Free chapter · Read without an account

CHAPTER [62

by Hindatu Auwal · ZAREN KADDARA

numfashi taja tana ƙara rumtse idanunta don karyagane idanunta biyu,sedai da'alama batasan jikinta yaɗau rawa ahankaliba wanda ya'alamta ma Sadauki lamɓo tayi.

Murmushi yasaki yana saukemata hot kiss agoshinta,yaƙara saukemata wani atsinin hancinta,yasauke naƙarshe asaman laɓɓanta,

daƙarfi Mardy taƙanƙame hannunta,taja numfashi daƙyar saboda huhunta daya matse tareda zuciyanta,cikin wani irin yanayi ta tsinci muryanshi na shiga kunnuwanta

"Inajin nauyi sosai saboda yanda abubbuwa suka kasance atsakaninmu,wallahi banso muka sami rashin jituwaba,

kisani ina matuƙar ƙaunanki fiyeda yanda nake iya furtawa kuma duk abinda yafaru badaga zuciyata yafitoba kuskurene!iname roƙonki daki yafemun.

Qalbi wa ruhy kece wacce na roƙa,Allah yabani awani dare,ina tina lokacinda nake roƙon Allah yabani wanda zai fahimceni,

Allah yabani ke,ayanzu zuciyata ta huta,zuciyata ta huta da tinani,kece sanyi cikin zuciya mai gajiya,kece shiru mai daɗi bayan rikici,kece natsuwa bayan hayaniya,kece wacce bantaɓa tsammanin zan samuba,amma Allah yabani"

Dasauri Mardy tabuɗe idanunta fuskanshi takalla setaga shima ita yake kallo se ayanzu taga abinda yasanyata jin danshi afuskanta ashe kuka yake,magana yake hawaye na saukarmai.

Goshinshi yahaɗe danata,tsinin hancinsu nagogan najuna,yana kallon cikin idanunta yafara magana dawani irin sexy voice mekashe jiki

"Sweat heart!can I tell you a secret,you're my favorite person in the entire world,no one makes me feel the way you do,and no one replace you.

I'm great full for every laugh, every hug,every late night talk we've ever shared.you are my home,my comfort,my everything.

I don't know what the future holds,but one thing I do know is that I want you there by my side.I'll be there through it all,loving you,supporting you and choosing you every single day.thank you for being the love of my life.I don't know what I do without you....

Yaƙarke yana haɗe bakinsu wuri ɗaya,wani irin deep and passionate kiss yakemata,ta lumshe idanunta

zuciyanta ɗaukeda tausayin Sadauki tafaɗa wata duniya ma'abociya sanyi da aminci.

*ASMA'U*

Zaune take atsakiyar gadon,fuskanta lulluɓeda farin net,na material ɗinda ke jikinta,kunnuwanta najiyomata sautin muryoyin abokan Adam dasuka rakoshi tukun taji shiru alaman suntafi,

shuɗewan wasu ƴan daƙiƙu kaɗan taji Adam yaturo ƙofan,zuciyanta tabuɗe tanamiƙata wani mataki menauyi,numfashinta yaɗauke na ƴan wasu daƙiƙu ɗumin lips ɗinshi daya ɗora anata naratsa ko wani gaɓa najikinta.

"Welcome my Dearest wife"

Muryanshi yafaɗi asaitin fuskanta numfashinsu na dukan najuna,jitayi wani abu na yawo akanta,

tacakume bedsheet ɗinda ke kan gadon da tafukan hannayenta,tahaɗiye wani busashshen yawu asanda taji yazauna akusada ita,

yatsunta da sukasha jan lalli yakamo,kyawun lallin na cika idanunshi,muryanshi ɗaukeda emotions mara limit yace

"You've filled my heart with so much love and happiness,I never knew I could feel this way about any one,you are the kindness,beautiful soul I've ever known,and I'm so great full to call you mine,I love you more than word can express,and I'll spend the rest of my life to showing you how much you mean to me.

You are my heart,my home and my everything.

I love you."

Jin yayi shiru yasanya Asma'u ɗago kai takalleshi setaga shima ita yake kallo cikin yanayi na shagala,yatsun hannunta tahaɗa tai baya dasu suka bada sautin ƙass!hakan yasa Adam dawowa hayyacinshi,

seya kalleta da shanyayyun idanunshi,talangaɓar dakai tareda ƙanƙance idanu alaman bacci.

"Bacci kikeji?"

Yatambaya,

Batareda ta'amsaba tagyaɗamai kai.

Yamiƙe yana cewa,

"taso muje"

Ƙafafunta tasauko dasu ƙasan gadon,tasanya takalminta dake bakin gadon tabi bayanshi.

Bedroom ɗinshi suka shiga,komai na ɗakin iri ɗayane danashi,sedai ban bancin colour,nata farine nashi purple da ratsin fari,

alwallah sukayi sukai sallah,shidakanshi yaje kitchen yaɗauko basket ɗinda Ummah tabashi alokacinda zefito,yahaɗoda plates,da spoon.

Agabanta yadire basket ɗin,gasashshiyan kazane se farfeson ƴan shila dase ƙamshi sukeyi.itada kanta tazuba musu farfesun,atare sukaci,suka korada fresh milk,

Asma'u tamiƙe tana gyatsa don rabontada abinci tun safe,kitchen takai kayan ta'adana wanda zata'adana takoma bedroom ɗinta tai wanka.tafito ɗaureda towel fara ƙall iya cinya.

Tazauna agaban dressing mirrow tashiga murza tirare da humrahn dasu Ummah suka haɗamusu,

tayinisa da abinda takeyi,hakan yasa bataji shigowan Adamba seganinshi tayi ta madubi yana tsaye abayanta,

Yunƙurawa tayi zata miƙe sekuma tatina abinda ke jikinta,ahankali tamaida mazaunanta kan kujeran tana sunkuyarda kanta ƙasa,abinda yazamemata al'ada tashigayi wato matsa yatsunta.

Ganin batada niyyan tashi yasanyashi jan kujeran datake kai baya,yasa hannayenshi biyu yariƙo kafaɗunta tamiƙe haryanzu kanta yana ƙasa taƙiyarda su haɗa ido,

Hannunshi yasa akan switch ɗin yakashe glop,duhu yaratsa ɗakin,se hasken bedside lamp kaɗai,

yasadata gadon yana manna karan hancinshi awuyanta,ƙamshin tiraren data sanya na yamutsa tinaninshi tareda saukar maida wani irin yanayi daɓetaɓa tsintan kanshi acikiba,

Laɓɓan shine suka motsa,wata murya da tsahon rayuwanshi betaɓa sanin yamallaketaba tashiga bayyanarma Asma'u ainihin abinda yakeji agameda ita.

Kaman statue ɗin ƙanƙara haka tazama ta lumshe idanunta tanajin yanda jikin Adam ke rawa kaman wanda ake shocking ɗinshi da wutan lantarki,

Ga tsoro,ga tausayinshi dana kanta duk suka haɗu suka rufanmata lokaci guda can ta tsinkayi muryanshi yana

"I melt when you smile,I can't breath when you speak,everything else around you touch me.

I think I might fly when you kiss me,All I know when you're around is I love you.

I love you Asmyterh."

Tundaga wannan kalman taƙarshe bata ƙara fahimtan komaiba aciki da wajen duniyanta.

Awannan ranan,awannan daren,sababbin shafuka suka buɗe,farinciki,salama da aminci suka sami wurin zama acikin gidajensu,rayuwa me cikeda annashuwa suke gabatarwa,soyayya da haƙuri suka cure wuri guda,suka bada wani irin family me matuƙar tsari.

Masu karatu kuyahakuri mutsaya anan semun hadu a chapter 63

Dafatan dai labarin yakayatar daku,wannan littafin gaba dayanshi kyautane agareku masoya,kudai kui mini comment,kununa min reaction dinku,kui min sharing a group group naku.

Taku Hindatu Auwal

Se anjima.......

*ZAREN KADDARA*

*حبلاالقدر

®By Hindatu Auwal

*HIKAYA WRITERS ASSOCIATION*

*ZAKUIYA SAMUN WANNAN LITTAFIN*

FACE BOOK PAGE:@Hindatu Auwal Hausa Novels

WhatsApp

AREWA PEN:Hindatu Auwal

PHONE NUMBER:***

_____________________________________

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol