Free chapter 路 Read without an account
1&2
by Zarah Ahmad 路 ZUMAH
馃悵馃悵 馃悵馃悵馃悵馃悵馃悵馃悵
馃悵 *ZUMAH*馃悵
馃悵馃悵馃悵馃悵馃悵馃悵馃悵馃悵
ZUMAH
GAZA茦I GA HARBI
MAGANINKI馃檮
(SEDA WUTA馃敟)馃拑
Erotic love funny with sexy story 馃コ馃コ馃コ
Writer by
Autar alheri鉁嶏笍
馃悵馃悵馃悵馃悵馃悵
馃悵馃悵馃悵馃悵
馃悵馃悵馃悵
馃悵馃悵
馃悵
Up'up'upp Dr Yasmeen 馃コ馃拑
Oh'oh'ohhhh 馃拫馃敟
This story bance komai ba 馃き amma fa idan kinsan bakida miji akusa koda ke matar aurece please ki ha茩ura kawai zefi馃し
Bismillahirahamanirrahim
Book 1
Page 1&2
"Dare ne sosai cikin tsakiyar tsaununa da furanni, gurfane take tana nu茩uda ita ka蓷ai acikin farfajiyar jeji babu mutum gaba babushi baya ga yunwa ga 茩ishi gaba 蓷aya tafita hayyacinta, daga ita se itatuwa da tsuntsaye, sekuma sarautar Allah, tagala baita iya gala baita amma dudda hakan bata cire rai daga rahamar uban gijiba, tana nan gurfane tana na茩uda aka akece da ruwan sama kamar da bakin 茩warya akuma dede wannan lokacin kan baby ya 蓳ullo daga jikinta, kuma yayi dede da sautin mutane da iska ke 蓷auko mata ana fa蓷ar karku bari ta tsira anemota duk inda ta shiga idan kuna san rayuwarku, Daga nan kuma setayi 蓷ib bata 茩arasanin abinda ke faruwaba acikin wannan duniyar馃槬
Bayan wasu shekaru.
茦auyen jigawa shuwarim.
Cikin san蓷a take binjikin ginin gidan tamkar wata 蓳arauniya hartakai dede inda bishiyar durumi take ajikin ginin cikin sauri takana rehe kana ta蓷ale bishiyar tamkar wata biranya, kana ta ri茩o ginin bayan gidan ta dira abayan gidan baki 蓷aya, dariya tasaki wadda ta bayyanar da jerarrun fafaren ha茩oranta domin iya su ka蓷ai mutun ke iya gani sakamakon duhun daren yayi yawa, kana tabu蓷e baki cikin wani irin erotic voice tace "seni hawa kulu me abin mamaki jikar jadda ganeki sedai Allah, tafa蓷a cikeda nisha蓷i kafin ta koma ha蓷e rai tace "indo me 茩uli ganinan zuwa gareki, tafa蓷a tareda barin wurin cinin sauri tanufi inda tashiryawa zuwa acikin darenan.
Wani gidan naga tadosa koda taje kamar dai gidan bakowa a harabar gidan sabida dare yayi sosai. 瞥ar guntuwar ginin gidan takama ta haye kai kana ta dira acikin gidan. Tsayawa tayi tana 茩arewa tsakar gidan kallo kafin ta zare igiyar shanyarsu tashiga sarkafata inda ranta yayi mata da蓷i tamkar ta ha蓷a tarko, seda tayi yadda takeso tukunna tanufi wani 蓷aki, 拼ar dattijuwar mata na kwance abinta sefamar minshari takeyi, tsayawa kallonta tayi na蓷an lokaci kafin ta banye zanenta ta fito da wani dakakken alli, ta bursunawa fuskarta ta koma yadda kasan aljana, kana ta 蓷auko kwalli shima tayi 拼an kwale biyu da bille aikinsu, kana ta 蓷auko farin salatib ta guntashi tari茩e le蓳onta na sama, seya zama yayi yasa ya tone ha茩iranta na Sama a waje, na茩asan ne kawai tabari dede wata 拼ar iskar dariya tayi kafin tazaro gashin zabo ta gyara tsayuwarta mana tafara shafawa indo shi awuya, dataga ta fara motsi kawai seta zura matashi cikin hanci da sauri kuma seta maidashi a kunnenta. Ai azabure indo tami茩e tana ware idonta, kuma cikin rashin sa'a suka sauka akan fuskar kuluwa datasha fentin Alli, tazaro harshenta awaje tana karka蓷a Mata kamar mayya. Wani irin ihu indo tasaki tana hantailowa daga kan gadon karan datake kwance ciki mugun tsoro, tana fa蓷ar "innahumin sulaimanu wa'innahu bissimilahi, kune kuke ganinmu bamu muke ganinkuba wayyoo me rangwam'gwam a 蓷akina. Cikin sauri kuluwa tama茩ile murya tamkar ta 拼ar ruwa tace "keeeee indoooo kimana shiru anan kafin nasanya aljani 蓷an tsut tsut ya gutsire miki harsheeee kinjiko. "To to nayi nayishiru wlh dan girman Allah kimin rai. "Wato kece 蓷azu kikaje kai 茩arar kuluwar jadda sabida tabawa isiya 茩ulinki ko? Har kika kar蓳ewa tsohuwa ku蓷inta ko? To yau zamuyi naganinkiiiiiii tunda ke baki gadi ta idobaaaa, tafa蓷a tanajan Sunan tare da zaro wata bulalar wata data na蓷e ajikinta tazubawa ido 蓷aya duk 茩arfinta, aiko indo ta gantsare tana tana sakin zane sabida azaba domin irin wayar tv ce amma duk ta mir蓷eta da wayar murhu irin wadda ake hashin tuwa da ita seya kasance tamkar ta na蓷e bulalarne da 茩ayoyi. "Kinamin ihu sena 茩aramiki wata muguwa me bakin ja蓳a. Ai cikin sauri indo takame bakinta da hannayenta biyu tana ha蓷iye kukan dake taso mata. "Muguwar banza to ke bakisan tausayiba yazo yaro茩eki da Allah kibashi ba shima yace ba kyauta ba yaranshi zekai ayiwa kwa蓷o amma kika hanashi kuma dan kuluwa ta蓷iba tabashi kika kai 茩ararta harda kar蓳ewa tsohuwa ku蓷i, ina ku蓷in yake da kika kar蓳a guntaaa? "Gashi gashinan wlh ko nera ban 蓷auka ba aciki, tafa蓷a jikina rawa ta tura hannunta cikin fatarenta tazaro 拼an hamsin hamsin gudu hu蓷u tami茩amata. "Muguwar banza kinga wannan ku蓷in sekici 茩uli na adadin yawanshi koda zan 茩yaleki malohuwar banza. "Innalillahi wa'innailailaihi rajiun wlh idan naci 茩uli cikina 蓳acewa yakeyi kuma wlh babu 茩uli a蓷alinnan 蓷an Allah kimin rai. Kafin tarufe bakinta kulawa ta da蓷e dibin cinyiyinta ta zafga mata bulala. Aiko indo tasaki 茩ugi dagunjin kuka tana tarfa fitsari ajikinta, cikin azaba tace "akwai akwai 茩ullun gya蓷a wanda ban茩arasa soyawaba shine kawai a蓷akin wlh.
"To mikike Jira ne maza 蓷aukoshi yanzunan kicinyeshi kona turaki binin 拼an 茩uli茩ulin aljannu kijecan kici wanda yadace da marar tausayi irinki. "Aa wlh zanci dan Allah kimin rai yake wannan aljanar me adilci, indo tafa蓷a tana kuka ta janyo fantekar dake 蓷auke da 茩ullun 茩uli茩ulin cikin sauri tazura hannunta ciki takwaso tatura bakinta, ga dan茩on 茩ullum gakuma mai hakan tafara taunashi yana ma茩ale mata a ha茩ora tanaci tana kuka. Sake tsun茩a mata bulalar kuluwa tayi a wanan karon kam seda indo tasaki fitsari, cikin tsawa da sha茩a茩iyar murya tace "maza kicinyeshi nagani kuma idan kika kuskura kika 蓷ago kanki baki cinyeshiba sedai kiganki a birnin 拼an kuli茩ulin sarkin aljanu domin nafahinci zemi miki da蓷inci. Ai arazane indo ta kalli tulin 茩ullun dazata cinye wanda kosu 20 aka ha蓷a sam bazasu iya cinyewaba kawai seta saka kuka, tanaci tana kuka tana sosa inda bulalar aljannu ta daketa acewarta, Sam ta茩i yadda ta 蓷ago kanta gudun kar akaita birnin 拼an 茩uli茩ulin aljannu kamar yadda kuluwa tace. Itakam kuluwa tana tsaye gefe tana kallon yadda taketa famar iza 茩ulun 茩uli茩ulin tanaci wani nadawo, dariya takesonyi amma takasa dan kar asirinta yatonu. Cikin san蓷a tasamu tasulale tabar 蓷akin yayinda indo ta du茩ufa akancin 茩ullun datakeyi batamasan aljanarta tabar 蓷akinta. Tana fita tadira ta inda tabiyo tabar gidan cikin sauri tanufi gidansu nanma still haura katangar tayi tari茩a bishiyar data ri茩o 蓷azu tafa蓷a cikin gidan, buta ta 蓷auka cikin san蓷a tanufi bayi taje ta wanke fuskarta da allin data shafa tukuna tafito, tana fitowa sukayi karo da wani saurayi, cikin mamaki ya蓷anja baya kana yace "jidda daga ina kike haka cikin dare? Baki taturo gaba kafin ta zabga mishi harara afakaice kana tace "bangane daga ina nafitoba yaa khalifa Kai makahone? Bayan ga buta kagani a hannuna kuma gani a 茩ofar bayi kace daga ina nake? "Au rashin kunya zakimin daga tambaya. Baki ta茩ara murgu蓷awa kana tawuce abinta zuwa 蓷akin jadda tana 茩u茩inai..humm lallai yarinyar nan doline senayi maganinta domin fitsararta tafara yawa, afa蓷a yana shigewa bayin domin shima abinda ya fito dashi kenan... Ai kuluwa na shiga 蓷akin jadda tahaye gadonta ta fara tun tsurara dariya kamar wata hauka sabon kamu, seta 蓷auko ku蓷in data kar蓳o gun Indo ta kalla ta茩ara she茩ewa da dariya. Cikin mamaki jadda ta farka ta haskata da filita kana tace "wai kulu lafiya kike wannan dariyar, anya lafiya kike kuwa.....!
Autar alheri鉁嶏笍