take hawaye tana bashi ha茩uri
Ya ce "Zan ha茩ura na 茩yale ki yanzu, amma da shara蓷i ka da ki kuskura na shigo gidan nan ki 茩yale ni kamar yadda Umma ta ce ki yi, sannan daga yanzu ina so kullum ki ri茩a shiga 蓷akina kina gyara mini shi. Duk da na san Umma ta hana ki yin hakan, idan na dawo da yamma ki ri茩a kai mini ruwan wanka a toilet 蓷ina, sannan ke za ki ri茩a kai mini abinci na, ina son ko da Umma ta hana ki yin hakan ki nuna mata ai mijinki ne kuma lada za ki samu, idan kin yarda da wannan shara蓷in nawa sai na bar ki ki je ki ci gaba da aikin ki, idan kuma ba ki yarda ba, zan ri茩e ki a 蓷akin nan har sai Umma ta zo ta tarar da mu a ciki, kuma ba lallai ne iya ri茩e kaina a kan ki ba, kafin dawowarta 蓷in".
Kuka ta fashe masa da shi ta ce "Haba ya Haidar Umma ce fa, Umma 蓷in zan iya yi wa wannan rashin kunyar? gaskiya ka yi ha茩uri ba zan iya sa蓳a wa umarnin ta ba".
"Ai ko ba in da za ki tashi daga gurin nan, kuma a yanzu nan zan nuna miki 茩arfin ikona". Ya yi maganar tare da zuge zif 蓷in rigarta ya na 茩o茩arin cire rigar daga jikinta.
Da sauri ta ri茩e hannunsa jikinta na rawa ta ce "Na amince, wallahi zan yi duk abin da ka ke so, don Allah ka yi ha茩uri, ka da ka yi mini komai".
Haidar dariya ce fal cikin ransa kamar me, amma ya dake ya ce "Kin fanshi kan ki, kuma duk ki ka sa蓳a al茩awari idan na ri茩e ki ba zan tsaya saurarar ki ba, zan yi abin da naga dama ne".
Magiya ta shiga yi masa da bashi ha茩uri, Haidar sai da ya gama lalubeta son ransa sannan ya barta, tashi ta yi tana matsar 茩walla ta zuge zif 蓷in rigarta, ta saka hijabinta ta yi waje.
Nan ya kwanta a kan kujera ya na lumshe idonsa, gaba 蓷aya yanayinsa ya sauya, shi ka蓷ai ya san me yake ji, ji yake mararsa ta yi masa nauyi sosai, dama gashi jiya a wahalce ya kwana, kuma gashi yanzu ya 茩ara janyo wa kansa wata rigimar, gaskiya shi ba zai iya jurar wannan hukuncin da Umma ke yi masa ba, zai fito fili ya nuna mata shi matarsa yake bu茩ata.
Afnan kuwa bayan ta duba girkin ba ta yi gigin komawa 蓷akin ba, ta nemi guri nan ta zauna, gaba 蓷aya a tsorace take, dan ba 茩ara min tsoron Haidar ta ji ba, musamman idan ta tuna zaman da ta yi a kan cinyarsa, abin da ta ji ya tsorata ta.
Haidar na nan kwance, ya ji wayarsa na ringing da 茩yar ya iya bu蓷e idonsa, ganin lambar da yake kiran Afnan ce ya sa shi tashi zaune, sai ta nutsuwarsa ya yi ya 蓷aga kiran tare da yin sallama.
Amsa masa Maryam ta yi tana fa蓷in
"Yaya Haidar barka da rana, ya ka ke? Ya gida? Kwana biyu shiru ba mu gaisa ba".
Gyara muryarsa ya yi sannan ya ce "Lafiya 茩alau Alhamdulillah 茩anwata yasu Mama? Ina fatan kowa ya na cikin 茩oshin lafiya?".
Maryam ta ce "Alhamdulillah Yaya, sai kuma ka ji labarin Aunty ta yi aure? Wallahi Yaya ban ji da蓷i ba, na san kana sonta Allah ne bai nufi cewar kai ne mijinta ba, amma ita ma na san tana sonka sosai wallahi, dan ranar da aka 蓷aura mata auren nan ta yi ta kuka tana ambatar sunan ka".
Haidar ya ce "Maryam da gaske ki ke yi Afnan na sona?".
"Wallahi Yaya tana sonka, kawai dai Allah bai nufi kai ne mijin ba, 蓷azun ma mun yi waya da ita, take shaida mini cewar sun dawo cikin garin nan ita da surukarta, da yake can 茩auye ne a ka kai ta, garin su kakarmu, shi ne na tambaye ta wace unguwa ne suke a cikin garin nan, ta ce na kira ka kasan har gidan da suke ma".
Haidar ya ce "Eh na san gidan, yaushe za ki zo ne sai na je na 蓷akko ki?"
Cikin murna Maryam ta ce "Idan babu nisa anjima da yamma sai ka zo mu je".
Ya ce "Misalin 茩arfe nawa?".
Ta ce "Ina ga hu蓷u da rabi ya yi".
Ya ce "To shikenan sai na zo ki gaishe mini da Mama". Ta amsa da to sannan suka yi sallama
Shiru Haidar ya yi ya na tunanin dama Afnan na son shi? Wani irin da蓷i ne ya lullu蓳e shi, nan ya 茩ara jin soyayyar Afnan na 茩ara shigarsa. "Wato da alama Maryam ba ta san ni ne mijin ba, Afnan 蓷in ba ta sanar da ita ba kenan?" ya yi maganar a fili.
Tashi ya yi ya na tanga蓷i ya fita daga 蓷akin, a takure ya tarar da Afnan ta yi tagumi, duban ta ya yi da kyau, ya ce "Ya ki ka zauna a nan?"
"Babu komai" ta bashi amsa
Ya ce "Ok zan shiga 蓷akina ki 蓷ebo mini ruwa zan yi wanka, tunda kin saka ni wanka a banza, ba tare da kin bari na yi ko da kakka蓳ar 茩ura ce ba". Da ga haka ya shige 蓷akinsa
Shiru ta yi tana bin bayansa da kallo, lallai maganar nan da 拼an makarantarsu ke fa蓷a gaskiya ce, wasu mazan basu da kunya ko ka 蓷an. Yau ta gani ganin idonta.
Tashi ta yi ta 蓷ibi ruwan ta nufi 蓷akinsa da su, a zaune ta ganshi daga shi sai gajeran wando da bes, da sauri ta 蓷auke kanta, 茩ofar da ta gani a 蓷akin ya sa ta gane shi ne ban蓷akin, shiga ta yi ta ajeye ruwan ta fito, karo ta ci da shi a 茩ofar fitowa, ra蓳a shi ta yi za ta wuce ya tare mata hanya, ya ce "Ba za ki taya ni wanka ba Bab? Me yasa ba kya son yin aikin lada ne?".
Du茩ar da kai ta yi 茩asa, ta kasa 蓷agowa ta kalle shi.
Ba ta yi aune ba ta ji ya rungumeta, firgita ta yi za ta yi ihu, da sauri ya ha蓷e bakinsu guri 蓷aya, mutuwar tsaye Afnan ta yi, 茩afafuwan suka kasa 蓷aukarta. Haidar ganin tana 茩o茩arin zube wa a wajan ne ya sa shi rabuwa da ita. Da sauri har tana ha蓷a wa da gudu ta fito daga toilet 蓷in ta bar 蓷akin gaba 蓷aya, 蓷akin Umma ta shige tare da saka sakata, ta zube a 茩asa tana maida numfashi.
Kawu ya samu Gwaggo da zancen Daudu, babu tunanin komai, balle ta yi la'akari da halinsa, ta yi na'am da zancen
Kawu ya ce "Gwaggo kina ga Maryam 蓷in za ta yarda ta aure shi? Dan 蓷azu na kira ta, na yi mata maganar ba ki ji rashin kunyar da ta yi wa Hajara ba"
Ta ce "Ita har ta isa, bar ni da su kawai, ka ce wa Malam Almu ya turo wakilansa a yi magana"
Kawu ya amsa mata da "To" sannan ya bar gurin
Gwaggo kuwa tashi ta yi ba ta tsaya ko ina ba sai 茩ofar Mama, ta tarar da su zaune Mama da Inna Bilki sai Bahijja dake yi wa Maryam 茩unshi a hannu.
Gaisheta su Mama suka yi ta amsa musu sama sama, tana hura hanci sannan ta ce
"Ke Amina gurin ki na zo ke da wannan fitsarariyar, ina son shaida miki Malam Almu mo茩oncinmu ya yi maganar nema wa 蓷ansa auren Maryam kuma na bashi damar ya toro a yi magana, dan banga amfanin zaman su a gida ba".
Ai kafin Mama ta yi magana Maryam ta ce "Uban kuturu ya yi ka蓷an wallahi, ba wanda ya isa ya aura mini wannan tantirin da hankalinsa ma bai gama daidaituwa ba".
Gwaggo ta ce "瞥ar nan ba dai zagina ne ki ka yi ba? Saboda tsabar 蓷ibar albarka, to ki zuba ido ki gani, ko uwarki gata nan ba ta isa ba, balle uban na ki".
Mama ta ce "Haba yanzu shi Daudun da duk unguwar nan ba wanda bai san halinsa na 蓷auki 蓷auki ba, ga iskanci da rashin kunya, sannan uwa uba wani lokacin ba nutsuwa ce da shi ba, shi ne dan ya zo neman aurenta za a yarda a bashi ita 蓷in? To gaskiya a wannan karon ba zan yarda ba, ai ina da ha茩茩i a kan 拼ata, ba wanda zai aura mata wannan yaron".
Sakin baki Gwaggo ta yi kamar taga wawan zama tana bin Mama da kallo, ta ce "Amina ni ki ke cewa ba za ki yarda ba, kina da ha茩茩i da 拼arki? To ko zan nuna miki 茩arfin ikona, zan nuna miki uba gaba yake da ke".
Bilki ta ce "Maganar gaskiya Gwaggo abin da a ke yi ba a kyautawa, taya fisabilillah ace wannan tantirin ne zai aure Maryam, gaskiya babu tsari sam a wannan lamarin".
Maryam ta ce "Inna Bilki yi shiru 茩yale su, wallahi tallahi ba wanda ya isa, ni ba kamar Aunty Afnan ba ce, ban 茩i a mutu har liman a rasa mai salla ba, kowa halinsa ya salla ce shi, ki zuba ido ku gani, ba Daudu ba wallah datti, 蓷an jaddurin uwa, wallahi duk na ha蓷u da shi sai na yi masa wankin babban bargo, sai na zage tsohon najadun ubansa, wai shi Malam ko gidan uban wa ya zama Malami, gashi nan ko da yaushe gindin bishiya bai da aiki sai zagin 蓷iyan mutane, ai shi ya sa Allah ya bisa da halinsa, ya bashi bau蓷a蓷蓷in 蓷iya ko wani gashi nan barba蓷e bakin iyaye na 蓷awainiyya da su". Nan Maryam ta shiga zage zage da ai ba ta Daudu da iyayen sa, sai da ta yi mai isar ta sannan ta yi shiru. Da gayya Mama ta 茩yale Maryam ta fa蓷i son ranta, tunda ita ba ta da damar yin hakan.
Gwaggo kuwa salati take tana kallon yadda Maryam ke zubo zance ko tsayawa ba ta yi ta huta. Ita wallahi wani lokacin lamarin yarinyar nan tsoro yake ba ta, an ya ba ta da mutanen 蓳oye?
Juya wa Gwaggo ta yi ta fita, ba tare da ta bi ta kan Maryam ba.
Bilki ta ce "Wallahi Maryam kin yi mini dai-dai, ai Allah ya a gaje ki kina iya fitar da kanki, ina bayan ki, ko da wasa ka da ki yarda da wannan maganar".
"Haba Inna ai wallahi ko da za su 茩ashe ni ba zan yarda ba. Duk iyaka su ce zasu 蓷aura mini aure da shi, to ba sai na zauna 蓷in ba, shege mai kai kamar tudun Yola, sai wani tsinin baki da yake fama da shi kamar akuya na na茩uda".
Dariya suka yi Maryam ba baya in dai wajan masifa ne.
Haidar ya da蓷e ban蓷aki ya na fama da kansa kafin ya samu ya yi wanka ya fito, ko da ya zo yaga abinci a 蓷akin, murmushi ya yi, ya shirya tare da canza kaya, ya zauna ya ci abinci sannan ya fito. Afnan na 蓷aki ta saka sakata, abincin ma ta kasa ci, shi ma cikin tsoro ta zuba masa nasa ta kai masa, iza 茩ofar ya yi ya ji ta a rufe, tagar ma a rufe.
Ya yi dariya sannan ya fita daga gidan
Ka蓷an ya rage su yi gamo da Umma, da kallo ta bishi, irin kallo nan na tuhuma, ta ce "Lafiya me ka zo yi da ranar nan?"
Ya ce "Babu komai Umma me ki ka gani?"
Ra蓳a shi ta yi ta shiga ciki da sauri, shi kuma ya na dariya ya shiga babur 蓷insa
Umma ta fara kiran sunan Afnan
Afnan jin muryar Umma ya sa ta bu蓷e 茩ofar, sannan ta koma tana layi ta zauna. Da kallo Umma ke binta ganin duk ta yi wani iri, ga idanunta ya nuna alamar ta yi kuka.
Umma ta ce "Afnan lafiya na ganki haka? Ina fatan dai ba wani abin ya yi miki ba?". Ta yi maganar tana zama kusa da Afnan 蓷in
Ta ce "Ba komai Umma, sannu da zuwa".
Umma dai ba ta gamsu ba, ta ce "Yawwa sannu da gida, na gaji 茩ishirwa na ke ji tashi ke 蓷ibo mini ruwa"
Tashi Afnan ta yi tana tafiya, Umma na bin tafiyarta da kallo, tana son gane idan Haidar 蓷in ya yi mata wani abu ne. Ta 蓷ebo ruwan ta dawo ta kawo mata, sannan ta yi kwanciyarta
Duk da a yanayin tafiyar Afnan Umma ba ta ga alamar wani abu ba, amma jikinta na ba ta akwai abin da Haidar 蓷in ya yi mata.
Amanar cool ce 鉁嶏笍
***