FreeArewaPen original
NIDA SONJA BOOK 1
- 1views
- 10chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
A hausa novel writer
Sample · Chapter 1
*NIDA SOJANA*👫 *BOOK 1* written by *Oum Ra'eed*❤️ BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM page *01* Haba Anty fadeela kinsan fa dady ya hanani hira da kowa ko?kuma wlhi se indena zuwa gidan ki ma.. "Toh inkin kulasa kinraina ubanki tinda ahaka kikeso ki qare.. "aini nace muku se sojana...insha Allah mijina sojane ..inba soja ba bazanyi aure ba... "toh me kika gani agun sojan ne nikam.. "yauwa anty fadeela kin yitambaya mekyau... "Uniform dinsu na musu kyau.kuma sojoji kyawawane..kuma yaje suke ji da kansu yana birgeni.. wow anty fadeela sojoji sunyi😍 "Amma Allah ya shiryeki...ameen anty dan ko ba musulmi bane nikam indai yanasona anwuce gurun** Zaro ido anty fadeela tayi cike da mamaki...lallai se yau ta gane cewar kanwartata bata da lafiya sosai.. *Amelia* ynxu tsabar hauka cewa fa kikai ko ba musulmi bane...toh ai alhmdulh tinda kinji mena fada...kinga nigida zani kar mama ta nemeni... Toh Allah ya kyauta...sojan banza sojan wofi.. still amelia ta tsaya ...rai bace tafara hawaye fita tayi daga gida tana tafiya tana sharar hawaye.... adaidaita ta tara ta hau ....hotoro zaka kaini... ta masa kwatancen inda ze sauketa..kuka take sosai a nepe din dan haka me nape ya kasa hakurin ya juya yana fadin.... "Baiwar Allah meyasameki kike kuka? turo baki tayi cike da masifa... "inna ruwanka dani?banason irin haka ehe...insamin ido zakayi toh ka tsaya anan insauka... "Allah ya huci zuciyar ki ya fada ya cigabada tuqi...turo baki tayi itama tana fadin "kwara ma kasani banason sa ido dik ku gama baqin cikinku kuma zaku gamu tare me nape dan neman magana da ya kasa shiru ya kumafadin "kedawa? *NIDA SOJANA* Tafada tana sharar hawayen dake gangarowa ..... *Tohfa kunji wani sabon lamari wai ita se soja...har da iqirarin cewar ko ba musulmi bane* Tana isa gida ta tarar da mama ta dawo an wangale gate,driver ya shigo da motar... zuwa taita gaidata.. Amelia daga innakike haka?naje gidan anty fadeela ne...shine idonki dik hawaye hk? toh wai mama kawai hk kurin sena kama zagin sojana cike da takaici mama take kallon yar tata tana fadin.. "waye sojan naki?mama wanda zan aura ne fa...hmm toh wuce muje ciki... ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.