Free chapter 路 Read without an account
1&2
by Zarah Ahmad 路 JINSI BIYU
馃挦馃挦 *JINSI BIYU*馃挦馃挦
Romantic love with sexy story 馃コ馃コ
Writer by
Autar alheri鉁嶏笍
馃挦馃挦馃挦馃挦
馃挦馃挦馃挦
馃挦馃挦
馃挦
Marubuci yar 馃憞
IZZAR MULKI
AL'AJABIN MASARAUTA
ME & MY LION
SIRRI 苼OYAYYE
AND
OTHERS 馃し
Yau kuma munzo da wani sabon kabcen馃拑 wanda bazance komai akaiba sedai kawai mu kabta aciki masu karatu domin ku ganewa idonku馃憖 abinda yazo dashi.
*HAPPY SALLAH OLL MY LOVELY MUSLIM*馃鉂わ笍
Bismillahirahamanirahim.
Ya Allah yadda zan fara book 蓷innan cikin amincinka da yaddarka rabbi Ka nunamin nagama lpy cikin sahalewarka alfarmar sayidissadati. 馃げ
Book 1
Page 1&2
"茦asar Siriya, wata hamsha茩iyar masarauta na hango wanda fa蓷in girma da tsaruwarta 蓳ata lokacine, sedai kallo 蓷aya zakama masarautar ka tabbar da cewar babbar masarauta ce me 蓷imbin tarihi a cikin 茩asar Siriya, masarauta ce wadda babu kamarta a duk fa蓷in 茩asar. Bayi da hadimaine keta kaikawo a farfajiyar masarautar, yayinda fadawa da barori kowa keta aikin gabanshi.
Daga gefe kuwa wata matashiyar mata ce ke tsaye cikin shiga ta alfarma hadimai kusan goma na zagaye da ita. Sun tattara rigar jikinta me 蓷auke da ado na zallar kwal sunri茩e ahannunsu kowacce kanta a sunkuye tana jiran umurnin daga wannan shaha rarriyar gimbiyar.
Gefe 蓷aya kuwa wata babba ce daga cikin hadiman gidan ke zube aganta tana sauraren abinda take fa蓷a cikin girmamawa... Cikin harshen Larabci take fa蓷ar "lulah inaso kikawowa memarta yarinya 茩arama wadda zata kula da part 蓷inshi, kana kiha蓷o da manyan mata ko uku ne kafin jakadiya tasamu lafiya, ina Fatar kin fahimta. "Eh ranki yada蓷e yadda kikace hakan za'ayi yanzu zankawo in sha Allah. Wannan gimbiyar batace komaiba ta juya zuwa cikin part 蓷inta, itakuwa shugabar hadimai tanufi 蓳angarensu domin cika umurninta.
Cikin sauri wata hadima tashigo cikin parlo tare da zubewa 茩asa tana fa蓷ar "hutawarki lpy uwar gijiyata ga gimbiya balilah tana neman izinin shigiwa. Hannu kawai datti juwar ta 蓷aga mata batare da tace komai ba idonta kace akan tangamemen agogon zinarin dake manne abangon parlo.
Cikin sauri hadimar ta koma batafi minti biyu datafiyaba sega wannan matashiyar data gama bawa shugabar hadimar umurni tashigo parlo. Gimbiya balilah kenan uwar gidan matashin sarkin Siriya na wannan lokacin, MEMARTABA SARKI AFIF MUHAMMAD IDRIS NA 6. 茦arasawa tayi wuri wannan dattijuwar kana tazube agabanta tana fadar "barka da hutawa Lilli. "Hannu kawai Lilli ta蓷aga mata cikin izzi da 茩asaita irinta sarauta ta 蓷ago tana kallonta kafin ta 蓷auke kanta cikin isa tace "balilah. "Na'am lilli. Ta amsa cikeda girmamawa. "Miyasa kika kwana turakar afif kwana takwas da suka wuce? Ta tambaya fuskarta aha蓷e tamkar hadari. Gaban balilah ya yanke goma yafa蓷i cikin tsoro da farga take duban Lilli Abu kamar aljana kome akayi seta sani ko bayan idonta akayishi kuwa. " Amsarki nake jira bawai kimin shiruba balilah, shin ko kinmanta ha蓷arin dake cikin kwana turakar afif ne? Miyasa kikeson jefa rayuwarki cikin ha蓷arin dazaki kasa fita ne? Shin tun farko bana garga 蓷eki akan haka ba? To miyasa zaki aikata? Ta茩arasa zancen afusace.
Cikin mugun tsoron tsohuwar gimbiya balilah tace "tuba nakeyi Lilli wlh bansan yadda akayi bacci ya 蓷auke ni ba sedai ban 茩arasa kwana acanba domin koda na farko a sashena naganni shiyasa nashiga kokwanto ko ba acanne bacci ya 蓷aukeni ba amma amin aikin gafara bazan 茩ara kwatanta hakanba.
Tana magana tana kuka domin tafi kowa sanin ha蓷arin lilli.
Adake lilli tace "garga蓷i na 茩arshe agareki domin kinsan wannan ko umurnin waye kuma shi ne wanda ya 蓷aukeki yamaidaki turakarki domin bashine abinda kikajeyiba gidanshi, ayanzu iname umurtarki kimaida hankali kan aikinki domin kusamu kyakkyawar rayuwa keda mijinki na nangaba idan kuma ba hakaba ki茩arasa rayuwarki akushewa yayinda yaruwar 蓷ana zata haska tamkar hasken rana asararin samaniya.
Cike da ladabi gimbiya balilah tace "in sha Allah zan kiyaye lilli domin ina matu茩ar kaunar deen acikin rayuwata. Wani mugun kallo Lilli tayi mata kafin tace "ya aikin dana sakaki ai gabatar? "Eh an gabatar domin kuwa yanzu nagama bawa shugabar hadimai umurni. Shiru lilli tayi bata 茩ara cewa komai ba hakama gimbiya balilah dake cikin fargaba.
Nijar
Dakudun bala'i mi茩iyar ke shillawa asararin samaniya gudu takeyi sosai har seda ta sauka acikin magar 茩amar ta Turai. Tana sauka acikin magar 茩amar hankalin kowa yadawo kanta, hadda masu tsaron fursunonin ma duk seda suka juya suna kallonta domin dama can mikiya tsuntsuwa ce me matu茩ar kyau da 蓷aukar hankali acikin tsuntsaye.
Ahankali ta ta茩anta har inda fursunoni kecin abinci tana tsintar na 茩asa tanaci, abin mamaki wanda ba'ata蓳a ganiba agun wannan tsuntsuwar, sedai basu damuda sakanba atinaninsu tasauka domin bu茩atar abinci. Shi yasa kowa ya maida hankalinshi kan abinda yakeyi aka 蓷auke ido akanta. Kusan minti biyar, ana hakan, sedai abin mamaki kamar daga sama suka ga ta 蓷auke wani matashin saurayi tayi sama dashi tamkar wal茩iya. Ihu ya saka domin yayi masifar tsorata. Cikin mugun mamaki da ru蓷ani mutane sukayi kanta yayinda ma aikata suka shiga harbinta tako ina amma sam kamar abanza sukeyi, cikin 茩an茩anin lokaci talula sararin samaniya ta蓳acewa ganinsu Sam. Aiko cikin 茩an茩anin lokaci labari yakara蓷e gabaki 蓷aya ilahirin magar 茩amar cewar mikiya ta 蓷auke Amar. Wannan labarin yayi bala'in jijjiga mutanen magar 茩amar domin kuwa dudda akasan cewar mikiya tsuntsuwace me masofar 茩arfi acikin tsuntsaye amma sam babu me tunanin zata iya 蓷auke mutum sukurun tayi sama dashi. Anandai aka garga蓷i kowa akan cewar arufe wannan labarin karma yafita agari balle ma'aikatam susamu matsala, tun da damacan wanda ta 蓷auke 蓷aurin rai da rai ne akanshi, sabida hakan babu wanda zeyi tunanin fitarshi balle rashin ganinshi yazame musu matsala.
Fofa.
Gudu sosai wannan tsuntsywar ke cillawa asararin samaniya seda tabar gabaki 蓷aya ilahirin 茩asar Niger hakan take gudu dashi harta nausa cikin chadi tukunnta tafara saukowa 茩asa hankalin harta sauka cikin gari 蓷an Sena da gari ka蓷an kana tasauka 茩asa gaba 蓷aya tasaukeshi, wanda yarigada yasuma shi tuntuni, ruwa ta 蓷ebo da bakinta taso tazuba mishi, aiko yafarka afirgice tana zare ido tamkar wanda yayi wa sarki 茩arya cikin mugun tsoro da firgici, yanabin wannan mikiyar da kallo me 蓷auke da ma蓷aukacin tsoro... Juyawa tayi deda ta蓷anyi nisa dashi ka蓷an kana rayi wata irin girgiza segaya 蓷ai ta koma matashiyar muduryar yar buzuwa me masifar kyau da 蓷aukar hankali.. ido yawaro cikin mugun sabon tsoro da 蓷imauta yake nunata da yatsa baki narawa yace "za..za..zarah. wata irin dariya takece data ita wadda ta茩ara fito da asalin kyawunta me fisgar ruhu da zuciya dudda take 茩aramar yarinya amma hakan be hana kyakkyawar 茩irarta bayyana ba, seda tayi me isarta kafin tace...!
Autar alheri 鉁嶏笍