Free chapter 路 Read without an account

Chapter 2

by Pinky Darling Mrs Jay 路 RIYANN


RIYANN 
Love and sexy story 
Bismillahi Rahamanin Raheem 馃挮


 Faree page 

Page 3


____Baffa bai dawo ba sai bayan sallar isha da ma haka ce tabi'arsa, sai da ya tsaya ya gaisa da jama'a saboda su na ganin girmansa, ana wani Malam Kabiru ke fa蓷a mai abinda ya faru yai fadar Mai gari, har ya na bashi shawara akan ya sa ayim Riyann ru茩iya, sosai baffa ya yarda da shawara Malam Kabiru, kana suka yi sallama ya dawo gida,


ko da ya shigo Umma ta dama mai fura saboda ba ya cin abinci da daddare, fura kawai ya kesha, sun jima su na fira kafin Riyann ta shige 蓷akinta ta na jiran su Baffa su shiga da ga ciki ta fita dandali, ta na nan la蓳e su Baffa suka shiga 蓷akin Umma ita kuma ta fita cikin san蓷a, 茩ofar gida ta ga Ilolo Saurayinta, da shi da 茩awarta Kuluwa su na jiranta, suka wuce dandali, wurin ga蓷a,


Umma ce ta kalli Baffa ta ce "Abdullahi." ya ce "Na'am Umma ina sauraro ki." Saboda ya san tun da ta fa蓷i sunansa to magana ce mai mahimmanci, kana ta ce "Maganar da nikeson yi da kai kasan akwai rai akwai mutuwa kaga Ibrahim 蓷an 茩anenka ne duk ni na haifeku, bayanku bani da kowa tun da Allah ya yi ma Mahaifinku rasuwa, nike kula da ko har zuwa lokacin da kayi aure, 


bayan matarka ta haihfe Aminatu da shekara 蓷aya Allah ya yi mata rasuwa sanadiyar ciyon ciki, ta barma 拼arta gadon sar茩ar 蓷anyen zinari, da ka 蓷auka ka ba Ibrahim akan ya siyar ya juya ku蓷in ya fara kasuwanci, saboda ya kammala karatu boko bai samu aiki ba to kaga ya yarinya dai ta girma yanzu shekarar Riyann goma sha hu蓷u, 


bata da kowa sai ni da kai da shi Ibrahim idan yau muka mutu hannunsa zata koma, sanan kaga ya nada 拼a拼a uku suma Uwarsu ta rasu sai matar da ya koma aure bata haihu ba har yanzu, ina gudun wani ya faru nan gaba wanda bamu fata, saboda haka idan har Ibrahim yazo shida 拼a拼ansa to, zanyi mai magana ya ha蓷a Riyann da Naufal aure,

saboda wannan shine mafita kuma inaso har 拼a拼ansa su sane akwai dukiyar Riyann hannun Ubansu, don kasan 蓷an yau karsu ga kamar taje cin arzikin Ubansu ne shi ya sa aka ha蓷a ta aure da Naufal, Riyann na bani tausayi, amma kai ya kace.?" "To Umma duk hukuncin da ki ka yanke bani da ja akansa, Allah ya sa haka shi ya fi zama alkhairi." "Amin ya Allah, Allah ya yi ma albarka." "Amin." 


 Kana ya fito ya duba Riyann amma bai ganta ba har toilet bata ciki, Umma ta ce ya je dandili saboda tasan can Riyann zata je, haka kuwa akayi ko da Baffa ya je ana fa蓷a da Riyann ta yi ma 茩awar Amarya mugun duka har ta fasa mata baki saboda ta ce Riyann bata cikin 茩awayen Amarya, 


haka 拼an mata guda uku suka tarar ma Riyann su dake ta itama ta dakesu da ta ga bazata iya ba ta 蓷auke sandar Ilolo ta rin茩a dukan 拼an matan da ita sai da suka guda, haka Baffa ya jawota suka dawo gida, 

More Comments more typing

Writes by pinky Darling 馃尫
~Matar Jay~

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol