FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Book 1 page 1&2
*MUJARRABI* ( Age is just a number)A 2024 novel By SAYYADA ✍️ Barrister Amanar Nimcy SARAUTA 👸🏻***The writer of :Wa ya fi so na? ❤️Ƴar gwoggo RUƊIN ZUCIYA 💔 2024Jawaheerah AMINAN JUNA And now *MUJARRABI* (A destiny love story) _Wannan littafin ƙirƙirarren labari ne, ban yisa dan muzantawa kowa ba, in dai yazo daidai da labarin rayuwar mutum amin afuwa, nayi shine saboda mu fahimci irin kalubalen da sauran ƴan'uwan mu mata wanɗanda suka faɗa a jarrabawa ta jinkirin aure da suke fuskanta, su sani hakan bayin kansu bane, haka irin tasu MUJARRABIN yake, Allah ya kawo musu abokan zama nagari sannan mu sani wani jinkirin alkhairi ne, na SADAUKAR da dukkanin littafin ga waɗanda suka samu jinkirin aure._ Young talented writers Association I'd no.YOTA 13 Bismillah........PAGE 1&2 _MAIDUGURI OL...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.