Free chapter 路 Read without an account

PAGE 44

by Aminatu Ibrahim 路 GANIN IDO

GANIN IDO 馃馃

ADABI WRITER'S ASSOCIATION

AMEENA IBRAHIM

OUM-AMEER

*Wattpad:@Ummu-Ameer* Arewapen:@Oumameer2671

FREE-BOOK

PAGE 44

Washegari koda muka gama shiryawa daga masaukinmu muka fito har Hajiya Batula ta gama shiri ta fito domin tafiya.

Wurin breakfast muka hallara muka zauna bayan an gama gaishe-gaishe. Kowa na gidan yana wurin family guda, haka muka zauna ana ta cin abinci ana nisha蓷i cikin farin ciki. Ni irin kallon da Ya Mohaa yake min ne ban gane ba,bana jin ma ko gaisuwar da na yi masa ya amsa ni da kyau. Shi dai ba murmushi ba kuma shi ba fushi ba har muka kambala muka fito domin raka Hajiya Mota ita da Baba Ustaz wanda shi ma sai a yau ne ya fa蓷amana cewa zai tafi gida.

Muna tsayawa bakin motar Emraan ya matso inda Hajiya wacce duk ta shige gashi kamar wata marar lafiya ya yi mata Murmushi ya ce.

"Hajiya! Dan Allah ki saki jikinki...mu fa Ahli 蓷aya ne wa蓷anda muka kasance masu yafiya. Daga ni har su Labiba kowa ya yafe miki, kuma na yi magana jiya da su Uncle Ishaq suma komai ya wuce a wurin su. Saboda haka ki daina wata fargaba, ki kwantar da hankalinki, daga zaran mun kambala ziyarar zamu dawo gida..."

Matsowa na yi a hankali na kama hannunta ina mai share guntun hawaye na na ce.

" Hajiya! Kin ri茩eni kin tallafeni ni da mahaifiyata da 茩anina na tsawon shekaru uku, ban san abin da ya kamata na yi ba a wannan lokacin. Dan Allah kada ki ri茩e ni ko kiyi tunanin ni 蓷in ba alheri ba ce domin na ruguza miki farin cikin iyali tsawon lokaci...ki yi ha茩uri ki yafe min..."

Murmushi ta shiga yi tare da jinjina kanta idanunta tab da ruwan hawaye ta ce.

" Beenafah! Ba ke ce da neman gafara ba ni ce...dan Allah ki yafe min, kuma babu laifin da kika aikata domin ni taimakona kika yi...ta sanadin ki, ba Muhammad ka蓷ai ba, hatta '拼a' 拼ana suna cikin farin cikin da ban san yan da zan misalta shi ba. A sanadin ki, na samu damar gyara kura-kuran na 蓷auki tsawon shekaru ina aikatawa ba tare da tunani irin na ki ba...."

Hannayenta ta har蓷e wuri 蓷aya alamar ro茩o ta shiga kallonsu Jadda 蓷aya bayan 蓷aya ta ce.

" Na gode sosai da karamcinku, Allah ubangiji ya saka muku da mafificin alheri ya 茩ara muku zaman lafiya da farin ciki na har abada. Ba zan ta蓳a mantawa da ku ba da kuma irin alfarmar da kuka yi a gare ni."

"Ba komai Hajiya Batula, mun gode da zumunci. Allahu ya sauke ku gida lafiya.... Mun gode Alhaji Ustaz, Allah tsare hanya yasa a yi farar tafiya."

Cewar Jadda tana mai juyawa ta koma ciki.

Daga nan shima Jaddi ya yi musu sallama da sauran mutanen gidan suka koma sannan Aunty Labiba ta kalle ta ta ce.

" Na yiwa Barrister Magana Hajiya, idan kin koma zai dawo da su Adeel wurin ki kafin na dawo..."

Jinjina kai tayi tana mai jin yanda zuciyarta ke 茩ara sanyaya na jin cewa su Adeel za su dawo wurinta. Wannan shi ya tabbatar mata da cewa sun yafe mata komai ya wuce da gaske. To amma wannan tabon na ba茩in fentin da ta shafawa kanta an ya zai iya warkewa kuwa?

Bayan motocin da za su kai tashar jirgi sun 蓷aga muka 蓷unguma muka koma cikin gidan yayin da su Ya Mohaa suka wuce sashen Jaddi.

Wuni muka yi muna ta firarraki muna nisha蓷i. mutanensu na arziki sai shigowa suke wurin yi musu barka da arzikin dawowar Ya mohaa, wanda Ya Muhammad 蓷in ma tun da muka shigo ciki bamu 茩ara sanya su a ido ba, duk wanda ya shigo sai dai ta nuna masa ni tana cewa Hammodin baya nan ya fita amma ga matarsa sunan ta Beenafah. Ga kuma 茩annen sa wanda suma duk sai ta zayyane sunan su Aunty Labiba cike da alfahari tana nuna su.

Abu kamar wasa har muka kwana muka wuni bamu sanya su a ido ba, sai da yamma ta yi muna wani ke蓳antaccen wuri ta bayan haraba inda aka ke蓳ance wani lambu na musamman domin sha茩atawa Taimiyyah ta zo ta kiramu.

Koda muka je kaya ne aka kawo mana irin na su na al'ada sun sha kyau har sun gaji kowa da kalar na shi aka ce mu shirya after Isha zamu fita. Wani 蓷akin Jadda ta kirani ni 蓷aya inda na tarar da wasu mata guda biyu a ciki, wanka na shiga na yi kamar yanda suka umarta sannan na fito. Da towel 蓷in jikina suka shiga turarani cikin wani irin haya茩i mai mashahurin 茩amshi da saka nutsuwa. Bayan sun kambala suka dawo gun lallen hannuna da 茩afata shima suka shiga turarashi na musamman da kuma gashin kaina. Gyara suka yi min na musamman wanda ni karan kaina na ji sabon yanayi a tare dani. Sallar Isha na fara gabatarwa sannan suka shiryani cikin Laffaya ta alfarma wacce ta amsa sunanta Laffaya da kuma manyan gwala-gwalai.

Duk abin da suke min gaba蓷aya raina yana wurin su Aunty Labiba, sai nike ji a raina kamar za su ga cewa an nuna musu banbanci an raboni da su an zo ni ka蓷ai ana shiryani.

A main parlour muka ha蓷e da su wanda suma sun yi kyau sosai sai tashin 茩amshi suke kamar wasu Amare.

A darare na kalle su ina jin wani iri a raina na ce.

"Aunty Labiba! Daman da Jadda ta kirani ne... Da..daman..."

Murmushi ta yi min mai sanyi tana mai katseni ta ce.

"Ya isa Mummyn Adeel! Ke 蓷in fa amarya ce. Ke 蓷in ta musamman ce a wurinmu da kuma wurin su Jadda...ke ka蓷ai ce mai miji a hannu a cikinmu. Kuma duk abin za'a miki muna goyon baya, in ma a Engine za'a saka ki mu hakan ya yi mana. Kada ki ji komai, a tsakaninmu babu hassada ko ba茩in ciki, duk 蓷aya muke.."

Jinjina kai Nadeeyah ta yi tana dariya ta ce.

"Ni Aunty Labi I'm Eager in ga ina ne zamu tafi cikin daren nan. Ga wannan uban wanka da muka sha kamar ana wani bukin aure...gaskiya familyn nan ya yi, na ji da蓷i sosai da kasancewa ta a nan..."

"Uhmm! Idan ana Sallah ba'a magana Aunty Nadee...Hairi kam taga wurin zama.."

Dariya muka kwashe da ita muna kallon Hairi da ta yi wannan maganar na ce.

"Yanzu kenan a nan zamu barki idan mun tashi?."

Wani irin Farr-Farr tayi da ido sannan ta jinjina kai tana murmushi ta ce.

"Ba ma zancen ku蓷inda suke da shi ba Aunty Beenafah...yanda aka ha蓷a kai family guda suke komai a tare cikin farin ciki shi yafi burgeni...ga 茩amshi dare da rana shi a cikinsa suke kamar wa蓷anda suke da gonar turare...."

Ha蓷iye sauran maganar ta tayi duk muka shiga taitayinmu ganin su Khalaty Fattoom (kamar yanda Khairum ta sanar mana cewa Khalaty Auntie yake nufi Khalee kuma Uncle) ita ma Khairum 蓷aya daga cikin jikokin gidan ce wanda ita 蓷in matar aure ce ba kamar su Suwara ba.

cikin shirin su suke domin suma sun ca蓳a ado kowa sai walwali yake tamkar wasu taurari a sararin Samaniya.

Bayan Jadda ta fito itama muka 蓷unguma muka fita inda muka tarar an jera motoci tamkar wani buki.

Rarraba ido na fara domin a yanzu babu abin da nake so da gani irin Dayaa, wallahi na yi matu茩ar kewar sa kawai dai na 茩ume da蓷ina ne ban tambayi kowa ba don kada a ga rashin kunyata ace ina tambayar mijina.

Babu abin da yake yawo a zuciyata da 茩wa茩walwar kaina sai kallon da yake min 蓷azu. To ko dai fushi yake yi dani akan abin da ya faru shekaranjiya? Ya fa kirani ban 蓷aga ba kuma yayi text shi ma ban masa reply ba. Take na ji ina neman rasa nutsuwata domin ni ce bani da gaskiya.

Nayi nisa a tunanin sosai wanda idan ka kalleni zaka 蓷auka cewar da gaske kallon kyawawan motocin nake, amma kuma Sam ba haka bane tunanin Mijina ne a raina.

Ban ankara ba kawai na ji an kama hannuna a hankali an sumbata. Da sauri na waigo domin ganin wanene wannan.

Tsaye na gansa cikin suit ba茩i ya sha kyau har ya gaji sai murmushi yake min.

Ajiyar zuciya na sauke a hankali tare da 蓷ora kaina a 茩irjinsa na rungumesa ina murmushi na ce.

"Ina ka shiga tun jiya baka dawo ba?"

Cikin sigar zolaya ya ce.

"Tun da ba ki da Bu茩ata dani ba dole na kama kaina na shiga duniya ba...."

A ru蓷e na 蓷ago na kalle shi ina mai waro ido bakin gaskiyata na ce.

"Shiga Duniya kuma Dayaa?"

Lokaci 蓷aya yaji wani abu ya tsarga tundaga tsakiyar kwanyarsa har zuwa babban yatsan 茩afarsa. Wani irin harbawa zuciyarsa ta shiga yi yana mai jin duk wata jijiya dake jikin sa ta 蓷auki 蓷umi. Kai! Hatta jijiyar da ke cikin wandonsa sai da ta kar蓳i na ta sa茩on ba tare da ta shirya ba. Wannan wanka na ta na yau da 茩amshinta nema suke su haukatasa.

茦ara narke murya na yi domin dai kalmar Shiga duniyar da ya furta ba 茩aramin birkitani tayi ba. Mai shiga duniya fa shi ne wanda ya za蓳i ya bar komai nashi saboda wani dalili ya yi tafiyarsa duk inda ya so.

"Tambayarka fa nake?"

"Uhm!"

Abin da ya furta mini kenan tare da jan hannuna muka fa蓷a mota. A hankali ya 蓷ora kanshi a bayan seat 蓷in yana mai lumshe idanunsa ya yi shiru kamar wanda yake zaune shi ka 蓷ai ba tare dani ba.

A 蓷an tsorace na 茩ara matsawa jikin shi da damuwa na ce.

"Lafiya kuwa?"

Bu蓷e idanunsa ya yi ya kalleni cikin 蓷an hasken da ke shigowa na hanya, ji ya yi ta ko'ina ya 茩ara 蓷aukar 蓷umi wanda sosai a yanzu yake jin ba zai iya ha茩ura ba.

Hannunsa ya kai ya zagaye kwankwasona ya ri茩oni zuwa jikinsa sosai ya ha蓷e bakin mu ya fara kissing 蓷in lips 蓷ina a zafafe har zuwa kwarmin wuyana wanda bai dakata ba sai da yaji ya 蓷an samu sassauci sannan ya janye murya a 茩asa sosai ya jinjina min kansa ya ce.

"Kin yi kyau sosai Bibi...ba don wannan fitar ta riga ta kankama ba da babu abin da zai sa naje da ke a haka"

Yana gama fa蓷ar haka ya kwantar da kaina a 茩irjinsa yana mai 茩ara bu蓷e 茩ofofin hancinsa yana sha茩ar dadda蓷an 茩amshina mai 茩ara hargitsa masa tunaninsa.

lafewa na yi nima ina mai jin wani irin yanayi na musamman a tare dani, a irin yanda na kasa hana sa kaina hakan shi ya tabbatar min da cewa nima na yi kewar sa kamar yanda yake ji. Haka muka ci gaba da tafiya har muka isa wurin da muka nufa.

KHARTOUM PRESIDENTIAL BANQUET HALL.

A hankali motocin suka shiga suka Parker a harabar babban Hall 蓷in, ga motoci nan na manyan en siyasa da en kasuwa da aka jere gwanin sha'awa.

Red carpet ce aka malala ta muka fito daga cikin motocin. Sojoji ne a tsaye suka jera cikin uniform suna saluting 蓷inmu ta ko'ina. An shirya wurin sosai wanda ba 茩aramin 茩ayatar damu ya yi ba. Hakan shi ya 茩ara tabbatar mana da irin matsayi da kuma girman familyn SAMI da suke da shi a fa蓷in 茩asar.

A hankali muka shiga taka wa zuwa cikin Hall 蓷in wanda ya tara mutane cinjim tamkar ba dare ba. Mamaki ne ya cika mana zuciya ganin irin girman wurin da kuma mutanen da aka tara kamar wata kasuwa.

Bayan mun zauna a wurin da aka tanadar mana na musamman Jaddi ya mi茩e yazo ya ri茩o Hannun Ya Mohaa suka tsaya akan stage da aka tanada domin yin magana ya fara magana cike da alfahari cikin harshen larabci da cewa.

"A matsayina na minister of foreign affairs...na ha蓷a wannan special dinner ce domin gabatar muku da Jikana MUHAMMAD ATTAHIRU ARAAM wanda ya kasance Jika na farko a gare ni wanda Rania ce ta haife shi. Ya dawo garemu bayan shafe tsawon shekaru ba tare da ya ta蓳a ha蓷uwa damu ba. Wannan abun alfahari ne da farin ciki wanda ya same mu, wannan dalilin ne yasa na gayyato ku na musamman domin ku tayamu murna. Shi 蓷in ba 蓳oyayyen mutum ba ne domin na san da yawa daga cikin ku kusan shi ko don hul蓷ar kasuwancin sa. Gashi a gabanku ina 茩ara gabatar muku da shi cike da alfaharin kasancewarsa jininmu... "

Mayar da kallonsa ya yi wurin Ya Mohaa yana murmushi ya ce.

" Tonight...is your day Hammodi...Sudan is happy to have you back..wa蓷annan mutanen duk sun taru ne saboda kai..Ina so ka gaishe su kuma ka mi茩a musu kalaman godiyarka"

Cikin jin wani irin yanayin farin ciki ya yi masa murmushi tare da jinjina kansa ya ce.

" Thank you Jaddi...Thank you all...ha茩i茩a nima na yi farin cikin kasancewata a nan. Na kuma yi farin ciki da Allah yasa na kasance 蓷aya daga cikin Ahlin SAMI Allah. Ina godiya sosai."

Hannayensa ya 蓷aga sama yana jinjinawa alamar yana musu godiya sannan ya koma ya zauna.

Bayan ya kambala aka gabatar da manyan ba茩i suka gabatar da bayanai. Daga nan aka dawo kiran dangin nasa 蓷aya bayan 蓷aya suka gabatar da jawabi na nuna zallar farin cikin da suke ciki dangane da zuwan sa.

Bayan an kambala aka shiga hidimar ci da sha komai gashi nan gwanin burgewa sai nisha蓷i ake musamman mu da su Taimiyyah wacce kusan Ita da Suwara ne ke fassara mana duk abin ake gabatarwa wanda bamu san shi ba.

Bayan an kambala aka dawo sannan aka shiga bada tarihin sa da gwagwarmayarsa tun daga tasowar shi har zuwa karatunsa da kasuwancinsa wanda ni sai a yau ma nake 茩ara sanin wasu abubuwan dangane da rayuwarsa.

Bayan an kambala Uncle Mu'a茩茩ib ya kira Ya mohaa ya je ya tsaya a gabansa. Wani ne daga cikin ba茩in ya taso ya kar蓳i microphone ya yi bayani sannan daga 茩arshe ya kalli Ya Mohaa ya ce.

"Danginka mutane ne masu matu茩ar karamci da daraja, sun iya mu'amala da mutane yanda ya kamata kuma sun ji ma suna hidimtawa wannan 茩asa tamu wanda har da mahaifiyarka, domin bamu manta wa da ita ba kuma har abada ba zamu manta da ita ba domin ta kawo mana alkairai da dama a wannan 茩asa tamu. A yanzu...Kai 蓷in ka kasance 蓷aya daga cikinmu, saboda haka, mun na蓷aka a matsayin Special International Cultural Ambassador Domin kawo ha蓷in kai a tsakanin 茩asashenmu guda biyu....In Sha Allah, za'a zartar da wannan gobe idan Allah ya kai mu."

Tafi Hall 蓷in ya 蓷auka ko'ina cike da farin ciki. Takowa ya yi yazo har inda nake zaune ya kama hannuna muka koma saman stage 蓷in a hankali ya ce.

"Ni da Matata...dama sauran en uwana. Muna matu茩ar godiya da wannan karamci da garin Sudan da kuma mutanen cikinsa da suka nuna mana. Ha茩i茩a har abada ba zan ta蓳a manta wannan ba. A yanzu rayuwa ta 茩ara koyar dani wani abu. Ba lallai saika san mutum tsayin shekaru ne za ka samu farin ciki ba...ha蓷uwa ta 蓷an 茩an茩anin lokaci, idan har akwai kyakkyawar zuciya to tabbas ta wadatar. "

Haka aka kambala 茩ayataccen taron cike da farin ciki kowa ya watse wanda har dare ya lila sosai ba tare da mun sani ba.

A jere motocinmu suke tafiya tare da juna har sai da muka kusa isa gida ne ya cewa drivern motar tamu ya dakata.

A yanda nake kwance a 茩irjinsa ina nan a haka ban motsa ba, domin ban san dalilinsa na cewa a tsaya ba, wata 茩ila akwai abin da yake so ya yi. Pressing waya kuwa da gaske naga yana yi da alama shi ne uzurin.

茦ara lumshe idanuwana na yi wa蓷anda ke cike da bacci na yi shiru ina mai 茩ara gyara kwanciya ta a jikinsa.

Sai da suka mi茩a sosai kusan 15mnt haka sannan muka ci gaba da tafiya a slow sosai wanda koda muka shiga gidan har kowa ya shige mahutarsa.

Muna saukowa na ji ya ri茩o hannuna ya ce.

"We are going to our room Bibi..."

Waro idanuwana na yi na kalle sa jin wata iriyar magana.

"Miye kike wani kallona haka kamar wanda ya kauce hanya?"

Still bance komai ba na bisa muka fara takawa. Sai da muka kusa shigewa na kalle sa na ce.

"To ai babu kayana ko 蓷aya a nan. Bari na je na 蓷auko."

Jinjina kansa ya yi alamar gamsuwa da maganata sannan ya ce.

"Do quick please, nasan kina jin bacci sosai."

Tun da na juya bai 蓷auke kallon sa a kaina ba sai da na 蓳acewa ganin sa. Har cikin xuciyata na yi niyyan 蓷auko kayana na dawo kamar yanda ya ce. Sai dai kuma, ina shiga 蓷akin tunanina ya canza, domin gaba蓷ayan su suna nan a zaune sun cika 蓷akin tab yau hadda Khairum da wasu guda biyu. Duk da cewa ba'a nan za su kwanta ba na san cewa zaman fira suke. Kallona suka yi suna min sannu sannan Suwara ta ce.

"Aunty Beenafah sai yanzu?"

Wani irin wi茩i-wi茩i na 茩ara yi da ido jin kalar tambayarta,ni duk sai ma naji na shige gashi.

Aunty Labiba ce da murmushi a fuskarta ta kalli Suwara sannan ta kalle ni ta ce.

"Suwara wannan wace iriyar kalar tambayace Mace da Mijinta?"

Dariya ta yi ta ce.

"Haka ne kuma Aunty Labiba. To a gafarce ni, kin san mu tuzurai sai muga kamar kowa haka yake kamar yanda muke, sai mu ri茩a mantawa muna da bambanci da masu aure."

Dariya suka fashe da ita suna fa蓷in.

"To Allah ya aurar da ke."

Wuri na samu akan kyakkyawan gadona wanda bai cika fa蓷i sosai ba na zauna a gefe na yi shiruna ina sauraren firar su. Tunanin Dayaa ne ya tsaya cak a 茩wa茩walwata, na san cewa yana can a tsaye yana jirana. Amma kuma sai dai ya yi ha茩uri domin ba zan iya wai 蓷aukar kaya na ce zan fita na je wurin sa ba. Ai abun da kunya na tsallakesu na 蓷auko kaya da sunan zuwa 蓷akin da mijina yake.

Muryar Hairi na ji bayan ta taso daga gadonta ta dawo nawa tana fa蓷in.

"Mummy dole daddy ya ri茩e ki a hannunsa yau don wallahy ba 茩aramin wankuwa kika yi ba...kinga ko a hall 蓷innan yanda yake wani kallon ki yana rirri茩e ki kamar wanda akace za'a 茩wace masa ke. Duk wani motsinki ina gani fa akan idonsa, da kin yi zai ce Bibina lafiya. Kai...Wallahy soyayya ta yi a rayuwa."

Hannuna na kai da sauri na toshe mata baki ina mai 茩ara zaro ido waje murya a 茩asa sosai na ce.

" Hairi kina cikin saitin ki kuwa? Ba kiga mutane ba?"

Mi茩ewa tayi tana dariya ta ce.

" To ai bani ka蓷ai ba...duk wanda yake wurin nan kowa ya lura da ku, shiyasa tun 蓷azu muke firar ku."

Ya Allah! Abin da na furta kenan a raina tare da juyawa na kwanta ina mai basu baya domin ni dai ba zan iya da wannan kayan kunyar ba.

Ya Mohaa kuwa, tun yana tsaye yana jiran fitowar ta har sai da yakai ga jinginawa jikin bango yana ta baza ido yana zaman jiran gawon shanu.

Mamaki ne fal a ransa ganin har yanzu daga zuwa 蓷auko kaya ace bata dawo ba. Ga wayar ta a hannunsa kuma ballantana ya kira.

Cikin Seconds ya kamo sabon layin Aunty Labiba ya kira wanda aka sayawa kowa a jiya domin amfani.

Tana ganin kiran ranta ya bata cewa Beenafah yake nema.

Tana receiving bai ko tsaya ya ji maganarta ba ya ce.

"Ki bai wa Bibi waya.."

Kallon inda nake kwance ta yi ta ce.

"Mummyn Adeel ungo ga Daddy yana son Magana da ke."

茦ara lafewa na yi ina mai yin baccin 茩arya kamar bana jinta, kiran duniya tayi min amma ban nuna alamun naji ba. Hakan yasa ta ce.

"Daddy ta fa yi bacci."

Katse kiran ya yi a hankali ya lumshe idanunsa ya bu蓷e su kamar ya 蓷auke wuta ya rarrafa ya shige building 蓷in.

Toilet ya shige kai tsaye ya kunna shower ya sakarwa kansa ruwan sanyi tsawon lokaci sannan daga 茩arshe ya yi wanka yayo alwala kamar ko yaushe ya zo ya tsayu amma bai tsayu da nisa ba kamar sauran darare ba ya kambala yaje ya Kwanta.

Koda ya farka haka ya tashi kaca-kaca wanda dole ba shiri ya fara zuwa yayi wanka sannan ya shirya ya fi ce masallaci.

Ni kam koda na farka na yi lattin tashi sosai domin har sun gama ha蓷a abin kari duk tare da su Aunty Nadeeyah a kitchen wanda tun jiya muka ce yau damu za'a yi aikin tare da su Taimiyyah da sauran masu aikin su don muga yanda ake yi.

Sai yanzu na cire kayan jikina dana kwanta da su bayan na yi wanka. Ina gama shiryawa na fita na shige 蓷akin Jadda.

Turus na yi na tsaya ganin Ya Mohaa a kwance, ya 蓷ora kansa akan 茩afar Jadda suna murmushi a tare yayin da naga la蓳蓳anta suna motsawa da alama akwai firar da take mishi.

Sallama na yi musu tare da zuwa gabanta na du茩a na gaisheta cike da ladabi.

茦ara Fa蓷a蓷a murmushinta ta yi sannan ta mi茩o hannu ta shafi gefen kumatuna ta ce.

"Kin 蓷ebo gajiya daren jiya kam, shiyasa kika jima kina bacci. Da fatan kin tashi lafiya?"

"Lafiya lau Alhamdulillah!"

"To masha Allah...Daman jira nake ki taso..."

Shigowar 蓷aya daga cikin mai aikinta ce ta katse mata numfashi, bayan tayi sallama ta ce ana nemanta a waje. Kallona tayi tace in jira ta tana zuwa.

Lokaci 蓷aya na ji gaba蓷aya na nemi nutsuwata na rasa, domin Ya Mohaa Sam ya茩i ma ya kalli inda nake zaune ballantana nasan a irin yanayin da yake da ni. Na dai ga shi da Jadda suna dariya da juna to amma tun da yaji cewa na shigo ban 茩ara ganin kyakkyawan annuri a fuskar tasa ba.

Cikin rashin kuzari daga inda nake zaune na ce.

"Daddy barka da safiya.."

Lumshe idanunsa ya yi ya bu蓷e sannan ya mi茩e zaune cikin nutsuwar nan tasa mai 茩ara masa 茩warjini ya ce.

"Zo nan Bibi.."

Tashi na yi jiki sanyaye naje kamar yanda yace. Janyoni ya yi ya zaunar dani akan cinyarsa yana kallon fuskata ya ce.

"Miyasa jiya kika barni Bibi? Kin san a irin mummunan yanayin da na kasance kuwa?"

Girgiza kaina na yi lokaci 蓷aya naji hawaye sun ciko ido na na ce.

"Ka yi ha茩uri...koda naje 蓷akin kowa yana ciki kuma ni ban san yanda zan iya 蓷auko kayana ba suna kallona.."

Tun da na fara maganar yake kallon la蓳蓳an bakina har na dasa aya. Wato duk mai auren yarinya dai ya shiga uku dole ya yi ha茩uri da 茩urciyarta da kuma wautar ta. Domin ita a nata tunanin komai tayi daidai ne,Idan ba shi ba, ke da kike matar aure ina ruwanki da cewa wai za'a kalle ki don za ki je gun mijin ki.

Jinjina kansa ya yi yana mai yin murmushi kawai ya ce.

"Shi ke nan, na ha茩ura."

Hannuna ya kama yana mai bin jan 茩unshin da ke yatsuna da kallo ya ce.

"Ya yi kyau sosai...kin ci abinci?"

Girgiza kai na yi na ce.

"A'a. Ai yanzu na fito.."

Aunty Nadeeyah ce ta fara shigowa da sunan kirana muci abinci amma ba shiri ta koma tana fa蓷in "afwan"

Duk wanda ya shigo sai dai ya Juya ya koma amma shi sam ya 茩i ya sauke ni daga kan 茩afarsa, hankalinsa kwance kamar wanda yake cikin gidansa shi ka蓷ai.

"Bibi.."

"na'am"

Na amsa masa ina mai 茩ure kyakkyawar fuskar sa da kallo.

"Idan har na nemi ki kasance tare dani, please ki tsaya kada ki sake barina ni 蓷aya, Idan dai ba so kike wani mummunan abu ya faru dani ba...Miji kike da shi ba saurayi ba. Ki daina damuwa da mutane ki fara damuwa da mijin ki"

Da sauri na jinjina masa kai na ba tare da na fahimci inda maganar tasa ta dosa ba na ce.

"In Sha Allahu ba zan sake ba. Ka yi ha茩uri..."

Aunty Labiba ya kira yace tasa a kawo mana abincin a nan dani dashi zamu ci.

Cikin mintunan da basu gaza ashirin ba aka kawo mana tangamemen trayn abinci muka zauna a 茩asa muka ci. Bayan mun kambala ne Jadda ta dawo 蓷akin 蓷auke da wasu gwala-gwalai a hannunta da wasu kayan al'adarsu na alfarma ta mi茩amin tace na je su Suwara su tayani shiryawa shima Ya Mohaa ya je ya shirya.

A bakin gangar shiga parlour na tarar da Suwara Ita da Ya Emraan suna tsaye suna magana wanda alamu ya nuna dukkan su suna cikin nisha蓷i ne. Wani mamakin ne ya 茩ara sar茩afe mini zuciya ganin yanda suka tsaya kusa da kusa sosai tamkar za su shige cikin juna.

Saukar da idona na yi ba tare da nace komai ba na kama hanya na shige ciki a raina ina tambayar kaina cewa 'kenan soyayya suke ko me?' lokaci 蓷aya Aunty Ziza ta zo mini a raina, tuna irin wutar kishin Mijinta da ke balbala a cikin jini da 蓳argon jikinta kamar yanda naji su Munira suna fa蓷a. A yanda suke fa蓷amin yanda take kishi har suna bani misalai da tsananin kishi tabbas idan har Ya Emraan ta tabbata son Suwara yake akwai gagarumar matsala. Ni 蓷in nan ta nuna tsantsar kishin ta a kaina ni da ba kowa ba,ina ga Suwara Babbar Mace er kasuwa, mai tarin ilmi na zamani dana addini, a labarinta da ta bamu ita 蓷in jagora ce a cikin gwamnatin kakanta mai babban matsayi, sannan tana da kasuwanci na musamman kuma tana da mu茩ami a SUQ RANIA mai zaman kansa...Uwa uba gata kyakkyawace ajin farko. Hmm! Lallai akwai case kuwa.

Tunanina ya yanke ganin Hairi ta fito cikin kyakkyawar shiga tasha uwayen gwala-gwalai tayi kyau sosai.

Jinjina kai na yi ganin su Aunty Nadeeyah su ma sun shirya kowa cikin kalar laffayarsa mai kyau sosai.

"Mummyn Adeel wai baki shirya ba?"

Cewar Aunty Nadeeyah tana mai kusanto inda nake tsaye.

Jinjina kai na nayi alamar eh, sannan na ce.

"Yau kuma ina muka nufa da safen nan Aunty Nadeeyah? An fa蓷a muku inda zamu tafi yau?"

Baki ta sake tana min wani kallon mamakin ta ce.

"Wai dan Allah ban ce ki daina kirana da Aunty ba? Daddy fa ba zai ji da蓷i ba, dan Allah ki daina."

Dariya na yi na ce.

"Ni wallahy na riga na saba amma ki yi ha茩uri Maman Dija."

"To shi ke nan. Kasuwa aka ce zamu tafi daga nan mu shiga gari. Kasuwar da Mama ta kafa (Cewa da Mahaifiyar Ya Mohaa Suq Rania)"

Cike da zumu蓷i na ce.

"Gaskiya I'm excited...yanda ake ta bamu labarin kasuwar nan idan muka je nasan ba 茩aramin burgemu za ta yi ba."

Taimiyyah ce ta shigo a shirye ta kama mini na shirya ta 茩ara gyaramin gashin kaina sannan muka fito a tare cike da farin ciki muna tafe muna nisha蓷i har bakin mota.

Kallon Dayaa na yi wanda yake shirye cikin shigar jalabiya fara irin tasu yasha rawani fari ya yi kyau sosai. Kamar yanda nake kallon shi ina murmushi haka naga Suwara tana kallon Ya Emraan dake cikin shiga irin ta 蓷an uwansa tana masa murmushi itama tana jinjina kanta. Yatsar ta babba ta hannuna dama ta 蓷aga masa tayi masa thumb up alamar ya yi kyau sosai. Kallonta su Aunty Labiba naga sun yi suna murmushi kamar yanda nake yi nima wanda ban sani ba ko sun fahimci abinda na gani ko kuwa ni ce dai nake shirme na.

A tare muka shiga motocin wanda hannuna na cikin nasa har muka isa babbar 茩ofar kasuwar. Masu ki蓷i da bushe-bushe muka tarar na al'ada suna ta aikin su, yayin da wurin yayi cinjim da mutane Manya, yara da 茩anana suna ta mana maraba.

Jami'an tsaron da ke wurin ne suka kewayemu suka sanya mu a tsakiya yayin da wasu mutane guda biyu da aka turo daga Office 蓷in ministan kasuwanci na 茩asar suka shiga gabanmu domin kasancewa a tare damu mu kuma muna binsu a baya. Hannaye kawai muke 蓷aga musu alamar mun amsa gaisuwa muma muna mi茩a tamu gaisuwar zuwa gare su kamar yanda Jadda ta ce muyi wanda wannan shi ne yaren da suke amfani dashi, domin ba za su iya game kowa a kasuwar su gaisa da shi ba.

SUQ RANIA (THE WOMEN'S HEART OF OUMDURMAN)

Abin da aka rubuta da kenan da yaren larabci da kuma turanci a saman babbar 茩ofar shiga Kasuwar.

Kallon Dayaa na yi wanda fuskarsa ta cika ta da murmushi da alama yanayin ya yi masa da蓷i sosai a rai nima ina murmushin na ce.

"Dayaa...it's seem like the whole city breaths her name a wannan kasuwar.."

Jinjina kansa ya yi yana mai 茩ara Fa蓷a蓷a murmushinsa baki har kunne yana kallona ya ce.

"She became the air of this Land Bibi..wanda har abadan abada ba za'a ta蓳a iya shafe tarihin ta ba har sai idan an wayi gari ba kowa a 茩asar Sudan 蓷in nan gaba蓷aya...every breath they take here...whispers her story."

Takawa muka yi muka shiga kasuwar mai cike da 蓷imbin tarihi wacce ta tara jama'a daban-daban na 茩asashen duniya masu kasuwanci bayan mutanen cikinta.

Yanayin Kasuwar ya kasance tamkar wani 蓷an 茩warya-茩waryar gari ne mai zaman kansa. An tsara ta cikin tsarin zamani amma dai tana nan a sifar ta tun wanda aka kafata da shi.

Wasu manyan benaye ne muka tsaya ta gabansu wanda suka saka billboard na dindindin mai hotonta da kuma sunanta. shagu na ne kawai na kayan ado da kwalliya na mata da yara 茩anana a bene na 蓷aya. Bene na biyu kuma, cibiyar horar da matasa mata ce a harakar kasuwanci, 茩ir茩irar kaya da sana'o'in hannu. Sai bene na uku wanda ke 蓷auke da Office 蓷in Rania foundation inda ake bayar da tallafi da shawarwari ga '拼an kasuwa mata domin dogaro da kai.

Wasu dattijai ne mata guda biyu suka 茩araso suka gaishe da Jadda sannan suka tsaya a gaban ya Mohaa suna fa蓷in.

"Allah ya ji 茩an mahaifiyarka ya gafarta mata, Ha茩i茩a ta kasance mace mafi daraja da girma wacce ta kawo mana ci gaba da sauye-sauye a cikin rayuwarmu da ma ta '拼a' 拼anmu mata baki 蓷aya. Allah ya albarkace ka. Allah ya shirya maka zuri'a yasa ka gama da duniya lafiya da kai ahlin ka gaba蓷aya."

Wani 蓷an 茩aramin kwano wata daga cikinsu ta 蓷auko ta mi茩a masa, fuskarta cike da murmushi ta ce.

" Kasha wannan madarar daga hannuna Hammodi...Rania ita 蓷in ta koyar dani dabarun kasuwanci da hannayen ta da kuma dukiyarta...ita ce wacce ta koyar damu cewa, kasuwanci ba abokin gaba ba ne shi ne abokin rayuwa. Duk wacce ke son ta rayu cikin farin ciki to ta koyi kasuwanci domin ta taimaki kanta da Iyalinta."

Kar蓳ar kwanon ya yi ya kafa a bakinsa ba tare da nuna 茩yama ko tsantseni ba ya sha sannan ya mi茩a min nima na kar蓳a na sha.

Kallon su ya yi yana mai jin wani iri a ransa ya kalle ni yana jinjina kansa ya ce.

" Ita 蓷in mata ta ce, suruka ce a gare ku..wa蓷annan kuma 茩annai na ne."

Wasu irin hawaye ne na ji sun cicciko idona, tabbas a duk lokacin da ya furta wannan kalmar da baya shayin fa蓷inta ko a gaban kowa yake ta cewa 'Ita 蓷in matata ce' tana sanyaya min zuciya na ji na 茩ara zurfafa da jinsa sosai a cikin raina.

Hannayenmu muka 蓷aga sama alamar jinjina a gare su sannan yayi musu godiya da kuma basu tallafin ku蓷a蓷e domin 茩ara jarin kasuwancin su da kuma kashe wasu matsolalin su na rayuwa.

Haka muka shiga zagaya kasuwar kowane lungu da sa茩o sannan daga 茩arshe muka dawo Office 蓷in shugaban kasuwar mai ci a yanzu wanda wani 茩anin Jaddi ne a wurin da sauran danginsu.

Manyan hotunan ta ne aka kakkafe har da na Mahaifinsa Alhaji Attahiru da ma sauran wa蓷anda suka cancanta ace akwai hoton su a wurin.

Bayan mun gaisa ne wani daga cikin office 蓷in ya shiga nuna mana abubuwan tarihinta na gwagwarmayarta dake office 蓷in wanda a ciki har da litattafan da ta rubuta da Kanta ta wallafa guda uku wanda na 蓷aya shi ne; The journey of a market woman, na biyu kuma;women and wealth in Africa, sai na uku kuma; A letter to a young Lady.

Hannu muka mi茩a kowa ya amshi copy yana dubawa wanda ni da Ya Mohaa ne muka bu蓷e letter to a young Lady muka fara dubawa.

Murmushi ya yi ganin babu komai a ciki sai tarin baiwa, hanyoyi da kuma dabarun kasuwanci ga yara matasa mata. Yatsan shi ya 蓷ora akan wani muhimmin sentence da ta ce.

"Dear Young Lady...never be afraid of carrying your dreams everywhere you go around the world.."

Idanunsa ne naga sun cika da hawaye. A hankali Ya rufe littafin ya rungume sa a 茩irjinsa ya kalle ni yace.

"Her dreams did not dies Bibi...it lives here....in every smile, in every woman selling her hope. Duba Ki gani, kamar yau ne ta rubuta wannan littafin.."

Jinjina kai na nayi cike da 茩warin gwiwa na ce.

"Ita 蓷in jarumar Uwa ce, domin ta bar baya mai kyau. Kowa a kasuwar nan da ma mutanen gari kowa sai fa蓷in alherinta yake. Yeah! She built a home for every woman..."

Hannuna ya jim茩e a nasa sosai ya ce.

"And now...it's my turn to keep it alive. In Sha Allahu abubuwa za su 茩ara sauyawa da sabon ci gaba."

"Allah ya taimaka ya dafa maka ya kuma sanya albarka ga duk abunda ka sanya wa gaba amin."

Bayan mun kambala a nan muka yi sallar Zuhr sannan suka yi ta gabatar mana da kyaututtukan abun da suke siyarwa da yawa, daga 茩arshe muka yi sallama muka wuce Old Oumdurman Heritage Quarters inda manyan gidaje na tarihi suke.

Muna nan muna ta 蓷aukar hotuna ana ci gaba da bamu tarihin wurin Sai ga Jaddi ya iso. Murmushi ya yi mana ya ce.

"Kun ganni shiru sai yanzu ko? Ina can ina ji da wasu ba茩i da nayi sai yanzu na samu na lalla蓳a suka tafi....kunga gidan tarihin gwagwarmaya mazan jiya?"

Dariya muka yi muna jinjina kai kowa na yabawa da abin da ya burgesa a wurin sannan Hairi ta ce.

"To ni ya zan yi na zama Jaruma kamar Mama Rania da ma sauran mata Jaddi?"

Dariya ya yi yana kallonta ya ce.

"Abin ba mai wahala ba ne Hairiyya. Kawai daga zuciya ne, ki saka a ranki cewa za ki yi aiki tu茩uru domin cika wani mafarki na ki, sai ki saka aikin a gaba ki kuma ri茩e Allah, da taimakon en uwan ki da mijinki ko iyayen ki tabbas za ki zamo kamar su watarana."

Kallonta Ya Mohaa ya yi ya ce.

" ki kasance komai kike so iyaka ki ganshi a gabanki, abinci, sutura, karatu da kuma kayayyakin more rayuwa....anya za ki iya kuwa favorites...duk fa wanda kika gani a wani matsayi duniya ba haka kawai ya same shi ba, sai da yayi aiki tu茩uru.."

Hannun shi ta ri茩e cike da sangarta ta ce.

" Dan Allah Daddy ka goya min baya, wallahi yau an zubarar da tunani dangane da rayuwa, da gaske nake ina so in fara kasuwanci...and I want become like them."

" To shi kenan. Bari mu nutsu sai muga abin da ya kamata."

Bayan mun gama kewaya wurin muka ran茩aya zuwa bakin ruwan teku masu gudana gwanin sha'awa.

Murmushi na yi yayin da kowa ke tofa albarkacin bakin sa na kalli Jadda na ce.

" Yanzu na 茩ara fahimtar dalilin da yasa kika ce Mama tana 茩aunar bakin ruwan nan a lokacin da take raye. Wuri ne mai cike da sanyi da sanya nutsuwa, babu hayaniya ba komai sai tarin ni'imomi..."

Jinjina kanta ta yi ta ce.

"Ta kan zo nan a duk lokacin da take bincike akan wani abu, ko kuma ta ke shirya wani abun. Ta kan zo nan ta zauna ta yi ta rubuce-rubuce wanda Kakanku shi ne ya zamto babban abokinta kuma amininta a wannan lokacin. Domin duk abin ta kawo zai duba shi cikin hikima da basira wanda koda ya kasance abin da ta kawo bai yi ba...cikin lallami da fahimta yake cire abun daga rayuwarta...."

Mun jima ko a bakin ruwan muna shan labarurruka sannan daga 茩arshe muka wuce wani babban masallaci muka yi Asr da magrib sannan muka wuce wani gidan cin abinci na musamman. Bayan mun kambala muka shiga garin inda muka yi ta yaba kyawun garin musamman da ya kasance akwai fitilu masu kyau wa蓷anda suka 茩arawa garin 茩warjini da kyawun kallo.

Wannan rana ta yau ta shiga cikin tarihin kowane 蓷aya daga cikinmu domin mun samu ilimi, nisha蓷i da kuma 茩arin sanin daraja da girman gwagwarmayar Mace. Ba dole sai ka fara da mai yawa ba, ka蓷an idan Allah yasa albarka ya isheka mabu蓷in rayuwa domin mai 茩arami shi ke da Babba watarana.

Muna isa gidan bayan mun fito mota ya dam茩e hannuna sannan naga ya kira Aunty Labiba.

Cike da ladabi ta zo ta tsaya a gaban shi ta ce.

"Gani Daddy..."

Jinjina kansa ya yi in a calm voice ya ce.

"Je ki kawo mata kayan ta....duk abin da kika san na ta ne ki ha蓷o mata. Wannan building 蓷in na gefen dama a nan za ki kawo."

"OK."

Juyawa ta yi ta wuce ciki ta tattaro kayana wanda su dai su Nadeeyah kawai Sun zura ido suna kallon ikon Allah har ta kambala ta fi ce.

Har ta shigo ta ajiye kayan na kasa 蓷ago idanuna na kalle ta. A hankali tayi mana sai da safe sannan ta sa kai ta wuce.

Kayan jikin sa ya rage sannan ya shige ban蓷akin ya yo wanka ya yo alwala ya fito. Ganin ina nan inda nake na kasa yin wata hu蓳蓳asa ya kalle ni yace.

"Ki je kiyi wanka...Akwai gajiya sosai."

Cire kayan jikina na yi na 蓷aura towel, ba tare da kawo komai a raina ba na wuce kai tsaye na yo wankan sannan na zo nayi sallar Isha da muka 蓷auko nauyin ta. Bayan na kambala na bu蓷e kayana inda nan na tarar har da sabbin turarukan jiki da wasu mata suka kawo mana jiya ta ha蓷a ta kawo min.

Kayan nawa na shiga dubawa ina neman kayan baccin da zan saka. 茦irjina ne ya buga ganin irin lalataccin kayan da ya sako min. Idan ban manta ba shi ne wanda ya za蓳omin komai na sakawa ya Shirya mini box 蓷ina, Kuma tun da muka zo ni ban nemi kayan bacci ba domin a gajiye nake kwantawa kuma ta wani fannin ina jin kunya sosai wanda har bana Iya sake wa da yawa....Lallai Ya Mohaan nan sai yau na 茩ara tabbatarwa da cewa 蓷an garari ne! to yanzu sabi da Allah muda muka zo ziyara mi zan yi da wannan kayan?

Muryarshi na ji a bayana yana fa蓷in.

"Har yanzu ba ki gama shiryawa ba ne Bibi?"

Waigowa na yi tare da yin narai-narai da ido a darare na ce.

"To ai ni banga kayan sakawa a nan ba.."

Takowa ya yi zuwa gaban kayan ya tsaya ya 蓷auko min wata ficiciyar riga mai hannun vex wadda bata da mara ba da tsirara ya ce.

"Ga wannan.."

Ai tuni na 茩arasa ru蓷ewa na ce.

"Wannan 蓷in fa kalli yanda take..."

Ido a 茩an茩ance ya ce.

"Na gani.."

"Dayaa ba fa gidanmu ba ne.."

Rigar ya 茩ara mi茩a hannu ya 蓷auko kai tsaye ya zura ta a wuyana yana fa蓷in.

"Waya ya fa蓷a miki ba gidanmu ba ne Bibi? Ba ki ga wannan building 蓷in mu ka蓷ai ne a cikin sa ba kacokam. Nan 蓷in shima gidanmu ne kada ki sake cewa ba gidanmu ba ne..."

Yana gama maganar ya zare towel 蓷in nawa ya barni daga ni sai wannan ficiciyar rigar wacce ta sa na ji duk na koma wata iri daban.

Ni fa gaba蓷aya ma wallahy a rikice nake da yanayin sa na yau domin nasan ban isa na hana masa kaina a irin yanda naga wutar fitina na wani irin tururi a 茩wayar idanunsa ba.

"Bibi..."

Ya yi whispering sunana cikin wani irin yanayin da sai da na ji tsikar jikina ta 蓷aga.

"Shin ba ki ji ko ka蓷an cewa kin yi kewata ba? Na kasa bacci, na kasa yin wani kata蓳us...kewar ki kawai ke 蓷awainiya dani Bibi...a yanzu bana jin ina iya 蓷aukar kwana biyu ba tare da kina gefena ba idan zan yi bacci."

Cikin wani irin yanayi mai wuyar fassarawa ya shiga birkitani tare da ha蓷e bakinmu wuri 蓷aya ya shiga aika min da zafafan sa茩unan da suka gaskata maganar sa da ya gama ta cewar yana matu茩ar jin kewata.

Jin 茩afafunmu sun kasa ri茩e nauyinmu muna neman fa蓷uwa yasa ya jani muka fa蓷a kan gadon muka Lula wata duniyar da muka kwana biyu bamu le茩a ba, musamman shi da ya ji kamar yau ne ya fara sani na. Duk yanda na so in nuna juriya a wannan karon na kasa, domin ba 茩aramar wuya na sha ba wacce ta saka ni dole na fashe masa da kuka.

Bayan ya gama da 茩yar ya yi nasarar rungumeni a 茩irjinsa da rarrashi da komai ya samu bacci ya kwasheni sannan ya samu ya rarrafa yaje yayi wanka.

Da wani irin mugun zazza蓳i na farka wanda a yan da nake ji ko kaina ba zan iya 蓷agawa ba. Hakan yasa na fashe masa da kuka wanda ba shiri ya bar abin da yake yayo kai na.

Cike da takaici na shiga tambayar kaina wannan wane irin 茩alafuci ne? A garin mutane na wuni ina zirga-zirga amma ya kasa 蓷aga mini 茩afa. Koya a jiya ya tabbatar cewa lafiyata 茩alau, to amma yau ta ya ya zan iya fuskantarsu bayan na kwana tare da shi da sunan rashin lafiya.

"Bibi..."

Cikin rashin kuzari na ture hannun sa cikin kukan na ce.

"Ni wallahy ka 茩yaleni..."

          鉁嶏笍  OUM-AMEER  鉁嶏笍

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol