Free chapter 路 Read without an account
茦ADDARARMU CE....13
馃 茦ADDARAR MU CE....馃憣
(Ta zo a haka)
鉁嶏笍 Nusy bee
鉂わ笍* young talented writers association YOTA* 鉂わ笍
Page 13
Take Star boy ya 蓷aga waya ya kira Meena, bugu biyu ta 蓷aga
"Hello!"ta amsa
Ajiye wayar ya yi a kusa da Faisal ya saka ta a speaker ya ce"Are you with me Meena?"
Meena ta 蓷an yatsina fuska ta ce"yes!any problem?"
Ba tare da tunanin komai ba ya ce"kan batun kawar taki ne, so nake komai ya zama ready,for me na samu na shawo kan abokina"
Meena ta gyara kwanciyarta ta ce "baku da matsala,na shirya komai tuntuni,kun zo kanon ne?"
Star boy ya ce"no muna Abuja,amma yau zamu taso,don Allah bana son a samu matsala"
Meena ta ja numfashi ta ce"to shikenan,sai kun zo, ku蓷ina fa?"
"Yanzu ki duba account 蓷inki,na tura miki advance,bayan komai ya cika zan tura miki ciko"
Meena ta girgiza kai tana fa蓷in "no!duka nake so,idan baka tura min ba wallahi ba zan bayar da ha蓷in kai ba,ku yi komai da kanku"
Tsaki Star boy ya yi ya ce"na ji,bari na tura miki "ya kashe wayarshi yana jan tsaki"
A take ya tura cikon 2m 蓷in da za su Turawa Meena making 5m,babu shakkar komai ta kira ta gaya masa ta gani,aiki zai kammala
Faisal dai yana zaune yana jin komai,ya 蓷an tsorata duk da shai蓷an da ya yi tasiri a ranshi,don Aneesa bata da aminiya irin Meena,amma Meena ta rufe idanu saboda ku蓷i ta yi mata haka?
SABUWAR GANDU, KANO STATE, NIGERIA
Ajiye wayarta ta yi a kusa da ita tana kallon hoton da yake kan wallpaper 蓷in wayar,ita da Anee ne ranar da suka yi graduation na kammala NECO exam, murmushi ta yi sosai tana kallon hoton,dukkansu sun yi kyau sosai,sun yi murmushin da ke nuna tsantsar farin cikin su na kammala secondary school
A bayyane ta furta "tsawon rayuwata babu wani abu da na tsana,ya sako ni gaba ya hana ni rawar gaban hantsi irinki ANEESA!
Na tsane ki,a kowanne lokaci kowane minti kowanne second 茩ara tsanarki nake yi!!
A matsayinki na 拼ar talaka me ya kai ki competition da ni har ki rin茩a yin nasara a kaina?
Ni Faisal ya cancanta ya so,amma ya 茩are da son 拼ar talaka irinki!
Ni na cancanta na zama abar kwatance a ajinmu amma kowa maganarki yake yi
Duk lokacin da za'a yi school competition ke ce a gaba, ni ko zance na ba'a yi,ko batun class 蓷inmu aka yi ke kike zuwa ran mutane?
Wacece ke?me aka yi aka yi ki? wallahi na tsane ki Meena!!"
"Aunty Meena me kike cewa ne?"da sauri ta waiga tana kallon 茩anwarta Samha da ke tsaye bakin 茩ofar 蓷akinta fuskarta a ha蓷e,cikin in ina ta ce"malama...g..g..get out please!am I your mate?"
Samha ta yatsina fuska ta ce"whatever!amma aunty Meena you have to wake up! 茩awarki bata yi miki komai ba,ta girmama ki,ta girmama iyayenki,ta mutunta 拼an'uwanki,ta ri茩e ki da zuciya 蓷aya,ta 茩aunace ki don Allah,kar ki ci amanarta ko ki yaudare ta Please "
"Kin san wacece Aneesa ma da kika zo kina yi min wannan maganar Samha?"a cewar Meena cikin 蓳acin rai
Samha ta gyara tsayuwa ta ce"Aneesa 茩awarki ce,mai kirki, mai sanin ya kamata,kar ki bari shai蓷an ya ingiza ki zuwa ga turbar dana sani,kar ki yaudare ta ki cuce ta,samun 茩awa mai halinta sai an tona aunty Meena "
Meena ta 蓷an ja fasali kafin ta ce"hakane kuma,ma gode da tunatarwa, Allah ya tsare mu sharrin shai蓷an "Samha tana murmushi ta dafa kafa蓷arta ta ce"Ameen aunty Meena,dama Mamie ke kiranki"Meena ta ce"to gani nan zuwa"Samha ta yi waje Meena ta raka ta da wata muguwar harara
SARDAUNA CRESCENT, NASSARAWA GRA, KANO STATE
A 拼an kwanakin nan tunda ya dawo Kano sam baya jin da蓷in komai, Ummi da Hayat ka蓷ai yake waya da su,suma lokaci zuwa lokaci,banda su biyun babu mai neman shi ko a waya,ciki har da Saif da ko bai 蓷aga wayarshi ba yana jin sanyi idan ya kira shi
Yanzun ma yana kwance a parlour akan doguwar kujera yana kallon hotunan da suka yi da Saif 蓷in cikin matu茩ar farin ciki da walwala a Quebec da yake yawan kai masa ziyara,gaba 蓷aya duniyar ji yake ta daina yi masa da蓷i,ji yake dama ya mutu kawai ya huta
茦arar intercom 蓷in da ya ji ne ya sa ya tashi da sauri,ya san wata茩ila sa茩on da ya aika a kawo masa ne
Ai kuwa ya yi sa'a, wanda ya aika ya kawo masa giya ne,ya yi saurin amsa ya koma parlourn,ya fara bulbulawa cikinshi batare da jiran komai ba
Sai da ya yi mankas sannan ya baje a parlourn ya fara barci
Yanzu rayuwarshi kenan,babu abokin hira sai giya da taba,in dai ba wajen aikinshi ba to yana gida yana kwankwa蓷ar giya,ko yana bulbulawa cikinshi hayakin taba
Bai tashi ba sai bayan la'asar sosai,da 茩yar ya iya tashi ya yi wanka,ya yi alwala ya yi sallar maghriba da isha'i sannan ya shirya ya fice daga gidan ya nufi club
Bai dawo gida ba sai wajen 茩arfe shida na safiya,don da ya je can bayan ya gama masha'arshi ya yi overdose na 茩wayoyi da yake ganin za su kore masa damuwa,ya yi kwanciyarshi ya yi ya bacci har zuwa bayan sallar asuba,ya tashi ya yi tahowarshi gida
A gida ya samu ya yi wanka ya yi Sallah, lokacin ma takwas ta kusa,ya samu ya karya,bai fita daga gidan ba sai bayan 茩arfe takwas
Yana offce bakin aikinshi wayarshi ta yi 茩ara,sai da gabanshi ya fa蓷i ganin sunan Abby,ya daure ya 蓷aga da sallama
Ko amsa sallamar Abby bai yi ba ya ce"sannu da aiki Aliyu,wato kai dai karfi da yaji sai ka 蓳ata min suna ko?na gode!
Amma ka sani zan fita sabgarka na bar ka ka aikata abinda ka ga dama, dama haka kake so ko?"
Kamar zai du茩a yake fa蓷in I'm sorry! I'm very sorry Abby,in sha Allahu zan koma yadda kake so,ka yi min aikin gafara Please"
"Okay!idan kana son na yafe maka ina bu茩atar ganinka nan da next week,kuma nan da zuwa ranar da za ka dawo na sake jin ka aikata wani abu tabbas za ka gane kurenka "bai jira amsarshi ba ya kashe wayarshi
Ajiye wayar Ashraf ya yi cikin 蓳acin rai yana furzar da zazzafan huci,daidai lokacin da wata nurse ta shigo tana fa蓷in
"Sir is time!"a fusace ya kalle ta,sai wani rangwa蓷a take yi tana kashe murya,a fusace ya ce"get out of my side malama!"yadda ya daka mata tsawa ya sa ta fice da 蓷an gudu gudu tana zazzare idanu
Tsaki ya ja mai 茩arfi ya mi茩e ya fice daga office 蓷in,kai tsaye ya fa蓷a motarshi ya nufi gida
Saboda tension 蓷in da yake kanshi ya buge wani mai daidaita da yake gabanshi bai kula ba,da sauri mai adaidaitan ya yayi parking a gefen titi ya fito yana duba 蓳arnar da aka yi masa
A fusace Ashraf ya fito yana kallon matashin mai adadaita sahun,cikin fusata Ashraf ya ce"hey Young Man!baka kula ne?yanzu da ka ja min wata matsalar da?sai ku yi ta shiga hanyar mutane don ku samu kafar 蓳ata mana suna!"
Kallo 蓷aya mai adaidaitan ya yi masa ya 蓷auke kai yana cigaba da duba 蓳arnar da ya yi masa,amma a kallo 蓷aya za'a gane yadda ranshi ya yi matu茩ar 蓳aci
Tsaki mai 茩arfi Ashraf ya ja,ya ce sai ka ba ni account numbernka na saka maka abinda za ka gyara,yadda next time matsiyata irinku za su ji da蓷in cigaba da yin abinda suka ga dama a titi kamar na ubansu
A fusace matashin ya kalle shi ya ce"bana bu茩ata yalla蓳ai,kuma bi ba matsiyaci bane,ina da arzi茩in da zan iya magance matsala ta ba sai masu 茩aryar dukiyar haram irinku sun shiga ba"
Maganar ta sake fusata Ashraf,ya 蓷aga hannu da nufin sauke masa mari amma ya ji an ri茩e hannun na shi
Da mamaki ya waiga yana kallon mai wannan 茩arfin halin, matashiyar budurwa ce wadda ko Najma ta girme mata, ballantana Maleeka,sai watsa masa wani mugun kallo take yi fuskarta a 蓷aure
Da mamaki yake kallonta,ta yarfar da hannunshi cikin iska,ta kalli tsakiyar idanunshi ta fara magana
"You are mistaken 蓷an 茩aruna,babu matsiyaci sai wanda bai san darajar al'umma ba,wanda bashi da tarbiyya bashi da mutunci da mutunta 蓷an adam!
Talauci na hauka bane, jarrabawa ne, shima mai ku蓷in da Allah ya rufa masa asiri jarrabawa ne a gare shi,so idan mutum yana da hankali ba zai ta蓳a wula茩anci kan ni'imar da bai isa ya yiwa kanshi ba
Menene laifinshi? saboda ya hau titi 蓷aya da kai,to ai na ga hanyar ba ta ubanka ba ce,ta Allah ce, idan kuma ta ubanka ce ka ce masa ya na蓷e abarshi mu tafi a ta Allah
Ka cigaba da wulakanta mutane son ranka, lokacin ka ne,amma watan watarana ko ku蓷i aka ba ka akace ka yi hakan ba za kayi ba, mtseeeewwwwww!malam mu je raina yana sake 蓳aci"ta fa蓷a adaidaitan,mai adaidaitan ya ja suka bar Ashraf sake da baki yana bin su da kallo, mutanen da suka fara taruwa suka fara yin nasu waje
A adaidaitan Aneesa sai sauke numfashi take yi zuciyarta tana ta tafasa,bata yi aune ba sai ta ji hawaye sun 蓳alle mata,babu abinda yake 茩ona mata rai kamar yadda ake 茩as茩antar da talaka
Yanzu dai 茩iri 茩iri zancen aurenta ya zama tarihi saboda su talakawa ne,ta share hawayenta tana jin mai napep 蓷in yana yi mata godiyar abinda ta yi masa,da yi mata 茩arin bayanin wula茩ancin da suke fuskanta amma sai dai ta yi murmushi bata tankawa
Wayarta ce ta yi 茩ara,ta 蓷auko ta duba,ganin sunan Meena ya sa ta 蓷aga kiran
"Bestie kina ina ne?"a cewar Meena
Anee ta sauke ajiyar zuciya ta ce"kan hanya,na 蓷an je kasuwa na siyo wasu kayayyaki ne,any problem?"
"Please za ki samu shigowa yau 蓷in nan?"a cewar Meena
茒an dafe kai Anee tayi ta ce"kin san yau Ammi tana da night duty,so dole ni zan yiwa yara girki,don haka sai dai ki jira ni zuwa bayan maghriba,idan na gama zan zo in sha Allah"
Farin ciki fal zuciyar Meena ta ce"to Allah ya kawo ki lafiya,sai kin zo"Anee ta ajiye wayar tana dafe 茩irjinta,haka kawai take jin gabanta na fa蓷uwa
JABI,ABUJA, NIGERIA
Kallonshi ya mayar kanta sosai,蓷auke kanta ta yi tana yin abinda ta saba,wato danna waya,cikin taushin murya ya ce"Maleeka ba kiji abinda ya samu 蓷an'uwanki bane?menene dalilin da ya sa sam baya cikin lissafinki?a kullum nunawa duniya baki da ala茩a da shi kike bayan babu wanda kuke da ala茩a a kaf fa蓷in duniyarnan sama da shi?"
Murmushi ta yi kawai, wanda ita ka蓷ai ta san ma'anarshi,ta ajiye wayar tana kallonshi ta ce"yaya Saifudeen kenan!
Sau tari rayuwa kai ka蓷ai tana da da蓷i more especially if you are sorrounded by wrong people,kowa cikinsu ya zame maka abin 茩yama,to live alone and peacefully will be best and better for you,don haka na za蓳i hakan,rayuwa ni ka蓷ai ta fiye min komai
Na rayu da ciwo da ba茩in ciki na tsawon shekaru,wanda ba kowa bane sila sai wanda kake yiwa kallon 蓷an'uwana,wanda ni kuma har abada a yanzu na gwammaci na rayu bani da kowa da na nuna shi a matsayin 蓷an'uwana
Bana son na cigaba da jin ciwon shi,gwara mu nisanci juna,don ko darajar iyayenmu a茩alla ya samu ya ci mana,don haka Please yaya Saif a bar wannan maganar"Arwa da ta 茩araso ta ajiye mata abinci ta kalle ta cikin tausasawa tana fa蓷in"a bi komai a sannu Maleeka!komai ya yi farko yana da 茩arshe"Maleeka ta tari numfashinta da fa蓷in"banda 茩iyayyar da nake yiwa yaya Ashraf aunty!"kallonta Arwa ta yi na 拼an seconds,yadda take magana da yanayinta ya nuna tsananin 蓳acin ran da take ciki,sai dai har yau ta 茩i ta gayawa kowa abinda yayan nata yayi mata
Duk yadda Saif da Arwa suka so cooling Maleeka hakan ya ci tura 茩arshe ma kuka ta saka cikin tsananin jin ciwon abinda take ji
茦arshe da 茩yar suka lallashe ta,sun 蓷an juma suna hira kafin ta yi musu sallama ta tafi gida
Bayan ta tafi Arwa ta kalli mijin nata,cikin karayar zuciya ta ce"dear me hakan ke nufi?wannan anya Maleeka da na sani ce?"murmushi mai ciwo ya yi ya ce "ita ce of course,kawai dai akwai wani abu da yake tafiya ba daidai ba,sai kin saka min su a addu'a, don wannan da alamu shiri na musamman ne aka yi don tarwatsa kan yaran Mum"hawaye suka zubowa Arwa ta ce"ko ma waye ya Allah na tashi ba, Allah yana sane da su, Allah ya kawo musu 蓷auki,ana zaluntar bayin Allan nan"Saif bai sake magana ba ya cigaba da abinda yake yi ranshi yana zafi
SABUWAR GANDU, KANO STATE, NIGERIA
Kasancewar Aneesa ta dawo gida rai babu da蓷i bata sami ta 蓷ora girkin da wuri ba ma,bata gama ba sai daf da isha'i,ta samu su Sauban suna kallo,ta tambaye su
"Sauban ina Al'amin?"ya kalle ta ya ce"yana masallaci,suna karatu yau"
Aneesa ta ce"okay zan je gidansu Meena yanzu,zan rufe 茩ofa,idan Al'amin ya dawo ya buga gida ku fa蓷a masa ya biyo ni gidansu Meena ya kar蓳i makulli,sai na dawo"suka yi mata fatan dawowa lafiya,ta sanya hijabinta ta fice daga gidan
Tana shiga gidansu Meena ta ganta a zaune a parlour cike da farin ciki tana fa蓷in "Mrs Faisal in sha Allah,ya garin? Aneesa ta yi murmushin ya茩e kawai, Meena tana murmushi ta ce"kaya aka kawo,na za蓳ar miki wasu, bari ki gansu"har zata tafi Aneesa ta ri茩o ta tana fa蓷in"kin san bani da ku蓷i,kar ki ha蓷a min gwarama,kin san bana son damuwa"ta ja tsaki ta ce"rainin hankali!to siya miki na yi,ina zuwa"ta yi azamar ficewa daga parlourn
茒akinta ta shiga,ta kira numbern yaran Faisal ya gaya musu su shiri, kowanne lokaci daga yanzu zata iya fitowa don tana gidansu,sannan ta koma parlour bayan ta 蓷ebi kayan
Sun 蓷an juma suna hira kafin Anee ta 蓷ebi kayanta ta yiwa Meena sallama tana godiya,ita kanta Anee ta yi mamakin fara'ar Meena,ko da ta tambaye ta cewa ta yi babu komai kawai yanayin garin ne yake mata da蓷i
Yaron su Faisal mai suna Charles ne ya fara hango matashiyar budurwa ta fito daga gidan da akayi masa kwatance, Allah ya ba shi sa'a bai ga mutane ba,dama area 蓷in su Meena Sam babu mutane,yana kallonta har ta zo ta saitin motarsu, ya matso kusa da ita kamar zai yi mata magana,tana waigawa don bashi attention ya yi hanzarin sha茩a mata Cocaine,kafin ta san me take yi ya ja ta zuwa mota ,ya rufe, abokinshi da suke tare ya ja motar da gudu suka bar wajen
Tir茩ashi馃
*This is the end of free pages,ga duk mai bu茩atar wannan littafin don jin yaya wannan cukurku蓷a蓷蓷en lamarin zai warware ya biya paid group,#500 ne kacal, VIP group kuma 1k ne,ga number ta nan a 茩asa ga wanda zai yi min magana*
#Nusy_bee
***