Free chapter · Read without an account

chapter seven

by Ruqayyah kabir · Rudin Zamani

Samha ta kara muryan, yayinda ta gyara kwanciyata, idonta a kan screen.

Video din ya fara da Dr. Tariq tsaye a kitchen dinsa—clean, modern, and calm. Yana tsaye a gaban kitchen island, hasken white light na sauka a jikinsa yana kara fito da Ainihin surarsa da kyan shi... Yana sanye da simple fitted T-shirt mai launin ash, hannayen rigar sun matse kafadunsa yadda ya nuna yana da tsari ba tare da ya yi ƙoƙarin burgewa ba. Black joggers din da ya sa sun mai kayu ba kadan ba, effortless but classy.

Fatar jikinsa? Smooth and glowing. He has a light skin, amma irin healthy glow din nan da zaka gane mutum yana kula da kansa—ruwa, abinci, da rayuwa. Gashinsa kuma… Samha ta dan lumshe ido. Gashi mai laushi, curly, kaman na turawa, an gyara shi neat, — just perfect. Beards dinsa light ne, an gyara su da tsabta, suna kara masa kwarjini.

Yana murmushi kadan kafin ya fara magana—that calm, reassuring smile.

“Hi guys,” in ji shi cikin murya mai nutsuwa, deep but gentle.

“Today zan nuna muku yadda ake yin healthy chicken sandwich,
 musamman ga wadanda suke son rage weight amma basu so su ji kamar suna azabtar da kansu.”



Samha ta ji zuciyarta ta dan yi sanyi. He is Not shouting, not forcing—just teaching.

Ya juyo ya nuna kayan da ke kan kitchen island din, komai cikin tsari, ba cunkoso:

“So these are our ingredients—simple, affordable, and realistic.”



Ya dauki chicken breasts guda biyu, yana nuna su a camera.


“Two chicken breasts. Wannan shine main protein din mu—lean protein, very good for weight loss.”


Ya yayyafa salt kadan, sai black pepper, yana girgiza hannu a hankali.

“Salt da black pepper to taste. Ba mu bukatar shi da yaqa —remember, we’re not trying to hide the chicken taste.”


Ya dan zuba teaspoon daya na olive oil a bowl, yana dariya kadan.


“Oil is optional. Idan kana so ka rage calories sosai, you can skip it. Or use coconut oil or olive oil like I just did”



Sai ya dauki wuka, ya yanka chicken din horizontally, ya nuna yadda yake yi a hankali.


“Cutting the chicken in half like this helps it cook faster and evenly.”



Sai ya saka su cikin air fryer.

“Air fry at 375 degrees Fahrenheit—that’s about 190 Celsius—for 12 to 15 minutes.”


Ya kalli camera, ya kara da cewa:


“If you don’t have an air fryer, pan-fry or grill works perfectly. No excuses.”


Bayan ya  ciro shi, ya ajiye shi a gefe guda.


“Let the chicken rest for about 10 minutes. This keeps it juicy. Please don’t skip this step.”


Ya dauki forks biyu, ya fara shredding chicken din—hannunsa na motsi a hankali, ba gaggawa.

“You can use a food processor, but forks work just fine.”



Ya zuba shredded chicken din cikin bowl, ya kara mayonnaise, kadan-kadan.


“Half cup of mayonnaise. If you’re watching calories sosai, you can reduce it—but don’t remove it completely. Balance is key.”



Ya gauraya har ya zama creamy, yana nuna texture din a camera.


Sai ya dauki sandwich bread slices biyu, ya saka su toaster.


“Toast for about one minute thirty seconds—lightly golden. You want a little crunch, not burnt.”



Yayin da bread din ke toasting, ya dauki lettuce leaves, sabo, kore, crisp.


“Lettuce adds volume without adding calories. Zaka ci ka koshi, ba tare da guilt ba.”


Ya cire bread din, ya shafa chicken mixture on a slice.

“Spread it evenly.”



Ya dora lettuce, sannan ya rufe da dayan bread din.


“And there you go.”


Ya yanka sandwich din a tsakiya, ya daga rabin ya nuna camera.

“Healthy, filling, and weight-loss friendly.”


Sai ya kalli camera sosai, muryarsa ta kara yin sanyi:


“If you’re packing it to go, put two lettuce leaves on each side and keep the chicken in the middle. It prevents soggy bread.”



Ya yi murmushi, ya goge hannu da towel.


“Remember—losing weight doesn’t mean starving. It means eating smart.”


Samha tayi murmushi a hankali.

Wow…

Video din bai tsaya a kan sandwich kadai ba.

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.