ZAREN KADDARAFree

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

ZAREN KADDARA

  • 1views
  • 65chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Hausa fiction writer and storyteller | Author of Baƙar Ƙaddara | Dedicated to sharing stories that inspire and entertain.

More from @hindatuauwal

Sample · Introduction

*ZAREN KADDARA**حبلاالقدر*® By Hindatu Auwal.HIKAYA WRITERS ASSOCIATIONZAKUIYA SAMUN WANNAN LITTAFINFACEBOOK:***:ZAREN KADDARA HAUSA NOVEL GROUPAREWA BOOKS:Hindatu AuwalPHONE NUMBER:****GABATARWA*Zaren ƙaddara wata zarece da idanu basa iya ganinta zarenda babu mahaluƙin daze samu daman saninta balle yasarrafata ko ye amfanida ita.Zarece da iya wanzuwanta kaɗai mutane suka sani zarene da wasuma jinta kawai sukeyi zarece dawasu masu hikayan sukanyi amfanida ita awurare mabanbanta.Duk waɗannan mutanen sun san wannan zarenne tahanyan ji ko labari,sedai mu zarece data shigo cikin iyalanmu,dasuke da banbancin hali,dabia dakuma manufa,tahaɗe ƙaddarorinmu jarabawoyin mu dama rayuwarmu gabadaya awuri guda.batareda tabamu zaɓiba balle tai shawara damu ko tasanar damu yanda zamu rayu da abu ɗaya tak!tabarmu shine rayuwa.*SHIMFIDA*Cikin rashin sani mukan rungumi abubbuwan dazasu zama a...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters65
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play