Free chapter ยท Read without an account
๐ถโ๐๐๐ก๐๐ ๐กโ๐๐๐ก๐ฆ ๐๐๐โ๐ก: ๐ฟ๐๐๐ ๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐
๐๐ด๐๐ธ ๐๐ป๐ผ?(๐ต๐โ๐๐๐ ๐กโ๐ ๐๐๐ ๐) ๐ต๐ฆ ๐ด๐ข๐ก๐ข๐๐ 17
***
๐ถโ๐๐๐ก๐๐ ๐กโ๐๐๐ก๐ฆ ๐๐๐โ๐ก: ๐ฟ๐๐๐ ๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐
Bayan waiter ษin ya isa inda Aliyu suke,wine ษin ya fara raba musu making sure Wanda ke da pill aciki ya ba Aliyu,karษa sukayi suna godiya. Ita Salamatu dama tana da wani wine a hannun ta hakan yasa ita bata karษa ba. Su Xue yao suka kafe Aliyu da ido ganin ya kai cup ษin bakin sa, wani irin waro ido sukayi cike da zumuษi waiting for him to take a sip, slowly ya sha wine. Wani ihun farin ciki Xue yao tayi sannan ta ajiye cup ษin wine ษinta ta rungume Irene tana faษin '' thank you so much,da ba danke ba da bazan yi nasara ba,i owe you one!" Irene ma tayi hugging ษinta back da wani irin evil smile a fuskar ta,kallon cup ษin da Xue yao ta ajiye tayi kafin slowly ta buษe tafin hannun ta revealing two pills ษaya aphrodisiac ษaya kuma sleeping pills, ta jefa cikin cup ษin Xue yao kafin tace '' U don't have to thank me ai duk abinda nayi kai na nayima wa uhm '' jin jina kanta Xue yao tayi disengaging from the hug. ฦaukar cup ษin ya tayi ita da Irene sukayi cheers suka fara sha suna kallon Aliyu.
Slowly Irene ta juyo da kanta side ษin yao tana faษin '' taya za'ayi in taimake ki ki cimma burin ki bayan nima abinda ke raina ke nan? Never!" Tayi maganar aranta tare da kurษar lemon ta.
Plan ษin dama shine,idan Aliyu yasha wine ษin Xue yao zata san yanda tayi ta sa yabar wurin to a secluded area, daga nan dama akwai wanda suka biya kuษi idan Aliyu ya tafi sai wanda suka biya kuษin yabi bayan sa,akwai wata Allura da suka bashi kawai yasamu yayi injecting ษin Aliyu,daga nan Aliyu zai suma sai ya fita dashi daga company batareda an sani ba zuwa wani hotel. Xue yao zata bisa can,by the time ya farfaษo zai tashi da matsanancin sha'awa that he can't contain,ita kuma zatayi Amfani da wannan dama to take advantage of him and they will make it seem as if he was the one who took advantage of her.
Kuma zatayi recording ษin komai zata kuma yi amfani dashi wurin raba Aliyu da Salamatu she will force him to marry her. Perfect wasn't it?
Aliyu ya kai cup ษin bakin sa ya fara sipping slowly,sau ษaya ya sha, wutar wurin ta ษauke,for a few seconds wurin yayi duhu, Salamatu ta ฦara maฦe ma Aliyu shima ya kai hannunsa holding her firmly kamar ance za'a ษauke ta, mutane suka fara magana ฦasa ฦasa, sai ga wutar ta dawo, amma ba kamar ษazu ba da hasken wurin ya kasance fari yanzu kam different colors ne, kamar dai club.
Sai kuma sport light da aka haska akan stage, MC ษin event ษin dake riฦe da mic yayi murmushi yana faษin '' A little entertainment from won't hurt,so are you ready?" Yayi tambayar intentionally yana kallon su,suka amsa da 'yess'
Yace '' okay here we go '' yayi maganar yana nuna the other side of the stage, wasu dancers ne mata da maza saye cikin kaya matsatstsu that didn't hide anything daga surar su especially matan, Sukayi bowing slightly as a sign of respect, wurin ya kaure da cheers, bruh!!! Those dancers looked like dolls.
Matan basu da ฦiba kokaษan ga surar su a bayyane su kuma mazan they were muscular and sexy....
Abokan Aliyu sai magana suke suna faษa masa how important irin waษannan suke a wurin taro kamar wannan,shi dai Aliyu kallo guda yayi musu ya ษauke kai, ganin Salamatu sai kallo take baki sake ya tsuke fuska tare da faษin '' Kalli gaban ki!" Juyowa Salamatu tayi their eyes met turo baki tayi tana faษin '' ba fa su nake kallo ba'' ta faษi hakan tana ษaukar wine ษin ta tasha. Shidai Aliyu bai ce komai ba. Mutane sai cheering suke ma mutanen dake rawa on stage, wanda azahiri iskanci ne kawai.
After a while the dance was over,wurin ya kaure da tafi,wasu har tashi tsaye suke cuz they were highly entertained.
MC ya sake yin announcement kafin ya sauka daga stage ษin and every body returned to their business.
Mr Xue sheng,tsohon da yayi ma Xue yao magana ษazu ya tashi ya ฦaraso inda Xue yao da Irene ke tsaye, yana murmushi,tunda Xue yao ta ganshi ta bar wurin itako Irene tayi tsaye abinta,bin bayan Xue yao da kallo Xue sheng yayi yana lasar baki kafin ya matsa wurin Irene '' Kin yi Abinda na saki?" Ya tambayeta yana cigaba da kallon Xue yao data isa wurin su Aliyu, Murmushin gefen baki Irene tayi tace '' ai an wuce wurin she will soon lose it,kuma bazata taษa sani ba,it will look as if Tasha giya ne ta kwana da stranger." Jinjina kansa Xue sheng yayi feeling satisfied, shida Irene partners ne, akwai tsohuwar relationship that binds is them together, dama kuma yasan Xue yao kuma he had always had his eyes on her but it was impossible to get her Dan haka yayi amfani da Irene wurin cimma burin sa and it seems like he would.
'' hi guys '' Xue Yao ta faษa tana zama kusa da Aliyu,take fuskar Salamatu ta tsuke,haษa ido sukayi with a smug expression Xue yao tace '' Hi MRS LEE'' dragging the 'mrs LEE'' more than intended, Salamatu bata amsa ba,shiko Aliyu kallo guda yayi ma xue yao ya dawo da kallon sa ga Salamatu that looked like she was about to explode dariya abin ya bashi amma baiyi ba.
Tunda Xue Yao tazo,wurin became tensed,wata mai suna yang xie tace '' Kin yi kyau sosai Xue Yao like a run way model'' tayi maganar in an attempt to dilute the *lingering* tense on the air. '' na gode'' Xue Yao ta faษa taji daษin praising ษin ta da akayi wannan zai sa Aliyu ya kalle ta atleast.
Salamatu jitayi tana so tabar wurin, Xue Yao ta ษata atmosphere ษin she has polluted it with her presence.
Magana suka Cigaba dayi normally,sai ga Irene tayi joining ษin su aka Cigaba da ษasa wa da ita, Normal topics suke magana akai kafin su fara magana akan family, soyayya and even sex....
Salamatu taji wani irin kunya ya lulluษeta,this people are so shameless. Aliyu ko ko ajikin sa, tun tuni sai kallon sa Xue Yao da Irene suke their eyes filled with lust,yanda yake magana once in a while da wani irin deep voice with a tinge of sexiness yasa suka ฦara mace wa kansa,
Aside from that a company'n Nan komai kyan mace kallo guda Aliyu yake mata baya ฦara na biyu, and he's so reserved and composed.
Bazaka taษa ganin sa tsaye da wata mace ba daga shi sai ita never. Tunda suka zauna gabaki ษaya yan matan babu wacca ya wani yima kallon arziฦi infact idanunsa na kan Salamatu low key low key Aliyu was just so perfect. Salamatu ,she looked so shy and Bata wani magana hakan yasa suke girmamata sosai
Xue Yao sai so take ta samu damar da zata raba Aliyu da sauran jama'a dan plan ษin su,bata samu ba saida wani waiter yazo wuce wa, cup ษin juice ta sake ษauka, tasha kaษan sannan ta tabbatar babu wanda zai gane move ษinta, da gangan tayi swinging ษin hannunta in the air daniyar zuba ma Aliyu content ษin,amma Aliyu was swift, hakan yasa kafin juice ษin ya zubar masa Aliyu ya matsa,
Every body gasped covering their mouth, Xue Yao tayi ฦasa da kanta tana faษin '' sorry hannu na ya goce '' Aliyu yace '' it's okay '' wannan amsar da Aliyu ya bada yasa salamatu tayi masa wani kallo, rufe bakin sa yayi ya ษan ranฦwafo yana faษin '' sorry Rose '' bata ce komai ba, ษayan gefen ta ya zauna ya kwantar da kansa a kafaษar ta.
Shang min ya kira wani waiter yayi clearing mess ษin da Xue Yao tayi creating. Suka cigaba da maganar su kamar ba abinda ya faru,ran Xue Yao yayi zafi ganin abunda taso yi bai faruba and Aliyu ya canja wuri.
After a while Xue yao ta fara mutsu mutsu, fuskar ta looked pale like a ghost,her skin flushed it looked pinkish, ga zafin da take ji, ga zufa da takeyi. Irene dake zaune tana facing ษin ta on the other side tayi murmushi maganin ya fara aiki.
Shang min ya kalli yao yace '' Are You okay Yao yao? You look feverish '' daฦyar Xue Yao tace '' I'm fine '' tana faษar hakan tabar wurin,Binta da kallo Shang min yayi kafin ya miฦe ya bita, Irene tayi saurin binsu Itama.
Sauran ko kallo suka bisu dashi no one said anything.
After a while Aliyu ya miฦe yana faษin '' let's go home '' miฦewa Salamatu tayi,suka yi ma sauran dake wurin bye bye sannan suka fice.
Tunda suka shiga Mota take jinta wani iri,zafi take ji sosai and ga wni irin feeling da take ji from beneath her. Gumi take sheฦawa daga cikin abayar ta ฦirjin ta nasama da ฦasa.
Aliyu da ya kula da mutsu mutsun da take tana rarraba ido like a criminal caught off guard ya ษaura hannun sa agoshin ta yana faษin '' Are You okay?" Saukar hannun sa a goshin ta ya haifar mata da wani irin feeling da ita kanta bazata iya describing ba, ษago kanta dake kafaษar sa tayi looking at his face, idanun su cikin na juna, jitayi zuciyar ta ta fara bugu da ฦarfi like never before,wani irin kallo take binsa dashi her eyes glowing kamar star.
Aliyu karantar ta yake,yayi noticing tun suna cikin wurin take wasu abubuwa that were so unlike her.
Matsawa tayi daga jikin sa to the other end of the car. Matsowa Aliyu yayi yakai hannunsa ya riฦo nata,so take ta ฦwace ya riฦe gam,he looked at her flushed face kumatun ta sun yi Wani irin ja kamar mai blushing he was sure akwai matsala.
Shidai driver lang yai focusing akan hannya yana tuฦi dan dama da Hausa ma suke maganar, slowly Salamatu ta cire hannun ta daga na Aliyu placing it on his thighs, kallon hannun ta dake kan cinyar sa Aliyu yayi kafin ta fara matsar da hannunta upwards, abinda take ji ajikin ta yanzu was indescribable she can't control her self.
Riฦe hannunta Aliyu ya sake yi,sai kawai tayi saurin zama saman cinyarsa da wani irin fierceness tafara kissing ษin sa,he was stunned.
Shi kuma driver lang he didn't dare to turn back infact ji yake kamar yana zaune saman garwashi ya ga nawar ya kai su ya dire yayi gaba.
It turned out lokacin da hasken wutar went off, mistakenly Ta ษauki wine ษin Aliyu shi kuma ya ษauki nata.
Wani irin salo take yima Aliyu da ya nemi gigita sa,it took a lot to control himself, saitin kunnen sa cikin raษa tace '' I want you....I want you so badly Leo...'' Cije leษensa na ฦasa Aliyu yayi her words fueled his desire. Duk da yasan ba lallai tana cikin hayyacin ta ba,but those words....