Free chapter 路 Read without an account

Chapter 2

by OUM RAEED 路 NIDA SONJA BOOK 1





*NIDA SOJANA*馃懌
  *BOOK 1*  


           written by 
     *Oum Ra'eed*鉂わ笍





page *02*


       Hadiye miyau tayi ta juya sukai ido biyu dawannan soja ...tana kallonsa amai makon ta basa hkr...

     se ta fara masa murmushi har dimple dinta ya fitoh kyanta ya kuma bayyana sosai...


      Sosai tama sojanan kyau anma saboda abinda tamasa kuma gashi bata basa hakuri ba yasa ya zage ya dinga mata masifa.


      "what da hk did yuh think you are doing?are you out of your senses? stupid! if not am not in the mood you would have face th consequences of what you did"



      Amelia kuwa jin abubuwan da yake fada ya yasata sun kuyar dan kanta qasa tana hawaye...ganin tanakuka yasa shima ya tsaya kallonta bako qiftawa..


     dagacan wani abokin aikinsa ya fara magana
   
     "Man you they make a lot of goslow for here may them park na"
    (kunsan sojoji akwai son turanci ammafa brkn)



      Alamunsu wuce yawa driver din..bala driver yaja motarsuka soma tafiya......




      "Kaii amma wannan sojan banzane wallahi....acewar ummi

      afusace amelia ta juyo fuskarta dik hawaye....

     "meya miki da zakizagesa?innaruwanki dashi?toh wlhi banason irin haka"

     juyawa tayi ta cigabada goge hawayen dake gangaro mata.


      "Haba anty amelia kiga fa maganar daya dinga fada miki fa"
     acewar feena


     "Toh innaruwan ku dashi?ku yamako ni?banason shishishigi shiga dangin miji da ghana masgo ehe gwarama kisani"


 bala driver ma juyowa yayi yana kallonta cike da mamaki amaimakon taji haushin sojan se wanda ya zagesa takewa masifa
 
    ganin ita yake kallo yasa ta watsa masa hara ba bata lokaci ya juya yana kallon gabansa...

    su feena mahararsu tayi tajuya abinta.

      harsukaisa gombe batace da kowa komai ba..




       shikuma wannan soja suna barin gurin shima yabar gun gun wanan abokin akinsa ya nufi...

       "abeg help me take over"



    bamusu abokin ya haukan titin shikuma ya zauna yanata leqen motoci..



     Amelia kuwa suna isa dakin Abba ta wuce tana zuwa bakin qofa sukai cin karo da humaira ....harara suka watsawa junansu kafin suka wuce....




(Alh. iliyas jamilu) yayan abban su amelia ne..yanada mata biyu
 *hajiya* da *Ammi*


     hajiya nada yara hudu *Uncle nura* sai humaira se hadiza kafin fatymah (momi).


     Ammi kumanada yara biyu
   *ya haneef* yagirmi su hadiza da momi se kanwarsa zeenah itace aita agidan....



*back to labari*

       Humaira dakin hajiyata nufa ta tarar daita a zaune....

      "hajiya me yarinyarnan takeyi agidanan? kisa ido kiyi kallo kawai nima bansan da zuwansu ba..."


     cike da jinhaushi ta miqeta nufi daki....humaira ita kadai ce ta biyomugun halin hajiya....

      su feenah kuwa dakin Ammi sekayada xangwansu kasancewar kwata kwata hajita bata sake musu

     Ameelia kuwa na shiga dakin abba ta tarar dashi yana waya..

      kusa dashi taje ta zauna..yana gamawa ya juyo ya kalleta cikeda fa ara

   "Mama har kun iso?eh abba inna wuni? lfy lau ya aka baro mutanen gida ...kowa lfyAbba dik suna gaishe.innaansawa inna sauran 'yan uwan naki?
   innaga sunshiga dakin Ammi..

    Rufe bakinta keda wuya suka shigo..gaidasa sukayi suma ya amsa..

   "kunje kun gaida hajiya kuwa?a a abba ba muje ba..toh kutashi kuje maza...

   "gsky ni abba basan zuwa nake ba..sena huta..acewar amelia.

  murmushi abba yayi kafin yace sutafi ita ta biyosu daga baya...



     Amsawa sukayi suka miqe dikka..dakin Ammi ta nufa sukuma dakin hajiya..
 
    "kallon kirki behadata dasu ba sewani shan qamshi take...sukagajida zamansu dankansu suka fitoh....


    Amelia kuwa tanashiga dakin Ammi ta rungume ammi zeenat nafadin karki karya min tsohuwa...


     sosaisukayi wasa da dariya...


   *Washegari*

       Zaune Amelia take tsakar gida tana game awayarta.... humairace taxo wucewa cike da nemantsokana ta watsawa Amelia ruwa...
  Ihu amelia tasakamar zata shide dan inaka watsa mata ruwan sanyi kamsr nunfashinta ze daule haka takeyi


    "Woyyah Allah humaira me na miki?
  mutanen gidan nesuka fara fitowa ganin humaira da bucket atsayese wani hau tsinefuska take ga Amelia ruwa ya jiqata..

   "meya faru? ammi tafada tanaqoqarin riqe Amelia..

    "Ammi innazaunefa kawai tawa watsa min ruwa..

   ammita kallehumaira wacce koajikinta..
   "humaira me tamiki?qanwarkice fa yakmt ki kama girmanki"

    "So nake inkoya mata hankali banda rashin kunya baabinda takemin tinda tazo gidanan"

      "Haba anty humaira dikkadikka yaushe tazo gidan jiya ne fa" acewar hadixa dake tsaye...

   "Toh naje na watsa mata tayi wasa se inhada mata da mari....


    Saukar mari humaira taji akuncinta ....cike da mamaki suka juya dikka suna kallon waye humaira na riqe dakunci..

    Uncle nura ne ....

    "ke baki dahankali ko?"

  "kokuma kai baka dashi ba"
 
    Hajiyata fada wacce ta fitoh daga daki raibace ...
    "Toh wlhi in kakara marinta akan wannan toh wlhi seka gamu da bacin raina"

    "haba hajiya watsa mata ruwa tayi fa"
     acewar momi

   "kaji min banza uban wayasa bakinki?inkayan sunjiqe ta cire ta shanya ai akwai igiya agidan"
    hajiya tafada tana harar su ammi.....

  kada kaikawai ammi tayi taja su Amelia suka koma ciki...

    Uncle nura kuwa tiniya bar gurin dan duk sun san halin hajiya...dan haka sukasga maganinzama da ita..


Abba nadawo wa momi taje ta fada masa abinda ya faru...
     humaira ma sanda tajarashan mari.sosai abba ya musu fada ya nuna bacinransa....ita kuwa hajiya ko ajikinta bacinranta akan ya mari humaira..



     ranar momi duka nekawai bata sha agunsuba...dan ma uncle nura nanan ne suka raga mata...



        kwanansu uku agarin suka dau hanyar gida kano...
    daidai sun kawo wannan check point din wani soja agurin yace su park....


     "oga park aside...nd open yuhr booth"

   pakawa bala driver yayi agefe....

   "Daniel abeg wuna help me dem car"

    daniel na tasowa nagane shi wannan sojan ne da amelia ta watsawa totan rake....

    indamotar take yanufa sosai shima ya gane motar..cike da fara a ya qarasa inda ya ganta wancan karon yana zuwa suka hada ido murmushi ya sakar mata ita ma hk....sosai su ummi suma suka ganesa


  "wlcm back my frnd"

      ya fada yanakallon amelia


       kallonsu feena yayi yagahararsa suke dan hk yayi murmushi yana fadin.
     "hy sister are yuh stil angry wit me?"

    gyada masa kai sukayi ..ita kam amelia bata ce komai ba..



     kallonsu feenah yayi yana murmushi yana fadin

  "am sory sisters i dnt mean to hurt our sweet pretty angel sis"     

  
    cike da mamski amelia ta dago tana kallonsa shikuma yana kallonsu feenah fuskarsa dauke da murmushin da ya masakyau sosai



*Faty Afreen*

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.