Free chapter 路 Read without an account
9
*BAYA TA HAIHU*
9
https://www.arewapen.com/book?id=6a9287eff3eaa6dc8f153f72
Ummu Maher (Mrs green)馃崁
*AREWA WRITTER'S ASSOCIATION*
A take wani irin kalar ba茩in ciki ya ziyarci Billy, cike da son dilmiyar da ita ta ce "amma dai na tabbatar kin samu wanda za ku dinga kashe ku蓷in tare ko?. Ta fa蓷i hakan tana mai kashe mata ido 蓷aya.
Hafsah da ba ta gane ba ta ce "to ni da wa zamu ci ku蓷in kuma? Ai na ga kudi na ne saboda haka bana bu茩atar kowa domin cinsa".
Billy ta ce "to na ji, amma dai gaskiya ba ki shigo gari ba ai duk matan masu ku蓷i rabi da kwatansu irin wannan harkar suke yi, saboda nasan ire_irenku mazajenku ba sa iya biya musu bu茩atarsu ta mu'amalar aure, kin ga kuwa ashe kina neman yadda za ki yi domin ki samu 蓷an guy me kyau ku more rayuwarku".
Hafsah me jiran 茩iris ai tuni ta 茩ara dilmiya, Billy ta dinga zuga ta tana fa蓷a mata hanyoyin da za ta bi domin samun kyakkyawan guy yaro 蓷anye shakaf.
Ganin hakan yasa Billy wani irin murmushin mugunta, sai yamma lis ta tafi Hafsah ta ha蓷a mata goma ta arzi茩i sannan ta tafi tana me cewa a zuciyarta Allahumma arzu茩ni wannan gida.
****
Bayan sati biyu.
Bayan an sallamo ni, rayuwa ta 茩ara zafi sosai saboda tun muna samun abinci sau biyu a rana yanzu ya zama sau 蓷aya, ga 茩annen Habibu 拼ammata gani nima duk a faranti 蓷aya muke cin abincin saboda rashin yawansa.
Habibu kuwa duk kyawun nan nasa da farinsa yanzu ya zama abin tausayi, idan ina kallonsa har hawaye nake duk inda yaje baya samun aiki har mun gaji mun zubawa sarautar Allah idanu, sai dai ya zauna wannan inuwa daga ta 茩are ya koma waccan, duk na bi na gargajiya fige na lalace na ka蓷e, idan ka ganni yanzu ba za ka 蓷auka ni ce da ba duk da ba wata fara bace ni, wankan tarwatsa sannan ina da kyau ba laifi dama ni ba mutum ce me gashin kai ba kamar ba bafulatana ba, musamman da a yanzu duniya ta yi min gwatsin kuliya gashin ya 茩are ka蓷ewa.
Habibu yana zaune ya ga wata lamba tana kiransa a wayarsa, ya 蓷auka a hankali saboda irin yunwar da yake ji.
"Na tabbatar da cewa baka sanni ba ko? Kuma wata 茩ila ka gane me magana ko?.
Saboda yunwar da yake ji baya son magana sosai amma duk da haka ya yi ta maza ya ce"gaskiya ban gane wacece ba, amma don Allah wacece?.
Hafsah ta yun茩ura a zaunen da take ta koma 蓷akinta ta kwanta akan gadonta sannan ta ce"oky kar ka damu yanzu za ka gane wacece".
Habibu yana numfashi saboda a rayuwarsa ba ya son irin wannan abun, shi ya fi son komi a yi masa babu muna_muna.
"Habibu ina son gobe mu ha蓷u da kai a moonlight, wannan resturent 蓷in na bakin titi wanda yake kallon gidan mai, saboda akwai wani business da nake so ka yi kuma za ka samu arzi茩i sosai da shi".
Habibu ya tashi da sauri ya zauna, domin dama irin wannan ranar yake jira.
Da sauri ya ce"to shi kenan Hajiya in sha Allah zan zo da misalin 茩arfe nawa zanzo?.
"Ka zo 茩arfe 7:30 na dare".
"To in sha Allah, na gode".
Da yamma yana dawowa gida yazo min da albishir 蓷in wai wata ta kira sa akan wani business, na yi murna sosai amma jikina duk ya yi sanyi saboda tun a lokacin na fara tunani amma da yake 蓷an adam bai isa ya canja 茩addarsa ba, sai na ha茩ura na fauwalawa Allah komi, shi ne gagara misali wanda ba ya gajiya damu a duk lokacin da muka zo masa da wata bu茩ata.
Washe gari tun da safe ya wanke kayan da zai je da su, na fito daga 蓷aki na hango shi yana wanki da fara'a ta na 茩ara so inda yake wankin na ce"uhum Hammah na kaina, wai shi ne baka bari na tashi na wanke maka ba".
Yana dariya ya ce"ke Hubby ina zan zauna na dinga tunanin kamar daren ba zai yi ba, ai gwara na tashi na fara wasu 拼an aikace-aikacen".
Na murmusa sannan na ce"to Allah yasa muji alkhairi".
"Amin". Ya amsa yana me cigaba da wankin sa, na zauna shiru ina kallonsa kishi duk yabi ya cika min ciki, yanzu da wata zai je ya ha蓷u? Anya kuwa ba binsa zan yi inga inda yaje ba? Amma dai koma menene dole na na yi ha茩uri magana ce ta samu babu yadda zan yi.
***
Hafsah.
Gabanta sai fa蓷uwa yake, amma saboda ta daurewa shai蓷an gaba sai ta 茩arfafawa kanta gwuiwa saboda tasa ranta koma me za a yi sai dai ayi ita dai tana son mijin 茩anwarta, idan har ta cigaba da tuna yadda take da 茩anwarta ba za ta daina jin bai kamata ta ci amanarta, sannan idan ta cigaba da tuna tana da aure ba za ta dena tuna bai kamata ta yi ba gwara ta ajje duk wani tunani ta durfafi abin da yake gabanta.
Idan kuma ta tuna irin yadda take ha茩uri saboda 茩inta da Hammah Hamzah yake sai taji duk ta damu, kuma ba za ta iya jure rashin me 蓷auke mata kewa ba.
***
7:30pm
Waje ne me kyau sosai, furanni duk sun kewaye wajen ga wasu fitilu wa蓷anda ake ce musu moonlight kewaye da wajen.
Habibu ya yi kyau cikin wani yadinsa wanda ya 蓷inka lokacin aurensa.
Tun daga nesa ya hango bayanta tana kur蓳ar lemo, alamar kuma kamar waya take yi.
Billy ce take dariya daga 蓷aya 蓳angaren sannan ta ce"kai mutuniyar ke fa zazzafa ce, yanzu mijin 茩anwar ta ki uwa 蓷aya uba 蓷aya kike son yiwa sinacin? Ko da yake ban san me yasa kike son aikata hakan ba".
Daga 蓷aya 蓳angaren Hafsah ta ce"uhum to ya yi min ne, kuma wallahi ina sonsa har zuciyata ada can baya ban ji ina son sa ba har sai da 茩anwata ta aure shi, sannan ita da kanta ta zama min yadda mijinta yake kinga irin halittar"...
Jin 茩arasowarsa yasa ta katse wayar.
Habibu ya fara kallonta sosai, ada farko bai gane ta ba sai kuma yanzu da fitilar ta haska ta ya gane ta, bai kawo komi aransa ba ya ce"Haba antynmu ai sai kice ke ce da kanki, amma na yi mamaki gaskiya".
Hafsah ta 蓷an murmusa yadda za ta ja hankalinsa sannan ta ce" uhum ni ce 茩anina, na fi son muyi maganar ne a cikin sirri yadda kowa ba zai ji ba".
Bai yi tunanin komi ba ya ce"to ina jin ki".
Nan da nan Hafsah ta fa蓷a masa muradinsa a kanta, sannan ta 茩ara da ce wa"inason ka ina 茩aunarka sannan wannan aikin ba a banza za ka min ba zan dinga ba ka duk ta half miliyon, wato dubu 蓷ari biyar saboda banda wata matsala da ku蓷i a kullum cikin turo min ku蓷i yake sannan inda zamu dinga ha蓷uwa shima ba matsala bace, ina son na samu lokacinka atleast a month ko sau goma..."
"Shut up! Hafsah, ke kina tunanin kina da ku蓷in da za ki rinjaye ni saboda kin rana min hankali ina talaka? To bari kiji idan ka ya ya gaji gammo ne yake 蓷auka, saboda haka ni bazan zamo silar BAYA TA HAIHU ba sai ki ga daga baya ana cewa wai sharrin shai蓷an ne, sannan idan ke tsoron Allahn ki ya gushe ni Bai gushe ba yana nan, saboda haka ni bazan yi abin da zai sa蓳awa mahaliccina ba, sannan kuma wallahi tallahi duk mutumincinki dana ke gani ya ragu a idona sannan ki sani ba zan bari 茩anwarki tasan komi ba amma wallahi kar ki 茩ara nema na, abaya ban yi zina ina saurayi ba yanzu kuma ba zan yi ba saboda son rai ba, sannan ina mai yi miki nasiha akan ki ri茩e auren ki kuma ko ba ni ba kada ki zalunci mijinki domin hakan zai iya yin sanadin auren ki".
Yana kai wa nan ya juya mata baya, ya fice daga wajen baki 蓷aya hankalinsa a tashe saura 茩iris ya fa蓷i ga jiri da hajijiya duk sun cika shi ya rasa yadda zan yi saboda maganar da Hafsah ta fa蓷a masa magana ce me girman da kunnuwa za su bada sautin amo da kurari da 蓷imuwa.
Hafsah ta jure ta tashi, jikinta ya yi matu茩ar yin sanyi, amma a gaskiyar magana ba za ta bari wannan nasihar da Habibu ya yi mata su shiga kunnenta ba saboda ko kusa ko ka蓷an ba ta jin za ta iya 蓷auka saboda abin da take ji a jikinta da zuciyarta a game da Habibu.
Har sai da ya zubar da 茩wallah saboda firgice, sannan a gefe 蓷aya na zuciyarsa yana tausayin kansa da matarsa domin rayuwarsu tana cikin hatsari babba.
Yana shigowa gida kai tsaye ya 蓷auke butar dake kofar 蓷akik Mero ya wanke fuskarsa, saboda yadda fuskarsa ta ji茩e sharkaf da hawaye ga wani irin kuka da ya ke son tsinke masa yana kaucewa.
Ina 蓷aki bayan na idar da sallar isha'i na hango sa, na murmusa ina mamakin rashin da蓷ewarsa tun da aka ce business ni na yi zaton ma har sai na yi barci zai tashe ni.
Yana shigowa 蓷akina na bishi ido, saboda baki 蓷aya ban tsammaci rashin fara'a a fuskarsa ba amma da ya zauna sai jikina ya 茩ara yin sanyi sosai.
Na matsa kusa da shi, na dafa kafadarsa na ce"shima nan 蓷in ba a dace ba ko?.
Ya yi shiru yana ta kallona, ya kasa magana kawai sai na ga ya fashe da kuka sosai.
Hankalina ya tashi sosai, na kasa magana na fara kukan nima sai da muka yi me isar mu sannan ya tsugunna ya fara share min hawayen ya fara magana cikin sanyi.
"Shi kenan ki yi shiru, ba ki rarrashe ni ba amma kin fara kuka kin san kuma bana son kukanki".
Na share hawayena sannan na ce" to na yi shiru ka fa蓷a min me ya faru?.
A nutse ya ce" to ba komi bane dama na samu aikin ne, kukan da蓷i na ke".
Da sauri na rungumesa ina jin da蓷i sosai, ina yi wa Allah godiya.
Ban sani ba ko wani tunanin yake, sai na ga ya fara yi min kallon tausayi.
***
Billy ta ce"amma fa 茩awata na yi mamaki, ki yi masa irin wannan tayin yanzu ya ce ba zai kar蓳a ba, anya kuwa wannan yana cikin talaucin kamar yadda kika ce?.
Cike da takaici Hafsah ta ce"rabu da 蓷an asarar mana, wallahi dumu-dumu yake cikin talauci ita kanta 茩anwar tawa sai kin tausaya mata saboda ganin yadda ta koma, amma saboda shi bai da tunani wai ba zai kar蓳a ba sannan kuma yana yi min nasiha, kin ji fa ni dai cewa na yi zafin talauci ne yake damunsa".
Billy ta ce"ah gaskiya dai, amma dai kin san me akwai ta hanyar da za a tafi da shi wallahi sai ya dur茩usa ya nemi yafiyarki".
Suka 茩yal茩yale da dariyar mugunta.
SIRRIN MIJIN KI A TAFIN HANNUNKI*馃拑馃徏馃拑馃徏馃拑馃徏
***
*_Kina jin sunan wannan group 蓷in ke kin san group ne na manyan mata, kar ki bari a barki A baya saboda suna koyar da dabarun zamantakewar aure, yadda za ki gyarawa ne gidanki ko ina ya jiki zam-zam. Maza hanzarta domin yin join sannan kiyi share saboda 拼an uwanki mata su 茩aru, fa蓷ar ha蓷uwar group 蓷in ba zai yiwu ba har sai kin shiga, sannan ana koyar da karatun Alqur'ani ga masu son haddah ko tartilaan._*
Mrsgreen ce.