Free chapter 路 Read without an account
Book 1 page 7&8
*MUJARRABI*
(Age is just a number)
By SAYYADA 鉁嶏笍 Barrister Amanar Nimcy SARAUTA 馃懜馃徎
***
Book 1
PG 7&8
Young talented writers Association YOTA 13
Tun da na baro gida nake ta sake虏 cikin raina shin nayi amfani da shawarar da ki ka bani ne ko kawai na watsar nayi sha'anin gaba na. Har na iso gida na ban sami mafita ba, na tadda yaran har sun dawo daga gidan kakarsu ta uba, da akwai Uwale wacce ke taya ni aikace aikacen cikin gida, na tadda ta har ta kammala musu abinci dare kasancewar ni yawanci ban cika cin abinci da daddare ba ko da yamma ma sai dai ko da rana ko kuma da safe haka sai na yi full tank. Na yi shigewata 蓷aki sai jin raina na yi yana 蓳aci sbd tunowa da na yi za amin kishiya, abin da ya fi tada min hankali shine wai a ce BUKAR zai iya kwanciyar aure da wata mace ba ni ba, kai lallai na miji ba 蓷an goyo bane, sai kawai na ji bazan iya kyautata mashi ba, ina nan zaune bakin bed har zuwa lokacin ina ta zancen zuci, daga bisani dai na 蓷an sauko na mi茩e sbd gabatar da sallah magrib, har zuwa ishai ina kan dardumar sallah sannan na fito palour na zauna. Na jima a zaune ko zanji motsin shigowar shi amma har 9:00pm shuru na dawo 蓷akina na fa蓷a toilet na watsa ruwa kamar yadda na keyi a ko da yaushe in dai zan kwanta, sai na ji alamun tsayuwar motar shi, na sauke numfashi tare da duba agogon da ke manne jikin garun dake cikin 蓷akin to 10:00pm. Alay BUKAR kamin ya 蓳ullo da zancen aure ana idar da sallah isha'i ya ke shigowa gida amma kuma tun da ya tsaro da zancen auren nan sai ya kai 10:00pm to 11:00pm kamin ya shigo kuma ko da ya shigo side nasa ya ke wucewa, yana watsa ruwa yake 蓷aukar wayar sa ya kafata a kunne yana fira sai ya kai 2:00am sannan ya ke kwanciya. Wannan yana daga cikin abin da yasa na janye jiki daga gare shi. Jin ya turo kofar palour ya shigo sannan ya maida ta ya rufe ya wuce 蓷akin shi, ina jin shi ya saka key, cen kuma na sake jin ya fito, hakan ya sa na fito a hankali dan ganin ina kuma zai je, a zaune a palour na hango shi kan 2setter yana waya, na ce to yau za ka gamu da nawa salon 茩issar, to in ba a abin ita wacce ya ke son auren ta ba magidanci na gidan shi da wannan lokacin ki kira shi ko ya kira ki, ki kuma 蓷auka kina jin kan ki wai yana son ki to in dai ki ka yi wa wata to kema wataran za a yi miki. Na koma cikin 蓷akina ina ta kai kawo, kawai na sake fa蓷awa toilet na ha蓷a ruwan wanka da ha蓷in ruwan turaruka ha蓷i na musamman na watsa a jikina na fito sai kamshi na ke, na wuce gaban mirror na shafe dukkanin jikina da man da na ha蓷a ta coconut oil and carrots, na mulke duk jikina musamman ma mazaunaina da suka fi jan hankalin shi, sannan na shafa ha蓷in culacham da kuma humra, na iso wajen wardrobe na bu蓷e ina duba wacce iriyar riga ce zan saka ta tafi da imanin shi, cen na hango wata arniyar riga wacce da ita gwanda babu, milk color ce silk da ita hannun vest ta 蓷an sauko kasan mazaunaina ka蓷an duk cinyoyina a waje, na sake fashe jikina da turare na cire ribon da na tufke gashin kaina dashi na baza gashin na fito na ce bari yau na yi bariki a cikin gidana, abu na halak. Ina isowa cikin palour na sauya salon tafiyata a hankali na ke tafiya tare da dan jijjiga jikina, 茩irjina da mazaunaina na ke motsa su har na iso sakiyar palour na yi kamar bangan shi zaune ba, cikin yanayi kamar na 蓷an yi bacci na farka, na iso kofar palour na sa key na rufe kofar ina cewa
Uhm Uwale ko mantawa tayi bata rufe kofar ba yau.
Na wuce inda yake kwance nan ne inda makashin wutar palour yake, cikin irin na 蓷an ji tsoron nan na 蓷an ja da baya tare da furta
Subhanallah, ashe da mutum a wajen.
Na 蓷an wani fari da idanuwana, sannan na juyo cikin sake kanza salon tafiyata na dawo cikin 蓷akina, na fa蓷a kan bed ina sauke numfashi, ina addu'ar Allah yasa wannan tarkon ya kama. Ina cikin wannan tunanin ne naji alamun motsin bu蓷e 茩ofar 蓷akin, sai na yi saurin juyawa 茩ofar baya na kwanta tare da sake turo da mazaunaina alamun na fara bacci, ya shigo tare da tsuramin idanuwa na wani lokaci a hankali naji ya ce
"Oum Ukhty"
Na ta蓳e baki wai tab lallai abin ya yi aiki, sai da ya furta kusan sau biyu na 蓷an juyo ina wani motsa jiki tare da murza idanuwana ina
Daddyn Ukhty, lafiya da tsohon daren nan?.
Ya sauke wani irin gwauron numfashi ya ce
"Yunwa nake ji, kamar zan jure sai kuma na tuna in na kwana da yunwa ulcer ta za ta iya tashi min cikin dare, shine na ce ko zan sami abin ta蓳awa"
Ka蓷an nayi dariya, kai na miji, Uhmm halin shi sai shi, mutumin da ya kauracewa abincina shine yanzu ya ce wai in baici ba ulcer shi za ta tashi, na ce
"To yanzu dai ba abinci a 茩asa sai dai ko na 蓷an dafa maka indomie na soya kwai akai da kuma tea"
Jin hakan ya sa ya matso ya zauna bakin bed 蓷in ya ce
"Aiko da kin kyauta min beb.
Beb! Na furta cikin raina, lallai Alay BUKAR ba shi da dama, ganin ya zauna bakin bed yasa na mi茩e cikin rangwa蓷a na wuce shi na fito tare da bu蓷e kofar na fito har ina jin yadda ya ke sauke numfashi, ina fita na she茩e da dariya na wuce kitchen ina ni za ayi wa iya shege. Cikin mintina ka蓷an na kammala ha蓷a masa na jero kan trey na wuce da shi 蓷akina sai dai kuma baya ciki na ajiye masa, jin shuru ya yi yawa yasa na leko 蓷akin shi ko yana nufin cen 蓷in zan kai mashi ina shiga ko na tadda ya fito daga wanka, cikin sanyin murya na ce
Na kawo maka nan ne ko na barshi a cen 蓷in?.
A hankali ya ke kallona ya ce
"Ki kawo min nan 蓷in"
Har na juyo zan fice ya kira sunana
Ayshe"
Na tsaya ba tare da na juyo ba, ina jin shi har ya iso kusa dani yasa hannun shi ya juyo dani tare da 蓷ago da fuskata ya kuramin idanuwan shi da suka fara kankancewa ya ce
"Na gode, na hanaki bacci ko?"
Kamar na yi dariya amma na sake ha蓷e fuska na ce
To ai ba komi.
Saukar hot kiss naji kan goshina, ya sauke numfashi ya ce
"Ki kawo min kin ji"
Kai na gya蓷a na fice, ina mamakin wannan al'amarin, na 蓷auko na kawo masa na ajiye mashi cikin sanyin murya na ce
Gashi nan zan wuce na kwanta.
Ya yi saurin isowa ya rike min hannu, ya ce
Please, stay with me har na kammala"
Na 蓷an wani fari da idanuwana tare da zaunawa, shima ya zauna tare da rike hannuna, 蓷ayan hannun shi kuma yana cin abinci shi yana kuma 茩urban tea, har ya kammala tare da janyoni jikin shi yana sha茩ar kamshin jikina ya ce
"Na hana ki bacci ko so sorry beb"
Banyi magana ba, na sunkuyar da kaina ya dago da fuska sai ganin hawaye na bin kuncina a hankali ya share min cikin sanyin murya ya ce
"Ki yi hakuri Ayshe, i don't meant to hot you, kin fi kowa sanin ina son ki, bazan ta蓳a cutar da ke ba, ke ta daban ce, kin ji ina son ki"
Na sauke numfashi sbd nima na yi kewar shi sosai, sbd Alay BUKAR irin mazan nan ne da suka 茩ware wajen iya sarrafa mace. Amma na sake turo baki na mi茩e da nufin barin 蓷akin ya yi saurin dawo dani ya rungume ni yana sauke numfashi cikin sauri虏 yana ajiyar zuciya tare da kwantar dani kan bed yana kissing 蓷ina ta ko ina a jikina, duk ya ki蓷ime yana
"Wlh billahillaza ke ta daban ce, kwal uba....
Nayi saurin manne baki na da nashi sbd 蓷akin yaran na kusa da nashi kada su jiyo mu, cikin salo da dabara na 茩i蓷imar dashi, yana samun nutsuwa ya koma gefe ya kwanta yana sauke numfashi, ya 蓷au tsawon wasu muntuna sannan ya sake janyo ni jikin shi tare da 蓷ago da fuskata ya kura min idanuwana na wani lokaci sannan ya ce
"Ki yi hakuri da kin fa蓷a miki 茩arin auren da ban yi ba, ban san ya zaki 蓷auki abin bane shiyasa nake tsoron fa蓷a miki, zan 茩ara auren ne ba dan kin gaza min komai ba kawai zan yi ne saboda hakan yana cikin 茩addarata, na miki alkawarin bazan cutar dake ba, kin ji beb so sorry Please"
A hankali na lumshe idanuwana na rintse su sosai ina jin zuciya ta tana min zafi, kuma wannan yana da nasaba da irin kishin da Allah ya halicce mu dashi mu mata, na sauke numfashi sannan na bu蓷e su tare da zuba masa su, ina son Alay BUKAR ba wai auren da zayyi bane bani so, tsoro na 蓷aya shine kada wacce zai auro ta shigo ta wargaza min farin cikin gidana, amma ba komi zan na barwa Allah...
A hankali na ji saukar hannun shi kan fuskata yana ci gaba da rarrashina har bacci yayi awun gaba damu, washegari bayan mun tashi mun karya ya ce zai je ya dawo. Fitar shi bada jimawa ba ya dawo tare da mi茩amin key motar, cike da mamaki nake kallon shi, ya rike hannuna muka fito compound na gidan nan nayi tozali da sabuwar mota, ya ce mani ya siyowa, cikin murna da farin ciki na kar蓳i key 蓷in ina godiya.
Da yamma lis ina zaune a palour na ji ana nocking, na mi茩e na iso na bu蓷e sai ganin Sulaiman furniture na yi a tsaye, a lokacin ne ma na tuna da cewa mun yi waya a kan zai zo ganin set na kujeru na, sai muyi magana. Bayan mun gaisa ne ya shigo a lokacin shima Alay BUKAR ya dawo nan ne ya ke tambayar meke faruwa ne?. A nan nayi mishi bayani ya ce kada na damu za suyi magana, to shine fa daga wannan maganar washegari da safe, yau kenan nake nufi aka shigo min da kujeru da tv da kuma show glass, aka ajiye su a ma'ajiyar su, shine ya ce gobe za a kamin set na kayan 蓷akina.
Sauke numfashi Hamra ta yi cikin farin ciki, ta furta
Alhamdulillah, kin ga abin da nake nuna miki ba, da yanzu kin biyewa zuciyar ki da shikenan ta kai ki ta baro ki, hakuri za kiyi, da kuma ki dage da addu'a Allah ya ka miki sauki cikin wannan al'amarin.
"Haka ne yaya HAMRA na gode, in shaa Allahu zan ci gaba da hakuri da kuma addu'a"
Sun jima suna tattaunawa sannan Hamra ta yi musu sallama ta dawo gida, kasancewar dare ya soma yi ko kuma dare yayi dan a lokacin to 9:00pm unguwar su cike take da majalisar mata sa da kuma ta dattawa, a hankali take takowa saboda 蓷an sahu a bakin layin unguwar su ya ajiye ta, har tazo giftawa ta ce 蓷aya daga cikin wa蓷anda suke zaune a majalisar dattawa ya ce
"Kai ina mamakin rayuwar yanzu, ka duba fa wannan yarinyar tana iskanci 茩arara ubanta na gani, yanzu fisabilillahi a wannan lokacin ya dace a ce 拼a mace na waje, kai da wannan 蓷iyata ce wlh ko sadaka zan bada ita"
Ci gaba da tafiyarta ta ke, kasancewar bata da saurin tafiya shi ya sa ta ke jiyo abin da suke fa蓷a, murmushi ta yi tare da girgiza kanta a ranta ta ce shi fa zato zunubi ne, yanzu basu san daga inda ta ke ba suka 茩a茩aba mata sharri in ta ce bata yafe ba ma ya zauna amma ba komi ta barsu da halin su.
茒aya daga cikin su ya tari numfashin wanda ya yi magana ya ce
"Ka ta蓳o min in da yake min ciwo, abin takaici ma wai akin asibiti ta ke, a ce 拼a budurwa tana aikin asibiti kuma wai har da wani night duty, kai kaji shashanci Bature wato su suna night a na kuma night dasu"
Suka kwashe da dariya, ita abin da ya bata haushi ma shine sa'annin mahaifinta ne amma suke fa蓷in haka akanta, ta ji saukar muryar mutum na uku ya na cewa
"Ai ni ban ga laifin ta ba, na ubanta nake gani, shi fa ko a jikin shi tana sheke ayar ta a gaban sa amma bai iya cewa kala, irin wa蓷annan ai auren dole ya dace ayi musu dan in dai ta su ne su shekara saba'in babu aure"
Tayi sauri ta wuce su, ranta bai 蓳aci ba tausayin su ma ta ke saboda yi da mutum haramun ne, ta turo kofar gida ta shige, har ta iso kofar shiga palour ta ji muryar AMMAR na cewa
"Likita"
A hankali ta jiyo ta kalle shi ta ce
Ammar, kaima shigowar ka ko?.
"A'a tun 蓷azu na dawo jin baki gidan ya sa na ji babu da蓷i kuma na kira ki baya shiga"
Ta sauke numfashi ta ce
Ji ka sai ka ce dan yaye, dan bana nan shine ka ke jin babu da蓷i to ina kuma ga nayi aure, sai kuma ka yi yaya.
Murmushi ya yi sosai ganin yadda ta ke wani zazzare idanuwan ta na fa蓷a, Hamra kenan akwai hakuri da saurin hawa ta ce
"To me a ciki ba sai na biki cen gidan ki ba, mu tare a bani 蓷aki, ko ya ki ke gani babbar yaya"
Ya fa蓷a yana dariya, ta hararesa ta juyo tare da bu蓷e kofar ta shigo ya bi bayanta, 蓷akin Ammie ta nufa, ganin haka ya sa AMMAR wucewa 蓷akin sa. Ta shiga tare da sallama, Ammie na zaune tana kallo a 蓷an karamin tv ta, ta amsa mata, HAMRA ta zauna tare da cewa
Ammie na dawo, jikokanki suna gaida ki, Ayshe ma ta ce na mi茩a mata sakon gaisuwa.
Sauke numfashi Ammie ta 蓷ago sosai tana kallon Hamra, ganin haka yasa ta yi saurin sudda kai kasa, Ammie ta ce
"Da fatan baki mance da abin da na fa蓷a miki ba, akan cewa na baki nan da 茩arshen wata ki fidda miji?"
Jikin Hamra ya yi matukar sanyi ta ce
Eh Ammie ban mance ba, sai dai Ammie har zuwa wannan lokacin bani da sayayye.....
"Na gama magana ta, shawara ta rage gareki, bazan zuba idanu ina kallon ki ba, sannan ki sani kasancewar ba ki da aure ba zayyu ki dinga zuwa gidan 茩annenki ba, yin hakan ba tsari bane, kema ki yi 茩okari ki mallaki na ki gidan"
Sauke numfashi Hamra ta yi ba abin ta yi kuka ba, da yau ko mahaukaci ne ya fito neman aurenta zata amince ayi in dai hakan shine farin cikin Ammie, jiki a sanyaye ta ce
In shaa Allahu.
Ta mike ta iso 蓷akinta, zama ta yi bakin bed tare da ri茩e kanta sosai tana ji yana tsara mata, ita kanta zamanta babu aure yana damun ta amma ya za tayi, dole tayi hakuri zuwa lokacin da Allah ya yi za ta yi auren....
"Kuka ki ke yi?"
Saurin 蓷agowa ta yi ta kalli Ammar dake zaune kan carpet ya tsura mata idanu, bata ma ji shigowar shi ba, girgiza kai ta yi ta ce
Shikenan bani da abin yi sai kuka.
Murmushi ya yi ya mi茩e ya kunna tv tare da kaiwa channel na MBC ACTION, ya dawo ya zauna ya ce
"Ba haka na ke nufi ba, na san kin shiga 蓷akin Ammie kuma na san da zaran kin fito ki ke kuka, sbd ba ta son kulaki"
Ta sauke numfashi a hankali ta ce
Mun yi magana da ita yau.
Cike da mamaki ya ce
"Abu ya fara yin kyau, to me ta ce da ke?"
Hamra bata 蓳oyewa Ammar damuwarta wani abin ma sai su yi shawara tari kuma ta sami mafita ba tare da kowa ya sani ba ta ce
Ammie ta ba ni nan da end of the month na cire mijin aure.
Jikin sa ya yi sanyi ya ce
To in ba abin Ammie ba, menene abin gaggawa har da yanke lokaci, kuma ma abin damuwar shine babu tsayayyo balle ki za蓳a, amma ba komai zan yi magana da Daddy.....
A'a Ammar mafita zamu nema ba wai sanar da Daddy ba, fa蓷a masa ba abin da zai haifar sai rashin hankali dan tunkarar Ammie zayyi da maganar kuma kasan baya son wannan magana, mu dai nemo wata hanyar.
"Okay, ba damuwa ban nan da zuwa gobe zan samo mafita"
Sun jima suna fira sannan ya tashi ya fice zuwa 蓷akin shi, ta mi茩e ta fa蓷a toilet ta watsa ruwa ta yi shirin kwanciya sbd fita aikin safe, bayan ta kammala addu'ar bacci ta shafe dukkanin jikinta, ta kwanta.
WASHEGARI ____ A nutse ta kammala shirin tafiya wajen aiki, bayan ta gaida Ammie kuma ta sanar da ita zata wajen aiki ta fito, 蓷an sahu ta hau dan Ammar na bacci, tana isowa 拼an night na shirin tafiya, ta shigo office na ta, ta ciro duk abin da za ta bu茩ace shi anjima ta ajjiye kan teburin, sannan ta kunna system 蓷inta, sai jin 茩arar abu kamar ya fa蓷o daga waje, da kuma hayaniyar tafiyan 茩afafuwan mutane, ikon Allah duk da bata da shiga abin da bai shafe ta ba, amma sai ta tsinci kanta da son ganin meyasa ake wannan sintirin, a hankali ta bu蓷e 茩ofar ganin ana fidda kaya daga cikin office na Dr Aliyu yasa ta yi mamakin hakan, me hakan yake nufi Dr Aliyu zai bar office 蓷in,......
"Dr Hamrah"
Ta juyo ta kalli nurse Laraba iyayen gulsy, ta ce
Ya aiki.
Nurse Laraba ta ce
"Sai godiya woo, yau mun tashi da wani lamari mara da蓷i, kin ga wai Dr Aliyu za ayi wa transfer"
Cike da mamaki Hamra ta 蓷ago ta kalli Laraba tare da cewa
Transfer kuma?.
"Eh haka na ji MD ke fa蓷i"
Sauke numfashi Hamra ta yi, wato ta wannan hanyar MD ya 蓳ullo amma ba damuwa, she knows what to do.........
Comments and share fisabilillah