Free chapter 路 Read without an account
Chapter 3
*NIDA SOJANA*馃懌
*BOOK 1*
written by
*Oum Ra'eed*
dedicate dis page to yuh fadeela lameedo MMN YAZEED馃摑
page *03*
murmushi su feenah suka masa dan hk ya maida dubansa ga amelia caraf suka hada ido...
"Am sory for wat i did"
"bkm ai komai ya wuce" acewar amelia
kallonta ya tsaya yi danshi bema san meta ce ba
"I dnt understnd wat u jst said i cant spk language"
murmushi tayi kafin ta fadamasa da turanci...sallama sukayi bala driver yaja motar suka tafi....
*wanene daniel*
Daniel joseph shine asalin sunansa...shi dan garin jos ne *(maman shaheed ki katso kusa ga dan garinku)* ..matashi ne kyakyawa dan shekara 23-24....
Daniel ba musulmi bane yaren berom ne dake garin jos...bayajin hausa kwata-kwata....
tin yana qarami yake sha awar aikin soja...har Allah yasa ya kammala yasamu aikin .... sosai yakeji da kansa..
"yan mata dayawa na binsa amma shikam basa gabansa....smtymx yakan sha taba(cigrt) shiyasa bakinsa yayi baqi sosai ga jikin sa da haske...
Aikin sojan dayasamu yasa yabar jos...aikin nasu nakaisa garuruwa da dama
*Back to lbr*
Washe gari
" Anty Umma kinsan ranar da mukaje gombe ko mukaga wani soja kyakyawa dashi"
Amelia ta fada tana kwance akan kujera...
"cewa zakiyi kinsamomin siriki"acewar anty umma...
caraf ummi ta karbesu tana fadin
"bafa yajin hausa kuka daga ganinsa ba musulmi bane"
"Toh waya tsomo bakinki axancen ke kuma?"
murmushi anty umma tayi san tasan halin amelia sosai dan ynzu anna jan mgnr ze zama fada***
dan hk ta dubi amelia tana fadin
"kyalesu kinji Amelia cigaba da ban labarin"
turo baki tayi tana fadin
"ninama fasa...
mi qewa tayi ta fita bata nufi ko inna ba se dakin innah....zaune ta taddata kan darduma
[10:21AM, 11/20/2016] Baby Afree馃槏n: "Innata se ynxu kike sallah?" "kedai bari yarnan bacci naitayi tindazu"
tabe baki Amelia tayita kwanta kan 3str tadau remote tana canja channels..
"Matar soja ya akayi ne?ya kuka baro su baban naku?"
murmushi tayi jin innah tace mata matar soja dan hk yana daya daga cikin abinda yasa take qara son innah dik da wani zubin sukayi fada kuma gata takwararta...
"Wlhi sunace mun baro su lfy..ammi ta hado mana tsaraba daya...kaii gsky innah Ammi tafi hajiya kirki"
"ai dama ita samira hk take..bata da kirki shiyasa tinfarko naqi bin iliyasu"
innah ta fada tana kallon amelia...
"ai harda yarta humaira basu da mutunci ko kadan"
"innah dana jefa humaira ruwa tawatsamin fa dandai ta girmeni ne ne wlhi"
innah da iya zigi se cewa tai
"ai da ramawa kikai kokuma kibari kema senazo nan kidau ruwan fridge kisheqawa yar banxa ko ni rashin kunya takemin"
"shakurumin ki inna ai zatazo komin darandadewa"
hira tayi nisa nikam har na danbasu wuri najuyo hayaniya da gudu na leqa..naga innana fadin
"yar banza ai halinku daya da humairar tashi kibarmin daki na"
"lallai ma innah wlhi ba halinmu daya ba...kuma zama a dakinan ynxu nafara"
kallon innah amelia take tanadariya ita kuwa inna takai bango ..miqewa tayi da qafafuwanan nata da basuda kwari...ta dau dardumar tazata uwace can qurya
"haba takwara inna zaki munahira"?
amelia ta fada cike da tsokana..
shareta inna tayi ta nufi hanyar dakinta amelia da neman tsokana ta bi bayanta...
2weeks later
Shirye shiryen biki aketayi agidan gidansu amelia ya cika da baqi...
tana zaune taji wayarta na ringing...
"Big bross"
shine sunan daya bayyana ajikin screen din murmushi tayi ta dauka tare da amsawa tasa akunenka
"hello ya hydar"
daga can naji yace
"kifitoh na iso"
dasauri tadau gyalenta ta fita...
"ya hydar ai na mayar baza ayi event din dakai ba se ran daurin aure zaka zo"
"toh suda kamfanin surutu kishiga muje akarbo mata dinkin anjima zasuzo daga gombe"
"gsky ya hydar ba din kai bane Allah bazanzo ba...humairar nan"**
kanta qarasa zancenta ya ja bakinta
"yayarkice kuma matar yayankice insha Allah dan hk sekice mata anty"
"cabdijan Allah sedai kar nakira sunanta"
duka yakaimata ta kauce seat din gabata shiga shima yashiga driver seat ya tuqasu...
Gaban wani babban shago ya paka suka fitoh atare pakawa sukayi .. shagon sukashiga..kaya cikin karamin trowlly amma yanada dan girma aka miqo musu da kamar bazata karba ba...
ya hydar ya waysa mata harara..fizgar akwatin tayi tana turo baki...tana fitowa cike da mamaki ta hango daniel cikin kakinsa na sojoji ya shiga motarsa camrcy...
tsayawa tayi tana kallon motar amma shi sam bema lura da ita ba harya tada motarsa ya tafi...
yana tafiya tayi murmushi tana qoqarin daukar trowlly din ya hydar ya fitoh ya wuceta.....
Suna isa ya kalleta..
"kidau trwlly din intazo seki bata"
"kai yaya gsky banason irin hk so kake ta raini?"
sake baki yayi yana kallonta cike da mamaki
dataga ita yake kallo yasa tadau twlly din ta fita. ..tana shiga takaishi dakinsu ita da feenah. .dakin bakowa..shiga tayita kullekanta tafada kan gado ta shiga tinani
"wanda muka gani ahanyar gombe me ya kawoshi kano?gashi bansan sunanshi ba
murmushi tadingayi ita kadai har barci yadauketa . .
an iso da amarya lkcib event yayi..ba kayan amarya ba amelia
*Faty Afreen*