FreeArewaPen original
BAYA TA HAIHU
- 1views
- 19chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I proudly a writer,i lov hausa novels
Sample · 1
*_BAYA TA HAIHU_* (True life story)Na*RABI'ATU BASHIR ABDULLAHI*_Ummu Maher(Mrs green) Matar SHU'AIBU_*_AREWA WRITER'S ASSOCIATION_*📚Na sadaukar da wannan littafin ga uwayen ɗakina. Maza1_Yaya Shamsudden2_Dadyn dota_3_Ayuba Muhammad Ɗan zaki_ Mata1_Nabiha Aminu_2_Nabila Dikko_3_Hassana Ɗan Larabawa4_Anty Hauwa shugabar ƙungiyar Arewa WRITER'S5_Anty Ruƙayya Lawal_*Doka*Ban yarda a canza min littafina ta kowacce ba, idan mutum ya yi hakan Allah ya isar min.*Sharhi*Wannan littafin ban taɓa kawo muku labari me ban tausayi da ban al'ajabi ba kamar shi, sannan wannan labarin zai faɗakar daku zai kuma nishaɗantar daku musamman darasin da yake cikin labarin ya sha banban da labaran da kuka saba ji, ku dai ku karkaɗe idanuwanku domin karatu sannan ku buɗe kunnuwanku domin sauraro. Taku har kullum Ummu Maher. *Bismillah_Rahmanir_Rahim*__________________________ *1* Aiki muke Sosai yau a gidan yarin, saboda yanayin yawan bishiyoyin gidan yarin sanye muke cikin Uniform ɗin mu ɓangaren da aka ware mana har mun gama. Ƙawaye ne mu sosai tun bayan shigowarmu gidan yarin yau wata 9 kenan har mun saba babu abin da muke kullum sai yawan istigfari sai kuma mu zauna muna labarai, musamman abin da ya shafi rayuwarmu. Rabiatu ta yi shiru, kamar kullum nasan tunani take na zauna kusa da ita sannan na sanya hannuna a kasalance na dafa kafaɗarta sannan na ce"Badaweeya". Ta amsa "Na'am Maryam".Ta faɗi hakan idanuwanta rau_rau da hawaye, kuka mai yawa ya fara zuba daga idanuwanta cike da takaicin halin da ta sanya kanta da kuma dangin ta yaranta da sauran abokan arziƙi.Tana kukan ta fara magana "Yarana Maryam, Yarana na shiga uku Maryam sun shafe watanni basu ganni ba ina nan ƙarshe anan zan gama rayuwa"...Cikin Sauri Maryam ta rufe mata bakinta ita ma tana kuka ta ce"tabbas Maryam yaranki abin jajantawa ne, musamman yadda ya kasance yarane su amma da sauƙi tunda ke kina ma da yaran ni kuwa ba ni da su ko ɓatan wata ban taɓa yi ba mummunar ƙaddara ta faɗa min, Inason ki bani labarin ki nima yanzu zan baki nawa domin Ni a tunanina babu labari mafi abun tausayi irin nawa". Rabiatu ta ce"uhum Maryam kenan a tunani ki ko? Amma idan kika ji labarina sai kin yi Allah wadai da Ni wataƙila ma a ranar kin rabu dani kenan, sai dai duk abin da na aikata silar namiji ne". Sai ta fashe da kuka. Maryam ta ce" Ba zan ce komi ba domin ban ji na ki labarin ba amma Nima nawa labarin duk silar namiji ne wanda nake tunanin a yanzu ya manta da babi na ma, zan baki labarina kema ki bani na ki. Maryam ta fara kallon shuke_shuken dake wajen ta fara bata labar...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.