Free chapter 路 Read without an account

20

by Anisa Muhammad Yahaya 路 NUFIN ALLAH


馃挄 NUFIN ALLAH 馃挄 
By
Anisa Muhammad yahaya 

2锔忊儯0锔忊儯


Tana shiga kitchen din ta dauko kamar pot tasa ruwa tafara qyara albasa da kayan miyan da zatayi amfani dashi

Ganin ta da蓷e bata fito ba yasa shi tasowa ya duba me take yi 

Tunawa yayi da wani abu kawai sai ya fita daga part din ya tafi nasu

Tana zaune har indomien ya dahu, tana cikin juyewa a tray ne taji shigowar mutum

Tana juyowa ta ganshi, gabanta ne yayi mummunar fa蓷uwa dan a tunanin ta bazai wuce 蓷aya daga cikin su Jalila ba sai ta ganshi

Pot din ta ajje ta 蓷an yi baya ka蓷an

Shifa har ga Allah wannan tsoron nashi datake na 蓷an ci mai tuwo a 茩warya, yana son karta Raina shi buh ba wai ta ringa gudun shi kamar dodo ba

Har ya 蓷an fara nufar ta sai kuma ya koma ya je inda ta ajje tray din 

Plate ya dauko ya 蓷iba sai ya ijje mata wayar ta a kan carbinet din yayi waje

Ita dai ikon Allah da 茩arfin halin shi ta tsaya kallo

Muryar shi kawai taji yana cewar

"Kar na 茩ara ganin numbern wani banzan a phone din ki da sunan wai wani male friend ko wani abu" 
Ya fada yana yin gaba abin shi

Ita fa ta kasa gane wannan wani kallan abune, kuma ta gama girkinta ya wani kwashe

Fridge ta bude ta 蓷ibo fruits da drinks ta wanke ta 蓷auka tray din ta tafi 蓷akin

Saida ta koma ne ma tatuna tabar wayar ta koma ta 蓷auka tana dubawa 

Nan taga ya goge duk status din da ta sa wanda akwai ta kuma ya canja mata layin ta

Takaici ne ya gume ta, ta dauki wayan da kuma kwanon fruits din ta koma 蓷akin

Tana shiga ta ajje kwanon kusa da tray din, ta ijje wayan kan gado

Bakin wardrobe taje ta bude ta fara 蓷aga 茩asan kayanta 

Karamar keypad 蓷inta ta dauko, tun ya Ahmad ya canja musu waya da sim card ta ajje wayan, dan daman ba kowa yasan ta da sim din ba,

Sim din ta zare ta sa a wayar ta ta cire nashi ta mayar 茩aramar wayar tana hucin takaicin raba ta da layin ta dayayi kuma ga ba damar ta tambaye shi dan me.

Sudai da kallo kawai suke Binta dan tunda ta shigo da suka tambaye ta maisa ranta yake a蓳ace ko takansu bata bi ba

Shi yasa suke zubawa sarautar Allah ido 

"Wai baku sakko kun fara cin abincin ba kenan sai ya huce" ta fa蓷a a 蓷an hasale dan ita haushin kowa ma taji tana ji 

"To sannu uwar mu zakina mana masifa, baza muci ba ki cinye kayar ki" fadar nabila tana hararar ta 

"Oho kanku ake je, cikina ko naku" ta fa蓷a tana zama ta fara kai ma cikinta

"Wai me ke damunki pixie" Jalila ta fa蓷a tana sakkowa itama

"Waye yamiki wani abu eh sister, waya ta蓳a mana ke" ita ma farida ta sakko tana zama kusa da ita

"Ba komai kawai mood swing ne"

"To sannu mai mood swing, ne dalla matsa in zauna kin wani yi bake bake Dan Kar in zauna" Nabila ta fa蓷i tana 蓷an ture ta ta zauna

"Ke fa neman tsokanar ki da yawa yake wlh pookie" reedah ta fa蓷a tana dariya 

Nan dai suka cigaba da cin abincin su suna hira da raha
Itama sai taji zuciyar ta na washe wa

Zaune suke a parlourn daddy iya Iyayen itama amma da anty sun zo,

 zasu je gidan mama da mamee tunda suma Kano suke, dan yanzu idan ba suje ba zai zama abin magana,

Dan daman su 茩ananun maganganu ba yawa yake musu ba, dan ma dai yanzu ba kamar da bane

Bayan Abba da baba da daddy sun fita ne Ammah ta kalli mommy tace

"Sister albishirin ki"
"Inajin ki, goro fari 茩al"

Ita dai ammi murmushi kawai take dan tasan kwanan zancen 
"Gaskiya to sai kin bada tukuici" fa蓷ar Anty itama

"Da alama dai wannan babban albishir ne, to me kuke so in baku" ita ma ta fa蓷a tana jin son 拼anwan nata
Nan anty ta bata itama labarin yanda Abba sukayi da ya faruq

"Kaii alhamdulillah alhamdulillah wallahi naji da蓷in wannan zancen wallahi" tana maganar harda kwallar farin ciki ta rungume Ammi 

"Adda once again zaki dai 茩ara zama suruka ta" 

Ammi kam murmushi kawai take ita dai ta kasa magana Amman Allah ka蓷ai ne yasan irin farin cikin da take 

Dan tana da ya茩inin Umar Faruq zai ri茩e mata 蓷iya fin yadda take tunani dan tasan halin shi, 

tasan shi waye tunda hannun ta ya taso, wasu suna ganin shi mur蓷a蓷蓷en mutum da ba'a fiye gane gaban shi ba ne suke ganin ba shida kirki, matar sa zata sha wahala,

 Amman ita tasan tunda yana son Anisa zata ji da蓷in zama dashi.

"Ni ana ta maganar 蓷ana an manta da 蓷an ki shima zai zama ango" fa蓷in Ammi itama

"Kai haba dai Ahmad shima, to wa aka samar mana" mommy ta fa蓷a tana sake washe baki dan murna
Ammi ce ta kalla anty ta ce 

"Ga surukar ta ki"
Ita dai anty 茩asa tai da kanta bata ce komai ba sai dariya da murnar ta da takasa 蓳oyuwa

"Madallah Nabila kenan, kaii mashallah alhamdulillah, saura zuhura kin ga da sai a ha蓷a gaba 蓷aya,kuma su daddy sun san zancen kuwa?"

"Baba da Abba sun sani Amman bansani ba ko daddy yasani" fa蓷in Ammah 

"In ma dai ya sani zan sake sanar dashi wannan abun farin cikin"

bayan sun gama abinda suke ne suka tashi suka fara haramar tafiya gidan su Mama 

Gidan Mama za su fara zuwa dan shine ya fi 蓷an nisa na mamee a kusa yake sai in sun dawo sai suje sai su dawo gida

Jamila ce ta fara ganin su sanda suka iso gidan,

Da murnar ta taje ta tarbe su dan daman ta 蓷an jima bata je gidan su Ammi ba, saboda ba茩in hali irin na uwarta da har yanzu bata san Allah ya kafu ba

Cikin gidan suka nufa, anty ri茩e da hannun jamilan dan daman 拼ar gidan ta ce, ita ce dai bata dauko halin uwarta ba sai kuma saudat, Amman ragowar duk ita ne

"Ahh to fah kace manya ne a gari, ku 茩ara so, sannun ku" mama ta fa蓷a tana nuna musu kujera 

"Manya ai kune anty kuda ganin ku sai an cike Form" fadin Ammi tana zama

Gaisheta sukayi dukan su suna neman gurin zama 

"Jamila je ki kawo ruwa kafin amra ta gama girki, kuma ki 茩ira su cike ga iyayen su sun zo"

Ta shi tayi ta shiga 蓷akin su ta fa蓷a ma Amra, Amina, saudat da rahima su Amma sun zo ta fita tayi abinda aka saka ta

Fitowa sukai suna wani gatsine gatsine dan ba son Ammi da amma suke ba dan yanda uwar su ke 蓷aura su ai sun san suna cikin matsin rayuwa Amman basu taimakon su 

Akan wani kuskure can baya da suke ri茩o da shi 

Duk abinda suke musu Mama da mamee da yaran su ba gani suke ba batare da la'akari da abubuwan da suka musu abaya ba, basu ri茩e su ba suna 茩o茩arin gyara zumuncin su amman duk ba sa ganin wannan
Sedai ma kokarin tura 茩iyayyar su a zukatan yaransu

Badan cewa akwai mommy da anty acikin ba ba abinda zai sa su fitowa dan ita Amra wani mugun son Faruq take Amman banda saudat data ji da蓷in zuwan su har zuciyarta 

Amman tasan ko giyar wake tasha bazata tunkare shi da wannan haukar ba, shi yasa takeson ta samu shiga a gurin mommy 

A yatsine Amina da raheema suka gaida su. 

Ita kam Amra cikin kitsa da wata nutsuwar 茩arya da yafi na uwar ta ta gaida su, itace babba kuma ita taci sunan sahura, shiyasa ake cemata Amra

Ita kam saudat cikin saukewa da farin cikin ganin su ta tsugunna har 茩asa ta gaida su

Itafa mommy Sam ba son Amra take ba dan ta lura yarinyar ba natsuwa da kunya ta cika ba halin su 蓷aya da uwarta har ta 蓷ara ta a iya kissa da makirci, ga shegen 茩azanta tunda ta ta蓳a zuwa mata hutu a Egypt 

Wani zuwa da sukai ta takura sai ta bisu tunda sunyi hutu, da tace a'a sai mama ta fara masifar da ace 拼a拼an Amma ne ko Ammi da rawar jiki zata ce su shirya su tafi ko ma basu tambaye ta ba


______________________
By
Anisa Muhammad yahaya 馃尯

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol