Free chapter 路 Read without an account

Chapter seventy six: They were gay

by Noor 路 WAYE SHI?{Behind the mask}

WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 馃崄馃崄

Chapter seventy six: They were gay....

Tsalle Amreesh yayi ya fa蓷a cikin pool 蓷in swimming vigorously towards her all the while chanting '' don't die'' bugun zuciyar sa in an insane way..... Was it fear? He wasn't sure... Bai ma san da wanzuwar mutanen gidan a wurin ba,yeah...every body banda su mara茩isiyya, jawo Salmah yayi embracing her tightly sannan ya fito da ita daga cikin pool 蓷in, pressing her chest Amma ko gezau ha蓷e bakin su yayi yana hura mata iska cin baki all the while ya rasa kanshi like he wasn't living for the time being abu guda ka蓷ai yake muradin gani...to see her fine and breathing... Wurin ya kaure da Hayaniya '' idan bata iya ruwa ba mai ya kai ta?" Muryar Hajiya Maleeka sounded fiye da ta kowa idonta glinting maliciously'' Open your eyes pls'' ya fa蓷a in between,baisan for how long ta da蓷e cikin ruwan ba,ji yake kamar duk nauyin duniyar nan a saman kafa蓷ar sa yake his eyes void of emotions,his aura oozing darker like a sin

At the same time Salmah ta kawo numfashi tana zubar da ruwan data sha tana tari sosai the look on his face soften 蓷an 茩aramin murmushi filtering fuskar sa cupping her face, she looked pale and sick hawaye nabin fuskar ta slowly in audibly tace '' Amreesh...'' hugging 蓷inta yayi life returning to his face... Slowly ya mi茩e tsaye tareda ita ya fara fita wurin, duka sukayi tsaye suna kallon ikon rabbi babu wanda yace komai except wasu sun so ace she didn't survive...

******

Toilet ya wuce dasu direct 茩ar茩ashin shower suka tsaya ya kunna hot water, ruwan zafi suka fara wanke su all the while ya rungume ta kamar wani zai 茩wace ta if he lets go! After a while ta fara dawowa hayyacinta, 茩ara 茩an茩ame Amreesh tayi tana tuna lokacin da she almost breathe her last..ta 蓷auka bazata rayu ba! Slowly ta fara sheshshe茩ar kuka kara matse ta jikin sa yayi, ''it's okay, I'm here now!" Ya fa蓷a with a husky voice only God knows how scared he was daya ganta kwance looking lifeless

Kashe shower yayi before he undressed her,tayi 茩asa da kanta feeling so shy at the same time bata da 茩arfin hanashi kanta na wani azababben ciwo, bathrobe pink color ya jawo ya samata

Sannan shima ya 蓷aura towel black color ya 蓷auke ta suka fito his eyes glued to her face 蓷umin jikin su merging together, slowly ta 蓷ago idonta their eyes locked, rufe idon ta tayi

Ajiye ta yayi bakin gado sannan ya nufi closet 蓷inshi ya 蓷auko boxers guda biyu da fararen riguna biyu,ya samata 蓷aya yasa 蓷aya...dryer ya 蓷auko yayi drying gashinta all the while Babu wanda yace komai cikin su kowa da tunanin shi...

After wards ya sauka down stairs ya ha蓷o mata hot chocolate ya kawo mata '' Thank you'' ta furta kanta 茩asa bayan ta kar蓳a zama yayi bakin gado yana kallon ta in the dim light '' what were you doing in the pool Mahee?" Kamar jira take big fat tears suka fara bin fuskar ta jikinta ya fara shaking, matsowa yayi ya kar蓳i chocolate 蓷in ya ajiye gefe idon shi cike da taushi yana lallashin ta, when she calmed down ya tabbatar ta shanye chocolate 蓷in sannan ya sake tambayar ta, slowly ta fa蓷a masa abinda ya faru cikin kuka tace'' they just hate me Amreesh...mu koma gida pls..I don't want to stay here!" Kwantar da ita yayi ya jawo blanket ya rufa mata blanket lying beside her yace '' We will..'' yayi maganar idon shi yayi wani irin duhu kamar duhun dare,ri茩e hannun shi tayi slowly har bacci ya sace ta.. mikewa Amreesh yayi bayan ya 茩ara gyara mata blanket 蓷in closet 蓷in shi ya nufa ya zaro wani Black belt yana kallon belt 蓷in slowly ya furta '' Since it has gotten to this.... Let's settle the score!"

********

09:30pm

Zaune suke cikin kayan bacci irin 蓳ingilallun night gowns 蓷in Nan daga tsakiyar su wine da cups ne suna shewa suna jin da蓷i '' shout Hurray if you are happy!!!"

'' Hurray!!!!!" Dukan su suka fa蓷a cike da jin da蓷i

Saudat tace '' Salmah!!!!"

Suka yi replyi da '' R.I.P !!!!?"

'' Salmah!!!"

'' You go soon kpai!!!!"

'' Samha!!!!"

'' Otilooo!!!!" Suka Cigaba haka suna sharing wine kamar basu da wata damuwa when suddenly Amreesh yayi bursting 蓷in 茩ofar kafin susan abinda ke faruwa yayo cikin su da belt duk inda ya samu dukan su yake,gashin kanshi ya wani irin ya mutsewa he wasn't even sweating he wasn't tired...he was madly furious!! An ta蓳o shi, he was like a wounded lion who was looking for where to vent!

Babu abinda ke tashi sai ihun su '' Mammma!!!!!!"

Mutanen gidan duka suka yo cikin 蓷akin,sai ganin yan matan sukayi kwance wuri 蓷aya Amreesh nata kilma he never does that

'' Kai Amreesh Meya ke damun ka ne? Ka haukace eh?!!!!!" Uncle Naseer yayi ihu yana ri茩e hannun Amreesh while the mothers suka matsa wurin ya'yan su,sun jibgu iya jibguwa, har basu iya tafiya properly

Uncle T yace '' Kanaso ka kashe mana yaya ne eh? Ba茩in ciki kake damu?" Wani irin kallo Amreesh ya watsa mashi da rinannun idon shi without saying a thing

Everybody was astonished what suddenly happened? Me zaisa Amreesh yayi reacting haka?

Iyayen mata suka fara kukan an illata masu ya'ya su bazasu yarda ba

'

Dr Ahmad da Samha were standing side by side suna cikin yan kallo uncles 蓷in kuwa kamar zasu ha蓷e Amreesh 蓷anye they hated his guts

Na蓷e belt 蓷in yayi a hannun shi swiping his hair backwards with a dark glint on his eyes...

'' so kake ka kashe mana ya'ya? Me suka yi maka?" Uncle T ya tambaye Amreesh barely able to contain himself...ya bala'in masifar tsanar Amreesh regardless of the fact that nephew 蓷insa ne

'' bar tantagaryar 蓷an iska wata kila shaye shaye ya fara 蓷an iskan shege!" Pah dake daga bakin 茩ofa ya Runtse idon sa jin yanda suke zagin 蓷ansa Ahmad yaji ranshi ya fara 蓳aci

Duk wannan abinda suke Amreesh baice komai ba sai da kowa ya gama maganar sa ya kalle su with his crazy red eyes '' I guess insults don't really make you die nor will they stop you from being what you are destined to be Uncles!!!" Amreesh ya fa蓷a with a smirk on his face like the devil he was...

Sannan ya juyo da idon shi akan su mara茩isiyya da saboda azaba sun kasa kuka sai bi suke da ido '' Stay away from my wife! Wannan dana muku ka蓷an ne... You have no idea what I can do!" Duk sukayi tsit, shocked beyond words.and hurt at the same time...

'' You're a monster! You don't deserve to be here in this family!" Uncle Ismael yayi maganar yana tura 茩irjin Amreesh idon shi cike da ba茩in ciki mutanen wurin suka 茩ara gyara tsayuwa watching the drama as it unfolded

'' I never belonged...and I'm not begging to! As for my being a monster...'' Amreesh ya 蓷an dakata fuskar shi blank yana kallon su 蓷aya Bayan 蓷aya '' Are You any less?''

'' Amreesh!!!" Uncle Ismael ya kira da 茩arfi tare da 蓷aga hannun shi ya sauke ma Amreesh mari but kafin hannunshi ya sauka akan fuskar Amreesh Ahmad ya shiga tsakani the slap landed on him jikake tass! There was a pin dropped silence so much da ace allura zata fa蓷i it will surely make a noise,all eyes on them Uncle Ismael ya 蓷an ja baya cuz he didn't expect that while Samha taji wani irin fushi na cika zuciyar ta why the heck!

Azeezah taji kamar ita aka mara Pah ya juya ya bar wurin... Sauran suka saki baki cike da mamaki why so much love?

'' Wannan shine mafi munin kuskuren da zaka ta蓳a aikatawa Uncle!" Amreesh ya fa蓷a kafin yaja hannun Ahmad suka bar wurin every body making way for them....

Samha tabi bayan su bayan ta harari uncles 蓷in da duk kowa dake wurin

'' you're still as foolish as always SEB!" Amreesh ya fa蓷a yana sakin hannun Ahmad roughly '' Bazan iya bari wani abu ya sami kyakkyawar fuskar ka ba!" Ahmad ya fa蓷a with a mischievous smile on his face 茩wafa Amreesh yayi ya bar wurin

Bin bayan Amreesh da kallo Ahmad yayi kafin ya shiga 蓷akin shi ya zauna bakin gado,his cheeks burn like fire

After 30 minutes Samha ce ta shigo 蓷akin hannun ta ri茩e da tray, kallo guda Ahmad yayi mata ya 蓷auke ido she wasn't even wearing her hijab gashinta a sake a part of it falling on her face

Rufe 茩ofar tayi ta 茦araso inda yake ta zauna tana kallon fuskar shi wurin yayi ja turo baki tayi tace '' dole sai ka shiga tsakani? Why didn't you allow him to bear it?" Tayi maganar tareda shafa wurin da hannun ta,ri茩e hannun Ahmad yayi not liking the way she was touching him and their over all closeness

Her rose scent invading his nose, da wani kasalallar murya yace '' I'm fine..'' cire hannun ta tayi ta 蓷auki ice cube 蓷in dake saman tray 蓷in tayi kneeling saman gadon tana fa蓷in '' Humph!" Ta fara shafa ice cube 蓷in a inda yasha mari, Ahmad ya ri茩e numfashin ta,taking in her scent would mean trouble he wasn't ready for....

Har tagama ta ajiye bai yi numfashin ba, Zama tayi ta 蓷auko abincin dake cikin tray 蓷in ta mi茩a mashi '' have it!" Girgiza kanshi yayi ta turo baki looking so cute ta 茩ara Matsowa tace '' Ni na dafa my efforts can't go to waste dole sai kaci!" Tayi maganar tana kai cokali full of noodles wurin bakin shi,bu蓷e baki yayi zaiyi rejecting ta tura masa '' yauwa '' ta fa蓷a tana 茩ara mashi more and more Ahmad was Dumbstruck dole saida ya kusa cinye wa sannan ya ture yace ya 茩oshi,ajiye wa tayi ta mi茩a masa ruwa kar蓳a yayi ya sha '' Thank you '' Murmushi tayi a genuine one

'' Next time don't get yourself hurt...I don't like it! Tsuntsun daya ja ruwa shi ruwa ke duka!"

'' why? Is It my love Uhm my lady? Soyayya tace...fa蓷a min!" Mi茩ewa Samha tayi da sauri fuskar ta a shafe of red saboda blush ta nufi kofa Ahmad na dariya sosai...he loves when she does that

Tana bu蓷e 茩ofa sai ga Amreesh shima zai shigo hararar shi tayi harda murgu蓷a baki saboda laifin shine

Wucewa tayi ya shigo, Ahmad ya dena dariya ganin Amreesh ya shigo ya zauna, '' Does it hurt?" Amreesh ya tambaya yana kallon fuskar Ahmad fuskar shi still blank

'' ka damu ne?" Yayi maganar yana matsar da fuskar shi dab da ta Amreesh '' Are You going to kiss me?" Amreesh ya tambaya yana ture fuskar Ahmad a frown settling on his face dariya yayi sosai which made Amreesh smile a little

'' kada kayi tunanin na damu fa? Next time kasake yin haka nima zan 茩ara maka danawa!" Amreesh ya fa蓷a seriously,he didn't like the way Ahmad was slapped.....

Bayan kusan minti biyar na shiru Amreesh yace '' That silly brat...me take anan?" Wani irin sheepish smile Ahmad yayi kamar wani teenage boy da ya fara soyayya for the first time

'' Do you like her?" Amreesh ya sake tambaya bawai don bai sani ba he has noticed everything tun ba yau ba!

Mi茩ewa Ahmad yayi with a dreamy look and a blush a fuskar shi yace '' I love her kamar raina ZAKEE...'' ta蓳e baki Amreesh yayi '' The brat?" Da sauri Ahmad ya dawo daidai inda Amreesh yake '' No no, she's not a brat... Ina son ta sosai '' yayi maganar with a smile a fuskar shi ''l love her tun ranar da na fara ganin ta, it happened naturally Zakee.. love at first sight!" Ya 茩arashe maganar tare da wani 茩an茩ame Amreesh kamar shine Samha suka fa蓷a saman gado

'' You're officially Mad Sebastian! Sake Ni!" 茦in sakin Amreesh Ahmad yayi at the same time aka turo 茩ofar, gaba 蓷aya mutanen gidan suka shigo it will make you wonder me yake kawo su at a moment like this?

'' Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, Muhammadu? Ahmadu?'' Uncle Ismael ya kira ido waje yana kallon su Uncle Naseer da sauran mutanen dake wurin baki sake...

Ahmad da Amreesh basuyi saurin sakin juna ba kamar yanda mutum zaiyi when caught in an awkward situation...yanda kowa ke kallon su sun riga da sun san abinda ake nufi da kallon that they both were gays

Mi茩ewa Amreesh yayi walking slowly ya fita daga 蓷akin not sparing anyone a glance they weren't worth it

Suka bishi da wani matsiyacin kallo kafin su juyo da kansu towards Ahmad murmushi me kyau yayi ya fa蓷a saman gado tareda fa蓷in '' No need for interrogation..duk abinda kuke tunani hakane...y'all can leave '' yayi maganar dismissively yana kashe yar 茩aramar wutar dake kunne.... Juyawa sukayi suka fita cike da taraddadi....

WAYE SHI?(Behind the mask) Book 2 paid book ne ga duk wanda ke bu茩ata ya biya ta wannan account 蓷in ***

SALMA ALIYU Monie point shaidar biya ta wannan number+234 ***

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol