Free chapter 路 Read without an account

Chapter 41

by Fatima Rufa'i Nasidi 路 AYSAM

(AYSAMS UNION) Yana xaune gaban ummi ya durqusar dakansa ahankali yake fadin "all this koda makaho yagani yasan it's not an accident da farko popsy se Mr bunyamin and now it's my wife kudrat me hakan yake nufi ummi,popsy yasamu accident abangarenki,sannan anbuga motar kudrat with exact the same car dakike using da ita idan nai duba natsanaki who will benefit mostly with them not existing its you kifada mun, if you have something to do with my father's death me Lexus dinki takeyi agurin da kudrat tasamu accident," gaura masa mari tai cikin xafin rai take fadin " yes nasan cewar bana qaunar AJ ko kadan arayuwata har yunqurin poisoning dinsa nai amma tunbayan da diyata taci wnn poison din naji kusan xafin rasa da nai alqawarin baxan qara kuskuren daukar ran wani ba,and kudrat bandauke ta abakin komai ba balle har tatsole mun ido nayi asarar rayuwata gurin yunqurin kasheta do your worse muhsin all this is just a coincidence bana qaunar naqara ganinka tashi kabani guri mara hankali kawai" miqewa yay yana jaaa dabaya yana facing dinta da qarfi yake fadin "wllh wllh narantse da Allah sena axabtar da duk wanda yay wa annan abun ga matata,kowaye shi xata tashi xata sanar dani komenene yafaru da ita she'll not die idan tamutu i won't spare any one dayake cikin wnn abun koda kuwa kece ummi," yaqarasa yana ficewa daga parlor hudallah dake labe bayan labule tana sauraronsu hamdala tai jin basu iya ganin matuqin motar ta camera din dasuka samuba, fitowa tai tana danna waya ahankali taxauna taga ummi tayi tagumi, kallonta tai cikin kulawa take fadin " ummina lpy meke damunki," girgixa kai tai tana fadin "hudallah yanxun qina da yarannan keyi har yakai yaxargeni kan rasuwar AJ da abinda yafaru wa bunyamin da kudrat,nifa mahaifiyarsa ce," dan jim hudallah tai tana fadin "ummi kinsan shima yaxama puppet din mamadams da yarta gaskiyarki anya bawani asirin sukaje sukaiwa muhsin ba inbanda asiri mexesa suringa juyashi yajja sukeso najifa ance kwana kinnan bakwai datai a hospital cikin coma kullum shine yake kwana da ita itakuma uwar tata takoma bangaren dimple dan munafunci wai xata kula da marainiya, ummi wllh kinyi sake har haka musamman kan dimple har yaufa tana tareda sameer bayan kun mata katanga dashi," tace "hudallah nasani banason naringa yawan bata mata rai sena kega kmr qara nisa takeyi dani hudallah kodai nasoma janta ajikina,tunda yanxun AJ din dake shiga tsakanin mu babu,na rungumi yata tadawo jikina kmr kedai haka,hudallah ina matuqar jin dimple axuciyata nasan bana bata kulawar datake buqata" hudallah seda tagama sauraronta tsaf sannan tace "bahaka xa aiba ummi kinga dai yanxun alaqata data dimple tasoma gyaruwa koh,kibarni ni idan nagama ganar da ita cewar mu mune dolenta muka fi sonta akan hauwa da yayanta,yanxun kinafara janta ajiki xata fara tinani wani na daban kancewa your just after her inheritance too kinsan halin dimple ko," tace "shikenan hudallah tunda kince haka." Aysha ce ke xagaye parlour dan yatsanta daya cikin bakinta su lilly sunyi jigum jigum sun xuba mata ido suna kallon ta, kowacce da magana abakinta amma tana tsoron tayarwa da aysha hankali, takallesu tana fadin "after everything daya faru muhsin yana kan bakanshi na auramun yayanki lilly baxan iya rayuwa dashi ba kinsan dahaka sbd bana sonshi ya kudrat nakwance cikin halin mutuwa ko rayuwa amma duk dahaka muhsin da muhasssin sunqi janye qudurinsu akaina mene natsare musu," meenah kefadin "dimple kiyahaquri rayuwarki sukeso sugyara mommy tace itakanta tafi goyon bayansu akan kancewar Arsal seya fi baki kyakkyawar rayuwa akan sameer" wani mugun kallo tawatsa mata kafin kawai fuuuuuu tafice kmr antsikareta bangaren mama hauwa tanufa tana xuwa tafada jikinta tana sakin kuka metsuma rai lallabata mama hauwa tasomayi tana fadin "kidena kuka komai xedede ta insha Allah yayarki xataji sauqi kinji," tace "mamadams kina kallo ya kudrat bata da lpy amma har yanxun su uncle da yaya nason auramun arsal qarshen watannan gashican yakawo wasu mata side dina wai amun gyaran jiki da dilka nibanason nayi aure da Arsal sameer kadai nakeso inkuma suka auramunshi wllh senayi committing suicide," "kul" yaya hauwa tafada tana dokemata baki abinnema ne yasamu lokacin daxata ga bayan bint yayi aduniya, lallai xata bi bayan aisha kodan ta auri talaka ita qarewa ba matason aisha tataba aure aduniya xata bata shawarar su gudu itada saurayin tunda yaran xamanine suje suyi rayuwa yajja suke so idan har bint taqi amincewa da sameer din . dagota tai daga jikinta tinanin qara chusama aysha tsanar bint nashiga kwakwalwarta tace "kalleninan dimple kinje kinfadawa mamanki wannan lamarin," girgixa kai taitana fadin "ummi goyon bayansu xatai koda yaushe," tace "haba uwata takaina ya xakice haka kingadai da yayarku lafiyarta sumul shi muhsin din najin maganarta amma yanxun koni ban isa na dakatar da aurennen ba mahaifiyarki kadai itace xakije kisanarwa matsalolinki natabbatar xata fahimceki kuma tai miki abinda kikeso," dan jim aisha tai kafin tace "mamadams nasan ummi baxata saurareni ba" tace "ki gwada ayanxun qila tacanxa tunda bakida mahaifin dake kula dake imbata qaunace ki yanxun ba dakike buqatarta sama da komai toh na tabbata bint baxata taba sonki ba har abada" hawaye ne suka soma gangaro wa fuskarta miqewa tai mama hauwa takamata, tarakata har qofar bangaren bint seda taga tashiga sannan tai saurin itama tashige tana labewa jikin qofa, Ahankali dimple ketaka cikin parlor ummi na xaune saman kujera tana danna laptop idonta sanye da shade's din qaragani dasukai mata matuqar kyau, kmr ba laka ajikinta haka take tafiya ummi tadago tana kallonta ture laptop din gabanta tai tana kallon dimple dase rabewa takeyi tamaqi sakin jikinta taqaraso kmr taga wani doddo xata iyacewa tunbayan mutuwar popsy bata taba kebewa da ummi daga ita se ita irin yauba, Ummi ce tai murmushi tana fadin "matsoxo kusa dani dimple menene me kikeso," adan cikin mamaki dimple ke kallon mahaifiyar tata taqarasa tadan xauna can qarshen kujerar da doc bint kexaune, tace "dimple lpy incedai komai lpy naga kina kuka meyasameki" dagowatai tanajin wani sanyi yana dira acikin xuciyarta, xuciyarta naqara qarfafa tace " yaya muhsin ne xemun auren dole" tana sake fashewa da kuka,danjim doctor bint tai kafin tamiqe taqarasa inda dimple take rungumeta tai tana fadin "shshshshs kidena kuka kinji in inanan bawanda ya isa yay miki auren dole" dagowa tai tana kallonta cikeda murmushi take fadin "dagaske kike ummi " tajinjina kai,tace "ni aurema aibaki isa yinsaba dimple duka duka nawa kike qiriniyar ki darashin jin maganarki yasa muhsin ke tsoron idan yabarki kika qara wayo baxaki bari kiji magana ba," dan daure fuska aysha tai tana fadin "menai kuma?" tace "soyayya dawancan dan gidan matsiyatan can sameer" hannunta datasa tarungumeta ahankali taxare tana girgixa kanta ummi ce tacigaba "xan dakatar da aurennen indai har kikaimun alqawari xaki rabu da sameer har abada xaki cigaba da karatunki kisamu wani wanda category dinku yaxo daya someone like Asad nuraddeen kinsan deen family kinsan martabarsu," toshe kunnanta dimple tai tana jaaaa da baya takife akan kujerar tana kuka mesauti tana fadin "i knew it kinada naki motive din akaina shiyasa ka kikace narabu da sameer meyay maki kema so kike kiyi abinda kikeso dani bawai danki faranta mun raiba ummi you never loved me,ummi baxan taba amincewa narasa sameer ba sbd nasan after popsy bawanda kemun soyayyar dayake mun ummi i hate you,I'll never forgive you idan har kikabari suka auramun Arsal" tamiqe dagudu tana yin waje mama hauwa dake bayan qofa dasauri taxagaya donkar dimple taganta, fitar dimple bint tatabe baki tana fadin "kyayi kya gama indai baxaki bi abinda nake soba gakinan gasu amma inbanda yaro yarone shifa Asad Dinnan multi billionaire ne yaro da kudi abokin tafiyar manya gashi dan larabawa inma kyanwancan ke rudarta ai asad yatattaka shi komai." Dimple nashiga daki takulle kanta tana wani irin gunjin kuka gashi sameer bayannan yaje kano weekend ba damar taje gurinshi,mama hauwace tasaka extra key tabude tashigo bayan wani lokaci tana fadin "dimple dimple lafiyarki kuwa yanxun lilly kefadan kinshigo kina kuka metace miki bint din kobata amince bane" girgixa kai tasoma yi tana fadin "ummi baxata taba sonaba mamadams," tace "sena rabu da sameer tace mutuwa xanyi idan aka auramun arsal mamadams don kunga narasa popsy shiyasa dukanki bakwa qaunata nasani nasani," mamadams soma bata haquri taringayi tana fadin "ni inasonki sosai diyata itadai bint ce bata qaunar ki daman kindade dasanin haka yanxun abinda xa ai kikira Arsal din kici masa mutunci inyaso shixai janye kan maganar" taqara fada aranta tana furta *baxan taba bari kiyi aure cikin gidan jindadi ba dimple,* kallon mamadams tadanyi kafin tace "yah Arsal,ya arsal baxe bari aimun auren doleba," dasauri tamiqe tana dakko wayarta mama hauwa tace "toh bari nabaki guri duk yajja kukai kiyimun magana" takira wayarsa yakai sau hamsin bayan fitar yaya hauwa harta haqura barci yakwasheta. kiran wayar sameer ne yatasheta da safe don tayi latti asubah tamiqe bayan yamata , good morning bata nuna masa komai badon batason yashiga tashin hankali tashiga toilet tadauro alwala tafito tai sallah tana idarwa tajawo wayarta taqara dialing number arsal still baya shiga kuka tafashe dashi tana fadin "ni yaxanyi,ashe daman haka maraici yake,meyasa mutuwa baki daukemu lokaci daya nida popsy ba" Anwar ne yakalli muhsin afarfajiyar hospital yana fadin "baxaka janye auren dimple anan kusaba ko halin da kudrat ke ciki be dameka ba," " baxan janyeba sbd idan najanye shekara kmr qifta idone banason tatafi america as a full adult xatai revolting akan baxata auri Arsal ba kasan dacewa kan hakan xata iyasa adaure koma waye dake qoqarin tarwatsa mata rayuwa shiyasa gara yanxun she's under me xanyi duk abinda naga dama da ita kacewa su ummi su shirya gobe dangin maman arsal xasu kawo kayan lefe da ganin amarya aimata kashedi karta bamu kunya," anwar kallonsa yay yana fadin "dimple fa bayarka bace dakake nuna iko akan rayuwarta yajja kake amatsayin yayanta nima haka nake yah muhsin idan har baka janye aurennen ba karka xargeni akan koma meye xanyi don farincikin dimple" tsaki muhsin yay yana fadin "do your worst kanaji,ni kulada matata naxoyi nan ba sauraron shirmen kaba ko atinaninka bansan ciwan da baneba nida narasa nawa yaron da ko duniyar bexo ba," yace "I know your in pain with all of the things happening amma kasani son xuciyarka kan rayuwar dimple bashine solution ba," Anwar kawai jinjina kai yay yabar gurin ganin muhsin beniyan sauraron sa illama cigarette daya xaro yakunna ,mota yashiga yaja xuwa gida har qofar part dinsu yatsaya yana fitowa,a parlor yatarar dasu hussain suna kallon ball, sannu daxuwa sukai masa ya answer yana shigewa ciki, kayan jikinsa yasoma ragewa yana ajje car key's dinsa saman gado yabude wardrobes dinsa don daukar wankakken towel,envelope ce tafado yadauka yana xarowa tina wa yabashi envelope din yay dasauri yabude yana kallon naira notes din dake ciki na dubu dari, wannan kudin auren dimple ne ka adana mata su kaji ka siyamata wani abu me mahimmanci dashi idan aurenta da sameer yatashi, kwalla ce takawo masa yana tina amanar popsy kawai yaciro waya yana fadin "karki damu dimple as far as am here no one will force you sweetheart". Dimple nakwance ta idar da sallan asubahi adaki daren rnr kwanatai waya da sameer ko rintsawa tana taimasa kuka yana kwantar mata da hankali don takasa boyemasa yana nuna mata in sha Allah komai xeyi daidai ita dai tace " masa mamadams tace sugudu sutafi can inda ba asan suba suyi rayuwarsu," lallabata yakeyi yana nuna mata illar hakan kancewa baxasu iya sabawa iyayensu suga daidai ba, kwankwasa qofar dakinta taji anayi ahankali atinanin ta miss gabby ce tamiqe ahankali tana qarasawa tabude,da mamaki take fadin "ya Anwar" da hannu yay mata alamar tai shiru yashigo bayansa rataye da jakar goyo babba, closet dinta yanufa yaciro jaka guda babba kmr tashi ta goyoce amma xata iya janta tanada tayoyi yasoma daukar duk abinda yasamu daga kayanta yana xubawa aciki kallonsa take tana fadi " yah anwar lafiya?" yace "we are going xan dauke ki daga gidannan i promise to protect and give you everything dakikeso I'll do it koda hakan yana nufin sabawa kowa dakomai,xancika burin mahaifina naqarshe kafin rasuwarsa" tabaya tarungumeshi tana fadin "I love you yah anwar" yace "nidai kitayani muyi sauri kar rana tafito aganmu dasauri sauri suka hada kayanta tsaf," taxira qaton hijab dinta ahankali take fadin "su lilly suna ciki hankalinsu xetashi idan har basu ganni ba xanje naimusu sallama" girgixa kai yay yana fadin "no need bana buqatar kowa yasan inda xamuje mutafi kawai kwayi wayaa daga baya," wata sabuwar baqar motace medauketa tinted glasses suka shige yaja motar sukai gaba, seda suka taka babban titi sannan tadan juyo tana kallonshi hankalinsa Nakan tuqin dayakeyi jin ana kallonsa yasa yajuyo yana fadin "What? tace "ina xamuje yaya are we running away from them" dan girgixa kai yay yana fadin "I'm sorry sweetheart xamu dawo i know you need this kinaji na banyi booking flight ba xamuyi tuqin kusan 8 hours to gombe so nasan xaki gaji just endure it," kallonsa tai adan raxane take fadin "noway yaya gombe fa muna xuwa xa aikiran waya afadamusu munxo,they will catch us" dariya yay yana fadin "hakan nakeso ai kafin suxo nikuma nayi duk abinda nakeso kuma inda xamuje agomben ba wanda xesan munxo harse inmu muka bari akasani," danjim tai kafin tace "nidai tsoro nakeji yaya," yace "toh kona maida kene a aura maki Arsal din" dasauri ta girgixakai tana fadin "ah a nidai baxan yardaba" murmushi yay yana qara gudun motar ahankali suna tafe tana danmai qorafi har barci yadauke ta amotar tafiyace menisa suka yita batareda kowana tsaye tsaye ba ahanya data farka tace "sunxo" yace "ah ah" tayi matuqar gajiya don batasaba xaman mota irin haka ba seta koma takwanta batareda takawo tinanin komai ba, wannan karonma farkawa tai setaga motar tsaye chak da alama sunqaraso don taga mutane a inda suke kallon tagar motar tai ta hango anwar chan tsaye dawani farin saurayi sanye da facing cap kmr amafarki setaga tabbas saurayinnan bawai kama yake da sameer ba sameer dinne magana sukeyi dasauri tabude murfin motar tafito rana naduka fuskarta wani dumi na baibayeta, kallonsa take cikin mamaki shikuma smiling yake mata yajja fuskarta tanuna gajiyar datai, anwar ganin sameer na murmushi yasanya yadan juya yana kallon meyake kalla, ganin aysha ce tafito yasa ya girgixakai yana fadin "mayu kawai seku cinye kanku gadai tanan kadameni dawaya kan I should drive safely mundai xo kuma ban gutsurar maka itaba" smiling sameer yay yana fadin "haba yaya aimana afuwa kasan hanyarce se ahankali shiyasa nakecewa kabi ahankali," mgn yake da anwar amma hankalinsa gaba daya yana kan aysha anwar ganin haka yasanya yace "bari naqarasa gurin sheik din," dasauri sameer yace "seka fito," anwar yace "au harda saurin ka Allah yashiryeka S Fulani" shigewa yay yana dariya shikuma ahankali yaqarasa gefen aysha yana furta "kifito arana karta dafarmin dake kinji Aysh" kafada tamaqe tana turo baki gaba " mekakeyi anan? tatambaya tana kallonsa cikeda tuhuma yace "elope bake kikace mugudu so we are running away," tabe fuskatai tana fadin "toh haka akeyin elope din is not like yah anwar is not here how did you convince him on this," lumshe ido yay yana fadin "jiya muna waya ina mota nagudo daga gida without anyone's knowledge kmr yajja kikai idan har iyayenmu baxasu bari mukasance tareda junaba I'll go with your stupid little idea of eloping" yafada cikeda wasa yana jan hancinta, "sameeeeeeer idea dinnawane stupid" tafada tana doke hannunsa "stop joking this is serious natabbatar bazasu dadeba xasu nemomu indai muka cigaba daxama anan,let's just go to some other state not here I hate this place" tafada tana hawaye,yace "Aysh kinsan banason wnn kukan ko kinsan hawayenki masu darajane ko, kiyahaquri nanne tushen iyayanmu dole anan sukeda masu fada aji karki damu your father's best adviser is inside xebamu solution right now" tace " wai ya sheik ubaydullah," ya jinjina kai yana fadin "duk abinda yace shixamuyi agree" tajinjina kai tana fadin "popsy trust him I'll definitely trust him too," wani qaramin yarone yafito yana kalle kalle kafin yaqaraso gurin su yana fadin "ya sheikh yace wai aisha da Muhammad suxo," "toh" sameer yace yana fadin "let's go inside nasan your super exhausted" ciki suka shiga qaramin gidane ginin bulo da bulo mekyau bawani kayan alatu aciki ababban soron gidan tabarma aka shimfide gidan amaryar sheikh kenan wanda bakowane yasan dashiba bakamar wancan gidan da makarantarsa da sauran matansa da yan uwa kecanba nandin kebantaccen gurina wanda malam ke haduwa da baqinsa idan dai har nasirri ne. da sallama aysha da sameer suka shiga farin dattijon nadagowa yakallesu wani abu mai sanyi yaji yasauka axuciyarsa yana kallon fuskokin iyayensu atareda su kowanne da mahifiyarsa yake Kama yan matancin bint da walijam yake tinawa yajja suke aminan asali kafin iyayen bint sutafi xaman shahada da ita wannanne yabata tarbiyyar bint idanuwanta suka bude take ganin kowa ba gashi,tafi qarfin kowa arugar, bayan sun xauna ahankali farin dattijon yakalli aysha yana tambayar ta yaqarin haquri tai murmushi kawai nasiha yasomayi musu kan karbar kaddara aduk yajja taxo maka wanda sunsan da aisha yake kan taya haquri da rashin datai in sha Allah komai xewuce kafin yadawo kan sameer yafarai masa fada kan fitar da yay batareda sanin kowaba, ahankali sameer kansa aqasa yake bashi haquri yace "nibani xaka bawa haquri ba walijam hankalinta yatashi tasan takwanta da da batawaye dashi ba tatayarda da hankalinta seda sufyan din yakira yana tambayar kaxo nace masa eh baka kyauta ba itakuma ayshatou aitana da dan rakiya ko," kafin yakallesu yana fadin "anwar yakirani yamun bayanin komai awaya ajiya da daddare kuna jina" dukkan su daga kai sukai alamun eh, yakalli sameer yana fadin "kaine namiji kuma Alh kafin yarasu yamun bayanin komai akan mgnr aurenku, daman na hasaso hakan xata iya faruwa amma wani hanxari bagudu ba ke ayshatou mekikeso ayi yanxun kinada xabi nafarko ki yarda ki auri xabin yan uwanki kicigabada rayuwar ki tajin dadi acan qasar dakika taso nabiyu kuma,na aura miki sameer ayaudinnan don tunbayan jiya damukai waya da anwar nakira muhsin namasa magana amma yaron nada taurin kai bashida alamun saurarona nikuma kmr wasiyya yace agareni gurin ganin nacika burin Alh na farantawa diyarsa nabata abinda takeso natabbatar nayi iya hangena ba abinda xedakatar da muhsin idan harba wata igiyar aurence tahau kan aysha ba kai sameer kashirya riqeta kakasance da ita arayuwarka awannan qananun shekarun? dasauri yace "eh malam na amince" anwar qunshe dariyarsa kawai yake don xumudin na sameer afili yake aysha kuma se kunyar tashigeta yace "kefa diyata aysha kindaisan shiba me arxiqi bane kmr ku bashida dauka wacca xebaki,amma natabbata yamiki tanadin soyayya wacca xata farantamiki tsawon rayuwa ko babban mutun,kin amince xaki aureshi ahaka" dan jinjina kai tai tana kallon sameer dake dan sosa qeya yanajin kunyar mgnr yah sheikh ahankali tace " na amince" yace "toh masha Allah yanxun xansa arakaki cikin gida kiyi wanka kihuta kinji kaikuma anwar da babban mutum xaku bini can rugar bayan sallar la asar se adaura auren kai kayiwa aysha waliyyi nikuma xan wakilci sameer," sosai anwar kefarinciki,sameer kam yarasa awani mixani xesa inda rayuwa takaisu shida aysha daya xuciya natina masa gargadin baffa amma idan yatina soyayyar aysha agareshi sai kawai yayi yunqurin mantawa da abinda xeje yadawo sameer da anwar kasuwa suka shiga aka siyo goro da alewa abisa umarnin ya sheikh anwar se tsokanarsa yake ganin kunyar yadawo, wani irin shauqi yakeji axuciyarsa lokacin dayake qirga kudin dayaxo dasu a aljihunsa naira dubu hamsin kmr yasan da abinda xefaru kudine daya dade yana tarasu daga part time jobs din dayake yi, daga can kuma dasu koma malam ya aika gidajen yan uwa da abokan arziqi kan lallai lallai kowa yaxo sallar la'asar din yaudin xeyi wani gagarumar kuma mahimmin taro. Don't forget to Comment Share Vote. [30/05, 07:34] Fatima Rufa'i Nasidi馃馃挍鉂わ笍: AYSAM Its Fatoums Passion's Love,passion,betrayal,romance,hatred and power between two different world's. Quote of the day. You mean so much to me and even when you're not by my side, I feel your sweet presence all the same!

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.