Free chapter 路 Read without an account

PAGE 49

by Aminatu Ibrahim 路 GANIN IDO

GANIN IDO 馃馃

ADABI WRITER'S ASSOCIATION

AMEENA IBRAHIM

OUM-AMEER

*Wattpad:@Ummu-Ameer* Arewapen:@Oumameer2671

FREE-BOOK

PAGE 49

"Ke!..Ke!..Subhanallah!"

Ya Jafarun ya fa蓷a da 茩arfi yana mai tureni daga jikinsa hankalinsa a tashe.

Kallon kallo suka fara sannan suka maido kallon su a kaina tsabar mamakina da ya hana su magana wanda ni sam a gare ni ban 蓷auke shi komai ba tsabar yanda na tsinci kaina a farin cikin ganinsa. Sai dai kuma, yanda suka yo min caa! A kaina ne musamman Maman Fakiha shi ya dawo dani cikin hankalina wanda a take na tuna cewa ban yi daidai ba.

Da sauri na waiga bayana amma kuma ban ga Ya Mohaa ba, hakan ya tabbatar mini da cewa komawa ya yi bayan mun shigo. Ha茩uri na basu sannan na gaishe su suka yi min ya jikina na amsa da lafiya lau ina mai zuwa na rungume Fakiha fuskata cike da annuri. Itama Fakihar cike da farin cikin ganina ta janye tana mai 茩ure fuskata da kallo ta ce.

" Ashe rai kan ga rai Beenafah? Idon ki kenan? Kin shige 茦asar Larabawa kin zauna kin yi shiru hankalinki kwance...Masha Allah! Kalli kumatunki luwai-luwai! Kin 茩ara fari kin yi kyau sosai.."

"Uhm! Haka dai kika ce Fakiha. Ya karatu ya kwana biyu!"

"Alhamdulillah! Komai lafiya 茩alau. Kina can Ammie na ta cika mu da abubuwan alheri. Mun gode Allah ubangiji ya saka mata da mafificin alheri....kinga ya Hamza an zama Cele..?"

Dariya na fashe da ita kamar yanda ta yi ina mai kallon Ammie na ce.

"Ammie Ina Ya Hamza?"

"Hamza yana Sokoto, exams yake yi shiyasa bai zo ba..."

Bahrain na dariya ya dawo gefena ya zauna yana fa蓷in.

"Aunty Beena ba kiga idon Ya Hamza ba jiya, tamkar wani 蓷an 茩aramin yaro haka ya 蓳ata fuska sosai sai da Abbu ya dinga masa fa蓷a musamman akan muhimmancin karatunsa."

Girgiza kaina na yi ina dariyar na ce.

"Ai Ya Hamza har abada ba zai girma ba...." kallon gefen da Ya Jafaru ke zaune na yi ganin yanda ya keta wani kakkaucewa kallona da mamaki na ce.

"Ya Jafaru ina kwana? Sai wani yi kake kamar baka gane ni ba."

Sai yanzu ya 蓷ago fuskar sa ya kalleni fuskar nan babu 茩iren annuri ya ce.

"Beenafah ya jikin? Allah ya 茩ara afuwa."

Daga haka ya mi茩e ya nufi 茩ofa yana fa蓷in sai sun fito. Ko ka蓷an bai so zuwa gidan nan ba, in banda Mama da Baba da suka matsa da sam bai yi niyyan zuwa ba. Wai har su ce an zama '拼an uwa! Bayan an cuce sa kenan. A yanzu tabbas yasan cewa ta fi 茩arfinsa domin ta taka tsani da matakin da ta yi masa rata to amma yasan cewa har abada ba za ta samu soyayya da kulawa ba kamar yanda ya shirya mata idan da ace shi ne ya aure ta. Domin shi 蓷in saurayi ne mai jini a jiki, to amma wannan 蓷in miye ta gani a jikin sa har ta ji cewa ya burgeta a ranta ta ji cewa ya fi shi? Shi ne fa wanda ya fara sonta tun bata kai haka ba. Amma shi ne za ta za蓳esa dare 蓷aya ta barshi. Tsaki ya buga daga 茩arshe ma ya fita ya haye abin hawa ya wuce gida ba tare da ya tsaya jiransu ba.

Ni kuwa, mamakinsa ne ma ya hanani magana. Yanda ya yi reacting sai yasa ni jin ba da蓷i a raina kamar na yi masa wani abin ne. Hakan yasa na kasa daurewa na kalli Mamansu na ce.

"Mama! Ko dai na yi wa Ya Jafaru wani laifin ne ban sani ba?"

Cike da takaicinsa ta girgiza kanta ta ce.

"茦yale mutumin wofi Beenafah...Babanku ya ce na gaisheki sosai, baya garin ne ya tafi Lagos 蓷auko kaya, idan ya dawo kina nan, zai zo ya duba ki.."

Cikin jin da蓷i na ce.

" Allah sarki! Allah ya tsare ya dawo da shi lafiya. Ina Farisa?"

Bahrain ne ya kar蓳e zancen ya ce.

" Ta na makaranta, ai sai da ma na rakata sannan na dawo..."

" Sai da ka rakata? A ina ka ganta da sassafe har ka rakata?"

Ammie ta ce.

"Gidan su ya kwana fa. Kuma Humaida ta yi ta binsa ya kwana a gidansu, amma ko magana ya 茩i ya mata..."

Kallona ya yi yana mai jin wani irin takaicin sa a ranta ya ce.

"Aunty Beena ta ya ya zan kwana a gidansu yarinyar da ta dinga wula茩antani? A gabana fa take cin abinci ina kallonta yayin da nake jin ba茩ar yunwa amma ko kallon inda nake tsaye bata yi. Haka lokacin da kuka ta蓳a tafiya asibiti kuka barni inda Mummynsu ta ce wa Mummy na zageta haka Mummy ta dinga dukana sai da Aunty Biba ta 茩waceni....Mts! Bana son su Aunty Beena,sam ba su da zuciya mai kyau... "

Lumshe idanuna na yi na bu蓷e ina kallon sa, a hankali na sauke murya na ce.

" Bahrain! Ita fa rayuwar nan... "

Mi茩ewa ya yi tare da saka hannu ya toshe kunnensa alamar baya ma son saurarena ya ce.

"Ba abin da za ki fa蓷amin game da su...i will never listen to you."

Daga haka ya fita ya koma can bakin swimming pool ya tsaya Wanda kana iya hango komai daga ciki.

Fira muka yi sosai har kusan 12pm sannan su Mama suka wuce suka barni tare da Ammie.

Ina ciki ina sallah na ji muryar Aunty Labiba ta shigo ita da su Adeel. Cike da farin cikin xuwansu na fito na rungume Hanan ina mai yi musu sannu da zuwa. Mamaki ne ya kamani ganin Biba zaune tana kallona.

"Beenafah.."

"Na'am Biba..da gaske ke ce?" kallona na mayar gun Aunty Labiba na ce.

"Aunty Labiba kece kika zo da ita?"

Jinjina kanta tayi tana murmushi ta ce.

"Eh! Hajiya ce tace a kawo miki ita. Daman kin san ta dawo nan da aiki..."

"Allah sarki! Gaskiya na ji da蓷i sosai. Canjin rayuwarmu ya fara ne ta sanadin ha蓷ani dake da ta yi, shiyasa har abada ba zan manta da ita ba...shiyasa duk yanda mutum yake kada raina shi domin baka san wace irin rana zai iya yi maka ba."

Jinjina kai Biba ta yi ta ce.

" Ban san ta wace hanya zan iya taimaka miki ba a wannan lokacin, domin Ammie tabbas ta cancanci in saka mata akan irin yanda ta 蓷aukeni ni da Mahaifiyata duk da cewa ba'a nan take ba. Ta yi mana abubuwan alkairai da dama ita da Abbie...Allah Ubangiji ya jaddada rahamarsa a gare shi. "

A tare muka amsa da amin, sannan Biba ta zuba mana abincin da suka zo da shi muka zauna muka ci. Bayan nan muka 蓷ora da fira. Kallona Aunty Labiba ta yi tace.

" Mummyn Adeel shin Shi Daddy ba zai ci abincin ba ne?"

Ido na zaro ina dariya sannan na mi茩e na shiga dube-duben inda wayata take wanda sai da na gama shan wahalar nema sannan na tuna tana cikin Jakata. Koda na 蓷auko ya yi min miss call yafi guda ashirin,hakan yasa ba shiri na kira shi back zuciyata cike da rashin jinda蓷i.

"Bibi...kin tuna dani kenan?"

Cike da jin kunya na ce.

"I'm sorry."

"Ba damuwa,Ku ci gaba da zumuncin ku  sai after magrib zan dawo In Sha Allahu....kin ci abinci?"

Jinjina kaina na yi tamkar yana a gabana na ce.

"Eh. Kai fa?"

"Na ci, Alhamdulillah."

"Ok! Allah ya tsare, Allah yasa a dawo lafiya"

"Ki kula kin ji ko?"

"In Sha Allah."

Ina gama wayar Ammie ta yi mana sallama ta wuce ita da Bahrain. Ya rage daga ni sai su Aunty Labiba har kusan 茩arfe biyar sannan suka tafi suma ta bar ni daga ni sai Biba.

Kitchen ta wuce domin nema mana abinda zamu ci ya yinda na wuce ciki na 蓷an kwanta ka蓷an.

Bacci sosai nake wanda ban san ma lokacin da ya dawo ba sai da naji yana tashi na.

"Ka dawo? Sannu da zuwa.."

"Thank you. Kin yi sallar magrib kuwa?"

Girgixa kaina na yi na ce.

"A'a. An yi ne?"

"To tashi please, ki lalla蓳a ki yi."

Tashi na yi na wuce na yo alwala amma koda na fito baya nan da alama ya sake fita masallaci domin yin sallar isha. Bayan na kambala na je na yi wanka sannan na fito na je 蓷akin da Biba take na tarar da ita tana sallah. Bayan ta kambala ta juyo muka gaisa ina murmushi na ce.

"Wallahy na ji da蓷in zuwan ki sosai Biba..ina fata tare zamu koma dake?"

Dariya ta yi tana wani girgiza kai ta ce.

"Wohoho! Biba a Dubai! Wayyo da蓷i kasheni ni 蓷iyar Babana..."

Dariyar nima na yi ina fa蓷in.

"Kin kambala komai kin jera mana?"

Tsahirta dariyar tayi tana jinjina kanta ta ce.

"Eh, komai an kambala shi Hajiya.."

Wata uwar harara na maka mata sannan na ce.

"Ba Hajiya ba wallahy makawuya.."

"A'a wallahy ranki ya da蓷e dole na ce miki Hajiya...yo so kike in ce Beenafah? Uhhh! Ki rufamin asiri in mutu maza su kai ni.."

"Biba ta yaya ki ka baro gidan su Mummy Zaliha?"

Na jefa mata tambayata wacce tun 蓷azu ta tsaya a tunanina tsawon lokaci.

Girgixa kai ta yi sannan ta ce.

"Duk wanda ya ce zalunci ne rigarsa to tabbas watan watarana sai ya tu蓳eta ba arziki ya dawo tsirara, domin rigar zalunci rigar 茩aya ce wacce har abada ba za ta barka ka zauna lafiya ba. Babu irin wula茩anci da tozarcin da Mummy Zaliha ba ta mini ba. 茦arshe sai ga shi rana 蓷aya abubuwa sun ca蓳e musu, haka suka bi mu suka bamu ku蓷in mota da cewa zasu nememu daga baya, to fa shiru ba labari, ni kuma kin san '拼an marayun yarana guda biyu suna nan sannan ga su Inna. Shi ne na dawo gidan Hajiya Batula na ci gaba da aiki, sai ga shi  yau  bayan Hajiya Labiba ta zo  ta ce na shirya a kai ni gidan Muhammad 蓷inta, matarsa tana da sabon ciki in ci gaba da kula da ita."

"Allah sarki! Wallahy na gode mata, na ji da蓷in zuwan ki. Allah ya bamu ha茩urin zama."

"Hmm! Mummy Zaliha! Mummy Zaliha ta tsula tsiya ita da Daddy Beenafah...Hassana ma ta tsula tsiya. Sai ga shi rana tsaka Hassana ta tsere ba'a san inda ta shiga ba, ashe ta je ta yi auri da wanda ko Tayar Keke bai da ita, hakan yasa Mummy ta kusa haukace wa akan ba茩in ciki, ga Hafiz an kore shi daga makaranta..."

Fira muka sha sosai sannan daga 茩arshe na yi mata saida safe na tafi. Koda na je har ya yi wanka yana zaune yana duba wayarsa.

Zuwa na yi na rungumesa ta baya ina murmushi na ce.

" I miss you..."

Mi茩ewa ya yi tare da juyo dani ta gaban sa yana kallon fuskata ya ce.

"Ke da kika rungume wani a gabana Bibi..ka蓷an ya rage na mutu akan yanda abin ya dakeni...amma yan da ya tureki daga jikin sa yana mai jin ba da蓷i...shi ne abin da ya ceceni ya hanani mutuwar...."

'Wayyo Allah na!' abun da na Furta kenan a zuciyata ina mai binne fuskata a cikin 茩irjensa cike da jin wata irin kunya sannan na ce.

" Ka yi ha茩uri dan Allah! Wallahy Mantawa na yi.."

Jinjina kansa ya yi sannan ya ce.

" Uhm! Na dai ji ba da蓷i kam, domin na jima ban daina ganin abin a idanuna ba..."

"Ka yi ha茩uri, ba zan sake ba."

Fuskarsa ya kawo saitin Wuyana yana gogawa har zuwa fuskata sannan ya dire la蓳蓳ansa akan nawa ya yi kissing 蓷ina sai kuma ya janye yana kallon idanuna ya ce.

"Thank you....thank you for everything Bibi. Ta sanadiyyar ki zan zama Uba nan da wani lokaci idan Allah ya amince mana. Ina son ki sosai...irin sosai 蓷in nan fa nake gaya miki..bani da haufi ko ka蓷an a kan ki domin na san za ki kula da cikin sosai..amma dai duk da haka ki kula sosai kin ji ko..."

Murmushi na yi ina jinjina kai na na ce.

" In Sha Allah zan kula...muje muci abinci, Biba ta shirya komai. "

" Waye Biba?"

" Mai aikin Hajiya ce ta aiko mana da ita..."

茒an jim ya yi yana nazari na 蓷an lokaci sannan daga 茩arshe ya kalleni cike da karaya ya ce.

"Bibi kina ganin zan iya 茩ara yarda da wani abu daga gare ta?"

Hannun sa na kama ina mai kwantar da murya na ce.

"Subhanallah! Haba Dayaa! Ya kamata ka tsayar da zuciyar ka wuri 蓷aya dangane da Hajiya, kuma ka yarda har abada ba za ta iya 茩ara tunanin cutar da kai ba. Hajiya ta yi kuskure a baya...but a yanzu ta gane, dan Allah ka manta da komai. Biba ce ba wata ba, ba za ta ta蓳a cutar da mu ba.."

Hannunshi na ja muka wuce muka ci abincin sannan muka dawo muka zauna muna fira. Muna nan sai ga wani abokin sa ya zo dubani tare da matarsa da '拼a' 拼ansu.

*********

Sai da na yi kwana biyar cif na 茩ara warware sannan muka shirya muka fita, gidan Hajiya muka fara zuwa inda muka fara tarar da Ziza tana zaune. Sai da ta gaishe da Ya Mohaa sannan ta gaidani wanda ina sane na tsaya ban ce komai ba don gani shin tana gaishe dani ko kuwa? Sai dai bata da yanda za ta yi musamman ta ganmu a tare, saboda haka ko rai ba ya so dole ace da Mijin Iya Baba.

Daga nan muka shige har inda Hajiya take wanda sai da tayi hawaye akan farin cikin ganinmu. Gadonta na kama na haye na kwanta don kawai in 茩ara sa ranta ya yi sanyi sannan na ce ina son in ci Wainar fulawa. Da kanta ta fita ta soyamin ta dawo ta kawo min har nan na ci sannan na fita na zaga inda su Munira na bar su ko akwai maganar da suke so su tattauna.

Daga Munira har Haulatu ji suka yi tamkar su goyani tsabar farin cikin da suka ji yana neman kashe su akan ganina da suka yi ba zato ba tsammani.

Kallon Munira na yi wacce ta wani rirri茩eni tamkar wadda akace zan 蓳ace mata ina dariya na ce.

"Dan Allah ni dai cikani kada ki matse min hancin baby..."

Dariya suka fashe da ita sannan Munira ta wani ja gefe tana min wani kallo ta ce.

"Iyyehh! Lallai yarinyar nan ki ce aure ya koya miki rashin kunya! To ina Cikin yake da za ki ce kada a matsewa Baby hanci?"

Dariya muka yi sannan Haula ta ce.

"Ke ko abu ne ya kawo ga ma'iya. Uwayen zamani...."

Hannu na kai ina shafa cikina ina wani murmushi na ce.

"茒an Maman sa da Babansa ne fa! 茒an dangi kuma. Hmmm! Dan Allah ku saka mu a Addu'a, Allah ya nuna mini na haifawa Daddy 蓷a ko 蓷iya mai albarka..."

"Amin. Amin yah Allah. Congratulations Beenafah. Wallahy mun yi farin ciki sosai da muka ji cewa Daddy kika aura. Allah ya baku zaman lafiya ya sauke ki lafiya ya baku rayayye mai albarka."

"AMIN Ya Allah Munira....na gode muku sosai..."

Hannuna ta ja tana fa蓷in zo mu je 蓷aki mu yi fira. Bayan mun shiga ne Haulatu ta kalleni ta ce.

"Mai ciki mi kike so ki ci?"

茒an wawwara idona na yi alamar tunani na ce.

"Ummm! Mi ma zan ci? Sakwara nike so miyar Egusi..."

Kafin na gama rufe bakina har ta mi茩e tsaye da nufin ta fita na yi saurin kamo hannunta ina fa蓷in.

"Ina za ki je?"

"Wurin cika miki aiki mana Hajiya..."

"A'a. Wasa nikam nake miki, na 茩oshi wallahy..zauna abun ki mu yi fira."

Muryar Munira muka ji tana dariya ta ce.

"Hmm! Ka ji tsoron wanda bai iya soyayya ba, wallahy idan ya iya to fa an shiga uku da shi..."

Wani irin far-far! Na yi mata da ido sannan na ce.

"Wallahy maganar ki dutse...ji nake kamar na ha蓷iye mijina akan irin 茩aunar da nake masa, domin shi ma yana 茩auna ta, yana kuma so na sosai....Hmm! Allah dai ya barmu da masoyanmu na gaskiya ya 茩ara mana ha茩uri da juna."

"To a dai yi sai-se sai-se. Kada a zure a al'amarin Rijalu domin ba tabbas ne da su ba. Domin wallahy duk wannan giyar bai hana watarana kina zaune ya kwaso miki wata...ni tun ga al'amarin Aunty Ziza na 茩ara tsinkewa da lamarin maza. Ballantana Daddy da ya jima bai yi aure ba. Kada ya fara tunanin aure-aure Watarana..."

Wani irin mummunan fa蓷uwar gaba na ji lokaci 蓷aya wanda a ru蓷e na saka hannayena na dafe 茩irjina ina fa蓷in.

" Innalillahi wa inna ilaihi raji'un! Gaskiya Munira ban ta蓳a sanin cewa bakya 茩aunata ba sai yau!....Wallahy da gaske ba ki ji yanda 茩irjina ya buga ba akan wannan muguwar kalmar da kika furta. Kin san yanda nake son Dayaa kuwa? Hmm! Koda yake...ban san iya inda zaren 茩addara zai kaini ba, amma wallahy kin ji na rantse miki da Allah Munira duk Ya ce zai 茩ara aure to zuciyata za ta iya bugawa na mutu lokaci 蓷aya..."

" To ke nan Aunty Ziza ba ta yi laifi ba akan yanda take kishin Mijinta?"

Da sauri na Girgixa kaina na ce.

" Ni Wallahy ko sau 蓷aya ban ta蓳a jin ina son Mijinta ba, domin ni asali ma mai mata baya burgeni. To Kuma a wannan lokacin tabbas ban fahimci abinda take ji ba, domin ban da Mijin ballantana in gane yanda zafin kishin yake...Amma yanzu, na fahimta, na kuma gane yanda abin yake, da ni ce a Matsayinta a wancan lokacin da ina iya yi mata fiye da abunda take min. Soyayya gaskiya ce Munira...ban ta蓳a yin ta ba sai akan Mijina. Ban sani ba ko nika 蓷ai ce nake jin hakan amma tabbas kishi gaskiya ne. Sannan su ma Mazan ba ki isa idan sun ce za su yi ba ki ce ki hana su....."

Girgixa kai na nayi ina mai jin yanda zuciyata ke wani irin fatfatniya na ce.

" Mts! Munira, mu daina ma wannan zancen dan Allah domin ba shi da wata fa'ida. Barin sa ina ganin shi ne yafi alheri. Allah dai yasa mu dace duniya da lahira.

"Amin. Auren Haula saura wata biyu da '拼an kwanaki..."

茦ara Fa蓷a蓷a murmushina na yi ina fa蓷in.

"Masha Allah! Ki ce kafin Ramadan kenan kamar su Hairi..."

"Wallhay fa. Haula dai itama Amarya ce, haka za ku shige ku barni nan idan mun ha蓷u kuyi ta yi mini sabbatun ku na masu aure..."

Dariya muka fashe da ita sannan na ce.

"Ke ma ai yi za ki yi watarana in sha Allahu...amma gaskiya ko da za'a yi kam bana nan, na ji ma 蓷azu ya fara mini zancen tafiya har da cewa da茩yar ma zamu isa Sokoton nan tun da su Ammie sun zo. Allah dai ya sanya alheri ya bada zaman lafiya."

"To amin Yah Allah. Ai ba komai,Allah ya kai ku lafiya."

Fira muka 蓷an 茩ara ta蓳awa, Munira har da wani 蓷auko mini wayata da Ya Emraan ya fasa da kuma wacce Ya kawo suka ba Ziza ta fasa.

Bayan na koma ciki na tarar da Hajiya da Ziza suna zaune, 蓷aki na wuce na shiryo domin yace yana waje yana jirana sannan na yi musu sallama muka tafi ya ajiyeni gidanmu, ainahin gidanmu inda muka fara zama wanda su Mummy Zaliha suka katanta ne. Ina shiga gidan sai da na ji gabana ya fa蓷i, hawaye ne suka shiga zarya akan kuncina domin komai haka ya shiga dawowa kai na tamkar yau ne yake faruwa, musamman 茩ofar lungunmu inda muka zauna ni da Ammie da Bahrain. Hmmm! Allah kada ka jarabcemu da abubuwan da ba su wuce wa a rayuwarmu.

Komai an can ja shi wanda hatta Fentin gidan sai da aka canja ya dawo kamar ba shi ba.

Ina shiga Ammie ta kalleni ta ce.

"Lafiya? Ya da kuka kuma?"

Rungumeta na yi nasha kukana sannan na janye ina kallon ta na ce.

"Allah ya ji 茩an Abbie da Rahma...Allah ya gafarta masa yasa yana Aljanna. Ina jin kewarsa sosai Ammie...musamman idan ina tuna ranar haihuwata."

Hawayenta ta share tana jinjina kanta ta ce.

"Amin Beenafah. Ina kika baro Mijin naki?"

"Ya tafi, ya ce mini sai idan ya dawo zai shigo. Ina Bahrain?"

"Bahrain yana ciki, yanzu ya shiga wai zai yi bacci."

Cikin rashin jinda蓷i na ce.

"Ammie 蓷azu fa yake sanar mini cewa wai daga nan komawa zamu yi ba sai munje Sokoton ba tunda dai ga ki kinzo....Ni dai dan Allah ki lalla蓳a shi ya bari muje, ina son na ga su Mummy Sameera..."

Da sauri ta wani girgiza kanta tana fa蓷in.

"Ni zan lalla蓳a mijin ki Beenafah akan kina so ya barki ki yi abu? To Allah ya tsare ni nikam, ba na cikin wa蓷annan uwayen..kuma ma ai banga laifi a nan ba, domin mu ba yanzu zamu koma ba, sai mun gama duk wani abu da ya kawo mu. Yanzu haka Dr. Ya wuce yau ya tafi Lagos zai gana da manajan Abbienku sannan ya dawo nan daga nan mu wuce Canada mu wuce Yemen..."

Cikin jin wasu sabbin hawayen na ce.

" To Ammie kenan ana nufin ni duk ba da ni za'a yi wannan ba?"

" Eh to, gaskiya da farko komai dake muka tsara shi, to amma yanzu kinga ga condition 蓷in da kike ciki, ba zai yi yu muyi wannan jiganiyar da ke ba..."

Ai ni kam na yi nisa sosai domin kuma nake mata tamkar wata 茩aramar yarinya. Babu abin da yazo min a rai sai son yin tozali da Sheikh da su Mummy Lina. Sannan ina so in 茩ara ganin gidanda aka haifeni na yi wayo a cikinsa na rayu da Mahaifina...tabbas na so sake ganin wannan gidan koda sau 蓷aya ne a rayuwa ta.. Ganin da gaske nake duk abinda take fa蓷a min ba ganewa nake ba,yasa ta dawo rarrashina tana fa蓷in.

"Ki yi ha茩uri, idan kika haihu na yi miki al茩awarin zan kai ki gidanmu, gidan mahaifinki har abada ba zan ta蓳a siyarda shi ba, yana nan za'a bar shi, duk sanda wani daga cikinku yake da ra'ayi da muradi zai iya zuwa ya bu蓷e ya shiga. Amma yanzu dan Allah Beenafah ki yi ha茩uri ba zan iya wannan tafiya da ke ba, su ma su Hajiya Sameera kiyi ha茩uri ki bari sai idan kin haihu, in sha Allahu za ki zo ki gansu watarana, kasa ki damu na riga na fa蓷a musu condition 蓷in ki, saboda haka they won't expect you now sai dai Idan kin dawo watarana..."

Ta shi ta yi ta je ta 蓷auko wannan file 蓷in ta bu蓷e tana mini bayanin komai yanda yake tiryan-tiryan har muka kambala.

" To Ammie ba ance har wannan gidan sun siyar ba?"

Jinjina kai ta yi ta ce.

" Mun nemo wanda ya siye daga baya muka mayar masa da ku蓷insa bayan mun yi masa bayanin yanda gidan yake. Sannan ashe ban fa蓷a miki ba, cewa Labiba ce ta shigar da shi 茩ara, amma Ahlan ne ya shirya masa komai ya je ya yi ta yawo har ya samu aka yi nasarar rufe komai na Alhaji Mudassir 蓷in wanda ya ce mini ya fi shekara biyar yana wannan aikin a hankali har ya yi nasara daga 茩arshe."

Cike da mamaki na ce.

" Ammie Ya Ahlan fa kika ce? Mijin Aunty Aysha?"

"茦warai Beenafah. Ahlan ya yi hakan ne ba don komai ba, sai don amanar da ke tsakaninsa da mahaifinku, shi ne fa ya 蓷auki nauyin karatunsa, shi ne wanda ya shiga ya fita har ya sana masa aikin da yake a London sannan kuma ya aura masa Aysha."

"Allah sarki! Lallai Ya Ahlan ya cika 蓷an halak! Allah ya 茩ara dafa masa a cikin rayuwarsa."

"To Amin. Yanzu haka yana can tare da Dr. Domin shi ne yasan kan komai yanda yake. Duk abun da ake ciki, In Sha Allah, I  will keep you updated.."

Mi茩ewa na yi na je na 蓷auko ruwa na dawo na zauna sannan na bu蓷e ina fa蓷in.

"To ya jikin Daddy?"

"Jikinsa da sau茩i, an yi nasarar fitar da shi jiya, sun tafi tare da Ita Zalihar da Hafiz."

"Eyyah! Allah ubangiji ya bashi lafiya yasa a dace."

"Amin amin."

Muna nan muna fira sai ga su Aunty Ayshar sun zo gaba蓷ayansu. Nan muka zauna muka sake bu蓷e wata sabuwar chapter har magariba sannan muka tashi muka yi sallah. Bayan mun kambala na yi musu sallama na fito na cimma sa muka gangara gidan su Fakiha kamar yanda na ro茩a. Amma dai cewa ya yi zai tsaya a 茩ofar gida na shiga na fito mu wuce.

Da wata irin fara'a na shiga gidan, ganin yanda aka gyara shi ya burgeni sosai,an gyara an saka musu 茩ofafi da glass windows an yi Fenti Kamar ba shi ba. Koda na shiga na tarar da Ya Jafaru zaune akan kujera da plate a gaban sa yana cin abinci. Muna ka蓷a ido ya wani dire cokalin ya tashi kawai ya fita ba tare da ma yayi mini magana ba,ganin hakan yasa na yi masa banza tamkar ban gansan ba kawai na wuce na shige 蓷akin Mama. Sai dai kuma, cikin rashin sa'a sai gashi ban tarar da Baban ba. Gaisawa muka yi da su wanda daga ita sai Fakiha da kuma Farisa ne zaune suna kallo a TV.

Dariya Fakiha ta yi sannan ta kalleni ta ce.

"Beenafah kin ga Ya Jafaru a waje?"

Girgixa kaina na yi alamar a'a, domin ba 茩aramin bani haushi ya yi ba na ce.

"Ban gan shi ba..."

"Hmm! Ke dai mi zan fa蓷a miki? Ranar nan da muka dawo daga gidanku Ya Jafaru ba sai ya haukace mana ba, sai bala'i yake yana 蓷orawa su Mama Laifi wai da gangan sukai masa ba茩in ciki suka hana a bashi ke...abu wasa-wasa fa ya nemi ya wuce wuri. Mama sai bala'in fa蓷a take masa amma fir! Haka ya shafawa idonsa toka ya ha茩i茩ance yana ta wani fa蓷an rashin gaskiya...."

Tsawa Mama ta daka mata da fa蓷in.

"Ke Fakiha! Wane irin shashanci ne wannan? Mi ye za ki zauna kina wani fa蓷a mata zancen banza haka?"

Mi茩ewa na yi tsam! Ina mai yin murmushi na ce.

" Allah ya kyauta to? Ni zan tafi sai da safenku...ina gaishe da Baba idan ya dawo."

" Tow Beenafah, Allah ya bamu alheri. Mun gode sosai Allah ya saka da alheri ya bar zumunci."

Da amin suka amsa sannan na fito na nufi 茩ofar fita, tsoro ne ya kamani ganin akwai Nepa amma zauren da duhu,kuma lafiya 茩alau na wuce shi yanzu da Bolb 蓷in shi amma ji wai ba Nepa..

Wata iriyar dam茩a ce na ji an kaiwa hannuna wanda ban san lokacin da na bu蓷e baki domin nufin 茩wallara 茩ara ba, amma haka yasa 茩arfinsa toshe min baki da 蓷an sauran hasken fitilar 茩aramar wayarsa. Duk da cewa bana ganin sa sosai, ina iya hango yanda Fuskarsa ta wani rine da yanayin matsanancin fushi.

"Wato ke gaki kin je 茩asar waje ko? Ni za ki butulcewa ki je ki auri wannan tsohon saboda ku蓷i..."

Cizo na gartsa masa a hannu, sai gashi ya sake ni ba shiri yana mai yarfe hannun cikin wani irin 蓳acin rai na ce.

"Ya Jafaru ashe kai 茩aton Wawa ne wagili ban sani ba? Kana cikin hankalinka kuwa...??"

"Ai dole ki ce haka, tunda kin ci amana ta kin je kin auri wani ba ni ba..."

"Ni ban ci amanar ka ba, domin ban san ma mi kake magana a kai ba, tun da muke da kai dai kalmar soyayya bata ta蓳a shiga tsakaninmu ba ballantana maganar aure ta shigo."

Girgiza kansa ya yi tare da zubo da wasu irin zafafan hawaye ya ce.

"Ai ke ba mahaukaciya ba ce Beenafah! Kin fi kowa sanin cewa son ki nake..da farko na 蓷auka cewa da gaske Alhaji Mudassir auren dole ya miki. Ashe ke 蓷in munafuka ce mai fuska biyu. Ki rasa wanda za ki aura sai wancan tsohon wanda bai da lokacin ki sai na lissafin ku蓷i, daman su kika aura, sai ki je ki yi ta zaman wahala....ina so ki fa蓷amin Beenafah dan Allah mi na rasa? Mi na rasa da har kika za蓳i wancan banzan..."

Tas! Haka na sauke masa wani marin da ban san ma lokacin da zuciyata ta rufe da har na 蓷auki hannu na zabga masa tafin ba. Ban ta蓳a jin cewa na tsane shi ba sai yau. Wani irin wula茩antaccen kallo na watsa masa sannan na ce.

" Banza! Jahili wanda bai san 茩addara ba. A yanda ka 蓷auka cewa wai auren ku蓷i na yi...to shi na yi Ya Jafaru. Idan kana da yanda za ka yi dan Allah kada ka barni na kai gobe a gidansa. A yanda ka jahilci abin....to mu tafi a haka. Na za蓳e shi , kuma shi na ke so shi ne wanda nake 茩auna. Sannan Na gode Allah da ya kareni daga sharrin ka...Ina so ka sani, Wallahy! ko maza sun 茩are a duniya har abada ba zan iya auren ka ba. Banza shashasha. Kuma idan ka yi yun茩urin sake ta蓳a ko da gefen mayafina ne...wallahy tallahy sai na sa Mijina ya 蓷aure ka...kai! Idan ma aka 蓷aureka ai an raga maka, ratayeka zai sa a yi kai tsaye tunda baka da 茩wa茩walwa a cikin ka. Na tsane ka...na tsaneka Jafaru tsana ta har abada. "

Daga haka na wuce fuu! Na bar shi nan a san茩ame da al'ajabina, domin sam bai yi tunanin zan iya yi masa wankin babban bargo har haka ba.

          鉁嶏笍  OUM-AMEER 鉁嶏笍

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol