Free chapter · Read without an account

Khaulat

by Zainab B. adam · Khaulat

girkinta data ji yana kauri bayan sun kammala wayar fadila ta dawo parlor zaune ta sameta akan kujera tai jigum  ta tsaya a setin ta tana kada hannunta to show if she is ok dagowa Tai ta kalleta fadila tace “ ko kefa gobe seki tafi ido na ganin ido there is no any one dat will disturb on u ya auwal ne shi kuma bazaki gan saba yanzu ba se farida wacce nasan ta tsaya gdn ancle dinmu nasan de sune matsalar Kinga base mu kwana two two ba abinmu “ Khaulat ta Mike tsaya tana cewa “ shikikena ai Amma Allah ya sani naso naje gd a yau barin yi sallah ko lasar ma banyiba” Nan ta haura saman Tai alwala ta sanna ta hau saman rug tana me fara sallarta  bayan fadila ta karasa girkinta ta zubo musu abinci tuwan semo ne se miyar Dan Yan kubewa Bata wani ci na kirkiba Dan up to now she is feeling uncomfortable Sam Bata Saba da kwana a wani hurinba idan ba gdn suba tun sfyar washe garin ranar fadila ta farka ta Shiga gyara abinda zata gyara ta kuma Yi simple breakfast Wanda farida zata samu ta ci ta tafi schll Dede sanda ta farka daga bacci taga agogan bangon daki ya kada karfe goma ta Mike ahankl sannanta Shiga bandakin deke cikin dakin bakinta ta wanke sannan ta dauraye face dinta tana cikin wanke wanne ta lura da Babu  zoben yaya wanda ta mallakesa bayan mutuwarsa lkc guda ta shiga duba hannayen ta amma babu shi to ina ta hullar dashi futowa tai lkc guda tana me shiga nazarin inda ta yardashi kai tsaye bakin gadon ta koma ta zauna sanna ta  dauki wayan fadilan wace ke ajiye ganin password yasa kneel dinta sagewa Dede Nan fadilan ta shigo tana dubanta “ kin tashi kenan yanzu nake kokarin tashinki muyi breakfast Khaulat ta girgiza kanta tana cewa da ita “ciremin password dinki dan Allah “ ba musu fadila ta karfa ta cire sanna ta Mika Mata number siyam ta saka aciki wacce already ta haddace ta kusan few no din dake awayanta ne kadei Bata haddace suba Bata wani ring da yawa ba siyam ta daga wayan Khaulat ta Soma Mata mgn “ siyam?” Daga bangaren siyam kuwa tuni ta dauki murya Nan fa suka Shiga gaisawa tana me Mata sannu da dawowa sanna ta ce ta Kira Sim dinta Bata samu Nan Khaulat ta Bata lbr abinda ya samu wayan sanna ta tafi Kai tsaye da tanbayan zobenta Wanda ayanzu idan ta rasa shi to tabbasa baza taji dadi ba siyam tace “ zoben ki Yana Nan cikin trolley ki ana na saka sa ganinsa nayi a bandaki maybe kina wanka ya sabule sosai Khaulat taji wani kalan dadi tana me lumshe idanta lkc guda ta saki wani murmushi fadila kuwa kallanta take da mamaki Wei dama akan wanna katon zoben mazan ta damu har haka ta sauke wayan tana me kallan fadila wacce ta saki baki “ fadila zoben ya abdul na Yar Ashe siyam ta saka min akayana gsky naji dadi” ta fada tana me mikewa ta nufi ga akwatin tata aikuwa daga sama sama ta gansa Wanda duk da jiya ta bude akwatun ama Sam Bata lura da Shiba ta dau kosa tana me placing dinsa a saman chest dinta tana hamdala fadilan ta karaso ta tsaya gabanta tana cewa muga zoben ?“ batare da tunanin abinda fadilan zatai dashi ba ta Mika Mata fadila ta daga sa tana me Kare Masa kallo sannan tace “ gaky ki Dena saka wanna zoben wlh ana gani an san na maza ne karki ja a fassara ki “ Khaulat ta tsuke fuska tana me amshe zoben “ den wat zoben y Abdul nefa kinsan kaf kayan gadonsa da aka bani wanna kadei na karfa ragowan duk sadaka nai dasu sabida tunda Abdul ya rabu dasu to ni banga amfanin me zasu min ba ni ina san zoben Nan “ dan tabe baki fadilan tai tana me jinjina wanna kalar soyayya da mataccen da kawar tata takeyi tana Kuma me fatan ganin karshenta “ yan zude barin kawo mana breakfast “ ta fada tana me futa daga dakin Khaulat ta zura zoben ta Wanda ko zamansa a babban yatsanta yawo yake haka Nan take Masa iyan dabaru duk Dan ya zauna ji take inama akwei yanda za ai Masa ya ragu ta Shiga murza zoben azurfan tana me yin murmushi fadila ta Shiga sarving dinsu da abin karin Khaulat dince ta rigata gamawa ta Shiga banda kinsu Tai wanka ta shirya tsaf har zuwa lkc fadila Nan a inda ta barta Sema latsa waya da take tana Hira da mutane a online for so long moment after she have tired with her sitting ta dubeta “ nifa na shirya tfy zanyi” Nan ta aje wayar hannuta tana mikewa “ nima barin yi wanka semu je naraka ki , tana Nan zaune tana kallanta harta shirya sanna ta futa samo musu me napep after few time se gata ta dawo Nan suka dauka duka abinda zasu dauka sanna suka futa Bayan sun Shiga me nape din ya jasu suka fara tfy Khaulat na jiyo kanshi gd dadi ya cikata yauzata ga abbanta Wanda Tai wata da watanni Bata gansaba suna gab da Isa ne fadila ke cewa “ ya zuwa a rufe account dinki karfa kije kina Nan ana chan ana zarar Miki kudi yakamata idan kin huta na rakaki kije arufe “ Khaulat na kallanta da yarda da mgr tata ita Sam Bata ma wani damuba duk da cewa akwei kudade masu yawwa a account din Wanda duk tasa me sune a gdn mama nafeesa ta Shiga girgiza Kai tana me amincewar da mgnr fadilan tun daga harabar gdn su tai karo da Bilal ya Shiga tsallan Munna yana me rungumeta “ addah oyoyo addah ta dawo” sekuma ya saketa ya shiga gdn da gudu Yana me sanar musu da dawowar Khaulat din tana dry sosai tabi bayan sa still fadila na biye da ta dan se ita cema ta dauko kayan Wanda ta lura Khaulat din ta manta dasu tana Shiga gdn nasu Tai ido hudu da mama ta karasa da farin ciki ta rungume ta “ sannu da zuwa ummin mama mama tayi kewarki harta gaji “ Khaulat ta dago tana kallan fuskar mama lkc daya hawaye har ya taru a idonta “ nima nayi kewarki mama “ sukayi dry atare tana me kallan Bilal da keta Mata sannu da zuwa “ yauwa Bilal din addah ykk kaima kayi kewata ?” Ta fada tana me shagwabe fuska “sosaima  addah “ cewar Bilal din se asanna ta kula da ummanta wacce ke tan kade garin alkama ta Mike kafafu idanta ya kai ga Kan Dan karamin cikin jikin jikinta data lura da yanda ya zauna ajikin nata ta gaisheta batareda da nuna damu waba sannan ta ja hannun fadila wacce ke tsaye tana kallan yadda love yake diluting ajikin ko wanne su seda ta huta sosai sanna ta samu kanta da tanbayar lfy iyan gdn nasu maman ce ta kawo ma fadila ruwa tana me tanbayar ta iyan gdn su sunyi hiran yaushe gamo har fadilan wacce sabo da kaunar da ta kewa Khaulat yasa kowa na gdn nasu yake kaunarta itama se Bayan wasu awanni lkcn Khaulat na kwance saman gdon dakin ta gefanta Kuma fadila ce se mama wacce ta futa daga dakin ba dadewa kamar daga sama ta jiyo muryar Inna na mgn da mama data futa “ ai shine nace ni barin taso da kaina inganta tunda ita Bata damu daniba tun Ina tsammanin zanga ta bullo harde na yunkuro da kaina “ Dede Nan innar ta ban kade labulen tana me cewa “ sannu diyar balareba jikar haule iyar mutanen Zaria keda bakizo kin gaisheni niba ni ai gashi nazo da kaina “ Khaulat ta Mike zaune tana me gyara zaman ta sosai Dede Nan innar ta shigo dakin “ haule kin kyauta Sam baki damu da kakar Nan taki bah Dan in rayu da in mutu ke baki damuba sbd kina da balarabe ko? to ai shi idan na Fadi na mutu zeyi Rashi ba kadan ba Kinga Nan ta fada tana me nuna Mata saman kanta “ annan na daura talla naita yawo sako da lungu Ina Zaki neman kudi daga Ina kike neman kudi duk Dan balarabe yay karatu Kuma daga karshe burina ya cika na samun abinda yay ta fafutikar neman “ duk yanda Khaulat ta kaiga winkling to her just to understand kunce musu zani akasuwa da  take Amma Tai kirmisisi daga karshema cewa Tai” naki yin shirun ja ira fadilan ce bakuwa ko ke ?bari ma Kiga tfy ta zanyi duk sanda Kiga dama  Kyazo gaisheni “ daga haka ta juya da zummar barin dakin nan fadila ta Shiga gaisheta da karfi yanda zataji Amma se cewa Tai “ naki amsawa ku sameni a bangarena ja irai yara kawei” fadila ta Shiga dry tana cewa” gsky baki kyauta ba da baki fara shiga kin gaida Inna ba “ Khaulat dake kallanta tace “ humm ke  bakisan Inna ba har yau itafa haka take just for jorking she can create sth dat will make both of us lough “anya kuwa da wasa take se how she is talking to u mana” Nan Khaulat ta zauna ta fara Bata lbrn innar ,seda suka ci girkin da mama Tai musu sanna suka Shiga bangaren innar wacce zuwa lkcn ta yi wanka ta sauya Kaya dikin buba da zani ta ci dauri wanda ya tsaya gaban goshinta yay tsini se karar MF tana Jin radio dake tashi khualat ta Shiga tana me toshe kunneta Dan karar har tsakiyar kanta “ inna karar radion ai tayi yawa barin rage Miki” ta fada tana me tsugunnawa gaban innar ta Shiga rage murya “ ko kefa yanzu kyafi tan tance abinda ake cewa ma tare suka kara sa suka zauna fadilan ta gaishe da innar “ lfy kalau ya mutanen gdn naku kowa lfy de ko”? Lfy inna ya jiki jiki”? Jiki alhamdllh , khualat dake kallan daurin Kan innar tun zaman ta ta soma.mgn” Inna wAnna fah? Kamar Zaki tashe “ with serious intonation tai mgn aiko inna tace “ da dinna dake sa ido ikko ta tuntsuro kenan daurin kallabina tun muna iyan Mata a memakon inyi kitson tunda de yanzu kan ba gashi senayi wanna daurin ” Khaulat tace oho na gane an tuna da kenan” Nan ta gaisheta itama tana me tanbayar ta nafeesa , sun Dade Nan tare da innar fadila ta biye Mata se hira suke seda fadila Tai shrin tfy sanna suka futo fadila na duban ta tace “ kinga yanzu yamma tayi ni tfy zanyi Dan yanzu momy da dady na hanya duk yanda za ayi ki bincika halin da asusunki yake bcouse karkije a kwashe Miki ajiyanki u have take it unserious mAh duk nina bi  na damu mAh “ Allah ba haka.bane fadila kawei kome ma ya futa kaina.amma zan yi mgnr da y Husain if he come back and I promise to solve the issue bfore tommorow  “alright I will leave right now semun had a schll ranar Monday “ zata rakata Amma fadila tace ta barsa karshe de iya bakin get ta rakata sanna ta dawo ciki, haka kuwa akayi lkcn da ya Husain ya dawo take sanar Masa ta kuma Masa mgn akan rashin samun layinsa da bataiba ajiyan na ya ke fada Mata shima wayarsa aka dauke a wajen daurin aure shiyasa shiya rakata ta banki aka katse hanyoyin asusun ta yanda barawon wayar baze samu damar cire ko sisi ba ita kanta tayi mamaki yandA har zuwa lkcn Babu ko biyar da aka taba acikin kuddin Wanda their amount is more Dan six hundred thousand , ranar litinin ta shirya tsaf domin tfy schll sede ta manta da zuwa yanzu Bata da number Yusuf Kuma bashi da masaniya koma wanta schll din tana ta zaune har takwas da kwata tayi tasan ta Riga data mkr ta tsaya Nan bakin kofar dakin Abba after few time ya futo sanye da manyan Kaya ta durgusa tana gaishesa ya amsa Yana me gyara hular kansa “ ummi  baki tafi mkrn taba ko ba yaune komawar taku bah” Khaulat na dubansa tace “Abba na manta Banda no Yusuf se yau da safe na tuna shine nazo ka bani nakira sa da wayar mama” yay jim sanna ya futo da wayar tasa “ Amma yanzu ko Kin kirasa ai lkc ya kure yaushe yazo yaushe kuka tafi sede na baki ki ajiye a wayar in yaso seki fada Masa da huri Dan ya samu yazo ya daukeki da huri yanzu muje Sena ajeki kawei” sosai taji dadi Dan haka ta Shiga rubuta no Yusuf din Yana fada tana rubutawa,ta koma ta dauko mayafinta da jakar ta sanna ta bi bayansa abban Suna tfy ahanya Yana Mata Hira sama sama har suka gangaro Kan mgnr da alhji mujittafah madaki na hajji wato mijin mama nafeesa “ se mukaji mgnr makarantarki lkc daya Allah sarki ai mutane ne ne masu kirki kwarei da karamci allah ya tabbatar da alkhairinsa kema Kita addua Allah yasa ki karasa wanna din asa a ya Kuma sa kina da rabo kin san sauda dama mutun yakan saka ransa Kan Abu Amma se kiga Allah ya juya shi ta wani fannin “ mgbr abban gsky ce tasan da haka Amma tana fatan ta cigaba da samun nasara a koma mene  tana kaunar yadda abban yake supporting dinta duk wani imagination dinta da dukiyar sa da jikin sa da Kuma zuciyarsa yake Bata he is everything to her the genorous father dat have familiar with all her hopes Allah  yaja da ran iyayenmu sune garkuwanmu if u have loss ur father just cry enougly “ insha Allah abba Amma banifa na roka ba wlh siyam ce “ ta fada a marairaice abban yay iyar dry Yana kallanta sanna ya maida kansa ga driving “ I knew dat ummi nasan ure not d one begged it ai Babu wani Abu Allah ya kaimu yanzu ba few months ne suka rage ki kammala ba shima wanchan kamar wanna din ze Zama kede kawei inaso ki maida hnkl ki Kinga NCIU makaranta ce me tsada Dole seki maida hnkl duk da nasan kina da kokarin yin wanna duk wani dalibi da Zaki gansa acikinta ya Isa ne maran tace ta yaran masu kudi Amma Kuma wani Abu daya birgeni da ita shine duk da kasancewar ba universal ba to Dole se dalibi ya maida hnkl in ba haka ba har dismissing Suna yiwa dalibi kinsan awei wani dan abokina Nan ya Gama two year back da yake anyi inviting dinna graduation din duk da ba samu naje ba , Suna tafe sannu anhk Yana Bata iyan lbrai masu Jan hnkl kasan cewa shidin mutunne me sanyi murya har suka Isa makaranta ya ajeta Yana me cewa “ to ni barin huce se kin dawo “ tana murmushi ta daga Masa hannu” abba adawo lfy “ daga haka ta nufi department dinsu class ta Shiga ta zauna tana duba agogo ganin remain few minutes nine tayi Sam yanzu mlm ma sun rage shigo aji duk dacewa farkon zuwa ne Amma tun kafin lkcn ma  kodan ganin sun kusa karkarewa ne yau tayi mamakin makarar fadilan wacce inde ba bacin rana ba tana rigata zuwa ta dauko book dinta tana me dubawa just bcouse she don’t have anything to do su kansu student din da sukai arrived Basu da wani yawa gashi farkon koma wa ta dauki tsahon lkc tana jiran zuwan fadila Amma shiru duk se taji babu dadi tana ta zaune Kuma se gata kamar an hullo ta tana kallanta har ta karaso wajen “ humm kaga manya Wei harkin zo na dauka ma bazaki zoba “ khaulat na dubanta tace “ ni kam me ze hanani zuwa naje nayi missing attendance “ fadila na dry ta zauna saman desk din “ Nima Wei daga kwanciya kafin lkc tashi na yayi daya ke yau azumi nake no need to stay for preparation se farkawa nai Naga eight thirty ita Kuma momy ta dauka ba zuwa zanyi ba a gurguje na Mike fa na tawo jiba class dinma duk Basu zoba sude suka sani register wah? Khaulat ta Shiga rufe book dinta tana cewa nafa sake register layina  sanna ko sisi babu abinda aka Zara nayi mamaki kwarei” fadila tace “ maybe Wanda ya dauka wayan ita kadei yake wa ko Kuma bashida da basiran yin haka Amma ace har akwana se washe gari babu abinda aka taba ? Khaulat tace “ wa dat guy dat I have expect on him ma to mexe da wayata kin gansa kuwa Amma Dan abun kunya koda yake wasu barayin cikin shigar mutunci suke tasu satar “ fadila ta sauka daga saman desk din ta zauna Dede tana me sauke Jakarta saman shoulder dinta  sannan tace “ ajiyace ya biyaki a inda baida shi idan Kuma me shiryu wane Allah ka shiryasa ya dena ya dinga ci daga halal dinsa Amma tabbas Babu dadi kana tare da iyar wayarka da dadi ba dadi asaka siyan wata fisabillilahi yauwa Kinga tun ranar naso nai miki mgn ma sbd baki da waya banyiba Naga kin mance abayanki saman drower  da zan dauko se kuma Latin da nai ya mantar Dani “ Khaulat tace “ a ah ba mantawa nai ba taki ce “ fadila na kalan tada mamaki tace “ ta wafa Kika ce Wei kina nufin ni Kika ajiyewa but why “ kin jiki ai kar kice komai da Allah akwei ma takalmi zan kawo Miki “ still with a doubt on her face ta Soma mgn “ dat expensive Dubai abaya din Kika bani ke Kuma fah ?” Ta fada tana kallanta “ the sevonir is not more ma kiyi hakuri “  ta harareta tana cewa “ kijifa wani futina agurinki shikenan nagode wlh tayi kyau sosai “ nan sukai ta hirarsu Dan har after ten o’clock babu wanda ya shigo se kusan karfe daya tukunna suka ringa shigowa wasu suyi iyan suru tansu su dauki attendance su fita Wanda Suna Lissa fawa har attendance hudu akayi cikin napep din haya  ta Shiga ta dawo gd ai kuwa tai ido hudu Dana Dan lami shidin babban na hannun Daman samma nine yana ganinta ya shiga washe hakora duk da gabanta ya Fadi da ganinsa Amma hakan be hanata daure fuskanta ba firmly ta yanda baxe samu fuskar kulan tanba Amma Ina duk da haka sedan ya rusuna yana gaisheta Yana washe baki wanda ya rube da goro dukda cewa Dan lami da kuruciyar sa Bata amsaba Amma se sannu da Tai Masa tana me kokarin shigewa gd ya tareta da cewa “ hyj khaulatu alhaji ne ya Aiko ni dama Dan har na aika ciki ma se Kuma na ganki  tunda gaki ma ai shikenan nakine dama gashi wanna” ya Fada Yana me rusu nawa kamar ze kife ta Shiga kallan hannunsa me rike da katuwar ledan shopping tana kallansa a tsanake tace “ na meye? Dan lami ya sake washe baki Yana sosa keya “ nakine wanna alhji yace akawo Miki “ jitai Zuciyarta na cigaba da bugawa she already heta his unmatching relation  da yake kokarin asasawa ta ce a takaice “ kaje dashi na barmaka” ya dago da sauri yana cewa “ na am hjy ? Ta kallesa again sanna tace “ “ ai kaji abinda nace “ tai hanzarin juyawa Dan shigewa gd ya sake tareta da fadin “ Amma hjy shiya  ya aikoni ki daure ki karba Dan wlh cewa yayi karna sake na koma Masa dashi ki daure ki karba” ya fada Yana me sake Miko Mata zuwa lkcn ta gaji dan haka ta sake dubansa “ im not in need of it in baza ka mayar Masa ba just throw it away”Dede Nan ta riski muryar kulu wacce ta tun karo su baga zan Baga zan ko takalmi mi babu ta Kuma charaf ta chafke ledar tana cewa “ kaga dan lami kaho Nan ce masa ta gode kaji allah yayi albarka“ ta dubi Khaulat  wacce tuni ta sunkuyar da kanta hannayen ta sarkafe da juna ta Galla Mata harara tana cewa “ zo maza shige daga ciki “ ba Dan tabi umarnin ta ba sedan ta gaji ne kawei ta huce ciki batare da ta sake duban suba , kulun ta Shiga masa gdy baki ta har kunne tana cewa “ kafa ce Masa ta gode kaji kar kace Masa da kin karba tayi kasan halin yarinya akwei kunya da Kara” shide dan lami shiru yay zuciyarsa na Raya Masa abubuwa da dama ba yau ya fara kaho sako gdn ba Amma Koda sau daya Khaulat Bata taba karba ba Tai Masa slm ta shige ciki tana me leken kayan ciki ta hand bag din cikin ranta kuwa murna kamar ta Yi tsalle Dan lami har ta shige Yana bin bayanta da kallo sannan yay akwafa yabar wajen , tun daga soro ta shiga Kiran lamra ta fito sanye da t shirt me gajeran hannu rigar ta matukar shaping din cikin jikinta Wanda ya Kara girma sosai hannunta rike da goruba tana ci kamar tsohuwar mayya “ kulu wei lfy kike kirana haka”? Dede sanda ta ankara da ledar hannuta ta karaso wajen da sauri tana cewa “ toohh.. umma Wei kiran da Dan lami yay Miki sako ya kaho wa wachen iyar wahala “ kulu ta kama hannun ta suka shige daki tana me aje tsohon zanin data rufa ta futa da shi sanna ta Shiga futo da kayan ciki gaba daya mamaki ne ya ishesu ganin uban kayan kwadayi tuli guda Wanda beta taba gani ba milk can ne cornflakes strawberry manya manyan madaran rubber ga nauikan chocolates like day want to talk dabino targacede kala kala kulu ta zaro wata roba me girma anyi sealing dinsa ta Shiga budewa ahankali Nan fah suka kalli juna lkcn dasu kai arba da chicken pepper meat se kamshi dake tashi batare da Bata lkc ba tuni suka saka hannu suka Shiga ci suna kada Kai kamar gadan garu lamra ta Soma mgn murya shake da name “ gsky bansan ummi Bata da hankaliba se yau kigaba irin wanna kayan dadi ohni garin dadi na nesa ta kwammace taita yawo a Rana rike da litatta fai abun tun da yarinta Amma har yanzu yakici yaki cinyewa ka rasa uwar me hakan xe amfanar da ita oho ko gjy batayi ni tun yaushe na Raba kaina da wahala duk da kahu balarabe yayi mitar harya gaji ” kulu da keta ta girgiza Kai Dan dadi tana tauna naman kamar kura tace “ waye ke ta wanna asarariya Allah yaso na Isa wajen kafin ya tafi duk saurin Danai tayi da tuni ya tafi se Isa take tana cika Wei alalle Bata so niku kuwa nai sharaf na damke ba gashi muna rakashe waba taje chan ta auri bokon tsabar soyayya kartai auren ganta lalla kullun tana tafe kamar me nemar pension da gratuity “ lamra ta zari jakar Madara ta Shiga Sha tana Santi ji Tai tunda take Bata taba Jin Madara me dadi kalar wanna ba haka suka zauna sunata ci seda suka ci iya cinsu sanna suka adana ragowan Dan boyewa ma Tai Dan bataso mlm ya gani Dan tabbas seya tnby daga Ina suka samu Dan ta Dade da lura ya chanja hali Wanda tana sane dashi  kudi ne babu yanzu agunta da tuni ta dauki hanya Dan wanna Karan ta kudirta  aranta wani sabon aikin nema ze bayyana , Khaulat kuwa Bata tsaya ko inaba se dakin mama Anna ta zauna taci abinci sannan ta rage kayan jikinta Dan wani kallan zafi ake a grin Bata fadawa mama sakon da sammani ya kawoba ta cigaba da sabgar ta cikiin wasu sababbin watanni masu zuwa da yanayinika masu launin penguin har lkcn graduation dinsu ya gabato babban biki ne ke gudana aduk karshen shekara a makarantarki bayero University kano na yaye dalibai wa inda nsuka goge suka Kuma horu da karatu sosai daliban suke ma kansu tanadi Dan abubuwan da ze gudana aranar 16 ga watan september twenty twenty five Wanda ze gudana a cikin makarantar a bangaren Khaulat kuwa Babu wani outside  event da zata hada in kacire na gamaiyya  su duk da cewa wanna ranar ta Dade tana jira ayanzu sun Dan rage Shiga schll din kasancewar shirye shirye da manyan schll din suke harma dasu kansu duk wani Abu da aka bukata Abba ya Bata yakuma ce idan be isaba ta fada Masa ya Kara Mata farin ciki take sosai a iyan kwanakin Nan Babu wani abu Wei she tension da take ji dan yanzu ta samu saukin kulu wacce a yanzu ko sammani yazo Bata nemanta Dan wani exchange ma tagani domin kuwa lamra ce ke zuwa Wei gaishesa aduk sanda yazo idan yay Kiran kulu wacce ada take shige Masa gaba sabanin yanzu da ta Shiga kai kawo domin ganin sammani ya auri lamran it kuwa ko ajikinta Dan Bata San me kulu take cewa sammanin ba harda idan yaganta ko mgn baya Mata se de yayta kallanta cikin wanna satin ya Kama graduation dinsu ranar asabar da karfe goma na safe a Kai akai suke haduwa da fadila wacce ta tanadar wa kanta babban taro da zata gudanar nata na kanta Bayan anyi na schll din...

share Domin Allah 🙏

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.