Free chapter · Read without an account

The Rhythm of the Rain🔞

by ZAHRAA · JANNAH ANDERSON


Bayan sun bar ofis cikin matsanancin gajiya da damuwar yadda ranar ta kasance, Jannah ta kalli Aliyu wanda yake tuki cikin nutsuwa. "Aliyu , kawai ka kaini gida. Na gaji, ina bukatar hutu," ta fada muryarta a raunane.

 bai ce komai ba, ya gyada kansa kawai ya nufi hanyar penthouse dinta. Suna isa kofar gidan, ba zato ba tsammani sararin samaniya ya sauya, wani uban ruwa ya kece kamar da bakin kwarya 

"Dole mu fito mu shiga ciki, Ma'am. Ruwan nan ba zai tsagaita yanzu ba," Aliyu ya fada yayin da ya bude mata kofa yana kokarin kare ta da jikinsa duk da cewa basu da laima.

Suka nufi kofar penthouse din da gudu. Kafin su kai ga shiga, tuni ruwan ya gama jike su sharkaf. Jannah tana rawar  sanyi, jikinta har rawa yake yi. Suna shiga cikin falon penthouse din, hasken wutar dake cikin gidan ya haska su.

Jannah ta tsaya a tsakiyar falon tana kokarin matse gashin kanta dake diga da ruwa. Rigar jikinta mai launin ruwan hoda ruwan da ya jika rigar, sai ta manne mata a jiki, ta fito da dukkan siffofin surar jikinta a bayyane.

Aliyu, wanda shima nasa kayan sun jike suka bayyana fadin kirjin sa, ya dago kai da nufin ya tambaye ta ko tana bukatar komai. Nan take idanunsa suka sarance akan Jannah.

Wani irin bugun zuciya Aliyu ya ji wanda bai taba ji ba. Jikinsa ya yi sanyi, idanunsa suka kasa kaucewa daga kyan halitta da kyawun da Jannah take da shi. A wannan lokacin, ya mance shi jami'in tsaro ne, ya mance binciken da yake kanta, ya mance ma cewa shi PA dinta ne kawai.

Jannah ta dago idanunta wadanda suka yi luf-luf, ta ga yadda Aliyu yake kallonta da wani irin yanayi mai cike da sha'awa Ta kasa motsi, sanyin ruwan da take ji ya sauya zuwa wani irin dumi dake bin jikinta.

"Aliyu ..." ta kira sunansa a hankali, muryarta tana rawa.

Aliyu ya hadiye wani tauri, ya kasa jurewa ganin yadda take kallon sa. Ya matsa kusa da ita, taku daya, biyu. Duk yadda kwakwalwarsa take gaya masa cewa wannan kuskure ne, zuciyarsa ta riga ta darsu da wani bakon lamari.  Ya kai hannunsa, wanda yake rawa kadan, ya kamo damtsen hannunta. Jannah ta saki wani boyayyen nishi, ba na tsoro ba, sai dai na wani irin shauki da take ji yana ratsa ta.

"Kina Jin sanyi..." Aliyu ya fada cikin murya mai kaurin gaske, idanunsa suna yawo a kan fuskarta, har zuwa kan labfanta dake rawa.

"Aliyu ..." Jannah ta kira sunansa, amma kafin ta karasa, Aliyu ya dora yatsansa na manuniya a kan labfanta don yayi mata alamar tayi shiru.A hankali  ya sanya hannunsa na hagu ya zagayo da shi ta bayan kanta, ya tusa yatsunsa a cikin gashin kanta dake jike da ruwa. Ya jawo fuskarta kusa da tasa, har sai da suka fara jin dumin numfashin juna.

"Na dade ina kokarin dannewa, Jannah," Aliyu ya rada mata a kunne,. "Na dade ina kokarin tuna cewa ni PA dinki ne kawai, amma zuciyata ta dade da min tawaye 

Jannah ta rufe idanunta, ta ji wani irin dadi yana bin kashin bayanta. Ba tare da tunanin komai ba, ta dora hannayenta a kan kirjin sa , tana jin yadda zuciyarsa take bugawa da sauri kamar tana son fitowa. Ta ji girman kirjin sa da kuma karfin da yake da shi, wanda hakan ya sa ta kara jin kanta a matsayin mace.Aliyu  ya sunkuyar da kansa, ya fara goga hancinsa da nata cikin wani salon soyayya (nose rub) mai dadi. Daga nan ya fara sumbatar kuncinta a hankali, yana sauka har zuwa gefen wuyanta. Kowane touch da yake mata yana sanya Jannah kara narkewa a hannunsa.

Ta dago kanta, idanunta cike da wani irin annuri dake nuna cewa ita ma tana son moment din .  ya kalli cikin kwayar idonta, ya ga shauki , , sannan ya ga wani abu dake gaya masa cewa Jannah tana bukatar kariya.

Cikin wani yanayi na zallan shauki , ya sake janyo ta jikinsa sosai, ya rungume ta ta yadda babu ko iskar dake iya ratsa su. 

A hankali, Aliyu ya dauke ta cak zuwa 3 sitter  dake cikin falon . Hasken falon  dake kunne kadan ya ba su damar ganin tsantsar sha'awa da kauna a idanun juna.   ya fara cire wa jannah Riga ya rage daga ita sai white lacy bra ,kallon manyan Nono uwanta da suka dade suna tsole masa ido ,cire bra din yayi inda nononuwan jannah suka cika masa hannu ,a yunwace ya fara tsosta cikin kwarewar da bai San yana dashi ba 

Tareeq…. Jannah ta kirashi cikin murya mai cike da tsansar shaaawa Karon farko Aliyu yaji jannah ta kira shi da tareeq ,tsayawa yayi cak da abinda yake ,inda idonsu ya shiga na cikin juna ,Ka cigaba mana tareeq  ,jannah ta fada a shagwabe 

Bakin ta ya Kama yana totsa  Kamar ya sami lollipop hannun sa na kan nononta yana wasa da saman nipples dinta da suke tsaye cir ,jannah taji dadi har tskaiyar Brain dinta inda joystick din Aliyu ke ta harbin ta kasa ,Aliyu ya mirgina gefe inda jannah ta kwanta a kan kirjinsa tana shafa lallausan gashin dake kirjin nasa ,har yanzu bata mayar da bra dinta ba ,amma dukunsa da wandon su a jikinsu ,a haka har bacci ya kwashe jannah inda tareeq ya lallaba ya fice tare da rufuwaa jannah gidan ,yasan ko Hauka yake bazai iya kwana a gidan jannah Anderson ba 

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol