Free chapter · Read without an account
❤️🔥LOVE LEET HATE ❤️🔥
by NasirBoss · ❤️🔥LOVE LEET HEATE ❤️🔥 Where Love Meets Revenge Two Hearts, One Secret Between Love and Hate A Dangerous Love Story When Hearts Collide Love Was Never the Plan From Hatred to Forever 🥹❤️
❤️🔥LOVE LEET HATE ❤️🔥
BY MARYAM SULAIMA
MISS NASIR ♥️✍️
[6_9_2026_ 3_21pm]
COMPLETE BOOK 📚
CHAPTER 6️⃣
Tamike tafita tana rufomata kofar.
Kiran sallah farko ko a kunnen Dana juyi tayi tana mai tashi ta zura kafarta Zara sauka Amma Sai mi jitayi santsin tayes da na lalle na nema bugata da kasa ihu ta kurma tana tafe jikin bad😅
Ijiyar zuchiya tafara sauke wa tamkar wacce tai gudun cetan rai gane mainene akafarta yasa ta fashe da kuka mai cin zuchiya da rarafe ta Shiga toilet tana wanke kafar ta tana kuka domin sosai lallen yayi dark maroon colour 🤣 gashi an saitashi, wanka tayi tayi ta dauro alwala tafito har lokacin kuka take
Doguwar rigar ta sanya tana mai kabbarta sallah Sosai tai addu’oi akan hajiya Kaka Allah yamata tsari da sharrin ta (to Hajiya kaka kinshiga sahun Yan Allaumma ja alni hfi musibatin😅)
Komawa tayi ta kwanta Dan ya'u ko karatun Qur’an bata tsayayi ba saboda Yadda ranta kamata soya
Lago's
Zaune yake a office dinsa gaban Shi muck din coffee ne Sai turiri yake Amma haka yake sha a hankali wayar sane tai Kara ya dauka ya makala a kunnensa Assalamu alaikum,
Banji mai akace ba ya mike Yana fadin what! Okay ganinan Zuwa fita yayi Yana nufar motar Shi yashi ga ya bar company
Hospital ya nufa hankali tashe direct number dakin da aka fada masa yashiga nema cikin sa’a ya hango number dakin Shiga yayi
Subhanallah ya fada Yana Dafe Kai
Dogon saurayi kwance a Kan gadon marasa lafiya kanshi sauri da bandeji fita yayi Yana mai nufar office din doctor
Doctor da sallama yashi Yana maika mishi hannu sukai musabiha kasan cewar yasan koshin wanene yasa suka gaisa a mutumce doctor ankawo friend Dina hospital dinnane so bansan mai yasame shinba mizaka iya min bayani
Ehy an kawushi Amma gaskiya Yan sanda ne sunce ya shawune se yake tuki kuma
Ya hada hatsari a babbban titi shine su dauko ko numfashin babu
Subhanallah kawai yake ta maimaita a ciki ranshi Yana murza goshinsa yanzu police din suna ina sunce idan ya Farka a kirasu Amma sunbar mutum Daya Yana dadinshi okay kaban number DPO din zanyi magana dashi okay yace yafada mai number shikuma ya luda a wayar Shi
Kiranshi yayi suka tattauna akan zaiyi belling Shi idan sun amince Jin dawa yake magana yasa ya amince jikina rawa ya tura account number Shi ya tura mashi 500,000
Komawa daki da yake kwance yayi har lokacin bacchi yake hakan yasa ya fita domin domin yayi musu booking tickets
Saboda ya'u yake so su koma gida
Ta online ya saya musu tickets din sannan ya koma hotel din da ya sauka ya dauki kayansa ya wuce company.
Manager yasamu ya damka mishi amanar komai saboda Yadda manager dinnashi yake da rukon amana shiyasa Baya shakkar barin komai a hannunsa fitowa yayi ya nufi hospital din zaune yake Amma ya jingina da jikin bed din idanuwan sa a lumshe bakine Amma na sosai na gashi shima kyakyawa Masha Allah,
Shigowa yayi da sallama amsawa yayi Bai Bude idanuwan sa ba a kufule yace Maza katashi zamu wuce gida da sauri ya Bude jajayen idanuwan sa Wa'inda maye yasa suka rine
Gidan kuma kwarai kuwa gida Maza kadena batamin time ina da abubuwa yi masu mahimmaci Kai karka latsani fa nidin cema akai banida abinyine.
Gashi kuwa Ka fada Baka da abinyi da kanada abinyi wllh baza kaje Kai shaye shaye na mikewa yayi ya sauka a bed din Yana cewa nifa baza Ka hanani Jin dadiba saboda Kai bakasan dadin shayuwa da Mata ba shiya kake dauka banida abinyi
Murmushi yayi Wanda yafi kuka ciwo kana yace Dan Allan Mu’allim wanne dadi ne da Mata Wanda har zai jefaka ga halaka
Uhm? Sannan kuma wanne nishadi kake Samu idan har kafita a hayyacin ka
Man bazaka game ba kawai mu bar maganar ba auren zakayi very soon zaka ban labari.
Tsaki yayi Yana mai ficewa ya nufi office din doctor
Zamu wuce doctor saboda yanzu haka Abuja zamuje nariga na mana booking tickets saura 30 minutes jirgin mu ya tashi
Okay yallabai idan kuje a saya mishi wa'innan magungunan ya karashe Yana Mika masa Farar paper ya karba Yana godiya ya ijiye masa kudi ya fice
Samunsa yayi zaune a mota hakan yasa ya Shiga yajasu har filin jirgi suna isa ana sanarwa a suyi sauri su Shiga jirgi zai tashi manager yakira yace azo a dauki mota a filin jirgi, Basu Dade da shigaba jirginsu ya Lula sararin samaniya ✈️
DANA
Bata Farka ba sai 11:30 shima saboda Yadda mummy keta kiranta ne ta fito hakan yasa ta mike tana mai tashi da sauri saboda Jin Yadda mararta ta cika da fitsari
Tana tasuwa ta fara sakin Shi har wani lumshe Ido take saboda Yadda take Jin dadin fitar fitsarin, tsarki tazo yi kawai taga wani Abu mai yauki na fita a gabanta kamar majina,
Ihuuuuu ta saki tana Kiran sunan mummy! Mummy! Nashiga ukuna wayyoni!...
Kai masu karatu ya'u ina ganin amarya mai fakacity irin wannan Abu haka sekace renon namiji😅
Kude muje Zuwa..
MISS NASIR ♥️ ✍️