Free chapter · Read without an account
.....
BOOK 2️⃣ PAGE 1️⃣2️⃣
__________________________________________________________________
بسم الله الرحمن الرحيم.
Ya janyota jikinsa tare da rungumeta ya na jin wani sanyi na ransa, sake matseta ya yi tare da lalubo kunnenta ya raɗa ma ta.
"Thank you so much."
bai ba ta damar cewa komai ba ya saɓeta gaba ɗayanta bai dire ta ko'ina ba sai kan sofa, amsar flask ɗin ya yi ya jiye a ƙasa ya matse tafin hanunta a cikin na shi, ƙurawa innocent face ɗinta ido ya yi yana ƙarema kyakkyawar fuskarta kallo.
Samha janye fuskarta ta yi daga saitin tasa fuskar zuciyarta na dokawa da tsananin ƙarfi kamar za ta ɓalle ƙirjinta ta fito.
Ahankali Mubeen ya saka tausasan tafukan hannayensa ya shiga shafa fuskar ta, tallabo haɓarta ya yi tare da daidai ta fuskarsa da ta ta fuskar ta yanda har ɗumin numfashinsa ke gauraya da nata, saka kwayar idonsa ya yi cikin nata idon ya na aika mata da wani sanyayen kasalalen kallo wanda ke kassara jarumtarta, cikin sigar sanin salon sarrafa mace ya lumshe idonsa luuuuu a cikin na ta sannan ya buɗe su farrrr tare da kashe mata ido d'aya.
kaf kaf kaf jikin Samha ya fara rawa don kuwa ba ƙaramin tafiyar da ita salon na sa ya yi ba,
a hankali ya fara goga tausasan laɓansa akan nata pink lips ɗin wanda ke shining kamar ta saka lips glos, cikin salon ƙwarewa ya shiga lasar lips ɗin na ta tare da tsotsarsu kamar ya samu sweet, tun yana yi a hankali har ya koma yi da zafinsa don kuwa shi kaɗai yasan halin da ya shiga lokacin da yawun bakinsu ya gauraya.
Cikin zafi_zafi ya fiddo harshensa daga bakinta ya shiga lasar fatar wuyanta cikin salo mai rikitarwa a hankali ya ke gangarowa da harshensa yana lasar tattausar fatar jiknta har ya gangaro izuwa ƙasan kafaɗunta daidai wajen ƙirjinta, wata fitinanniyar lasa ya yi wa saman ƙirjinta daidai inda wuyan rigarta ya tsaya, wani irin yamutsawa kwanyar Samha ta yi cikin mutuwar jiki da baƙon yanayin ya sanya ta ta tattaro sauran jarumtarta ta ture kan Mubeen tare da yin jarumtar janye jikinta amma da ya ke akan sofa suke sai ba ta yi nasarar janye jikin nata ba, sai ma sake ba Mubeen damar rungumarta da kyau ya kuwa ƙanƙameta ƙam yana sauke numfashi.
Littafin na kuɗi ne ki daure ki sauke nauyin hakin wahalar rubutuna ki biya 400 kacal don karantawa cikin sallama.
ALBISHIRINKU MAKARANTA LITTAFIN RAYUWAR SAMHAD NESA TA ZO KUSA DOMIN KUWA WANNAN LITTAFIN YA KAMMALA TUN DAGA BOOK ONE HAR ZUWA BOOK TWO DOCUMENT.
GA MASU NUƘATAR RAYUWAR SAMHA BOOK TWO ZASU BIYA NAIRA 400 KACAL.
***
mayam umar
Opay
Shaidar biya ta wannan layin ***
DAGA ALKALAMIN ✍️
MARYAM STAR ⭐⭐⭐🌹RAYUWAR SAMHAD🌹(Abar tausayi ce😭)
WRITE BY.... ✍️
MARYAM STAR⭐⭐⭐ (YÃR BAIWAR JAJIRTATTU💪🌹).